Sashe 35
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
din Hannun muhasim ta ruko bayan ta sallami mai machine din tayi wani lungu dasu tana cigaba da sallati dake kara tunzura muhasim ta fashe da kuka sai da ta samu wajen da ba kowa ta zaunar da muhasim akan wani dakali itama ta zauna ta aro damuwa a fuskarta har da dan hawaye tana "Yanzu bayan ranan da na kwace ki a hannunsa sai da ya Kara tab'aki"? Gyada mata kai Muhasim tayi Luba kuwa ta cigaba da "A yaushe ya tab'aki"? Muhasim sai taji ta kasa mata magana Luba kuwa cikin rarrashi kamar irin tana tausayinta dinan tace "ki fadamin na taimaka miki Kinga ranan ni na taimaka miki ba Wanda yasani yanzu idan kika fada.min ma taimaka miki zanyi" "Yace Kar na fadawa kowa" Kar ki damu kinji muhasim ba Wanda Zan fadawa sai dai ma na taimaka miki Kamar yanda na taimaka miki ranan" "Aunty ranan ne a gida ya dawo daga wajen aiki Ina saman palonsa Ina lilo Yana ganina ya kamani ya Kai ni daki yamin fyade yace kar na tab'a fadawa kowa,tunda ga lokacin na bar gidan ban sake komawa ba yau ana mana darasi a biology na gano Ina d'auke da ciki har na wata biyu da sati biyu shine naje na fada masa yace wai zubar min zaiyi Kuma ni nasan idan aka zubar da ciki mutuwa akeyi" Ta rushe da kuka Luba ta damke bakinta tare da zaro ido hakan da muhasim tagani yasa ta Kara shiga tashin hankali tana "Uncle ya cuceni Aunty wlh Abba baya barin mu zance bama kula samari Aunty Khadija ce ma mai samari ni banida samari sai Yan makarantar mu da suke cewa suna sona,idan Abba ya gano inada ciki wlh sai ya kusa kasheni gashi uncle yace Kar na fadawa kowa na rufa masa asiri na rasa yanda zanyi Aunty" Luba rawa ne kawai bata tashi ta taka ba cikin da muhasim ke d'auke dashi shine zai zama silar da zata samu cikar burinta Amma a zahiri tashin hankali ta aza a fuskarta tana "Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun yanzu abinda uncle ya aikata miki kenan ya za'ayi ya miki fyade ki samu ciki yace Kuma zai zubar miki so yake ya kasheki ai idan kika sake kika bari ya zubar miki da cikin nan mutuwa zakiyi yanzu yi shiru ki daina kuka zan taimaka miki insha Allahu kina ji" Da sauri muhasim ta hau share hawayenta tana gyada Kai "Karki sake ki tab'a fadawa kowa kina da ciki ko uncle din ma karki sake ki yarda ki Kara had'uwa dashi karki Kara zuwa office dinsa idan yazo gidanku karki fito so yake ya kasheki sabida asirinsa ya rufu ni nan zan taimaka miki kina jina"? "Ina jinki Aunty" "Zanje na saka a miki Addu'a cikin da kansa zai fita batare da kowa yasani ba karki sake ki tab'a fadawa kowa kina amai ne"? "Aaa Aunty" "Yauwa zanje na saka ayi miki Addu'a kinji karki sake ki sa damuwa a ranki kiyi Kamar bakida komai kicigaba da zuwa makaranta kina abubuwan ki cikin zai fita da kansa idan akayi addua kinji"? Muhasim ta zamo daga dakalin ta durkusa tana "Nagode Aunty nagode da taimakona da kike sanyi Allah ya saka miki da alheri" "Tashi tashi ba komai jeki samu ruwa ki wanke fuskarki idan an tambayeki mai ya samu fuskar ki haka kice kwaro ne ya fada miki maza jeki gida tunda lokacin tashin ku ma yayi zan nemeki da kaina karki sake ki yarda ki Kara had'uwa da uncle dinki mugune so yake ya cutar dake" "Bazan sake yarda na hadu dashi ba Aunty Kuma ba Wanda Zan fadawa" "Kince bakya amai ko?dan idan kina amai zaa San kina da ciki" "Ban tab'a amai ba Aunty bakina ne dai bana Jin dadinsa" "Toh karki damu cikin na fita zakiji bakinki ya dawo daidai" "Toh Aunty ngd Allah ya saka miki da alheri" "Ba damuwa jeki kawai" Muhasim da sauri ta mik'e ta dau hanyar gida Luba ta saki wani irin murmushi Kamar tayi ta ihun murna tasan muhasim bata da wayo ko na sule biyar bazata tab'a fadawa kowa ba a yanzu Salis dole ya aureta ko Kuma ta tona masa asiri. Ya zama dole ta fesawa Aminiyarta wanan labari Bata zame ko ina ba sai gidansu Asabe da zuwanta ta kwashe komai ta fada mata Asabe ta hau tayata murna tana wanan karon ko dan rufin asirinsa dole ya yarda ya aureta" Salis Hankalinsa ba karamin tashi yayi ba a lokacin da ya dawo ya tarar da muhasim ta tafi. Da sauri yayi gate ya hango tana tikar gudu har tayi nisa ma Da gudu ya koma ciki ya koma office dinsa tare da d'auko mukulin motarsa sai dai motarsa kin bashi hadin kai yayi dan duk iya yinsa motar kin tashi tayi. Haka ya