Sashe 43
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inda zai Kai ta dan ta d'auko dubu uku a cikin jakar Inna a yau ko ita ko Asabe. Tafiyar minti goma ya karaso da ita gidan Asaben ta bawa mai machine din kudinsa ta fara kwankwasa gate din gidan Asabe bata san halinta bane a yau sai ta tara mata jama'a ta bata kudinta. Bugun da take da k'arfi yasa mai gadi yazo ya bud'e k'ofar Yana ganinta ya fara k'ok'arin Mai da k'ofar ta kuwa hankada shi da karfinta tayi cikin gidan dan tasan karnukan suna cikin kejin su. "Da gudu tayi cikin gidan mai gadi na binta a guje Yana tazo ta fita hajiya tace idan tazo Kar a bar ta ta shigo. A kusan tare suka shiga palon ta kame kugunta dan ko ita ko Asabe. Asaben dake Kan dining tana waya ta juyo tana kallon Mai gadi dake k'ok'arin fita da Luba katse wayar tayi ta mik'e tana "Jeka abin ka idan zata min hauka zan kiraka kazo min da karnukan" Juyawa yayi ya fice Asabe ta nufo wajen da take tsaye tana murmushi da kofin tangaran a hannunta. Luba ido kawai ta zuba mata tana kallon yanda take walwali a cikin less dinta da ta siya da tsada ko sawa bata tab'a yi ba ta neme shi sama ko kasa ta rasa ashe Asabe ce ta d'auke Mata. "Bazawara lafiya mai kike nema a gidana ko kin zo ki kwace min mijine tunda aurenki ya mutu"? "Asabe wanan ba less dina ne a jikinki ba"? kallon jikinta tayi ta dago da murmushi tana "Idan less din naki ne zaki iya kwata ne"? "Asabe dama wai haka kike duk tsawon lokacin nan da na daukeki kawa aminiya Yar uwa Ashe fuska biyu ne dake,ki rasa wacce zaki wulakanta sai ni yau duk abinda kike takama dashi Asabe naga nawane baki tab'a tambaya ta abu na hanaki ba sai dan yanzu Aurena ya mutu nace zan zauna a gidanki zuwa wani dan lokaci kafin na samu na yi aiki akan Salis ya maidani gidana Kika fititike kika koreni har da rakiyar karnuka Asabe na cancanci haka daga wajen ki"? "Luba nayi abinda zanyi ki dauki mataki a kaina har me kika min da zaki zo kina min ihu a ka gidana ne nace bazan bari ki zauna a gidana kimin kwacen miji kamar yanda Kika kwacewa kawarki ba ni ta daban ce da bazaki kwace min miji ba?halinki ne bansani ba ayi miki saki uku dan ke dakikiya ce kice zaki koma na bari ki zauna a gidana kafin na ankara nida mijina tsalle tsalle ne dashi ya hango wanan hancin naki daya cike miki fuska ya auro ki Luba na koreki bazaki zauna min a gida ba na sake fada a yanzu ma ki fitar min daga gida" "Bani kudina kafin na fitar miki daga gida ai bakida ma gidan da zanzo kudina dake wajenki zaki bani" Wani irin dariya Asabe ta kece dashi ta ajiye kofin hannun ta a center table ta mike tana "wane kudinki ne a wajena wane kudi kike magana"? "Miliyan biyar da na baki ajiya da Dubu dari shidda da kikace mu hada muyi sarin Kaya su nake magana ki bani kudina na bar miki gidanki" "Baki da kudi a wajena luba kudin ki anyi order Kaya Kaya Kuma basu iso ba ba dole na miki Kika kawo min kudinki ba dan haka bazaki zo ki daga min hankali ba" Wani irin cakuma Luba ta kaiwa Asabe tana "Idan kin isa Allah ya tsine min albarka wlh wlh sai kin biyani kudina biyar dita bazata yi ciwon Kai ba kinji ma na rantse miki wlh idan ta kama har police station sai munje kin biyani kudina" "Ki cikani Luba" "Bazan cika ki ba sai kin bani kudina wlh mai ma nake batawa kaina lokaci ai nasan hanyar dakin ki wlh sai na birkita na dauko kudina barauniyar banza barauniyar wofi" Ta saki Asabe ta fara k'ok'arin yin hanyar dakin Asabe Asabe tace "Luba sirrinki kaf a tafin hannuna yake a yau ba sai gobe ba a yanzu gidansu Salisu zanje wlh duk sai na tona miki asiri kinsan Kuma Mai hakan ke nufi Kare rayuwarki zakiyi a kurkuku dan nasan ba abinda zai Hana shi daure ki kinsan Kuma nasan daya sirrin naki da idan na fada ba iya Salis ba idan duniya suka San abinda kika aikata kenan ko fitowa bazaka iya yi ba" Luba a hankali ta juyo ta dawo da baya jikinta na d'aukar wani irin rawa kirjinta Kamar ya fado ido ta zubawa Asabe hawaye na wanke mata fuska Asabe ta saki murmushi ta koma ta zauna tana "Duk wata kiringa kawo min Dubu hamsin a duk ranar da kika tsallake baki.kawo ba a ranar zan bankada sirrinki" "Asabe mai na miki dana cancanci haka daga wajenki?Asabe ki cinye min kudina iya haka bai ishe ki ba sai kince na ringa kawo miki Dubu hamsin hamsin a Ina Zan samo dubu hamsin idan dan kudina Yana