← Book details Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 71

Sashe 29

Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Salisu mai haka kake yi ka cikata Mana innalillahi wa Inna ilaihi rajiun" Luba tace cikin tashin hankali tana k'ok'arin kwatar muhasim da ta fara kuka kasa kasa Alhaji Salis kuwa na manne da Muhasim da ya kankame ya sakata a tsakiyar cinyarsa sam baa hayyacinsa yake ba baima san mai yake yi ba kawai burinsa ya samu nutsuwa dan ji yake kamar zai mutu rabashi da yaji ana neman yi da ruwan da yake so ya kashe Masa kishi yasa ya Kara kankame muhasim. Luba kuwa ganin muhasim na neman fara ihu sabida matsar da take sha a wajen Salisu yasa ta rufe mata baki da sauri ta hau kai wa Salis bugu akan ya cika muhasim bata tab'a zaton zai dakumi muhasim ba tasan karfin kwayar shiyasa ta saka mai yanda dolensa sai ya nemeta a yau ta gama period fatanta yana tab'a ta ma ta samu ciki ita dai burinta ko ta halin Kaka ya aureta dabarar ya kwanta da ita ta samu ciki yasa ta biyo ta Wanan hanyar sai gashi abu na neman kwabe mata taya zata bari ya tab'a Yar Yarinyar nan. Duk dukan da take kai masa baji yake ba hakane yasa ta jawo muhasim da k'arfi kamar zata balla Mata hannu ta saki ihu tayi saurin Kara rufe mata baki a daidai lokacin da Salis ya tashi a haukace ya yo kansu Muhasim ta dib'a a guje gudun Kar taje ta tona musu asiri yasa Luba ta bita itama a gujen Alhaji Salis ya tadiyo kafar Luba tana fadowa ya haye kanta duk abinda yake baa hayyacinsa yake ba, Luba kuwa cikin tashin hankali ta fara k'ok'arin tureshi tsoranta Muhasim ta tona musu asiri Aisha ta hawo sama ma ta kamasu,sai dai da k'arfi Salis da yake ji Kamar ya mutu ya kwaye Mata doguwar rigarta sama ya samu hanyar da yake nema Yana shiga ya samu nutsuwa Kamar Wanda ake cire masa masifar daya ke ji lokaci guda hankalinsa ya dawo jikinsa a yanda yagansa dare dare akan luba ga wandonsa a subale yasa ya dagata cikin tashin hankali Yana "innalillahi wa Inna ilaihi rajiun innalillahi wa Inna ilaihi rajiun mai kike yi a dakina mai haka"? Luba da hankalinta ke wajen muhasim mik'ewa tayi da sauri ta rufe bakinta da hannu biyu ta fashe da kukan karya tayi waje da gudu tana Jin Salis na rafka sallati. Ita kuwa tana sauka kasa tayi d'akin da ta tabbatar da na yaran ne dakine da suka ce na Afrah ne tasan anan Khadija yayar muhasim da muhasim din zasu kwana. A hankali ta tura k'ofar dakinsu ta hango muhasim a can karshen gado ta kankame jikinta ta rufe idonta daga Inda take tsaye tana ganin yanda jikinta ke rawa A hankali ta taka wajen da take sabida Kar ta tashi Afrah da Khadija da suka yi nisa a bacci ta mik'awa Muhasim hannu tayi kasa da murya tana tazo" Muhasim hannun ta ta mik'a mata ta kama ta sauko daga Kan gadon suka yi hanyar waje Palon suka fito ta zaunar da muhasim tare da ruko hannunta tana "Karki fadawa kowa abinda uncle ya miki kinji bashida lafiya ne shiyasa Kika ga ya miki haka ai kinsan Aljannu ko"? Da sauri.muhasim ta daga mata kai "Toh Aljannun uncle dinki ne ya tashi shiyasa na ya miki haka Kuma idan har Kika gayawa kowa abinda ya miki Aljanun jikinsa zasu iya kasheki dan haka karki sake ki gayawa kowa kinji" "Bazan gayawa kowa ba" "Yauwa karki fadawa kowa Kuma karki nuna wa uncle dinki komai karki sake kiringa nunawa kina tsoronsa idan ba haka ba Aljannunsa zasu gane wanan ya zama sirri a tsakanina dake kinji"? "Da sauri ta gyada mata kai" Luba ta saki murmushi tana yawa maza jeki kwanta Muhasim mik'ewa tayi ta nufi dakinsu da saurin har lokacin a tsorace take jikinta bai bar rawa ba. Tana shigewa ciki Alhaji Salis na saukowa cikin tashin hankali dan sai da Luba ma ta fita ya kalli jikinsa ya gane me ke faruwa yayi yayi ya tuna yanda aka yi hakan ta faru ya kasa bai ma san lokacin da muhasim ta gama rubutu ba ta fita har ya akayi Luba tasan dakinsa ta shigo har wai wani abu ya Shiga tsakaninsu ta yaya har Luba ta samu sake haka a cikin gidansa da zata na shigowa dakinsa Anya Aisha nada hankali kuwa taya zata bar Luba ta shigo masa d'aki. Yanda ta sauka kasa Tana kuka ya Kara daga masa hankali yasan Luba mahaukaciya ce zata iya amfani da wanan damar dan taga ta tona Masa asiri wajen Aisha tunda yaki yarda da tayin soyayarta. Yana saukowa ya ganta a zaune akan kujera ta hada kai da gwiwa Yana waigen k'ofar d'akin Aisha ya karasa wajen Luba yayi kasa da murya Yana "Mai ya kai ki dakina"? "Muhasim naje kira kana ganina kayo kaina har sai da ka samu abinda kakeso duk yanda naso hanaka kayi nisa ban tab'a