← Book details Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 71

Sashe 38

Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

akan gado hawaye na bin fuskarsa. Luba "Ai abinda za'ayi gida zaki tafi kafin musan yanda zamu bullowa lamarin nan amma batun na bar ki ki zauna anan kema ai kinsan ba mai yuwa bane haka kawai Allah ya rufa min asiri nayi Aure dakyar Ina lalabawa kizo kimin kwace kamar yanda Kika yiwa kawarki haba Luba da hankalina fa ni ba shashasha bace" "Asabe yanzu bazaki iya rufamin asiri ba Asabe duk abinda na Miki a rayuwa ni zaki wulakanta na zauna dake din shine bazaki iya ba" "Ikon Allah uban me kike min wai hala kin d'auka ni Aisha ce Kinga tashi maza ki bar min gida kafin nasa a sakar Miki karnuka" Luba hawaye ne ya hau zubo mata tana k'ok'arin Magana Asabe ta mik'e ta fara kwallawa Mai gadi Kira tana "ka bud'e min kejin karnuka Kan nan"....... *HUMKAM INCENSE* gidan kamshi da maganin mata muna turaren wuta na tsuguno Wanda yake matse HQ sosai Yana karawa dandano Yana maganin infection kowani iri muna da shuumar humra, hatsabibiyar turare,bita zaizai Mai abin mamaki munada turauka na daukar hankali *08132506044* TILL WE MEET* *ZARATY* WANNAN HMMMM YA HADU NACE YA HADU SHIN KINTAVA AMFANI DA TURAREN DA ZAISA MIKI LAUSHIN FATA? KINIMI ZARATY YANA DA KAMSHI DA RIKE JIKI YANASA FATA LAUSHI TURAREN KOWA *Jas oud* 3 IN 1 ZAKI TURARA GIDAN KI DASHI JIKINKI DA KAYANKI JAS OUD YA HADA ABUBUWA DA DAMA YANA RIKE JIKI SOSAI YANS KAMA GIDA YANA RIKE KAYA *AKWAI HUMRAR MOWA GUMBAR MOWA GARIN MOWAR TSUMIN MOWA DAN MATSI* *SHU'UMAR HUMRA NA MANYAN MATA MATAN DA SUKA SAN KANSU SIRRINKI A SHIFIDAR DAKIN MAIGIDAN KI MUNADA SHUUMAR TSUMI* *DESIRE MAINE DA YAKE SAKA JIKI DA GASHI KAMSHI SOSAI IDAN KINA BUKATAR GANIN PHOTON KAYANA KIMIN MAGANA NGD *AKWAI SABON TURARE ME MATUKAR MUHIMMANCI ACE DUK WATA MATAN AURE DA TAKE DA HALI TA MALLE KESHI (NI DA MIJINA) SHINE SUNAN SA,SAI MOWAR MACE TURARENWUTA NA TSUGUNO YANA MATSE JIKIN MACE YANA MAGANIN INFECTION YANA DAUKE WARIN GABA YANASA KIJI CIKIN JIKINKI YA MATSE SOSAI YANASA KAMSHIN HQ* Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne, knuckles,wrinkles,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using sabulun mg's batare da kunbukaci wani Mai b Mai bukata should Chat 08062991549 07046881166 07067210195 Call 08064532391 Team glow *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *PAGE 22*
Chapter 38 · 0% Book details