← Book details Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 71

Sashe 34

Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *PAGE 19* Luba nesa da office d'in Salis ta tsaya taga shigar muhasim office din tasan security da ke kusa da wajen bazasu tab'a barinta ta Shiga ko ta tsaya kusa da bakin k'ofar office din ba ji take kamar tayi tsuntsuwa ta Shiga tana ta mamakin mai muhasim tazo yi a office din Salis din ya zama dole ta gano mai ta zo yi a office din ita kadai ta Kuma san ba aikota akayi ba tunda uniform din islamiya ne a jikinta kasa Hakuri tayi ta nufi office din nasa,tun kafin ta karasa security suka nufota dan suna benci a zaune. Kasa tayi da murya tana "Ba Shiga zanyi ba a bakin office din Zan zauna zan jira wata kanwata" Suka girgiza Mata Kai akan basu yarda ta Shiga ba kamar ta fasa ihu haka ta ringa ji sai take ganin kamar Salis ma wani abu suke yi da muhasim din,anya kuwa ba abinda ya Shiga tsakanin Salis da muhasim. Baa san ranta ba ta koma wajen da take zaune ta zauna tare da zurawa office din ido burinta ta ga fitowar muhasim ta bugi cikinta. Salis Yana cikin rubutawa wata patient magangunan da zata siyo muhasim ta turo k'ofar tare da sallama. Salis ya saki biron hannunsa a lokacin da yayi tozali da ita gabansa har faduwa sai da yayi takarda hannunsa ya mik'awa patient din Yana zata iya tafiya muhasim kuwa na tsaye kanta a sunkuye hawayen dake k'ok'arin zubo mata take tasan maidawa. Salis mik'ewa yayi a lokacin da yaga patient din ta fita ya nufi wajen da take tsaye Yana "Muhasim lafiya kuwa Mai ya faru"? Kukan da take dannewa ya kwace Mata ta sunkuya a wajen Salis hankali a tashe ya karasa wajenta Yana k'ok'arin kamo hannunta ta ja da baya da sauri tana "Kark a tab'a ni" janye hannunsa yayi da sauri yana "Yi hakuri daina kuka ki fadamin abinda ke faruwa" "Wata biyu kenan ban ga period dina ba sai yau da mallamin yake koya Mana menstrual cycle na gane idan aka daina ganinsa cikine da mutum ciki na haihu uncle Kuma sai namiji ya tab'a mace take iya samun ciki Kuma uncle Kai ne ka tab'ani" "Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun innalillahi wa Inna ilaihi rajiun muhasim ciki ne dake kike nufi"? Kuka muhasim ta Kara rushewa dashi da ta ga yanda hankalin Salis ya tashi "Baza ki tab'a samun ciki ba insha Allahu kiyi shiru ki daina kuka bari na zo na miki test kinji bakida komai dan Allah ki daina kuka kiyi shiru Salis ya mike da sauri ya fito daga office din ya nufi lab dan ya d'auko tsinken gwaji hankalinsa idan yayi dubu sai daya tashi taya muhasim zata samu ciki Addua kawai yake Allah yasa ba cikin ne da ita ba dan idan shine dole ya zubar mata dashi tsawon rayuwarsa bai tab'a tsintar kansa a tashin hankali haka ba sai da ya nemi muhasim kullum abin na ransa taya tashin hankalin neman ta bai gama sakinsa ba Kuma wani sabon tashin hankali zai Kara b'ullo masa Luba kuwa akan idonta ya fito daga office din tayi sauri ta b'uya sabida Kar ya ganta yanda ta ganshi a hargitse yasa ta kara tabbatar wa kanta akwai abinda ke faruwa. Ba jimawa taga ya dawo ya Kara Shiga office din hannun sa rike da Abubuwan da batasan ko menene ba. Salis na shiga office din ya nufi wajen muhasim Yana tashi ki shiga bandaki kiyi fitsari anan ki kawo min Kuka Muhasim ta cigaba da yi a dan tsawace yace "Dan Allah ki bar min kukan nan Mana Kara daga min hankali kike kije kiyi fitsari ki kawo min kiyi sauri" Muhasim mik'ewa tayi tare da karbar robar a hannunsa ta shige bandakin tayi fitsarin a ciki ta kawo masa. Hannunsa har rawa yake wajen karba ya zura tsinken gwajin a ciki ya cire ya ajiye sai safa da marwa yake Yana goge gumin fuskarsa addu'a kawai yake Allah yasa ba cikin ne da ita ba duk da yasan indai period ya d'auke da wuya idan ba ciki bane. Bayan minti goma ya juyo kirjinsa na dukan tara tara ya dauki tsinken gwajin yaga layi biyu baro baro ya saki tsinken gwajin tare da kwada sallati da k'arfi Muhasim cikin kuka tace "Cikin ne dani ko uncle shikenan rayuwata ta kare Ina Yar yarinyata dani na samu ciki yanzu mai zancewa Abba da mummy ko saurayi Abba baya bari mu kula wa Zan ce ya min cikin"? "Yi shiru muhasim ba Wanda zai tab'a sanin kinyi ciki zubar miki dashi zanyi" Wani irin ja baya tayi tana "ban shirya mutuwa ba uncle zuwaira Yar bayan layinmu kowa yasan ciki ta zubar ta mutu" "Ba zaki mutu ba muhasim kinsan ni likita ne nasan allurar da zan miki bazaki mutu