Sashe 57
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta koma wani garin dan bata Isa ta doshi bauchi ba. Gajiya tayi da tafiya kukan ma ta gaji da yinsa bata ga alamar akwai Wanda zai taimaka mata ba hakane yasa ta Kara samun waje ta zauna ta buga tagumi. Minti talatin a tsakani taji wani dan acaba da ya sauke fasinja a gefen titi yayi magana da hausa. Wani irin mik'ewa tayi ta nufi wajensa da mugun gudu,dan k'ok'arin tayar da machine yake. Zubewa tayi a gabansa tana "Ka taimaka min dan uwa ni bakuwa ce bansan kan garin nan ba Ina hanya zanzo Yan fashi suka taremu sai da suka kwace komai a hannuna hatta wayata sai da suka rabani dashi basu barni da komai ba ka taimaka min na samu wajen da zan kwana kafin na samu kudin da zan koma garin mu tunda safe nake bulayi a garin nan ina neman musulmi bahaushe da zai taimaka min dan uwa dan Allah ka taimaka min" "Ke mai kika zo nema a garin Legas kinsan legas kuwa"? "Tsautsayi dan uwa tsautsayi ya sakani zuwa duk dukiyata na tattaro na taho da zumar na zo na ringa kasuwanci sai gashi duk sun rabani da komai ba Wanda nasani a garin nan ma ballantana naje ya taimaka min nidai dan Allah ka taimaka min" Shiru dan acaban yayi yana karewa Luba kallo Luba kuwa ta cigaba da magiya "Ya isa haka ba taimaka miki ne bazan ba wlh bansan inda Zan kai ki bane dan nima maneji nakeyi da wani abokina a shago daya shirun da kika ga nayi inata nazarin Inda zan Kai ki ne kafin ki san nayi" "Nidai ko Ina ne ni ko zaure ne zan kwana" "Toh shikenan ki hau mu tafi akwai wata bayarabiya da nake kaiwa kasuwa muna mutunci da ita sosai bari na Kai ki wajen ta ko zata barki ki kwana" Luba mik'ewa tayi da sauri ta haye machine din ya jasu suka tafi. Tafiyar mintuna suka iso wani gida unguwar ma gabadayan ta sai a hankali ba wani gidan arziki a wajen Luba kalle kalle kawai ta ringa yi. Koda ya sauka shi kadai ya fara Shiga gidan ba jimawa ya fito yace mata ta shigo. Gidan da gani na hayane ba mutum daya ne a gidan ba dan sai da suka wuce dakuna wajen biyar kafin taga dan acaban ya Shige wani daki, tabi bayansa. "Ga matar nan madam dan Allah a taimaka mata ta kwana zuwa gobe ko jibi ko abinci bata saka a cikinta ba" Matar kallon Luba kawai take kana ganinta kasan ba bahaushiya bace ba dan ga tsagun fuskarta Nan irin na yarabawa. Da broken tacewa dan Acaban ba komai yayi tafiyarsa kawai Luba godiya ta ringa musu har da dan acaban da ya mik'e ya tafi. Tunda kuma dan acaban ya tafi daga Luba har matar ba wanda ya cewa kowa komai Luba sai da ta gaji da zaman tace "Madam dan Allah ki taimaka min da abinci wlh yunwa nake ji" Matar mik'ewa tayi ta fita waje Jim kadan ta dawo da plate a hannunta ta ajiyewa Luba bakin Amala ne da miyar wake. Luba jiki na rawa ta fara Loma abincin a bakinta a takaice a kasa ta kwana a palonmatar ta shige daki da yaranta. ASHRAF Ya Sha zargin Mahaifinsa da ba ta hanyar halal yake samun kudinsa ba amma bai tab'a kawo tunanin mahaifinsa na safarar mutane zuwa kasar waje ba, dama gidan marayun da ya bud'e badan Allah da annabi ya bud'e ba dama taimakon Yara da yake akan karatu badan Allah bane ba?bakin fentin da Salis kesan shafa musu kenan,ga fyade ga mumunan Sanaa baya Jin zai iya tsayawa Salis, ya mahaifiyar su zata ji idan ta Kara gano wanan mumunan halin da Salis ya jefa kansa a ciki. A ranar Ashraf ko runtsawa baiyi ba sabida tunani baya jin zai iya Kare Salis a kotu dan abin ya girmama tunaninsa yafi karfinsa sai dai Salis ya nemo wani lawyer din ya tsaya masa. Kwana biyu a tsakani yan sanda Suka Kara zuwa neman Salis da ko waje baya fitowa a yanzu ya sadakar da asirinsa ya riga da ya tonu, dama yasan Ashraf bazai iya tsaya masa ba,sabida abinda ya aikata ya munana" A yanzu wani irin nadama yake Mara amfani, Addu'arsa kawai Kar