tunanin zaka iya haka ba" "Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun wlh bansan mai ya Sameni ba bansan na aikata haka ba Anya ba wani abu Kika min ba dan haka ya faru ki samu cikar burinki tunda nace banasan ki" "Luba wlh nasan halinki zaki iya komai Allah ya isa tsakanina dake dan a cikin hayyacina bazan tab'a haka ba" "Wlh a cikin hayyacinka kayi komai ai muhasim ma tana ganin yanda mu ke kokawa da Kai" Motsin da suka jiyo daga d'akin Aisha yasa Salis takawa da gudu ya haye stairs Luba Kuma ta kwanta akan kujerar ta rufe Idonta kamar bacci take a daidai lokacin da Aisha ta fito daga d'akin ta tana murtsika ido dan kamar magana take ji a palon haka yasa ta fito,Koda ta fito d'akin su Afrah ta fara lekawa ganin duk bacci suke yasa ta fito ta rufo musu k'ofar tare da nufar wajen da ta hango Luba a kwance. Ta fara bubuga kafarta tana "ki tashi ki koma d'aki" Luba ta mik'e tana mik'a kamar gaske tabi bayan Aisha. A d'akin Aisha Suka kwana zuciyarta fes ta samu abinda takeso burinta Allah yasa ta samu ciki Salis bashida yanda zaiyi dole ya aureta. Washegari duk yanda taso taga Salis bata ganshi ba bata san Aisha ta zargi komai shiyasa bata hau sama ko tabi Aisha dake ta zarya daga sama zuwa kasa. Taci uban kwalliya da kunshi gwala gwalan da tasa sai cizon ta yake ji take dama itace a gidan a matsayin matar Salis din idan ta tuna jiya ya kwanta da ita sai taji wani farin ciki ya rufeta lafiyayen abinci suka karya dashi dangin Aisha nata sainty Luba ji take kamar ta daddana musu Ashar tafiyar da suka ki yi. Sai da Aisha ta dafa abinci rana duk sukaci kafin su fara Shirin tafiya sai a lokacin Wata Aunty hassana Yar yayar mahaifiyar Aisha tace a Kira Salis ace mishi zasu tafi. Luba zamanta ta gyara tana satar kallon sama taga yanda zai sauko sai dai ga mamakinta Aisha ce ta dawo hannunta d'auke da tulin kudi ta hau raba musu akan Salis yace suyi kudin mota baya dan Jin dadine da ya sauko sunyi sallama Luba ji tayi kamar ta fashe dan bakin ciki Koda dangin Aisha ma suka watse kin tafiya tayi tana ganin ai dole dai zai sauko bazai dawwama a saman ba. Aisha kuwa bata damu da rashin tafiyarta ba hasali ma hira kawai take mata idan kuwa ta hau sama ta dade sai Luba taji kamar ta mutu dan bakin ciki. Bata so ta Kara kwana Aisha taga rashin hankalinta da ta Kara kwana Wajen magriba tayi shirn tafiya cikin tsokana tacewa Aisha "Nidai bari na tafi naga kamar mijin naki yafi so yaga an watse an barku tunda yau ma gabad'aya yaki saukowa a gaisa" "Ke Baya Jin dadi fa wlh da asuba da naje d'akin Ashe da zazzabi ya kwanaki ni bansani ba Abban Ashraf da har weekends fita yake tunda kika ga bai fita ba kema kinsan Yana Jin jiki" "Lailai Allah ya sauwake Kya mishi sannu bari na tafi" Aisha ta shiga d'aki ta d'auko mata kudi a cikin irin kudin da Salis ke bata da turmin Atamfa Luba ta karba da murmushi a ranta tana fatan nan da wata shekarar itama haka zata na bawa duk wayanda Suka zo wajenta. Lokacin ba waya ba da a ranar ta Kira Salis dan tasan yaki saukowa ne sabida ita abinda baisani ba ai dole dai yaje wajen aiki Kuma tasan wajen aikinsa. Sai da tafin kuwa Salis ya sauko kasa dan ji yayi ya Kara tsanar Luba a jiya daya matsawa kansa da tunanin yanda akayi har ya aikata abinda ya aikata batare da ya sani ba ya gano abu aka sa Masa a ruwan daya sha har sai da ya d'auko kayan gwajinsa ya duba sauran ruwan ya tabbatar da kwaya aka sa masa ya san ba Mai yin haka sai Luba mamakin rashin kamun kanta ya kara sawa ya ji ba macen ma da baya so yaga sama da ita daga abinda ta aikata ya kara tabbatar wa Luba ma na iya Kau da Aisha dan ta samu abinda take so sai dai Aisha tayi nisa a kwance da luba ko mai zai fada mata ba yarda zata yi ba tunda bashi da hujjan da zai tabbatar mata da hakan ita dai ko Mai zai fada akan ta dan ya tsani luban ne abinda ya Kara sa masa zazzabi bai sani ba ko ya kwafsa a gaban muhasim yasan yarinya nada tsoro sai yake ganin kamar ya riketa a jikinsa duk hakan ya kara haddasa Masa damuwa dan gabad'aya yau bai ga ta biyo sauran gaishe shi ba Yana Kuma so ya tambayeta ko Luba ta karbi ruwan daga hannunta dan ya tabbatar da zargin da yake Mata. Ko da ya sauko a saman dining ya zauna dan abincin dare zasu ci. Aisha ke ta fama zuba abinci yaran Kuma nata surutu bai ga muhasim ba hakane yasa ya tambayi Afrah Inda muhasim take Sai suka ce ai ta bi Aunty hassana dazu wai zata koma gida Aisha ta karbe zancen tana "Yau Kuma wulakancin ta ne ya motsa ai haka
Chapter 29 · 0% Book details