wajenki Kika b'ullo min ta haka Zan hakura da kudin Allah ya saka min zaki biyani acan lahira dan ba yafe miki nayi ba" "Daga baya kenan na cinye kudi Luba yanzu kudi zaki ringa biyana na rufin asirin ki" "Asabe mai na miki dana cancanci haka daga wajenki Asabe duk wani kudi da nake takama Ina dashi Yana wajen ki, duk sauran kudina suna banki Salisu ya hanani wayata ya kulle min acct jiya a shagon Almajiri na kwana biyar bani dashi Asabe Ina cikin irin wanan tashin hankalin zaki bullomin da maganar tonan asirina ko kudi" "Zabi ya rage naki Luba ko kudi ko rufin asirin ki" Kuka.luba ta fashe dashi tana " a Ina zan samo Miki kudi Asabe" "Ba abinda ya shafeni ko kudi ko fallasar sirrinki idan ba kudi Kuma azo a ringa min aiki na kori Yar aikina ki maye gurbin ta kafin mijina ya dawo duk kin gama aikin ki sai ki tafi" "Ke zanzo na ringa yiwa aiki Asabe"?ni Luba zanzo na ringa miki aiki sabida kawai kin san sirrina zaki tona min asiri ki rasa wulakancin da zakimin sai na zuwa na ringa Miki aiki"? "Aiki ko Dubu hamsin sai ki zab'a"? Asabe ta mik'e tayi hanyar waje tana kwalawa Mai gadi Kira. Aisha A gefen gadon Yaya mustapha ya zauna tare da dafe kans shiru ne ya ratsa d'akin sai da aka kwashi tsawon mintuna Yaya mustapha ya dago da jajjayen idonsa ya fara magana yana "Har yanzu na kasa yarda Salisu mijinki zai iya aikata irin wanan danyen aikin Aisha,na kasa yarda zai iya haikewa diyata da ta kasance ya a wajenki"? Na kasa yarda zai iya irin wnan cin amanar?na kasa yarda shi yayiwa muhasim Fyade ya karkata mata wuya"? Aisha karki.manta irin Fadi tashin da ya ringayi a lokacin da muka gano muhasim anyi mata fyade Aisha ko da zai yiwa kowa haka ban cancanci ni yamin haka ba dan.na d'auke shi tamkar kanina,shekara Sha biyar muhasim tana fama da wuya a karkace nine can nine Nan a nemowa muhasim magani,tunda muhasim ta Shiga halin nan nayi bankwana da duk wani farinciki ke kanki shaida ce a irin wuyan neman maganin da nake duk Rabin kudina a nemawa yata magani Aisha ace duk abinan mijinki Salisu shi ya jefa mu a cikin wnan halin"? Yaya mustapha ya karashe cikin wani irin murya da ji kukan zuci yake Duk maganar nan da yake Aisha kuka kawai take. Sai da ya idda ta dago tana "Yaya shi yasa nace ma sai na yi kararsa wlh sai na kwatowa Muhasim hakkin ta ya cutar damu ya cutar da Muhasim zaluncin yayi yawa Yaya wlh sai nayi kararsa sai na tona masa asiri duniya tasan wanene shi" "Aisha kiyi kararsa ko ki tona masa asiri bazai canja abinda ya riga da ya faru ba,yau badan ke ba nida kaina sai nayi kararsa bazan yi haka ba dan ba iya sunansa ne zai b'aci ba har da naki tunda kinriga da kin hada zuria dashi bazan yarda kiyi kararsa ba abu daya kawai zaki min shine ki ce ya fada miki abinda yayi wa muhasim wuyanta ya karkace burina yata ta dawo daidai idan ya fada miki shikenan banida matsala dashi........ Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762 Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more Prices Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka 1)Euphoria 12 2)Gorontula syrup 3)Her exellency cake 4)Exclusive thumi 5)Milky sweety 6)Magic insert 7)Tightening mallaka saop 8)Tightening honey pill 9)Women 001 10)Ebony lady 11) spiced tea 12)Mallaka chicken soup 13)Tightening powder 14) wetness powder 15) favour set 16) attraction set 17) bakar mallaka 18) shu'umar mallaka 19) hatsabibiyar mallaaka 20) horney honey syrup 21) libido booster set 22) breast enlargement 23) hips enlargement *HUMKAM INCENSE* gidan kamshi da maganin mata muna turaren wuta na tsuguno Wanda yake matse HQ sosai Yana karawa dandano Yana maganin infection kowani iri muna da shuumar humra, hatsabibiyar turare,bita zaizai Mai abin mamaki munada turauka na daukar hankali *08132506044* TILL WE MEET* *ZARATY* WANNAN HMMMM YA HADU NACE YA HADU SHIN KINTAVA AMFANI DA TURAREN DA ZAISA MIKI LAUSHIN FATA? KINIMI ZARATY YANA DA KAMSHI DA RIKE JIKI YANASA FATA LAUSHI TURAREN KOWA *Jas oud* 3 IN 1 ZAKI TURARA GIDAN KI DASHI JIKINKI DA KAYANKI JAS OUD YA HADA ABUBUWA DA DAMA YANA RIKE JIKI SOSAI YANS KAMA GIDA YANA RIKE KAYA *AKWAI HUMRAR MOWA GUMBAR MOWA GARIN MOWAR TSUMIN MOWA DAN MATSI* *SHU'UMAR HUMRA NA MANYAN MATA MATAN DA SUKA SAN KANSU SIRRINKI A SHIFIDAR DAKIN MAIGIDAN KI MUNADA SHUUMAR TSUMI* *DESIRE MAINE DA YAKE SAKA JIKI