← Book details Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 71

Sashe 64

Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bukatu yasa tayi abinda tayi a baya. Habiba kuwa sosai ta ringa saka ido dan taga ko akwai mai shigar mata d'aki duk itama tasan ba mai shiga tunda kullewa take. A yanzu idan akwai wacce ta ji ta takurata ta hanata sakat bai wuce Luba da ta lura tana saka mata ido ba ta rasa yanda zata saka ta bar gidan,dan a gaban sabitu har wani biyaya take mata ko a gida da ta fadawa mahaifinsu Luba na gidanta fada ya rufeta dashi yana ta koreta kafin tazo tana dana sani,duk wulakanci da take mata duk da har kasan zuciyarta baa san ranta take mata haka ba Luba bata gani haka ta cigaba da zama" Luba kuwa duk wata hanya da tabi dan ta kara hada Kan sabitu da Habiba ta kasa samu,dan a yanzu damar da take dashi a baya bata dashi a yanzu wanan tsinannen dan sabitu Waziri nan ba karamin ido ya saka Mata ba a lokacin da take so ta aiwatar da kudurinta idan Habiban ta tafi islamiya a lokacin yake shigowa palon ya zauna. Ko a yanzu juyi kawai take a shegen katifar da ta samu aka bata take kwana akai,a laben da tayi taji sabitu na maganar ta ajiye masa kudi jibi zai karba zaiyi tafiya mai gidansa ya aike shi. Yanda zata samu ta Shiga d'akin kawai take tunani,har washegari sabitu ya bar gidan,Yara suka watse wajen Sha daya Habiba ta shirya ta tafi islamiya. A Palo ta zauna da b'oyayyen mukulinta da take bud'e d'akin Tana ta Addu'a Allah yasa Kar wazirin ya shigo. Ganin an tafi minti Ashirin bata ji motsin sa ba yasa ta leka tsakar gida da waje taga babu shi babu alamarsa. Cikin tsananin farinciki ta rufe gate din gidan ta koma ciki ta nufi wajen d'akin Habiban ta bud'e da mukullin hanunta ta shige tana "insha Allahu ayau sai aurenki ya mutu ba dai ni kike wulakanta wa ba"? Ta hau birkita d'akin tana neman wajen da ake ajiye kudin. Waziri dake b'oye a bayan fulawowi a hankali ya shiga gidan cikin sand'a motsin Luba dayaji a d'akin Habiba yasa ya nufi k'ofar ya saka mukuli ya kulle ta waje ya bar mukullin a ciki. Ya fito waje ya fara Kiran Habiba a waya Yana ta dawo gidan yanzu barawo ya shigo gidan. Ya katse wayar ya kira sabitu shima a waya ya fada masa ya katse wayar tare da komawa palon Yana yau dubunki ta cika" Kusan lokaci guda Habiba da sabitu suka iso gidan hankalinsu a tashe har suna hada baki wajen tambayar Ina barawon yake. Waziri mik'ewa yayi ya nufi dakin Habiban ya murza key din tare da bud'ewa Suka shige gabad'aya Luba dake saman drawer dare dare ta saki ihu tana ta Shiga uku........... Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne, knuckles,wrinkles,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using sabulun mg's batare da kunbukaci wani Mai b Mai bukata should Chat 08062991549 07046881166 07067210195 Call 08064532391 Team glow Ayiri yiri kuna Ina mata matafa nake nufi bamuna mataba A&Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement Muna da supplement na Infection Munada da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikinki yayi kyau fata tai laushi da sheki munada na gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa munada na matsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah Ga kadan daga ciki 1 Royal jelly karami 2500 2 Juliet Eve 8500 3 Amirna 8k 4 Vitamin c 2500,2300 5 vt e 2k 6 collogen + glutathione 2k 7 whitening gummies 2200 8 surga wanita 2500 9 khusus 3500 10 majakani 2500 Price din sari nasan kodaga haka zaku gane A &Z gidan sauki ne Masu siyan daidai kuma bambancin kadanne Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira ko whaspp 09037870422 Karku manta muna tura Kaya duk garin dakuke inkiyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery yan Kano kayanku har kofar gida cikin aminci *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *PAGE 35* Habiba da sabitu cikin tsananin mamaki suka zubawa Luba ido, da har lokacin ihun ta shiga uku take hannunta rik'e da jakar Habiba daya hannun Kuma kudin sabitu ne da ta d'auko a karkashin gado zata saka a jakar duk da sun Kamata ta kasa sakin jaka da kudin. "Luba mai kike nema a dakina ya akayi kika Samu mukullin d'akina"? Mai jakata keyi a hannunki da kudi"? Luba tsabar tashin