Sashe 19
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
amsa yana "Ki Kai Aneesa bangarenku ta zauna zuwa Anjima" "Toh Abba" Afrah tace Aneesa kuwa ta bi bayan Afrah da sauri dan gani take Kan Luba na iya kuncewa tayo kanta Sai da suka shige Luba tace "Wlh da baka dawo ba a yau da na baka mamaki" Alhaji Salis girgiza kansa yayi bai ce mata komai ba ya nufi bangaren Aisha. Da sallama ya shiga d'akin bata amsa ba illa tana tsaye kyam a tsakiyar d'akin, shigowarsa yasa ta zuba Masa ido idonta ya Kada yayi jajjir sai yaji hankalinta ya tashi ya nufeta da sauri yana " Aisha lafiya kuwa"? "Sabida luba ta karbi waya ta maka umarnin ka dawo nan da awa daya ka dawo gidanan kafin awa dayan"? Alhaji Salis ido ya zuba mata Yana Jin sabon tashin hankali na rufe shi Aisha ta girgiza kai tana "Yayi kyau" Ta koma gefen gadonta ta zauna Salis na k'ok'arin nufar wajenta ta daka masa wani gigitacen tsawa daya sa shi yin baya da sauri "ka fitar mun daga d'aki" Ya fice daga d'akin da sauri Yana Jin wani daci a makogaransa dole Aisha ta masa haka dan zata dauka sabida tsoron Luba ya dawo data bashi umarni amma ba komai komai yazo karshe. Koda ya fita daga d'akin bai ko kalli Hindatu dake gaishe shi ba Luba na jera tsaki ya nufi bangarensu Afrah har dakin Afrah ya shiga ya tsaya daga bakin k'ofa ganin Aneesa na sallah ita Kuma Afrah na dan gyara gadon yasa yace mata "anan zata kwana zuwa gobe idan Allah ya kaimu duk abinda takeso ki tabbata kin mata" "Insha Allahu Abba" Alhaji Salis ya juya tare da komawa bangarensu Hindatu ce da girki hakane yasa ya shige dakin Hindatu. Yanda ya hade rai yasa Daga Hindatu har luba ba Wanda ya doso ma inda yake ballantana su daga masa hankali duk abincin da Hindatu ta kawo masa ba Wanda ya tab'a. Bayan sallah Isha ya fito ya zauna a Palo Luba ma na zaune a palon ta hade rai Hindatu na gefensa a zaune wayarsa kawai ya d'auko suka ringa musayar message da Aneesa duk abinda Luba takeyi Yana ankare da ita. Shayin daren da ta Saba dafawa na jarraba ta shige kitchen ta dafo ta zuba a flask ta fito ta ajiye a palon dan sam bataso taje ta kwanta sai ta gama sa Ido. Hindatu kuwa hamma ta hau yi ta hau hararar Luba tana "Dan balai mace ma ba girkinta bane sai ta sawa mutum ido ta mike tare da shigewa dakinta. Luba ta bita da harara Alhaji Salis kuwa ya cigaba da danne dannensa a waya Luba itama ta cigaba da zama tana kurbar shayinta fitsarin da take ji tundazu daya mugun matseta amma ta kasa tashi sabida bataso Salis yayi wani abin bata gani ba akan dole ta mike da sauri ta shige dakinta dan tayi fitsari. Alhaji Salis ya fito da karamin kwalban cikin zafin nama ya juye ruwan a cikin kofin shayin ya koma ya zauna Kamar baiyi komai ba. Dan jarraba ma a waje ta karasa daura zaninta data fito daga d'akin. Ta zauna tare da d'aukar kofin shayin ta kai bakinta....... Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762 Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka 1)Euphoria 12 2)Gorontula syrup 3)Her exellency cake 4)Exclusive thumi 5)Milky sweety 6)Magic insert 7)Tightening mallaka saop 8)Tightening honey pill 9)Women 001 10)Ebony lady 11) spiced tea 12)Mallaka chicken soup 13)Tightening powder 14) wetness powder 15) favour set 16) attraction set 17) bakar mallaka 18) shu'umar mallaka 19) hatsabibiyar mallaaka 20) horney honey syrup 21) libido booster set 22) breast enlargement 23) hips enlargement *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *E.W.F* *PAID BOOK* *Page 11* Tana kurba ta furzo dashi da sauri dan wani irin kamshi yake Kamar fiya fiya Ta hau goge bakinta tana kara shinshina kofin shayin,ta kalli Salis da wani irin bakin ciki ya rufeshi tunda ya ga ta Kai kofin bakinta yaji wani dadi ya rufeshi tana furzo shayin ya d'auke kansa ya cigaba da danne wayarsa Kamar bai san mai take ba kasan zuciyarsa Kamar yaje ya danneta ya dura mata dan yanzu babban burinsa ya kau da ita dan ya gaji da barazanar da take masa har wani zubin yakan ji gwara ma ya saketa ta fallasa shin amma idan ya tuno abinda hakan zai haifar sai yaji hankalinsa ya tashi. "Waye ya zuba min abu a cikin shayin nan Alhaji kaga yanda harshena har ya dade nasan ba mai min aika aikan nan sai Hindatu"? Alhaji Salis ko kallonta baiyi ba ballantana tasa rai zai kulata ta mike a