← Book details Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 71

Sashe 18

Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

haka ya rungume Aneesa ya rufe idonsa dan yasan bazai iya bacci ba mafita kawai yake nema dan ya Kamata ya dauki mataki akan Luba bazai so Aneesa ma tasan irin zaman da suke ba,amma kafin ya samo mafitar dole idan an kwana biyu ya maida Aneesa gidansa dan yasan halin Luba zata iya aikata Masa komai" Washegari da kyar ya tafi massallaci dan har lokacin kansa ciwo yake baisan mai yasa itama Aneesa tak'i baccin sosai ba dan mutsu mutsu kawai ta ringa yi har aka kira Sallah asuba. Sai daya dawo daga massallaci ya samu bacci daga shi har Aneesan basu farka ba ba sai karfe goma Sha biyu na Rana. Wanka kawai suka yi Alhaji Salis ya umarceta da ta hada kayanta a karamin akwati zasu je suyi sati biyu a wani babban hotel din garin dan yasan sai Luba ta dawo haka zatayi ta zirya tana daga Masa hankali ta hana shi more Auren da yayi yama dauka da sassafe zata dawo gidan dan yasan ba hankaline da ita ba zata aikata. Ciki da palo da bandaki ya Kama musu duk da tsadarsa haka ya kama na sati biyun dan Yana matukar bukatar ya huta kashe wayarsa kawai zaiyi yanda ba mai kiransa ma a waya,idan akwai wacce zai yi waya da ita bazai wuce Aisha ba. Sai da suka ci suka koshi ya gwangwaje Aneesa da tun tana sisinewa har sai da ta bada kai sabida ta gyaru ta tsummu da kayan Ammur kayanta babu karya duk da ita budurwa ce amma tasan Alhaji Salis ya samu yanda yakeso dan har kunyar yanda ya ringa sumbatu tayi. Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762 Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka 1)Euphoria 12 2)Gorontula syrup 3)Her exellency cake 4)Exclusive thumi 5)Milky sweety 6)Magic insert 7)Tightening mallaka saop 8)Tightening honey pill 9)Women 001 10)Ebony lady 11) spiced tea 12)Mallaka chicken soup 13)Tightening powder 14) wetness powder 15) favour set 16) attraction set 17) bakar mallaka 18) shu'umar mallaka 19) hatsabibiyar mallaaka 20) horney honey syrup 21) libido booster set 22) breast enlargement 23) hips enlargement Alhaji Salis kuwa rabon da yaji ya samu nutsuwa irin wanan tun kafin ya auro Luba amma daga lokacin da ya auri Luba ya koma hakuri kawai rashin san Luba yasa baya kaunar ma saduwa da ita bai sa a ransa zaiji Dadi ba shiyasa bayaji din Hindatu ma haka a wajen Aisha kawai yake dan samu nan.ma ba hadin kai sai dai yayi kayansa shi kadai. A ranar mai da kansa wani matashi yayi suka yi ta barza soyayya duk wani matsala da tashin hankalin su Luba ya watsar a waje. Washegarin ranar makocinsa na gidansa da ya kai Aneesa ya kirashi akan Luba tana ta zuwa nemansa har zama tayi a gidansa iyalinsa bata san akwai inda zaije bane"? Salis ya girgiza kansa dan tamkar yasan Luba zata aikata Yace wa makocin nasa idan ta kara zuwa ya koreta daga haka ya kashe wayarsa. Tunanin kau da luba daga rayuwarsa ya fara k'arfi a zuciyarsa sama da shekaru yana hakuri sabida kawai sirrinsa ya rufu. Yanda yake samun nutsuwa da Aneesa yasa ya Kara Jin wani mugun kaunarta gashi sam baya gajiya da ita,shi kam Kamar dai ana kara masa karfi ma dan abokin aikin sa ya bashi wani maganin Sanyi ya Sha tunda ya Sha shima yaga canji a jikinsa (Mai bukatar maganin Sanyi da ita da mijinta zata Sha dan ta gyara zamantakewar Auranta ta nemi Aunty zee mmn mujaheed ta lambar nan 08162859027) Ji yake dama bashida wata mata bayan Aneesa da Aisha Karin Jin dadinsa ace Aisha ta yafe masa sun koma zamansu Kamar da har a Addu'arsa kullum Allah ya kawo Masa karshen zamansa da luba sai da ya samu sati daya ya Kira layin Afrah dan duk Kiran a yake yiwa Aisha bata d'auka. Ko da ta daga ta gaishe shi ya amsa tare da tambayarta kanenta har sai daya ta hadashi da duka yaran Suka gaisa kafin yace ta kaiwa Aisha zasuyi magana. Yana jin lokacin da ta je d'akin tana Hajiya umma ga Abba a waya. Sai da aka jima kafin yaji ta Masa sallama ciki ciki ya amsa sallamar tare da tambayarta ya yake kiranta bata d'auka, budar bakinta tace ita bata ga kiransa ba,Alhaji Salis ya cije lebbensa dan babu sauki a wajen Aisha abin nata ma gaba yake bai tab'a sanin haka take da zuciya da ruko ba har tsawon shekarun nan taki yafe masa ballantana ta manta,ya sauke ajiyar zuciya tare da tambayarta lafiyar ta da na yaran tace duk kalau suke akwai abinda su ke bukata tace masa aa Yana k'ok'arin