hankali kasa motsi tayi Waziri kuwa ya saki murmushi Yana "Aunty Habiba har sai kin tambayeta mai take nema a dakin ki Allah ne yayi yau asirinta ya tonu dan tunda tazo gidanan kuke samun sab'ani da Abba hakane yasa na fara zarginta, a ranar da Abba yace an kwashe mishi kudi na Kara gasgata zargin da nake mata dan dana shigo Kamata nayi tana muku labe, hakane yasa na Kara saka mata ido Allah cikin ikonsa na gano ita take zuba ruwa a Miya ko gishiri idan kika gama zubawa Abba girki a ranar bata san na ganta ba da biyu na karbi mukulin k'ofar dakin ki dan nasan kila itace take d'aukewa Abba kudi dan kawai ta hadaku fada a yau ma ta d'auka ba kowa a gidan shiyasa ta shigo dan ta Kara sacewa Abba kudi ni kuwa na kulleta a d'akin na kira ku dan kuga shaida" Habiba rawan da jikinta yake yi yasa kafafunta kasa d'aukarta dan ta kasa yarda duk abinan dake faruwa luba ke haddasa mata,Luba kanwarta da ta kasance uwa daya uba daya tasan Luba zata iya aikata komai bata tab'a tunanin har ita da take jininta zata iya mata haka ba" "Luba mai na miki kike san ki kashe min Aure"?Habiba tace tana fashewa da kuka Sabitu kuwa jikinsa har wani rawa yake sabida mamaki da b'acin rai "dama kece kike kwashe min kudi kika ringa Sakani zargin Habiba"? Dama kece kike ta hadani fada da Habiba? Dama kece duk kike haddasa min fitina a gida"? Luba sakin jakar hannunta tayi da kudin tunanin daya darsu a ranta yasa ta gwalo idanunta waje tana "Bama san hayaniya ku fita kubar d'akin nan Sarauniya tace Kar a dameta" "Sarauniya taci ubanta sabitu yace tare da nufar wajen drawer" Luba duk da ta tsorata ta cigaba da "Zaku gamu da fushin sarauniya idan kuka tab'a ta" Sabitu kafafunta ya janyo ta fado tim a kasa kafin yayi wani motsi yaji muryar Habiba ta bayansa ta matsar dashi gefe ta jawo luba ta hau kirba tana " A yau ko Aljannun ne dake wlh sai naci ubanki waziri d'auko min Ashana a kitchen na Kona Yar iska" Waziri dake kunshe dariyar dake cinsa na Aljannun karyar da tayi yayi waje. Sabitu kuwa cewa yake"ba sai an d'auko Ashana ba bari na dauko dorina a cire mata Aljannun" Luba ganin idan har bata yi magana ba zasu iya Mata dukan tsiya ko su kasheta yasa ta saki ihu tana "wlh karya nake banida komai kuyi hakuri ku yafemin sharrin shaidan ne" "Kece ai shaidan din luba,har ace duk abinda ya Sameki duk halin da kike ciki baki daddara kinyi nadama ba Ina yayarki so kike kiga bayana,yanda aurenbki ya mutu so kike nima ki kashe min aure toh wlh daga kaina bazaki Kara kulla sharri ba "Ai Habiba kinfi kowa laifi dama kinsan haka halinta yake shine baki fada min ba kika barni na barta zaune cikin gidana,anya shaidaniyar nan jininki ce"? Ai wlh sai tama fito min da duk kudina da ta sace ko na mik'ata wajen yan sanda" "Aunty Habiba ki rufamin asiri!! Marin da Habiba ta d'auketa dashi tare da rufeta da mugun duka ya katse Mata magiyar da take. Sabitu kuwa cewa yake sai ta biyashi kudinsa. Sai da Habiba tayi wa Luba jina jina ta jawo hannunta tayi hanyar waje da ita, tana tsine mata albarka. Tana bud'e gate din gidan bakin motar Yan sanda ta faka a k'ofar gidan da wani karamin mota. Abinda yaja hankalin Aunty Habiba da sabitu suka saki baki suna kallon Yan sanda maza uku da suka sauko daga motar da Yar sanda mace guda daya. Luba wani sabon tashin hankalin ne ya Kara rufeta dan ta d'auka mijin Habiban ne ya kira mata yan sanda. Wajen sabitun tayi da gudu tana "Na tuba dan Allah ka rufa min asiri karka kulleni" "Wlh sai kin Kare rayuwarki a kurkuku" Taji muryar Aisha ya daki dodon kunnenta A hankali ta juya kirjinta na bugun tara tara dan idan ba kunneta ke san yaudarar ta ba muryar Aisha taji. Koda ta juya hada ido tayi da Aisha da ta sha farin hijabi har kasa fuskar nan nata a mugun hade sai hucci take gefenta Kuma Ashraf ne a tsaye ya harde hannayensa a kirjinsa Yana kallonta. Mace yar sandan ta nufo wajen da take tsaye tana "Madam you are under arrest" Luba ja da baya tayi tana "Mai nayi da zaa Kamani"? Fusgo hannunta mace Yar sandan tayi tana "idan munje station sai kiji" "Ku tafi da ita duk abinda ake zargin ta da aikatawa zata aikata ta wuce duk Inda kuke tunani" Habiba tace tana hararar Luba da ake sakawa ankwa a hannu hankalinta a mugun
Chapter 64 · 0% Book details