← Book details Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 71

Sashe 9

Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bayarwa? Hajiyata miye matsalar? Fatar takice abun se lahaula? Kingwada kingwada harkinsare? Tsakanida Allah yaushe daren yayi balle wayewar garin? Inbakida labarin MG'S wacce tasanki tasansu, Gawurtaccen Kuma shahararren kamfanin gyaran fatane,duk lalacewar jiki,duk hautsinewar fata,duk yenda jikinki yazama abun kunya gareki, Ina tallata maki me gabadaya, Muntarkato,munwarwaro,munqullo duk wani Abu daze maidaki wanke hannu kataba mun qara a cikin kayayyakinmu,muncire,muntsife,munfidda,mun tantance mun hadamaku wasu irin hadaddun lafiyayyun kaya masu masifar goge fata,wallahi duk fitinar fatarki inshallah,kinzo bustop,kisiya kiyikyanda ko mace,kan juyo ta waiwayo ta dubi halittar Allah, Ga product din kamar hka, Sabulu 4500 Mg's beauty kit Karamin kit 12k Body soap Facial soap Body cream Face cream Glow oil Pink lip balm Flawless skin beauty kit Babban kit 20k Body soap Facial soap Body cream Face cream Scrub Glow oil Pink lip balm Note kowanne d kalanshi nd yanayin packaging dinma aren't the same, Tsakanida Allah kigafa Duk wannan garabasar Kuma kinazaune hba taso a dama dake a harkar yar uwata, Ayi hakuri da sauyin farashi komi yatashine muma b hka mukasoba Chat:08062991549,07046881166,07067210195, Call,+2348064532391 *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *E.W.F* *PAID BOOK* *Page 6* Alhaji Salis "Aisha kin hanani samun nutsuwar zuciya na rokeki nayi miki kuka na sa mahaifiyata ta rokeki duk wayanda kike Jin kunyarsu na hadaki dasu Abba da Umma ma sun baki hakuri akan laifin da na miki Aisha kin k'i ki hakura tsawon shekarun nan Aisha karki manta fa bawa bai isa ya tsallaka kaddararsa ba rabo ne tsakanin nida Luba shiyasa Allah ya hukunta na aureta" "Toh kaji na ce ma wani abune yanzu"? "Haba Aisha kafin na auri Luba ai ba haka mu ke zaune da ke ba yanzu kiri kiri nake ganin kiyayya ta a idonki" "Hmmm daga lokacin da ka auro Luba da ka san kawata ce yaci kasan ka tarwatsa duk wata soyaya dake tsakanin mu da yarda har gobe Zan fada da babban murya wlh tallahi zaman yarana nake da hakuri babu digon kaunarka a raina Koda duk mutanen duniya ne zasu hadu su ringa bani hakuri batun Kuma baka da nutswar zuciya ai ba ni na hanaka nutsuwar zuciya ba tunda kana da luba,da kafi so da kauna ai Ina ganin baka da wani matsala abu daya nakeso.na fada ma shine ka ja mata kunne duk da nasan ba iyawa zakayi ba amma dai zan fada ma kace Kar ta kuskura ta Kara tab'a min Nana da na karbi amanarta wlh duk ranar da ta kuskura ta Kara tab'ata a ranar ba ita ba har kai sai na baka mamaki kaga duk abinda kuka min ban tab'a ce muku komai ba wlh ko Ashraf naga tana duka bazan kalli Inda take ba amma idan har ta tab'a min Nana wlh zan baku mamaki Banda kaddara data gifta mana da ba abinda Nana zatayi a gidanan ballantana har a kirata da agola" Alhaji Salis kasa magana yayi ya zubawa Aisha Ido duk Yana jin kwarin gwiwar daya zo dashi ya sace. "Aisha auren nida Luba da Hindatu wlh kaddara ce zan sake rantse miki ba wacce nake kauna a cikinsu". "Hakane kam tsabar