fusace tare da nufar d'akin Hindatu tana cigaba da goge bakinta. Hindatu da bacci ya fara daukarta taji ana buga k'ofar da k'arfi firgitar da tayi yasa tayi waje da sauri tana bud'ewa Luba tace "shine zakiyi sauri ki shigo daki bayan kin zuba min magani a shayi kin dauka bazan gane ba Hindatu kifita idona wlh ba abinda Kika isa kimin daga na Shiga bandaki na fito har kin dawo kin zuba min magani mai warin fiya fiya Alhaji na kallonki sabida Yana so shima yaga ya kau dani daga rayuwarsa toh idan ma hada Kai kuka yi wlh yanda kuka gani haka zaku kyalleni" "Idan har akacewa mutum jaki ne dabba dabiun jakin zai cigaba da yi kinyi kad'an na bata lokacina akanki har na tsaya zuba miki abu da Wanda ya Isa zanyi bake ba mai Kika tare min da har Zaki tsaya min a zuciya nayi tunanin zuba miki magani luba wlh daga miki kafa kawai nake Ina baccina dan jakanci kizo ki tasheni kice na zuba miki fiya fiya toh na zuba din kiyi abinda zakiyi" Luba ta hau zaginta Hindatu ta fito suka hau zage zage. Alhaji Salis tuna Aneesa na gidan zata iya jiyo su yasa ya mik'e ya nufi dakin Hindatu duk suna tsaye a bakin k'ofar suna ta balai. Sunan Hindatu kawai ya kira ta amsa masa tana hucci yace "wuce muje mu kwanta" "Dole kace ta wuce kuje ku kwanta mana tunda kunsan mai kuka aikata daga naje nayi fitsari kin zuba min fiya fiya dan na mutu toh wlh ba abinda zaku iya min" Rufe k'ofar Alhaji Salis yayi bai ce mata komai ba,so yake ya kwanta kawai ya sake sabon shiri. A ranar har ciwon ciki Luba tayi sosai dan ta hadiye yawun bakinta ko bacci bata iya yi ba zargin da tayi da fiya fiya aka zuba mata yasa tayi ta dirkar Madara tana shan maganin ciwon ciki, da haka ta samu saukin ciwon tana fatan samun lafiya tayiwa Hindatu rashin mutunci ko da wasa bata zargi Alhaji Salis ba. Washegari Alhaji Salis na dawowa daga massallaci yayi zamansa a Palo dan so yake ya duba Aneesa da Aisha amma yasan ba lailai sun tashi ba shi kam bai samu bacci ba sabida tunani a jiya daddare yajawa Hindatu Kunne sosai akan biyewa Luba da takeyi suke daga Masa hankali suna zubar da mutuncinsu a gaban yayansa ya Kara da bai dace Aneesa taga irin rayuwar jahilan da sukeyi ba su ba Yara ba ko a kauye an daina irin wanan abun kunyar na fada akan miji ya Kuma rantse mata duk ranar da suka kara fada da Luba na cancan baki Kamar su daku sai ya saketa ya goranta mata da Kar ta manta rashin miji yasa aka nemoshi aka bashi ita Kuma daga masa hankalin da suke yasa ya Kara auren a yanzu idan sun Kara daga mai hankali sallamarsu kawai zaiyi Hindatu tuni ta nutsu dan taga da gaske Alhaji Salis so yake ya sallame su ita Kam bata shirya zama bazawara ba ta masa alkawarin bazata sake biyewa Luba ba. A zaunen da yake a palon Yana ta ganin shige da ficen Hindatu daga daki zuwa kitchen dan ta sallami yara su tafi makaranta. Karfe bakwai da rabi yaran Suka fara fitowa daya bayan daya cikin Shirin tafiya makaranta sai da duk suka gaishe shi suka gaida luba kafin su nufi d'akin Aisha. Alhaji Salis so yake dama sai sun tafi sai ya dubo Aneesa. Sai da Hindatu ta raka yaran har bakin mota ta dawo tana k'ok'arin shiga dakinta Alhaji Salis ya dakatar da ita Yana "Ki bani abincin Aneesa na kai mata kafin ta fito ku gaisa" Hindatu ji tayi Kamar ta sosoka masa Ashar haka taji amma tunda hanya yake nema da zai rabu da ita dole tayi biyayyar da bata shirya ba Kitchen ta koma ta hado masa abincin a faranti ta dire masa kafin ta shige dakinta a fusace. Alhaji Salis sai da ya bubude abincin yagani kafin ya d'auka ya nufi bangaren su Afrah. Koda ya Shiga d'akin a kwance yaganta tayi rub da ciki tana ta sharar bacci. Sai da ya ajiye farantin ya hura mata iska a fuska ya bud'e idonta a hankali Suka sakarwa juna murmushi ta mik'e zaune suka gaisa yace "Kinji dadin bacci bani ko ni ko baccin ban iya ba" "Nima banyi ba sai da na iddar da Sallah asuba bacci ya d'aukeni Baby Anan zan zauna"? "Aa anjima zaa kwaso kayanki insha Allahu yau sai ki kwana a dakinki ko bayan kwana shidda zan dawo gareki" "Kwana shidda Alhaji ba kwana uku ba" Ya saki murmushi yana "Eee 6 days ne kwana bibiyu ne kwanan" Aneesa bata Kara cewa komai ba dan duk abinta bata tab'a hasaso wai wani raban kwana a tsakanin su ba lailai ta gano abinda mahaifiyarta ta gano da ita bata gane ba lokacin har a