Magana yaji yo muryar Luba kafin ya gane mai ke faruwa yaji Aisha na "Lafiya Kika shigo min d'aki"? Daga haka sai Jin muryar Luba yayi tana "Wlh wlh idan baka dawo gidanan a yau ba zan aiwatar da abinda nayi niyya a yanzu abinda kake gudun faruwarsa sai ya faru na baka nan da awa daya wlh Allah" Sai yaji ta Yanke wayar Alhaji Salis yabi wayar da kallo gumi na jikashi wani irin fargaba ya rufeshi a zaunen da yake zuciyarsa wani irin zafi take masa sam bai san hawaye ya zubo masa ba sai da yaji Aneesa ta zauna a cinyarsa tana "Babyyyy hawaye innalillahi wa Inna ilaihi rajiun wani abu ne ya faru"? Tace cikin tashin hankali Alhaji Salis ya runtse idonsa dan barin hawayen su zubo shine saukinsa rawar da jikinsa keyi yasa shi kankame Aneesa tare da kwantar da kansa a kafadarta hawayen ya cigaba da zubar masa bayaso ya aiwatar da abinda zuciyarsa ke raya masa har tsawon wane lokaci zai d'auka Luba na kwallo dashi tana wasa da rayuwarsa har tsawon wane lokaci zai d'auka a irin haka"? Aneesa kuwa Kuka ta fashe dashi, dan hankalinta ya tashi matuka da ganin zubar hawayensa dak'yar ya tilastawa kansa dagowa ya share hawayen sa ya hau sharewa Aneesa itama,cikin marairacewa da shagwaba Aneesa ta hau tambayarsa mai yake faruwa Ya kirkiro murmushin da ba haka ba yace mata Kar ta damu mahaifinsa ya tuna,ya kau da zancen ta hanyar cewa "Ki hada kayanki yanzu Anjima zamu tafi" Ta saki baki Tana kallonsa ya mik'e tsaye Yana k'ok'arin yin d'akin ta sha gabansa da sauri tana "Baby yau satin mu daya fa ka Manta na sati biyu ka biya"? "Ban manta ba wani abu ya taso min a gidan ki shirya mu tafi" Daga haka ya kewayeta ya shige daki ya fara had'a kayansa Aneesa jikinta ne yabi yayi sanyi itama ta hau hada nata kayan. Shi ya fara yin waje ta bishi a baya. Koda ya ja motar wayarsa ya d'auko ya nemo wani lamba da hannu daya yayi message din. Bai dau hanyar gidansa ba sai da suka jima a wani guri da ba kowa sosai yanda Alhaji Salis ya hade rai yasa Aneesa bata iya tambayarsa abinda ke damunsa ba. Nesa dasu aka musu horn Alhaji Salis ya fita daga motar Aneesa ita dai tagumi tayi duk zuciyarta cike da fargaba tana tsoron wanan katuwar matar ce ta hargitsa masa lissafi bata so ta ta fara gasgata maganar mahaifiyar ta akan auren mai mata akwai tashin hankali. Koda Salis ya fita suna gaisawa mutumin ya d'auko wani karamin kwalba ya bashi ya saka a Aljihu ya dauko wayarsa ya Masa transfer ya koma cikin motar ya jasu suka nufi gida. Sai da suka zo k'ofar gidan Aneesa taga ba gidanta bane ta tambayeshi Ina ya kawo su"? Yace Mata gidansa ne Kuma nan zai saka a dawo mata da kayanta sabida wani dalili "Ba haka mukayi dakai ba baby karka min haka wlh bana san hayaniya matan ka kasan duk sun haifeni tun ranar da Auntyn nan tazo nake cike da tsoro yanzu da ka daukoni ka kawoni da Sunan na zauna baka tunanin watarana idan abin ya motsa mata zata iya kasheni dan Allah ka maidani gidana na zauna" Aneesa ta karashe cikin rawar murya Salis ya juyo tare da ruko hannunta sai da ya kwashi minti goma kafin ya iya magana sabida halin da yake ciki "Aneesa karki manta kince zaki zauna dani a kowane yanayi sabida Allah kike kaunata nasan Zaki so farinciki na kinsan bazan tab'a bari a cutar dake ba inaso na hadaku waje dayane sabida sai nafi samun nutsuwa bazan tab'a bari a cutar dake ba insha Allahu dan Allah karki bijire min I promise ba abinda zai Sameki insha Allahu" Ya kamo habar ta tare da hade bakinsu ba wai dan yanaso yaji dadi ba dan bayaso taga hawayen daya ciko idonsa da halin da yake ciki. Ita ta fara janyewa kafin ya Kau da kansa ta kwanta a jikin kujerar zuciyarta cika taf da fargaba Alhaji Salis ya fara horn mai gadi yazo ya bude k'ofar ya shige ciki. Zuciyarsa nata Masa sake saken yanda zai aiwatar da abinda yake so yayi. Koda suka fito daga motar gaba yayi Aneesa na biye dashi a baya. Yana Shiga ya hada ido da Luba dake zaune akan kujerar dake kallon bakin k'ofa ta mugun hade rai sai jijjiga kafa take. Kallon kallo suka ringa yiwa juna Alhaji Salis kuwa jikinsa har wani rawa yake a daidai lokacin da Aneesa ta leko ta bayansa cikin siririn muryarta ta hau gaida Luba. Luba ta d'auke kallonta daga Kan Alhajj Salis ta maida kan Aneesa tana mata wani mugun kallo tayi sauri ta koma bayansa da sauri A daidai lokacin da Afrah ta fito daga bangarensu tana ganinsa ta gaishe shi. Ya
Chapter 18 · 0% Book details