Sashe 14
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kefa musulma ce a yanzu bazaki iya yafe min komai ya wuce ba Aisha yanzu kinyi min adalci azabtar da zuciyata da kikeyi? Ya Kamata kimin adalci Aisha dan kin maidani hoto ba hakan ke nufin ban damu ba wlh wlh Ina cikin damuwar irin zaman da muke yi Aisha nawa rayuwar nan take gobe zaki iya tashi kiga babu ni haba Aisha dan Allah ki yafemin ko sau dayane ki dawo dani rayuwarki" "Yanzu wani abu ne ya faru"? "Yanzu na gama duk maganganun nan Aisha kice wani abu ne ya faru"? "Tom ba dole na tambayeka ba dan ni bansan Mai ya kawo maganganun nan ba tunda ba wani abu ka nema dayake hakkinka ban baka ba" "Toh shikenan Aisha tunda kin dage komai bazai wuce ba shikenan amma inaso kisan Allah ma muna masa laifi mu nemi yafiyarsa ya yafe Mana Kuma Allah Yana san bayinsa masu yafiya An daura auren nida Aneesa shekaranjiya gobe za'a kawota mahaifiyar ta zata kawo muku amanarta dan Allah bana so a samu matsala Aisha duk da nasan insha Allahu baza ki bani kunya ba amma kinsan halin Luba da Hindatu" "Bansan halinsu ba dan Kai ka sansu banida hadi dasu su zaa kawowa ita su ya Kamata ka fadawa tunda banida wani hadi dasu" "Aisha dan girman Allah ki bari kefa matata ce kinaso kice abinda ya shafeni bai shafeki ba"? Sai ta saki murmushi tana "Jiya baku bari na runtsa ba Kai da matanka zan kwanta nayi bacci" Ta nufi wajen gadon ta kwanta tare da juyawa Salis baya. Salis ya zuba mata Ido cikin mamaki wlh bai tab'a tunanin haka take da zuciya ba da wanan abun da take Masa gwara tayi ta masa rashin mutunci da wanan gashin da take masa. Fitowa yayi daga d'akin ba inda zaije ma yaji sanyi a zuciyarsa. Tunda a d'akin luba yake akan dole ya shiga d'akin dan ya shirya ya fita dan Yana tunanin abinda kawai zaiyi shine a kai Aneesa wajen hajiyarsa ta tare kawai dan indai har aka Kai Aneesa gidansa komai na iya faruwa. Yana cikin shirya wa Luba ta Fado d'akin ta tsaya a bakin k'ofa tana "Salisu wlh ka janye zancen Auren nan idan kana san zaman lafiya a gidanan idan bakaso ka janyowa kanka tashin hankali ka janye auren nan zaka jawowa yarinya lahani wlh zaka jawowa Iyayenta asara taya ma zaka kara Aure a wanan lokacin" Alhaji Salis ko kallonta baiyi ba ya saka agogonsa ya feshe jikinsa da turare ya nufi bakin k'ofa Luba ta Kara gyara tsayuwarta tana jin wani irin bakin kishi na rufeta dan duk da Alhaji Salis ya manyanta kudin da yake dashi yasa yake nan da kyaunsa har cewa ake duk yafi karfin aurensu Aisha ce kawai ta dace dashi. "Bani hanya na wuce Luba" "Bazan baka hanya ba wato wajenta ma zaka je"? "Wai ke dama mahaukaciya ce bansani ba kinsan Allah idan baki bani hanya ba sai na d'auke ki da mari, wlh ban tab'a kaunarki ba kinsani kaddara ta sani aurenki a yanzu bazan dauki iskancin ki ba wlh sakinki kawai zanyi" "Kai ma kasan ai bazan saku ba idan ni mahaukaciya ce Kai mahaukaci ne idan banida hankali Kai ma baka ganshi ba dan da kana dashi bazaka tab'a tunanin Aure ba idan Kuma ka sakeni wlh kasan mai zai biyo baya dan sai na aiwatar da abinda nayi niyya sai dai duk abinda zai faru ya faru kowa ya rasa" Salis kasa magana yayi sabida tsananin b'acin rai Luba kuwa sai girgiza take tana zuba masa harara"Na tsaneki luba wlh bana kaunarki kece kaddarata Allah ya nuna min ranar da zan rabu dake rabuwa ta har abada tunda kika shigo rayuwata ban Kara farinciki ba kinyi sanadin da na jefa Aisha cikin bakin ciki matata mai sona domin Allah sai da kika rabani da ita Luba wlh ko mutuwa zakiyi ba abinda zai hanani tarewa da Amaryata yarinya sharaf mai jini a jiki ba abinda Kika sani sama da hauka da tashin hankali ko kunya bakya ji wacce Kika zo Kika yiwa kwacen miji ma bata haukan da kike ba sai ke dan zaa karo wata kike hauka tunda dan ke aka yoni dalla bani hanya na wuce" "Duk abinda zaka ce sai dai kace nasan baka isa ka sakeni ba idan Kuma Kai din dan halak ne ka sakeni kagani" Tsaki yayi ya hankadata gefe ya fice daga d'akin. Ko amsa gaisuwar su Afrah baiyi ba sabida b'acin rai yana fita ya ja motarsa a guje bai zame ko ina ba sai gidansu. Kirjinsa kuwa har wani zafi yake masa wlh banda ya haihu da Luba da ba abinda zai hana ya harbeta kawai ya huta. Dak'yar ya daure ya saisaita kansa amma suna gaisawa da hajiyarsa ta gane Yana cikin damuwa tana tambayarsa