Sashe 22
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
rawa ya shige dakin,ganin d'akin da duhu ya Kai hannunsa wajen switch ya kunna fitilar d'akin halin dayaga Aneesa a ciki yasa ya manta da satar zuea d'akin ta yayi ya kwalla mata kira yana Aneesa Aneesa a firgice tayi wurgi da cucumber din data saka a jikinta tare da rufe kafarta da sauri Alhaji Salis kuwa ya saki baki Yana kallonta cikin tsananin mamaki ita kuwa ta fashe da kuka tana yarfa hannuwa Alhaji Salis shi dai mamaki abinda yagani yasa ya hau sallati a hankali a daidai lokacin da Luba ta fasa ihun "Yau Allah ya tona maka asiri Alhaji wato dama satar kwanana kake ka kawowa yarinya nan idan nayi bacci ko Kuna Ina ku fito kuzo kuga ikon Allah ba kunya ba tsoron Allah" Irin kururuwar da ta ringa yi gashi daddare ne yasa aka duk mutanen gidan suka tashi ciki kuwa har da yaran wasu ma sun d'auka ihun barawo take a ranar Ashraf da Aliyu Suka dawo Alhaji Salis hankali a tashe ya fito daga d'akin Aneesa Yana "Luba kina da hankali kuwa mai haka"? "Ihuuuu kufito kuzo kugani adaidai lokacin da Hindatu itama ta fito daga dakinta Aisha itama ta fito dan duk sun d'auka ko barawone ya shigo gidan sai gashi duk sun cika palon tare da yin cirko cirko Alhaji Salis kuwa ya nufi wajenta dan har lokacin ihu take wai ta kamashi a d'akin Aneesa bayan kwananta ne Wani irin mari ya d'auketa dashi ya Kara d'auketa da wani marin Yana "Shegiya dakikiya jaka ke din dabba ce wlh mara hankali" "Salisu ni ka mara sabida na kamaka a d'akin yarinya nan bayan kwanan na ne"? "Na mareki din ki dau mataki idan kin isa shegiya mai zubin maza" Duk ku wuce kuje ku kwanta haukan ta ne ya motsa "Salisu akan Yar ficikar yarinya nan ka zuba min mari ka kara da cemin mahaukaciya toh yau zan tabbatar maka da haukana babu gudu ba ja da baya wlh yau sai ka saki yarinya nan saki uku ko na fallasa sirrinka a yanzu a gaban yaranka da matanka wlh wlh wanan karon da gaske nake kafin na kirga goma ka saketa idan har na gama kirgawa baka saketa ba wlh a yau zan tona ma asiri" "Karki mun haka Luba kiyi min hakuri bazan iya sakin Aneesa ba kiyi hakuri" "Ni mima wlh sai ka saketa ko ka saketa ko na fallasa sirrinka idan har na kirga goma baka saketa ba wlh sai na fada daya biyu uku hud'u biyar shidda bakwai" Alhaji Salis ya sunkuyar da Kai hawaye na zubo masa Aisha cikin tsananin mamaki da Hindatu Suka tsaya suna kallonsa yaran kansu mamaki yasa suka zuba mishi ido "Ya isa Luba yanzu zan saketa shikenan" "Eee shikenan a bata takardarta ta koma gidan ubanta" "Baby yanzu sakina zakayi" Aneesa dake bakin k'ofa tace tana zubar hawaye "Kiyi hakuri Aneesa kiyi hakuri Na""" Dakata"!! Da sauri Alhaji Salis da Luba Suka kalli Aisha da ta nufo wajen da suke tsaye dan tana dan nesa dasu "Kai yanzu sakin Yarinya nan zakayi dan Luba tace ka saketa ko ta tona ma asiri?har wani sirri ne wanan mai girma da baka San fallasuwarsa har ka gwammace ka saki yarinya da ka aurota da ko shekara batayi ba?wacce Luba da zata na maka umarni tana bi har ace duk abinda tace ayi shi akeyi a gidanan toh bari kaji na fada ma wlh wlh idan har ka saki yarinya nan nima sai ka sakeni a yanzu nan kaji na rantse ma dan bazai yu mu zauna da Sunan kana auren mu ba wata da juyamu yanda takeso ba wlh ka saketa a yanzu nima ka sakeni mu bar ma gidan ka karata kai da ita" "Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun innalillahi wa Inna ilaihi rajiun Aisha karki min haka duk abinan da nake ciki sabida gudun b'acin ranki ne banason rabuwa dake dan Allah ki bari bazan iya sakinki ba Luba dan Allah" "Kasan Allah sai ka saki yarinya nan a yau ko a yanzu nan na fallasa bari ma kaga" "Wlh Indai ka saki yarinya nan nima na gama auren ka" "Bazan iya sakin ki ba Aisha yanda nake sanki haka nake San Aneesa" "Luba kafin na saki Aneesa ke zan fara saka kije na sakeki Saki uku" "Kutumar uba ka sakeni Salisu" Luba tace cikin tashin hankali "Aisha Salisu shine mahaifin Nana Kuma shine"!!!! Kin kasheni Luba Salis ya ce cikin ihu ya wawuro karamin wukar da ke centre table yayi Kan luba a haukace... Tirkashi ya zata Kaya kenan akwai kura taya Salis ya zama mahaifin Nana mene daya sirrin nasa da bamu sani ba toh Ina ga dai ba mai warware mana wanan cakwakiyar sai sadnaf ku hanzarta biyan 500 zuwa wanan acct din 0272061655 wema bank nafisa Nuhu Ko Katin mtn 500 ta wanan layin 08033719070 sai