Sashe 40
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
lafiya kike kuka waye ya mutu"? Tashi tayi zaune cikin shesheka tana "Yaya inama mutuwar akayi da nafi kowa Jin dadi Yaya gwara mutuwa da wanan tashin hankali innalillahi wa Inna ilaihi rajiun" "Mai ya faru haka Aisha ki Gaya min wani abune ya samu Salisun"? "Nana mai ya samu Ammin taki"? Aisha kallon nana tayi taga tana kallon bakin k'ofa hakane yasa ta kallo bakin k'ofar dan taga mai ya d'auke mata hankali" Muhasim ta hango a keke Umar na k'ok'arin fito da ita daga d'aki wuyanta na nan a karkace. Runtse idonta tayi da k'arfi tana tuna tsawon shekarun da Muhasim ta d'auka a haka shekara goma Sha biyar sai dai a kwantar a tayar ashe Salis ne ya jefata a cikin wanan halin. "Sai na kwatar miki yancinki muhasim sai Inda karfina ya Kare muhasim wlh wlh sai na kwato miki yancin ki" "Wai me yake faruwa ne Aisha"? "Yaya Salis ne"!!!! "Hajiya ummaaaa dan Allah ki bari Ashraf ya dura gaban Aisha tare da rufe mata bakinta da hannu biyu....... Wlh rasuwa aka mana tun safe Ina can gidan rasuwar sai karfe Tara na dawo Kar kujini shiru shiyasa na danyi wanan kuyi maneji. INGANTACCEN MAGANIN SANYI TOILET INFECTION MAI WANKO DUK DATTIN MARA KOWANI IRIN SANYI NE ZAI MAGANCE SHI DAYARDAR ALLAH SHIN KINAFAMA DA RASHIN SHA AWA? RASHIN NI IMA RASHIN GAMSUWA SHIN KINYI SHEKARA DA SHEKARU KINA NEMAN HAIHUWA RIKICEWAR JINI CIWON JIKI CIWON MARA YAYIN AL ADA DUKA WANNAN MAGANIN YANA WARKARWA ME CIKI BATA SHAN MAGANIN SANYI NA 4K YAKE INA KATSINA INA AIKAWA KO INA A FADIN KASAR NAN HARDA KETARE MAZA DA MATA MAGANIN SANYI MAI GYARA MU AMALAR AURE KOBAKI SHA KOMAI BA NA KAYAN MATA WANNAN YA ISHEKI KEDAI KISHA KEDA MIJINKI NINAGAYA MAKI BAKI TABA SHAN MAGANIN SANYI IRINSHI BA HANZARTA KIZO WURIN AUNTY ZEE MOM MUJAHID 08162859027 KATSINA *HUMKAM INCENSE* gidan kamshi da maganin mata muna turaren wuta na tsuguno Wanda yake matse HQ sosai Yana karawa dandano Yana maganin infection kowani iri muna da shuumar humra, hatsabibiyar turare,bita zaizai Mai abin mamaki munada turauka na daukar hankali *08132506044* TILL WE MEET* *ZARATY* WANNAN HMMMM YA HADU NACE YA HADU SHIN KINTAVA AMFANI DA TURAREN DA ZAISA MIKI LAUSHIN FATA? KINIMI ZARATY YANA DA KAMSHI DA RIKE JIKI YANASA FATA LAUSHI TURAREN KOWA *Jas oud* 3 IN 1 ZAKI TURARA GIDAN KI DASHI JIKINKI DA KAYANKI JAS OUD YA HADA ABUBUWA DA DAMA YANA RIKE JIKI SOSAI YANS KAMA GIDA YANA RIKE KAYA *AKWAI HUMRAR MOWA GUMBAR MOWA GARIN MOWAR TSUMIN MOWA DAN MATSI* *SHU'UMAR HUMRA NA MANYAN MATA MATAN DA SUKA SAN KANSU SIRRINKI A SHIFIDAR DAKIN MAIGIDAN KI MUNADA SHUUMAR TSUMI* *DESIRE MAINE DA YAKE SAKA JIKI DA GASHI KAMSHI SOSAI IDAN KINA BUKATAR GANIN PHOTON KAYANA KIMIN MAGANA NGD *AKWAI SABON TURARE ME MATUKAR MUHIMMANCI ACE DUK WATA MATAN AURE DA TAKE DA HALI TA MALLE KESHI (NI DA MIJINA) SHINE SUNAN SA,SAI MOWAR MACE TURARENWUTA NA TSUGUNO YANA MATSE JIKIN MACE YANA MAGANIN INFECTION YANA DAUKE WARIN GABA YANASA KIJI CIKIN JIKINKI YA MATSE SOSAI YANASA