← Book details Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 71

Sashe 17

Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ne an Kama musu hotel akan su kwana gobe su wuce. Mahaifiyar Aneesa kuwa wajen hajiyar Salis tayi tana "zanso na Kara damka amanar Aneesa a hannun kishiyoyinta tunda hajiya Kinga yarinya ce gashi ba gari daya muke ba zanso Kafin a kaita mu fara zuwa can din" Hajiyar Salis ta saki murmushi tana "karki damu ba sai kinje ba wlh mun karbi Amana matansa basu da matsala abinda ma ba gida daya zasu zauna ba wlh karki ji komai Aneesa ai 'yata ce" Kwarjinin da Hajiyar ta Mata yasa bata iya Musa mata ba da Magriba suka raka Aneesa dakinta da ya gaji da had'uwa da tsaruwa. Bayan duk sun mata nasiha Tana kuka haka suka barota suka nufi masaukinsu. Tafiyarsu da minti Ashirin Salis ya shigo gidan rabonsa da ya tsinci kansa cikin farinciki haka tun kafin ya auri Luba da Hindatu. Yau tamkar farkon aurensa haka yakeji Yana Kuma doki. Sai da ya ajiye ledojin hannunsa ya taka ya nufi wajen da Aneesa ke zaune a gefen gado, ya zauna tare da yaye lullubin fuskarta suka hada Ido tare da sakarwa juna murmushi. Salis ya jawota ya rungumeta Yana sakin ajiyar zuciya wani irin sanyi na tsirga mai a zuciya a yau Yana so daren ya kasance Masa cikin dararakin da bazai manta ba Yana so su raya daren cikin so da kauna. Dak'yar ya cikata yasan tana kaunarsa bazata wahalar dashi ba kayan ciye ciyen da ya shigo musu dashi suka ci suka koshi ya tafi dakinsa yayi wanka Yana dawowa yaga itama da alama tayi wankan har alwalar ma tayi tana jiransa. Sai da yaja su suka yi sallah Isha da shafai da wtr ya Kara raka'a biyu sai da ya dan yi musu addua mai tsayi kafin ya shafa ya mik'e fuskarsa d'auke da murmushi Yana bari yaje ya kulle k'ofar gidan. Yama kashe duk wayoyinsa dan luba sai kiransa take Yana k'ok'arin danna k'ofar yaga an turo k'ofar da k'arfi Luba ta Fado cikin gidan Tana hucci "innalillahi wa Inna ilaihi rajiun mai kikeyi anan" "Kai ka Isa ka wulakanta mu ai tunda ka dage ka auri yarinya Nan kayi bankwana da farinciki wlh Allah kana San kwanciya hankali ka rubuta mata sakinta ta tafi gidansu,har mu zaka munafirta kazo ka ware mata gida wacce ita" Alhaji Salis wani irin fusgo Luba yayi Yana "Zo ki bar gidanan jaka mahaukaciya wlh bazan tab'a sakinta ba" Suka fara k'ok'awa da Alhaji Salis dake ta k'ok'arin turata waje a daidai lokacin da siririn muryar Aneesa ya ratsa kunnen su "Baby mai yake faruwa ne Kai da waye"? "Luba a haukace ta kaiwa Salis cizo Yana sakinta tayi wajen Aneesa aguje.... Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762 Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka 1)Euphoria 12 2)Gorontula syrup 3)Her exellency cake 4)Exclusive thumi 5)Milky sweety 6)Magic insert 7)Tightening mallaka saop 8)Tightening honey pill 9)Women 001 10)Ebony lady 11) spiced tea 12)Mallaka chicken soup 13)Tightening powder 14) wetness powder 15) favour set 16) attraction set 17) bakar mallaka 18) shu'umar mallaka 19) hatsabibiyar mallaaka 20) horney honey syrup 21) libido booster set 22) breast enlargement 23) hips enlargement *Mg's skincare* Yan'uwa indai gyaranjiki kukeso inamai Kara gabatar muku da kayan mg's domin kayansu dayane tamkar dubu tested nd trusted sa'annan kayansu yanagyaran jikine naturally domin bawai na bleaching bn natural/organic zaidai gyarajikine yafiddo ma mutum da ainihin kalarshi wato natural beauty dinku Sister nace ba pimples ne matsalan,spot(tabo), sunburn,acne, black heads, knuckles,ko Mai Kika shafa yabatamiki jiki ko fatarkine take tattarewa? Kinasone kawai kikara gyara jikinki fatarki tayi clear tazama smooth tadinga glowing sister's kunemi kayan mg's 08062991549 insha Allah bama kuba har customers saikun kawomusu Sannan fa bana tafi bara kyau domin sunkarama products dinsu ingantattun abubuwa wnd zaifito Miki da baiwar halittar da Allah yamiki Dan duk inda kikayi se anjuya inamasusan suyi haske Suma bana bleaching ba pls kuyi mgn fatarki zatai haske naturally batare da Kun lahanta fatarku ba akwai hadin amare shima bama cika Baki kicire kokwantan kinjaraba abubuwa bemiki ba kigwada kayansu zakisha mamaki bi'iznillah Soap price:4k Small beauty kit:12k Flawless skin beauty kit:20k Chat:08062991549,07046881166,07067210195 Instagram:glow_with_mgs Facebook:mg's skincare Team glow *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *E.W.F* *PAID BOOK* *Page 10* Alhaji Salis da mugun gudu yabi bayanta Aneesa ganin Luba