a turo da shaidar biya ta layin nan 08033719070 Mutanen nijer Kuma ku tuntubi lambar nan +227 96 82 89 84 Karku bari ayi baku Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762 Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana buk atar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka 1)Euphoria 12 2)Gorontula syrup 3)Her exellency cake 4)Exclusive thumi 5)Milky sweety 6)Magic insert 7)Tightening mallaka saop 8)Tightening honey pill 9)Women 001 10)Ebony lady 11) spiced tea 12)Mallaka chicken soup 13)Tightening powder 14) wetness powder 15) favour set 16) attraction set 17) bakar mallaka 18) shu'umar mallaka 19) hatsabibiyar mallaaka 20) horney honey syrup 21) libido booster set 22) breast enlargement 23) hips enlargement Naceba Kina bukatan jikinki yazama so fresh ba kwarzane ko daya ballantana kuraje ko tabo, sunburn,acne, ko knuckles? Kije kigwada products na mg's insha Allah zakiga ynd fatarki zedawo fiye da tsammaninki zakigyara jikinki naturally batare da kinbata fatarki ba jikinki yayi fresh kiyi smooth kizama kalar Madara kirar models kiringa walwali kina haskawa duk inda kikayi Kidena kokonto cewa kingwada baki Dace ba insha Allah kijaraba products dinsu bi'iznillah zakiji dadinshi kayansu akwai kamshi especially sabulun kamshin yakama jikinki ko kindade da wanka jikinki zaidinga fidda ni'imtaccen kamshi bayinki ma zakiji kamshin dazai Kama sunada kit special domin amare Wanda indai kinyi using kit dinnan Baki bukatar kikara Kai kudinki gurin dilke domin ainihin yanda fatarki zehaska yagoge kidinga shining abun sewanda yagani Mai bukatar kayan mg's chat:08062991549,07046881166,07067210195 Call:08064532391 Hausawa nacewa adade anayi sai gaskiya Kuma siyan nagari maida kudi gida tested nd trusted Natural/organic *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 SAI A TURO DA SHAIDAN BIYA TA LAYIN NAN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+22796 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *PAGE 13* Luba ta dib'a a guje tana ihu a daidai lokacin da Alhaji Salis ya cimmata tare da kai Mata wukar bayanta cikin Zafin nama Ashraf ya rik'e hannun Alhaji Salis dake wani irin kakarwa Luba kuwa sai ihu take "Ka sakeni Ashraf ka sakeni na kasheta dan dama nace mata nine ajalinta" "Abba bazan iya bari kayi kisan Kai ba dan Allah ka saki wuk'ar nan kaga ma ka yanketa" Alhaji Salis kuwa sabida rawar da jikinsa ke yi yasa ya saki wukar Yana Jin Kamar numfashinsa ya d'auke wani irin kunya yasa yaji kamar ya nutse a kasan a yanzu da akwai yanda zaiyi ya suma da ya sume da idon Aishan da yake ji a kansa shekara sha hudu Yana cikin tsananin damuwa da fargaba kullum Addu'arsa Allah ya rufa masa sirrin nan batare da kowa ya sani ba sai gashi Luba ta bankada shi a gaban Aisha a gaban yayansa gabad'aya da yasan duk da wayon su kad'an ne basu da wayo ya zub'e akan gwiwarsa dafe da kansa Yana sallati Luba kuwa daki ta fada tana ihun bayanta ta kadu sosai dan ta d'auka zai kasheta din ne da Ashraf bai ceceta ba tasan da yau sai Alhaji Salis ya aikata lahira. wani sabon tashin hankali ne ya sake rufeta data tuna fa Alhaji Salis ya mata saki uku ta dora hannunta a ka sam tunaninta bai tab'a bata akan idan ta bankada sirrinsa zai saketa ba abinda sirrin nasa shine takamarta shine nata rufin asirin shine abinda ya kaita ga samu ta aure shi sai gashi tsabar rashin hankali irin nata tayi hauka abun ya dawo kanta ba'a saki Aneesa ba an dankara mata saki uku bayan ta wani irin zugi yake amma tashin hankalin da take ciki na sakin da Alhaji Salis ya mata yasa bata ji ba ta hau zirga zirga a d'akin tana cije lebbenta da cutar kanta da tayi tuna wai sakin da ya mata na nufin rabuwa dashi na har abada ta bar uban daular da take ciki yasa ta saki ihun kuka ta haka Ramin mugunta ta fada. Jikinta na rawa ta d'auko wayarta a gaban mudubi ta hau nemon lambar Asabe a waya bata da Kuma Sama da Asabe yanzu ita kadai zata iya taimaka mata dan Sam bata shirya barin gidan Alhaji Salis ba batasan mai yasa tunanin ta bai tab'a bata zai saketa ne idan ta tona Masa asiri sai dai duk Kiran da take wa Asaben yana ringing bata d'auka ba. Muryar Alhaji Salis kawai ke tashi a palon yana sallati Aisha kuwa tunda Luba tace Alhaji Salis ne mahaifin Nana taji duk notikan kanta na kuncewa kalmar kuwa maimaituwa kawai yake a kanta kirjinta na daka wani irin tsalle