KAMSHIN HQ* *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *PAGE 23* "Dan Allah hajiya umma ki bari karki yi haka ki dubi su Aliyu ki duba abinda zai je ya dawo" "Wai me ke faruwane Ashraf Kuna Kara daga min hankali mai yake faruwa"? Yaya mustapha yace Yana jijjiga Ashraf Aisha kuwa Wani mumunan duka ta kaiwa hannun Ashraf da ya rufe mata baki cikin wani irin murya dake nuna tsantsan b'acin ran da take ciki ta fara magana tana "Sabida rufin asirin mahaifin ku daya kasance mugu azzalumi bazan ki tsayawa na kwatarwa muhasim 'yancinta ba Ashraf ka manta baya ne ka manta duk halin da muhasim ta Shiga?ka Manta irin halin da mu ka Shiga nida Yayana da Aunty mamy har yau yayana Yana fama da ciwon zuciya shekara goma Sha biyar yata wuyanta na nan a karkace komai sai dai ayi mata? Ashraf anya da zuciya a kirjin ka kuwa? Yanzu kana Lawyer kana goyon bayan zalunci kenan"? Bani da sama da iyayena da yayana,yayana ya min gatan da bazan iya manta shi ba yayana bashi da burin daya wuce yaga ni cikin farin ciki dan haka nima Zan sadaukar da farin cikin ku dan na faranta masa sai na tsaya tsayin daka na kwatowa Muhasim 'yancinta" "Hajiya dan Allah" Kawai Ashraf ya ringa cewa Ita kuwa Aisha hawaye na zubo mata ta kalli Yaya mustapha da ke tsaye tun kafin ma tayi magana ya dafe kirjinsa,Aunty mamy Kuma ta kasa tsayuwa ta durkusa akan gwiwarta duk Aisha suka zubawa Ido,Aisha kuwa so take ta bud'e baki tayi magana yanayin da taga Aunty mamy da Yaya mustapha yasa ta ma kasa bud'e baki tayi magana,sai hawaye kawai take,a daidai lokacin da Umar ya gangaro da muhasim tsakiyar su akan keke suka hada ido da Aisha hawaye ya ringa bin gefen idon muhasim. Aisha ta fashe da wani irin kuka ta karasa gabanta taje daidai wajen kanta tana "Mai yasa baki tab'a fada min yana neman ki kafin ya samu cikar burinsa ba"? Muhasim dama abinda yasa kika bar gidana kenan?dama abinda yasa kike gudun gidana kenan? mai yasa baki fada min ba a lokacin da ya fara fito miki da halinsa?muhasim da ace kin fada min da duk baki tsinci kanki a wanan halin ba" "Amma karki damu cutar da ya miki bazai tafi a banza ba sai na tsaya na kwatar miki 'hakkin ki sai anyi masa hukunci daidai da abinda ya aikata Koda kuwa duk abinda nake dashi zai Kare. Ta ruko hannun Nana ta kawota gaban muhasim da ba baki sai ido kawai take wurgawa hawaye na zubo Mata. Kukan da yaci karfin Aishan yasa ta kasa magana ta hau rera kuka,wai mijinta uban yayanta shi yayi wa yar yayanta ciki har ta haihu ta d'auka yanda Afrah take a wajensa haka ya d'auki su Muhasim bata San yana da mugun nufi akan muhasim ba. "Aisha dan Allah kar ki fada min abinda kwakwalwata bazata iya d'auka ba k'ar ki fada min abinda zai tarwatsa min zuciya daga maganar da kike yi na fara tunanin inda kika dosa dan Allah kice ba haka bane" Aunty mamy ta karashe da rawar murya Aisha sai ta kasa bud'e baki ta mata magana Ashraf kuwa sallati kawai yake ya dafe kansa. Yaya mustapha kuwa a hankali ya juya ya fara k'ok'arin nufar d'aki Aisha tayi