ba idan baki bari na zubar miki ba ai sai kowa yasan kina da ciki sai asirina ya tonu kinsan Kuma ba'a san raina na tab'a ki ba" Cikin ihun kuka muhasim ta fara "Wlh banaso na mutu uncle mutuwa akeyi idan aka je zubar da ciki gwara kawai na bar cikin idan yaso sai nace bansan Wanda yamin ba uncle duk Kai ka jawomin ko zance baa barin mu muyi ko saurayi bani dashi uncle kazo ka tab'ani yanzu na samu ciki nidai bazan iya zubar wa ba bana so na mutu uncle" Kuka take sosai Salis duk ta rudashi ya rasa yanda zaiyi da ita Yana so ya rufe mata baki ma kar ta jawo hankalin masu wucewa ta saka masa ihun Kar ya tab'ata ya dafe kansa Yana sallati wlh ji yake kamar shima yayi zaman dirshan yayi ta kuka, kuskure daya tak,Jin dadin mintuna rashin hakurin awani ya jawo mai wanan masifa barin cikin nan na nufin tonan asirinsa kamar shi ace shi yayi wa muhasim fyade ta samu ciki,muhasim yar yayan matarsa abin yayi muni yasan muhasim zata iya rufa masa asiri taki fadan wanda ya mata ciki amma yasan zata sha matsar da har sai ta fadi gaskiya. Kansa har ciwo yaji yana Masa ya zubawa muhasim Ido da idannunta duk sukayi luhu luhu wani irin tausayinta yake ji yasan ya cutar da raywuarta na har abada ya mata tabon da bazata manta dashi ba. Kamar shima zaiyi kukan yace "muhasim kiyi shiru dan Allah kina ji wlh wlh bazaki mutu ba idan na miki allura na baki magani kika Sha shikenan ni likita ne nasan kalar alluran da zan miki bazaa samu matsala ba ita wace kike fadan ta mutu kila ba likitan da ya kware ne ya zubar Mata da cikin ba shiyasa zubarwa yazo da matsala har ta rasa ranta ki yarda dani yanzu kika bar cikin nan dole wlh Yaya mustapha ya miki dukan da har sai kin fito kin fada masa ni na miki a duk yanda ya d'aukeni yaga wai ni na Masa wanan cin amanar tamkar kaninsa haka ya d'aukeni muhasim ko abu zaiyi wlh haka zai nemeni yayi shawara dani,danginku gabad'aya sun d'aukeni tamkar dan uwa ba siriki ba da kunya su gano ni na miki haka muhasim Aunty Aisha ma sai ta rabu dani mutuncina ma zube wa zaiyi a wajen kowa muhasim dan Allah ki rufa min asiri kaddara ta riga fata ba yanda zanyi ki bari na miki allura nan ki sha maganin da zan baki kina zuwa gida kiyi kwanciyarki zaki ringa dan ciwon mara kad'an kadan a hankali zaki ga jini ya fara zubo miki sai ki sa pad dan Allah muhasim" Shirun da tayi ne yasa yace "Yauwa muhasim ngd kinji na miki alkawari cikin nan na fita zan siyo miki keken dinkin da kike ta cewa kina so" Ya mik'e da sauri yayi waje dan bashida allurar da zai mata a office din. Muhasim kuwa tana ganin ya fita itama ta fito daga office din da gudu tayi waje dan bazata tab'a bari ya zubar mata da ciki ba tasan kasheta kawai yake so yayi. Luba kuwa tana ganin fitowar ta itama ta mik'e da sauri tabi bayanta. Sai dai gudu take bata tsaya taren abin hawa ba Luba kuwa nesa da asibitin ta tsaya ta tari abin hawa fuskarta lullube da mayafinta tana samun abin hawan ta hango Salis ya fito daga asibitin a rude. Ita kuwa ta shige cikin machine din tana "Ka tsaya ka d'auki wacan yarinyar mai uniform dincan. Ko ba'a fada mata ba tasan akwai wani abun dake faruwa bata ta gasgata zargin da ke ranta amma idan zargin da take ya tabbata hakan na nufin samun cikar burinta. Duk horn din da ya ringa zubawa muhasim bata juyo ba sai da suka wuceta kadan Luba ta leko da kanta tana "Muhasim Ina zakije haka daga Ina kike?waye ya biyoki kike gudu"?zo ki hau muje" "Da sauri muhasim ta shige machine din tana cigaba da kuka Luba kuwa ta jawota jikinta ta hau bubbuga bayanta alamar rarrashi tana "yi shiru mana ki fada min mai ya same ki kike kuka haka naga uniform din makaranta ne a jikin ki mai kika zo yi nan"? Muhasim kuka ta cigaba da yi batayi magana ba Luba kuwa ta cigaba da rarrashin ta tana "tana shikenan tunda baza ki fadamin ba bari na Kai ki gida na fada musu ba makaranta kika je ba yawon ki kika tafi" Da sauri muhasim ta dago cikin sheshekar kuka tana "Dan Allah Aunty karki je ki fada a gidanmu" "Toh daga Ina kike?Mai ya Sameki kike ta kuka haka ni sai naga ma Kamar daga asibitin uncle din ki kika fito ko wajensa kika je"? innalillahi wa Inna ilaihi rajiun ko wani abu ya miki irin na ranan da aljanunsa Suka tashi dinan"? Luba tace tare da zaro idanduna waje Muhasim kuwa cikin kuka ta gyada mata kai Luba tayi sauri ta tsayar da mai machine akan ya saukesu dan sun kusa Isa unguwarsu muhasim
Chapter 34 · 0% Book details