Sashe 62
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mata rayuwa shekara Sha shidda muhasim na Kan keke sai yanda akayi da ita yarinya ta tafi shekara talatin da bakwai Allah ya Isa tsakanina dashi ya rasa wacce zaiyi wa fyade sai muhasim" "Dan Allah hajiya umma ki bar kuka haka dan Allah kina kara dagawa muhasim hankali ai baki ga ta lumshe idonta ba alamar bashi ya karkata mata wuya ba ai Abba baice dama bashi ya mata fyade ba dan Allah kiyi Hakuri na karasa mata tambayoyin" Daga haka ya d'auko hoton Luba Yana "Wanan ce ta karkata miki wuya"? Muhasim jikinta ne ya dau rawa bata lumshe idonta ba sai hawaye dake gudu a fuskarta tana k'ok'arin daga hannunta. Inda Aisha hankalinta yayi balain tashi ta fusge hoton daga hannun Ashraf ta Kara matsawa kusa da muhasim tana "Muhasim wanan itace ta karkata miki wuya dan Allah ki nutsu ki lumshe idonki idan itace muhasim wanan ce" Muhasim kekenta har girgiza yake sabida rawar da jikinta keyi ta Kasa ma lumshe idonta Aisha ta saki hoton hannunta ta durkushe akan gwiwarta tana "Ashraf karkace min Luba itace tayiwa muhasim wanan aika aikan, Salisu da mata fyade ita kuma da karkata mata wuya wlh wlh idan har luba ce tayiwa muhasim haka da hannuna zan kasheta Ashraf ta cuceni ta zalinceni taci amanata" Ashraf bai ce komai ba illa dafa gwiwar muhasim da yayi Yana "ki nutsu ba abinda zata iya miki kinji" Ya sake d'auko wani hoton ya haska mata Yana "ko wanan ce ta miki haka" Yanda Muhasim ta Mimike tare da rufe idonta jikinta na wani irin karkarwa yasa Ashraf mik'ewa tsaye Aisha ta fusgo hoton dan taga wacce... dan Habiba "Wlh bani na d'aukar maka kudi ba shekara kusan Sha biyar muna tare na tab'a d'aukar maka kudi akan me yanzu zaka ringa zargin ni nake d'auke maka kudi haba Sabitu wlh ka yarda dani bani nake d'auke ma kudi ba bama na sanin ka shigo da kudi gidan ka yarda dani" Habiba tace tana share hawayen dake zubo mata Sabitu ya daka mata tsawa Yana "Karki raina min hankali ba Wanda yasan wajen da nake ajiya sai ke waye yake shigowa dakin nan ko Yara basa shigowa dakin nan kinsan Allah sai kin fito min da kudinan dan ba nawa bane na Mai gidana ne gashi nan ma Yana ta kirana na baya da kike ta d'aukewa nawa ne wanan kuwa wlh sai kinfito min dashi Habiba" "Wlh bani na d'aukar ma kudi ba wai dame kakeso na rantse ma ne inaga baka San Inda ka ajiye kudinka bane ko baka shigo da kudin gidanan ba" Tass sabitu ya d'auke ta da mari Yana "So kike kice shaye shaye nake bansan na shigo da kudi gidanan ba wlh na baki nan da minti biyar ki fito min da kudin mutane idan ba haka ba akan kudin nan zan baki mamaki" Sabitu yace tare da fitowa daga d'akin a fusace Luba dake labe a bakin k'ofa tayi sauri tayi baya wani mugun kallo ya watsawa Luba Yana k'ok'arin yin waje Luba tayi saurin cewa "Wai me ke faruwane baban imam tun Ina d'akin Yara nake jiyo hayaniyar ku"? "Kicewa yayarki ta fito min da kudin mutane Kafin naje waje na dawo,kwana biyu kenan tana min d'auke d'auke Ina sharewa amma wanan Kam wlh bazan yarda ba ko ta fitomin da kudin nan ko na korata gida" "Subhanallahi ya Aunty Habiba zatayi haka a gaskiya bata kyauta ba sam shiyasa naga kwana biyu tana kashe kudi na dauka kai kake bata" "Haka kawai halin da ba nata ba ta tsiromin dashi wlh sai ta fito min da kudin nan dan ba nawa bane ba gwara ma kije ki mata magana ta fitomin da kudina" "Ka bincike kayanta Kuma baka gani ba karkashin gadonta da Jakarta kuma"? "Ni dai bincike kayanta ban duba jakarta ba" "Aikuwa ya Kamata ka duba kayan ko karkashin gado kila kagani amma Aunty Habiba bata kyauta ba" Sabitu komawa yayi dakin Habiba na zaune a gafen gado tana ta kuka,yanda ya bugo k'ofar yasa ta mik'e tsaye bai ko kalleta ba ya hau hargitso da kayanta Habiba na tsaye tana kallonsa sai da yayi fata fata da kayanta baiga komai ba ya watso jakankunan ta dake saman drawer ya hau zazage jakar. Bakin ledar daya fado yasa ya saki jakar ya sunkuya ya d'auki ledar yaga kudin da yake nema ne ya dago yana kallon Habiba da ta gwalo ido tana kallonsa....... Ayiri yiri kuna Ina mata matafa nake nufi bamuna mataba A&Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement Muna da supplement na Infection Munada da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikinki yayi kyau fata tai laushi da sheki munada na gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa munada na matsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah Ga kadan daga ciki 1 Royal jelly karami 2500 2 Juliet Eve 8500 3 Amirna 8k 4 Vitamin c 2500,2300 5 vt e 2k 6 collogen + glutathione 2k 7 whitening gummies 2200 8 surga wanita 2500 9 khusus 3500 10 majakani 2500 Price din sari nasan kodaga haka zaku gane A &Z gidan sauki ne Masu siyan daidai kuma bambancin kadanne Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira ko whaspp 09037870422 Karku manta muna tura Kaya duk garin dakuke inkiyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery yan Kano kayanku har kofar gida cikin aminci Ayiri yiri kuna Ina mata matafa nake nufi bamuna mataba A&Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement Muna da supplement na Infection Munada da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikinki yayi kyau fata tai laushi da sheki munada na gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa munada na matsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah Ga kadan daga ciki 1 Royal jelly karami 2500 2 Juliet Eve 8500 3 Amirna 8k 4 Vitamin c 2500,2300 5 vt e 2k 6 collogen + glutathione 2k 7 whitening gummies 2200 8 surga wanita 2500 9 khusus 3500 10 majakani 2500 Price din sari nasan kodaga haka zaku gane A &Z gidan sauki ne Masu siyan daidai kuma bambancin kadanne Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira ko whaspp 09037870422 Karku manta muna tura Kaya duk garin dakuke inkiyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery yan Kano kayanku har kofar gida cikin aminci *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *PAGE 34* "Kikace bake kika d'auke min kudi ba Habiba wanan menene"? Habiba Kuka ta rushe dashi tana "Wlh bani na d'auke ma kudi ba bansan ya akayi kudin ya Shiga Jakata ba" "Yanzu abinda zaki koma yi kenan Habiba kiringa sata kina d'auke d'auke kudin nan nada kafar da zai zo ya Shiga Jakarki ne? Wane irin mumunan hali Kika koyo haka ace nida gidana ban isa na ajiye abu ba sai kin d'auke?kin canja gabad'aya girkinki ba dadi komai naki ya lalace"? "Sabitu wlh wlh ban taba d'aukar maka sule biyar ba zan iya dafa maka Qur'ani mai zanyi da kudinka inada sanaar da nake yi,tunda kake dani ka tab'a neman abinka ka rasa kwana biyu rigima kawai kake nema dani, burin ka kawai kaga kana kamani da laifi" "Ni yanzu ki bani amsa wanan kudin ya akayi suka shigo Jakarki a gabanki dai yanzu kudin Suka Fado daga cikin Jakarki kinyi asara Habiba sata kiri kiri" Habiba na k'ok'arin Magana ya daka mata wani irin tsawa daya sa Luba dake manne a jikin kofa ta ja da baya tana "ka saketa mana sai wani bata lokaci kake" Tana k'ok'arin komawa jikin k'ofar waziri dan Sabitu ya shigo fuskarsa a mugun hade dan mahaifiyarsu ta rasu,daga baya sabitu ya auro Habiba ta Kuma rikesu tamkar ita ta haifesu,yana waje da abokinsa yake jin tashin muryarsu hakane yasa ya shigo,ganin Luba yasa ya hade rai dan haka kawai yaji jininsa bai d'auketa ba tunda tazo gidan. Luba kuwa da sauri ta wayance da "Tun dazu nake Jin tashin muryarsu inaso na Shiga d'akin ne ma ka shigo" "Bani hanya na wuce" Yace yana Kara hade rai da sauri ta matsa ya tura k'ofar da sallama A daidai lokacin da sabitu yake nuna Habiba da yatsa Yana "Wlh bazan d'auki wanan halin da kika tsiromin dashi ba har ki iya d'auke kudin da kika san ba nawa bane rashin kudin na iya sawa a d'aureni, kikayi mirsisi kik'a fitomin dashi toh wlh ko duniya kika haifa min sai kin koma gidan idan kin nutsu sai ki dawo" "Abba mai ke faruwane? "Cikin fushi Sabitu ya hau zazzaga masa bayanin kudaddensa da Habiba ke ta d'aukewa ya kara da "Wlh ba Wanda yake d'auke min kudi sai ita duk yaran nan ba mai shigowa d'akin nan dagani sai ita amma ba kunya ba tsoron Allah haka zan shigo da kudi ta kwashe gabad'aya ga kwana biyu girkin da take yi bashida Dadi sam daga ta tsullawa Miya ruwa sai dai kaji gishiri yayi yawa na rasa Ina ta koyo wanan muguwar dabia inaga sai ta koma gida zata nutsu ta shiga hankalinta" "Haba Abba Aunty Habiba ce zata d'aukar ma kudi"? Haba Abba wlh kowani ne yace ma zata iya d'aukar ma kudi kai mai karyatawa ne shekara nawa Kuna tare bata tab'a tunanin d'aukar ma kudi ba sai yanzu"?haba Abba" "Toh waye ya d'auke min kudin Waziri yanzu nan Ina caje Jakarta kudin suka