Sashe 46
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ko yaya ne ta dauko sarkokinta da dan kunne da kayanta masu tsada tana da ma ajiyayyun kudi a d'akin tunda har Asabe ta hanata kudinta bata da zabin daya wuce taje gidan Salis idan har ta samu ta kwaso kayanta ta samu nutsuwa sai tasan yanda zata biyo wa Asabe tunda har tayi mata haka zata bata mamaki" A lokacin da ta isa gidan kasa shiga tayi sai da ta tambayi maigadi ko Salis na nan yace mata dazu ya fita baya nan. Da sauri ta shiga cikin gidan dan tasan ba wanda ya isa ya hanata kwasar kayanta. Tana shiga tayi hanyar dakinta gadan gadan. "Ikon Allah wa nake gani haka lafiya mai kike nema a gidanan shin ba An sallameki ba" Da wani mugun kallo ta bi Hindatu da ta fito daga kitchen taci kwalliya da wani uban less wato murna ma take ta bar mata gidan Tsaki taja ta bud'e k'ofar zata shige Hindatu tayi sauri ta bi bayanta tana "Mallama zo ki fita wlh ba abinda zaki d'auka umarni ne daga wajen mijina yace na bar miki sai ya sab'a min"..... Tafiya nayi wlh muna biki sai nine na samu kaina ayi hakuri dan Allah in ka ji busa tabbata Sarauniya ce ta araso, ina kuke matan warai, mata ba muna mata ba, shin kin jaraba kayan *HONEY-DROPS* me kike jira har yanzu?, Manyan mata, mata masu aji na ta dafifi wajen kwasar kayan gyara, me ya sa za ki kashe kanki da uruciyarki, ko tsohuwar ma na zuwa kar ar nata, kina fama da matsalar bushewar gaba, aukewar sha'awa da ni'ima, ayi ko urajen gaba, jin zafi yayin tarawa da maigida, sanyi ya ta a miki mahaifarki?, Kina ta allura da shan magunguna ba su miki aiki ba, wane kalar infection kike fama da shi?, Staphylococcus, Gonorrhea, Syphilis, UTI, STDs ne?, Share hawayenki kukanki ya are je ki nemi *HONEY-DROPS INFECTION FLUSHER* ke da sanyi sai dai ki ba da labari, kin gama cacar ku i, cikin kwana uku zaki fitsarar da duk wani sanyi da dattin da ke tattare a mararki, ki gyara zamanki gidan aurenki don sanyi kashe mace yake har buzunta, duk wani magani da za ki sha muddin da sanyi a jikinki iyakar shi cikinki, ba zai sauka ba. Magani ne ingantacce made of herbs, In kin gama da wannan akwai na gyaran other room, akwai Exclusive Gumba ta manyan mata ke nan, ko matar Gwamna ita take sha, ga Gumbar babbar mace mai tada tsohuwar soyayya, akwai fa tsuumi na matan gaske, akwai *HONEY FLOOD TSUUMI* kan iftawar ido ni'ima ta yi ta kwararo miki, akwai BUJENTA JAGAB, da Tsuumin afau, daga jin sunan kun san akwai zance na bar muku ku arasa, akwai sauran kaya masu zafi Muna da bridal package Diamond - 100k Gold - 50k Silver - 30k Ga kuma na postpartum (wanda suka haihu don dawo da martabarsu) Diamond - 50k Gold - 30k Silver - 15k Kuna iya samun mu ta 08167888934, ko 08067770852 Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne, knuckles,wrinkles,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using sabulun mg's batare da kunbukaci wani Mai b Mai bukata should Chat 08062991549 07046881166 07067210195 Call 08064532391 Team glow *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *PAGE 26* Luba ko kulata bata yi ba tayi wajen akwatin da take ajiye sarkokinta dan ko da k'ok'awa ne sai ta dauki sarkokinta da kudadenta. Tana k'ok'arin bud'e akwatin Hindatu dake bayanta tana tazo ta fita ta fusge tana "Wlh ba abinda zaki d'auka a gidanan ki bari idan Alhaji ya dawo kin San kin isa sai kizo ki d'auka sai da kika tabbatar baya nan kika wani zo d'aukar abu a d'akin nan" "Hindatu ki bani akwatina,wlh zan miki rashin mutunci ki bani nace" "Kinsan dai a dake bazaki iya dukana ba idan kina da k'arfi zaki iya zuwa ki kwata ko kunya bakiji ba kika kwaso jiki kika taho d'aukar kaya" Kan Hindatu Luba tayi dan ko da balai sai ta kwashe sarkokinta dan bata da Kuma wani abu sama da kadaddorin ta na gidan salis tunda Asabe ta cinye mata na wajenta. K'ok'awa suka fara yi duk yanda Luba taso ta karbe akwatin a hannunta ta kasa a karshe dabara ya Fado mata ta kafa mata hakori a hannu akan dole ta saki akwatin tana ihu. Luba kuwa ta d'auke akwatin sarkokin ta hau Kan gadon ta jawo babban akwatin ta dake saman drawer kayanta ne tsadaddu a ciki har da kudin da zasu kai dari da hamsin, ta sauko dashi kasa Hindatu kuwa