saurin cewa "Yaya" Ya daga mata hannu batare da ya juyo ba yace "Ba sai kin ce min komai ba nagane mai yake faruwa" Daga haka ya shige dakinsa Aisha kuwa ta kara rushewa da sabon kuka Aunty mamy kuwa cikin rawar baki ta daga hannu ta nuna Nana tana "Kina nufin Salisu mijinki shine mahaifin Nana shine Wanda yayi wa muhasim fyade ya Kuma karkata mata wuya"? "Shine Aunty mamy Salisu ne mahaifin Nana shine ya mata fyade ya karkata mata baki" "Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun innalillahi wa Inna ilaihi rajiun Aisha mai mu ka masa da muka cancanci haka daga wajen sa wanan wane irin zalunci ne wanan wane irin cin Amana ne ya rasa wacce zai yiwa fyade sai muhasim shekara sha biyar 'yata sai dai a kwantar a tayar da aure tayi yanzu da tana gidan ta da yaran ta biyu ko uku a gaskiya bazan tab'a yafe masa ba Allah ya Isa tskanina dashi,ko baki kwato mata hakkin ta ba ni zan kwatowa yata hakkin ta wanan zalinci da mai yayi kama?dama ashe fuska biyu ne dashi ba dan Allah yake zaune damu ba dama shine yayi wa muhasim fyade yasan zata iya tona masa asiri shine ya karkata mata baki Allah ya saka min bazan tab'a yafe masa tashin hankalin daya jefa nida yata ba" Kuka Aunty mamy kawai take tana jin ciwon dake zuciyarta na dawowa sabo fil Aisha kuwa mik'ewa tayi tabi bayan Yaya mustapha a hankali ta tura k'ofar ta same shi a kwance yayi ringingine idonsa ya Kada yayi jajjir duk jijjiyoyin kansa sun tattashi. Aisha ganinsa a cikin wanan halin ya Kara karya mata zuciya ta zauna a gefen gadon tana "Yaya ban tab'a sanin haka Salisu yake ba ban tab'a kawo wa zai iya yiwa muhasim fyade har ya iya karkata mata wuya ba, Yaya Salis ya wuce duk yanda nake tunani a jiya daddare na gano mugayen halayensa,a jiya daddare Luba ta tona Masa asiri Ashe tasan shine yayiwa muhasim Fyade ko a fuska bata tab'a nuna min ta sani ba duk daukana ma bata san ya nake da nana ba Ashe duk tasan komai Yaya wlh wlh sai nayi karar Salis a yau ba sai gobe ba sai na kwatowa Muhasim hakkin ta Yaya kayi hakuri ban tab'a sanin Salis zai iya cutar da muhasim ba anjima kad'an zanje nayi kararsa" Har ta gama magana Yaya mustapha bai ce mata komai ba illa ajiayar zuciya kawai da yake ta saki. Tasan halin yayanta bazai iya magana ba a yanzu kila sai anjima Mik'ewa tayi ta fito ta tarar da har lokacin Aunty mamy na kuka. Umar dasu Kabir duk sun buga tagumi Nana Kuma ta takure waje daya muhasim na Kan keke. Aisha wajen da mamy ke zaune ta nufa ta ruko hannun ta tana "Ki bar kuka haka Aunty mamy karki damu Insha Allahu karshen zaluncun da Salis yayi mana yazo, zanyi Sharia dashi har sai ya fito ya fadamin abinda yayi wa muhasim bakinta ya karkace tunda har kika ga na hakura da aurensa na rabu da yarana kinsan na shirya dan na kwatowa Muhasim hakkin ta ki bar kuka haka anjima kad'a zan fita nayi kararsa a yanzu kaina ciwo yake min Ina bukatar nutsuwa" Aunty mamy gyada mata kai tayi. Aisha ta mik'e tsaye duk da jirin dake dibarta haka taja keken muhasim Nana na biye da