kiyaya ma gashi har da yaransu uku uku nifa daka so su da Kar ka so su Salis ba abinda ya shafeni bane bansan dalilin daya sa kake gayamin ba" "Aisha rashin samun hadin kanki da rashin bani dama yasa zan sake Aure" Sai ta saki murmushi har hakoranta suka bayyana tana "Allah ya sanya alheri kace su Luba za'a sake samun sabuwar kanwa" "Abinda Zaki ce kenan Aisha yanzu banida wani mutunci a idonki da zakiyi kishina"? "Ina mutuncin yake Salis mutunci ai ya dade da zubewa sai zaman ibada kawai kishi kuma ba sai kana san mutum zaka ji kana kishinsa ba ai ni yau banki Allah ya gwada min ranar da zaka shigo min da takardar saki ba" Zuwa lokacin ran Alhaji Salis ya Kai kololuwa wajen b'aci Ya mik'e yana " shikenan Aisha idan saki kikeso insha Allahu mutuwa ce zata rabamu ba abinda zai saka na tab'a sakin ki insha Allahu watarana zaki yafemin" Daga haka ya fice daga d'akin Aisha taja tsaki. Koda ya fito a bakin k'ofa yaci karo da Luba ba yau ya fara Kama ta tana labe ba ko a d'akin Hindatu yake haka take zuba laben ya zuba mata wani mugun harara Yana "Baki ji dadi ba wlh duk da kin manyanta kin kasa girma Allah ya kyauta" "Ikon Allah ni na aikeka wajenta ta ma rashin mutunci da zaka zo ka hucce a kaina" Bai kulata ba yayi waje ko zaman gidan bayaso yayi. Sai da ya fara Shiga Bangaren yaran duk ya dubasu dan asabar ta Kama ba makaranta ya shafa kan Nana da murmushi Yana tambayarta mai zai taho mata dashi ta hau lissafa masa ya gyada mata kai tare da yin waje. Yana Jin maganar luba a bayansa akan ga abincinsa can ko kallonta baiyi ba ya shige motarsa ya nufi gidansu. Bashida inda zai je sama da can gwara ya wuni a wajen hajiyarsa da dai ya zauna a gidan. Koda ya isa gidan Hajiyar sa bacci take bata tashi ba hakane yasa yayi kwanciyar sa a 3 seater ya nemo lambar Aneesa bugu biyu ta d'auka muryarta kawai data doki kunnensa ya saka shi sakin Ajiyar zuciya har a zuciyarsa yana kaunarta hira suka farayi ya maida kansa kamar Saurayi kalmomin soyayya kuwa ko saurayi albarka har yanzu Yana mamakin yanda akayi Aneesa ke Sansa duk da tazarar dake tsakaninsu. Sunfi awa suna waya da ita har hajiyar ta farka ta fito ya hadasu suka gaisa hajiya ta musu fatan alheri ta maida Masa wayar tana jinjina auren a ranta da Jin muryar ta ma yarinya ce zata ga yanda Salisu zai yi da su Luba. A takaice a cikin satin kawun Salis Suka Kai Dubu dari biyar dari uku kudin aure dari biyu sadaki. Lefe dama Yayar Aneesa zai bawa ta hada dan haka Aneesa tace sunyi magana. Duk da shiryen shiryen da yake zuciyarsa cike take da mugun fargaba sam baiji zai iya fadawa Luba da Hindatu ba,yasan kuma Aisha bazata tab'a fada musu ba. Yana ta nazarin yanda zaiyi kafin auren. Gidansa kullum cikin tashin hankali ake na yau daban na gobe daban. Ya rasa yanda zaiyi iya wanan kawai inya gani sai ya ringa hararo Ina ga ya auri Aneesa duk da baiji a ransa zai hadasu gida daya ba warewa Aneesa gidanta zaiyi daban. Past Aisha Duk binciken da likitoci sukayi basu gano abinda yasa muhasim bakinta ya karkace wuyanta yak'i tsayawa waje daya ba sun dai gane tana d'auke da ciki wai har na tsawon wata uku" Aunty Mami har da sumewarta. Yayana Kuma ya Yanke jiki