aguje tayo kanta gata katuwa yasa ta koma ciki da gudu ta shige dakinta tare da sa key ta dafe kirjinta da ya ringa tsallen tsoro dan sam bata wani san tashin hankali ba A tsakiyar palon Alhaji Salis ya cimma Luba ya damkota da k'arfi tare da kwasheta da mugun mari kafin ta dawo daidai ya Kara mata Yana "Luba na gaji wlh wlh Zan tsinke igiyar Aurenki na huta kin hanani zaman lafiya bakida aiki sai tashin hankali baa Kara auren aka auroki da manyan yaranki yarki ilham ma ta girmi yarinya nan amma bakya Jin kunya kinzo kina zubar da mutuncin ki Luba wlh kin Kai ni bango zan sake ki ne kawai na huta" "Ka sakeni idan ka cika dan halak Salisu ka sakeni idan a yau rayuwarka bata canza ba canzawa ta har abada da har ka mutu da bakin ciki a zuciyarka dan wanan da ka sani kad'an ne wlh, tarwatsa ma rayuwa zanyi banda Kai din baka Jin kunya da Sa'ar yar cikin mu zaka hadamu kishi,?kazo har da ware mata gida wacce bataso taga daga ita sai mijinta a gidanta ?mu ka hada mu mu uku a gida daya sabida bamu San ciwon Kan mu ba ka mirgino tumbinka nan da yar shilla zaka huta ko nan ko hakkin mu baka iya bamu toh wlh bazata sab'u ba idan bazaka saki tsinnaniyar yarinya nan ba wlh sai dai ka hade mu gida daya kaji na rantse ma idan baza ka hade mu ba mu ukun kowace ka ware mata gidanta daban ni gidan da muke ciki shi nakeso ni daya" "Luba ki bar ganin Ina kyalleki kina min abinda ranki yake so na rantse da Allah idan kika Kai ni bango kafin ki aiwatar da abinda Kika yi niyya da hannuna Zan kasheki zaman da nake da ke na larura ne ke din tsinaniya ce tunda kika shigo rayuwata ban Kara farinciki ba na ce zan baki ko nawane akan ki rabu dani ko Rabin dukiyata ne kin k'i kin hanani zaman lafiya da iyalina akan me" Ai nasan zakayi tunanin wataran ka kasheni shiyasa nake da wayanda suma suka san sirrinka akan idan har wani abu ya Sameni Kai ne Kuma Komai zaka ce kace nidai a cikin biyu dole ayi daya wlh tunda Kai din ka zama mai zuciyar Yara ko kunya baka ji ko ka d'auketa ka maidata cikin mu mu ringa ganin duk abinda akeyi dan Kar a ci amanar mu ko ka warewa kowa gidansa" Alhaji Salis dunkulle hannunsa kawai yayi yana kallon Luba zuciyarsa sai sake sake take masa bai san mai yasa zuciyarsa ta fara bijiro masa da ya Kau da Luba daga rayuwarsa ba ta hanyar kasheta ba. Luba kuwa girgiza kawai take tana harare harare Kukan da Aneesa ta fara yi kasa kasa ya katse tunanin da Alhaji Salis ya tafi Luba ta kalli k'ofar da take jiyo kukan Aneesa "Yarinya ai bakiga komai ba ba kin dai auri Tsoho ba wlh kin gamu da tashin hankali" Alhaji Salis wani irin raruma ya kaiwa bakin Luba ya shake bakin ta da hannu daya ya matseta tare da yin waje da ita duk yanda Luba taso kwacewa ta kasa cizo mai k'arfi ta sa mai a hannu amma duk a banza dan da k'arfi ya d'anne mata bakin dak'yar idan bai ji mata ciwo ba bai direta ko Ina ba sai awaje ya watsar da ita "Allah ya hadaki da karnuka su yayyaga ki shegiya mahaukaciya" Ya koma cikin gidan tare da kulle k'ofar Yana Jin kansa kamar ya rabe biyu Yana jinta tana bubuga gidan da alama da dutse ma take buga gidan. Ko ta kanta bai Kara bi ba Yana komawa ciki ya zube a tsakiya Palon tare da dafe kansa Allah kadai yasan irin tanadin da yayiwa wanan ranar baisan wacce kaddara ce ta hada shi da Luba ba,har lokacin buga gidan take kamar zata fasa k'ofar. Da ace yau Yana da bindiga da fita kawai zaiyi ya harbeta wanan wane irin balai da masifa ne ya dade a kwance a palon dan sai da ya Kai Sha biyu a kwance sai a lokacin ya daina jiyo bugun k'ofar da Luba keyi ya ringa addua Allah yasa a hanyar komawata mota tabi ta kanta. Sai a lokacin ya iya mik'ewa ya nufi dakin Aneesa ya hau kwankwasa Yana ta bud'e shine. Tana bud'ewa ta fada jikinsa tare da fashewa da kuka Alhaji salis ya lumshe Idonsa Yana Jin dumin jikinta a rungume da junan Suka karasa gefen gadon ya zaunar da ita tare da dagota daga kirjinsa ya hau share mata hawaye dan shi na zucci ma yake "Ya Isa ki bar kuka haka ai ta tafi itace Auntynki Luba na manta ban fada miki she is mentally ill yau ciwonta ya tashi ne" Aneesa Ido ta zaro tana "Ya ba'a killaceta a asibitin daya dace da ita ba"? "Ba sosai yake motsa mata ba shiyasa kiyi hakuri kinji" "Baby anya kuwa am safe naji maganganun da kuke fa wlh nidai tsoro nakeji" "Karki damu u are save insha Allahu" A hankali ya kwantar da ita daren nan dayaci buri ba abinda zai iya yi sabida b'acin ran da yake ciki ga ciwon kai da yake fama dashi. A
Chapter 17 · 0% Book details