ya hau gaya mata dan idan yace zai hadiye maganar zuciyarsa na iya bindiga Allah ya kyauta kawai hajiyar tace dan ta sadakar a ranta asiri kawai Luba tayiwa salis dan banda ta Masa asiri Bata jin zai dau rabin iskancinta da tuni ya saketa ko ita sai da ta dage ya saketa yafi a kirga amma baya iya sakin nata da Addu'a kawai take binsa. A takaice shawarar Da Salis ya Yanke kenan nasa aka wo Aneesa da danginta gidan Hajiyar sa ya fadawa Yan uwansa akan su zo tarbar dangin Aneesa dan jirgi zasu biyo karfe biyu daga nan za'a wuce a kai ta. ANEESA Har a zuciyarta tana balain kaunar Alhaji Salis dan wayayye ne duk da ko a samarin ma za'a dade baa samu dan gayu irinsa ba gashi duk da ya manyantan da kyaunsa tunda aka daura mata aure dashi cike take da tsananin farin ciki sosai ta tanadi irin faranta masa da soyyaya da zata zuba masa. Idan akwai wacce taga bata farin ciki da auren bai wuce mahaifiyar ta ba dan gani take ta cuci kanta da ta aure shi tunda har mata uku ne dashi ita Kam ba abinda ya shafeta abinda tasani kawai shine kowa ya iya allonsa ya wanke" Yayarta kuwa gyarata kawai take sabida Alhaji Salis ya sakar musu kudi ba kad'an ba ko a yanzu ma tsaye take a kanta da kofin zuma tana "Karbi maza ki sha nafiso naga kinfita daban a cikin kishiyoyinki nafiso yaji ki zamzam nafi shekara biyu Ina Amfani da kayan Ammnur mai kayan mata wlh kayanta ba irin wayanda na sauran masu maganin Mata bane kema kinsan nice star ko"? Aneesa ta gyada Kai cikin kunya a lokacin da ta karbi zumar daga hannunta ta fara Sha yayarta ta cigaba da zuba "Wlh kayan Ammnur yayi ba karya kayanta na gyara Aure wlh zan baki lambarta kiringa siyan kayan da09080070762 kanki dan Allah karki yi Wasa Aneesa ki dage da gyara dan mutuncin mace jikinta idan har kinaso ki Zama tauraruwa a wajen mijinki balle ke da kike da kishiyoyi wlh sai kin dage da gyara da shan maganin Sanyi Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762 Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka 1)Euphoria 12 2)Gorontula syrup 3)Her exellency cake 4)Exclusive thumi 5)Milky sweety 6)Magic insert 7)Tightening mallaka saop 8)Tightening honey pill 9)Women 001 10)Ebony lady 11) spiced tea 12)Mallaka chicken soup 13)Tightening powder 14) wetness powder 15) favour set 16) attraction set 17) bakar mallaka 18) shu'umar mallaka 19) hatsabibiyar mallaaka 20) horney honey syrup 21) libido booster set 22) breast enlargement 23) hips enlargement Nasan kina da lambar mmn mujaheed dadin abin ma garinsu zaa Kai ki Kar ki sake ki yarda maganin sanyinta ya Kare miki har Alhajin ma ki ringa bashi Yana sha akai akai INGANTACCEN MAGANIN SANYI TOILET INFECTION MAI WANKO DUK DATTIN MARA KOWANI IRIN SANYI NE ZAI MAGANCE SHI DAYARDAR ALLAH SHIN KINAFAMA DA RASHIN SHA AWA? RASHIN NI IMA RASHIN GAMSUWA SHIN KINYI SHEKARA DA SHEKARU KINA NEMAN HAIHUWA RIKICEWAR JINI CIWON JIKI CIWON MARA YAYIN AL ADA DUKA WANNAN MAGANIN YANA WARKARWA ME CIKI BATA SHAN MAGANIN SANYI NA 4K YAKE INA KATSINA INA AIKAWA KO INA A FADIN KASAR NAN HARDA KETARE MAZA DA MATA MAGANIN SANYI MAI GYARA MU AMALAR AURE AUNTY ZEE MOM MUJAHID 08162859027 KATSINA "Insha Allahu Aunty zanyi yanda Kika ce din" Shigowar Hajiya Binta yasa yayarta ta bar dakin ita Kuma hajiya Binta ta zauna a gefen Aneesa ta hau mata nasiha Kamar tayi kuka batasan mai yasa taji bata San Auren Alhaji Salis da Aneesa tayi ba. Karfe daya da rabbi suka nufi Airport tare da rakiyar Yan uwan wajen su takwas da yayar Aneesa da Hajiya Binta da ta dage zata je ta bada amanarta. Past. Aisha Ban iya basu labarin komai ba a ranar sabida zazzabin da ya rufeni hawaye kawai ke zubo min idona a rufe domin Allah sai Wanda aka Masa irin cin amanar da Salis da luba suka min ne zai gane abinda nake ji a zuciyata. Bazan yaudari kaina ba Wai nace zan yiwa Salis wani uzuri Kai Luba da yayi abuja ya sa na kara tabbatar da irin kaunar da yake yiwa luba kawata har dan na mari Luba akan cin amanar da ta min ta dagani ta damfarni da kasa. Yayana har gida yasa aka zo aka samin ruwa aka min allura idona a rufen Ina Jin Yana waya da Salis daya ce Masa Yana hanyar zuwa katsina na bud'e idona Ina "Yaya Dan Allah karka bari yazo wlh bana San ganinsa na tsaneshi Yaya nasan kana kaunata bazaka so ka rasani ba dan Allah ka tsaya min ya bani takarda ta"