ya Fadi dan kafafunsa rawa kawai suke. Tunda nake bamu tab'a ganin tashin hankali irin na ranar ba kuka kuwa har sai da hawayen idona ya kafe ni ba cikin da aka fada yafi daga min hankali ba yanda bakinta ke zubar yawu,kasan raina Kuma inata mamakin garin yaya Muhasim ta samu ciki dan nidai nasan Yaya Yana da balain tsauri. A asibitin Salis yazo ya same mu shima cikin tashin hankali kasancewarsa likita yasa ya nemi likitan da file din muhasim ke hannunsa akan Karin bayani. Bazan manta k'ok'arin da Salis yamin ba a lokacin dan babban asibiti aka Kai mu ba karamin kudi ya kashe ba Muhasim ta sha.gwaje gwaje baa san abinda ya sameta ba, yayana har kwantar dashi akayi shi da Aunty mamy dan suna balain ji da muhasim gashi yarinya ba ruwanta duk a cikin yaran tafi su hankali nima kaina nafi kaunarta. Haka na tsaya akan yayana da matarsa tamkar nima a bani gadon dangi duk da suka ringa zuwa duba mu ba Wanda yasan muhasim nada ciki dan Ina ganin sirrin mu ne banda ma Salis nasan dole yasani ta wajen likitan da sam bazan so ya Sani ba duk da duk zargin da akeyi Kamar fyade dai akayi Mata dama ana rade raden Yan makarantar su mazan baji suke ba sun tab'a raping din wata Yar ajinsu da yake babbar makaranta ce aka rufe case din. A yanzu haka an saki kudi dan anyi binciike Wanda yayi wa muhasim wanan aika aikan. Duk uban kudin da ake narkawa dan Muhasim ta samu sauki bamu ga alamar sauki ba sai a wajen Allah a haka dai ake ta siya mata.maganguna masu tsada. Luba itama ba laifi kullum sai tazo asibitin duba mu tamin mutunci kwarai tunda ta nuna damuwata damuwarta ce. Da nasiha da waazi yayana da Aunty Mami suka runguma kaddarar da ta same su Allah yasan damuwarsu nima ya haifa min tsananin damuwa babban tashin hankalinsu yanzu bai wuce cikin jikinta da baa san ko na waye ba dan har Yan ajin su da aka san suna magana da ita sai da aka kama su duk yanda aka so a gane ko su suka yiwa muhasim fyaden ba'a gane ba. Yayana ma yaso a zubar mata da cikin likitoci suka bada shawarar hatsari zaa Kara jefata idan akace zaa zubar mata da ciki abar mata cikin idan lokacin haihuwarta yayi sai a yi Mata operation. Abinan daya same mu yasa duk na rage walwala salis ma ba wani samun kulawata yake ba. Zirga zirga kawai nake daga gidana zuwa gidan yayana. Daga dogon tunani da shawara muka yanke kai Muhasim Bauchi wajen iyayenmu daga su ba wani bare daya san muhasim nada ciki sai Salis. Dan ko Luba ban fada mata ba ita cemin ma take Aljannu ne suka shafi muhasim din. Anan bauchin aka cigaba da bawa muhasim magani ana kula da ita Aunty Mami mace ce mai kib'a daga wanan tashin hankalin daya samu muhasim tayi wani irin zabgewa kamar mai cutar Aids. Yayana kuwa Rabin kudinsa a nemawa muhasim magani ne dan shima ya fara yarda.shafar Aljannu ne. A takaice a haka muhasim lokacin haihuwarta yayi aka mata operation aka ciro mata katuwar jaririya mai Kama da ita nima lokacin Ina d'auke da cikin Ummi haihuwa yau ko gobe. Rashin zaman katsina sosai da zirga zirga yasa bamu fiye samun zama da Luba ba. Ganin jaririyar Muhasim da aka sawa sunar Aisha da bansan dalilin daya sa yayana ya zabi sunan ba yasa
Chapter 9 · 0% Book details