taje ta tsaya a bakin k'ofa tana rantsuwar ba inda zataje da kayan,ko kulata Luba batayi ba dan wanan shine damar da take dashi,akwai Abubuwan da takeso ta kwasa da yawa amma ba dama idan dai ta samu ta tsira da akwatin kayanta da na sarkokin ta tasan ta samu na rufin asiri,sai da ta kwashe duk kudaden da take boyewa ta saka a cikin akwatin sarkata, wayarta da ta gani a drawer da take matukar bukatarsa ta d'auka da sauri dan shima zai kai dari biyu ta cusa a cikin breziyar ta, ta fara jan akwatin da hannu daya,daya hannun nata rike da karamin akwatin. Tasan sai Hindatu ta hanata fita hakane yasa ta shafa aboniki a hannunta. Hindatu kuwa tsayuwarta ta gyara tana "wlh bazaki fita da komai ba kinji na rantse miki yau din ma Alhaji nasan mantawa yayi bai kulle d'akin ba, Bani hanya na wuce Hindatu " "Bazan baki hanya ba barauniya ki bari idan Alhaji ya dawo sai kizo idan kin isa. Luba ajiye akwatin tayi, Ta nufi Hindatu da ta gyara tsayuwarta,tana zuwa ta shammace ta ta shafa mata man akan idon Hindatu ta saka ihu ta fara tsalle tana murza idonta, Luba kuwa ta ture ta gefe ta d'auko akwatin ta tayi waje da sauri, Sai dai tana zuwa Palo Salis na shigowa. A razane taja da baya tare da sakin akwatin,wani irin tsoronsa ya rufeta dan wani wuta take hangowa a idonsa ko a mafarki bata tab'a kawowa kanta ranar da zataji tsoron Salis ba. Jikinsa har wani rawa yake Yana daga tsaye yana binta da mugun kallon tsana. "Yauwa Alhaji gwara da ka dawo ka kamata haka kawai ta shigo Ina kitchen ta shige daki dan na hanata ta hau ni da k'ok'awa har da cizo" Cikin wani irin murya Salis yace "Dama a baya nace ni zan zama ajalinki kin dauka wasa nake miki wlh bazaki bar gidanan da kafafunki ba sai dai a fita da gawarki" "Aa Alhaji Kar dai kayi kisan kai ka rabu da ita ta tafi" Ja da baya Luba ta fara ta kankame akwatin sarkokinta a hammatar ta tana "Dan Allah ka barni na tafi da kayana Alhaji banida kayan sawa iya wanan na jikina ne kawai dani, nidai kayi hakuri nasan ban kyauta ba rashin zurfin tunani ya Kai ni ya baroni dan Allah ka rufa min asiri na tafi bazan sake zuwa gidanan ba Alhaji ka dubi yaran dake tsakanin mu ka sausauta min wanan tsanar da kake min,ni na yarda zan je na Nemo Aisha nace mata sharri nake maka ba Kaine babban Nana ba dan Allah ka rufa min asiri" "Wlh wlh ko tsinke bazaki fita dashi daga gidnan ba domin duk wani abu da kike takama dashi da kudina na siya na gwammace na zubar da ko cokalin da na siya da kudina da ki mora a yau kina tunanin ni kika tonawa asiri,bakisan kanki Kika tonawa ba,nayi dana sanin duk tsawon shekarun nan da na dauka kina firgitani kina Sakani a fargaba,nayi dana sani da na barki kika ringa juyani san ranki,nayi dana sani da na aureki sabida gudun ki tona min asiri Wanda aurenki da nayi shine babban kuskuren da nayi,nayi da nasani da na boyewa Aisha abubuwan da har yasa ta daina yarda dani ta cire kaunata a zuciyarta,luba iya saki da duka bazai goge abinda nake ji a kanki ba a yanzu da nake ganin ki a gabana ji nake kamar na kasheki dan ba wacce na tsana a rayuwa sama dake,ki ajiye min duk abinda kika dauko kizo ki fita" "Aa dan Allah ka barni na tafi da kayana banida komai karka manta na Haifa ma yara har uku ka dubi halin da nake ciki ka barni na tafi da kayana" Salis a fusace yayi kanta da gudu Ta juya itama Ta fara ihu neman taimako tana neman wajen da zata shige Hindatu itama hankalinta a tashe da yanda jikin Salis din ke rawa dan idan har ya Kama Luba sai ya rabata da numfashinta. Luba kuwa d'akin Hindatu ta shige tana danna k'ofar dan ta kulle Alhaji Salis ya hankada k'ofar da k'arfi ta fasa ihu a daidai lokacin da ya shako mata wuya da k'arfi. Hindatu kuwa waje tayi a guje ta Kira mai gadi,suka yi cikin gidan gabad'aya a daidai lokacin da Ashraf shima ya dawo a cikin motarsa yanda yaga sunyi cikin gidan da gudu yasa ko parking din kirki bai yi ba yabi bayansu a guje shima. Mai gadi duk yanda yaso ya kwace Luba a hannun Salis kasawa yayi sai da Ashraf ya shigo da magiya da komai kafin suka samu ya saki Luba da kiris ya rage ta sume. Yana sakin ta tayi waje hannunta dafe da wuyanta ta fice waje da gudu taso ko karamin akwatin ta d'auka sai dai Hindatu