rufe motar ya fito ya tare abin hawa yabi bayan muhasim ko zai ganta sai da har Suka kure titin bai ga alamarta ba,Yana tsoron ta tafi gida a haka a tambayeta ta tona masa asiri Gwara yabi bayanta sai dai har yaje nesa da gidansu ya tsaya bai ga alamar kowa ba yasan yaci a yanzu ta karaso tuna zata iya komawa makarantarsu tunda lokacin tashin su baiyi ba yasa ya nufi islamiyarsu dan nan su Ashraf sukeyi suma makaranta daya ya saka su shi ke d'aukar nauyin na islamiya da bokonsu duk da yana da kudin, yayan Aisha bai sakar Masa komai ba wani zubin Yana rigashi biyawa yaran gabadaya fadar mutuncinsa bata bakine bazai so yasan barnar da ya masa ba. A lokacin dayaje wayancewa yayi da zuwa ya duba yaran. Ajin Afrah da muhasim daya Khadija ce da Ashraf suke aji daya A wajen mallamin yake ji wai muhasim batazo ba a yanzu ne su khadija Suka ce idan an tashi zasu biya gida suji ko lafiya dan Khadija na gidansa har a lokacin Aisha ta riketa ta karfi da yaji. Zufa ce ta keto Masa Yana tunanin mai ya hana ta karasowa makaranta ko.dai.gida ta wuce. Bai tsaya dogon tunani ba ya fito ya nufi gidansu muhasim din Kamar kirjinsa zai fado haka yakeji sabida fargaba yana shiga k'ofar gidan yayi kicibis da Yaya mustapha da gani fita zaiyi amma sabida zuwansa yasa ya koma Yana "Kaine tafe a yanzu"? "Eee nine Yaya naje duba wani abokina ne a kasan layi shine nace bari na biyo mu gaisa" Ka kuwa kyauta Ya kwalawa Aunty mamy Kira dake kuryar daki ta fito tana ganinsa ta washe baki Suka gaisa ta d'auko masa ruwa. Yaya mustapha ya hau jansa da hira a cikin hirarsu yake bashi labarin Yar abokinsa da ake yiwa fyade an kama wayanda suka mata fyaden yanzu.ma fitowar da yayi can zaije station din ya Kara da "wlh abokina nada hakuri ai ni bazan iya Kai su wani hukuma ba da hannuna zan kashe mutum" "Allah ma ya rabamu da mumunan kaddara Abban Khadija" Salis jikinsa rawa kawai yake yana yake sai yake ganin kamar Yaya mustapha.na iya gano abinda ya aikatawa muhasim mik'ewa yayi dan yagane muhasim bata dawo gida ba yacewa mustapha zai tafi. Tare suka fito a daidai lokacin da suka hango muhasim ta taho daga nesa kirjin Salis ya hau bugawa da k'arfi Yaya mustapha Kuma ya gyara tsayuwarsa yana "ita Kuma wanan mai ya sameta haka ko dai duka yau ta Sha a wajen mallamin su" Muhasim kuwa duk da ta goge fuskarta kana ganinta kasan kuka taci Koda ta iso ganin Salis yasa wani sabon kukan ya kwace mata tana zuwa ta shige gidan da gudu Yaya mustapha ya bi bayanta Yana "Ke lafiyarki kuwa" Salis hankali a tashe yabi bayansu dan gani yake muhasim.na iya tona masa asiri..... Sai Monday insha Allahu *HUMKAM INCENSE* gidan kamshi da maganin mata muna turaren wuta na tsuguno Wanda yake matse HQ sosai Yana karawa dandano Yana maganin infection kowani iri muna da shuumar humra, hatsabibiyar turare,bita zaizai Mai abin mamaki munada turauka na daukar hankali *08132506044* TILL WE MEET* *ZARATY* WANNAN HMMMM YA HADU NACE YA HADU SHIN KINTAVA AMFANI DA TURAREN DA ZAISA MIKI LAUSHIN FATA? KINIMI ZARATY YANA DA KAMSHI DA RIKE JIKI YANASA FATA LAUSHI TURAREN KOWA *Jas oud* 3 IN 1 ZAKI TURARA GIDAN KI DASHI JIKINKI DA KAYANKI JAS OUD YA HADA ABUBUWA DA DAMA YANA RIKE JIKI SOSAI YANS KAMA GIDA YANA RIKE KAYA *AKWAI HUMRAR MOWA GUMBAR MOWA GARIN MOWAR TSUMIN MOWA DAN MATSI* *SHU'UMAR HUMRA NA MANYAN MATA MATAN DA SUKA SAN KANSU SIRRINKI A SHIFIDAR DAKIN MAIGIDAN KI MUNADA SHUUMAR TSUMI* *DESIRE MAINE DA YAKE SAKA JIKI DA GASHI KAMSHI SOSAI IDAN KINA BUKATAR GANIN PHOTON KAYANA KIMIN MAGANA NGD *AKWAI SABON TURARE ME MATUKAR MUHIMMANCI ACE DUK WATA MATAN AURE DA TAKE DA HALI TA MALLE KESHI (NI DA MIJINA) SHINE SUNAN SA,SAI MOWAR MACE TURARENWUTA NA TSUGUNO YANA MATSE JIKIN MACE YANA MAGANIN INFECTION YANA DAUKE WARIN GABA YANASA KIJI CIKIN JIKINKI YA MATSE SOSAI YANASA KAMSHIN HQ* Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne, knuckles,wrinkles,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using sabulun mg's batare da kunbukaci wani Mai b Mai bukata should Chat 08062991549 07046881166 07067210195 Call 08064532391 Team glow *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* Page 20 Yaya mustapah Yana Shiga cikin gida ya tarar muhasim sai kuka take aunty mamy na tambaya ta Mai ya sameta Amma ko sauraronta bayi kuka kawai take .