maganar taje kunenn Aisha da Yaya mustapha duk da yasan abune mai wuya tunda shi din sanane ne. Tunda ya bawa Ashraf labari bai Kara saka shi a idonsa ba yasan Ashraf.kunyar abinda ya aikata yake ji. Kwana biyu a tsakani yan sanda suka Kara zuwa har cikin gida suka zo suka tafi dashi. A ranar sai da suka kulle shi dan munana ayyukans a na Kara fitowa hajiya Fauza ta sha azaba ta fito ta ta fadawa yan sandan gaskiya hakane yasa Suka Kara Kama Salis suka kulleshi. Sai dai duk yanda Suka so Salis ya amsa laifinsa da bakinsa kin amsawa yayi.ya dage sharri aka masa ba halinsa bane ba. Ashraf ma duk yanda yaso ya Kara karbar belin mahaifinsa basu bashi ba. Tsabar tashin hankalin da yake ciki shima har wani ramewa yayi. Gwamnati tuni ta kwace lasisin asibitin Salis aka rufe gidan marayunsa. Aka cigaba da gudanar da bincike ana shirye shiryen mik'a Salis kotu. Ashraf kuwa shima shiri kawai yake dan bazai iya zuciya ya bar Salis a cikin halin nan ba duk da mahaifinsa bai cancanci haka ba amma haka zai daure ya tsaya masa dan yaga ya wanke shi a idon jamaa. Ana saura kwana biyu zasu fara zaman kotu yaje gidansu Yaya mustapha dan su gaisa da Aisha dan kwana biyu kenan baije ya gaishe su ba tunda ya gano.sirrin mahaifinsa ya ke iya k'ok'arin sa wajen ganin ya wanke Salis dan ji yayi bazai iya juya masa baya ba. Yana Shiga cikin palon yaga Aisha a zaune tana bawa muhasim kunu,sai da ya gaisheta ya maida hankalinsa kan muhasim banda lamarin Salis ya kunno masa Kai da tuni ya gano Wanda yake da hannu a karkacewar wuyan ta. Muryar Aisha ne.ya katse.masa tunanin da ya tafi "Ina Abbanku"? "Yana.gida.mana.hajiya umma" "Ashraf kenan duk halin da mahaifin ku.yake.ciki nasani Ashraf nayi matukar nadamar Aurensa ban tab'a sanin bata hanyar halal yake ciyar.damu ba baku dace da uba nagari ba ya cuceni ya shafawa yarana bakin fenti ASHRAF ka yarda Salis ne ya karkatawa muhasim wuya,idan har zai iya kwasar marayu ya kaisu waje dan biyan bukatar kansa da san abin duniya Ashraf Salis zai iya kisan Kai Koda baka zo ba Ina Shirin nemanka a waya Ashraf tun.kuna Yara na Sha cewa ku rik'e.gaskiya ku tsaya akan gaskiya ASHRAF ban yarda.ka tsayawa masa ba" "Hajiya umma Dan Allah karki hanani tsaya masa Abba a yanzu Yana bukatar taimakon mu ki barni na tsaya masa bansan ma yanda akayi kika ji labari ba" Ashraf ban yarda ka tsaya Masa ba nace duk baisan Rana irin wanan na zuwa ba ya ringa Kai bayin Allah waje banda San zuciya irin nasa mai yake nema Kuma a gidan duniya nayi nadamar saninsa a rayuwata" Aisha ta karashe tare da fashewa da kuka a wajen Yaya mustapha take Jin labarin duk halin da Salis ya jefa kansa a ciki,dan tuni magana ta bazu koina tunda aka rufe asibtin. Gidan Asabe Mai gadi ya Saba shigowa da safe su gaisa da Asabe,Bayan sun gaisa ita Kuma sai ta d'auko masa abincin karyawarsa. Sai dai sau uku Yana zuwa k'ofar palon Yana buga sallama shiru Kamar ba kowa a gidan. Ganin har sha biyun rana ba motsin kowa, yasa ya shiga cikin gidan dan yasan ba lafiya ba Asabe bata tab'a kaiwa wanan lokacin bata farka ba. Sunan hajiya ya fara Kira daga Palo shirun da yaji yasa ya fara leka kitchen kafin ya doshi d'akin Asabe. Koda ya tura k'ofar ba kowa a ciki amma kayan cikin d'akin nata a hargitse har kayan sawa. Mai gadi tuni hankalinsa ya tashi ya cigaba da kwalawa Asabe Kira Yana dube dube a haka ya bud'e bandakin. Asaben daya gani kwance cikin jini yasa yasa ki ihu jikinsa na rawa,sai a lokacin ya tuna luba na bayan gidan. Bayan gidan yayi da gudu Yana sallati dan ya fada mata sai dai Yana tura k'ofar dakin yaga bata ciki. Hankali a tashe ya d'auko wayarsa ya kira yusuf a waya ya sanar dashi abinda ke faruwa. A takaice a ranar yusuf ya dawo hankalinsa a tashe baiyi wata wata ba ya kinkimi Asaben daya san ba numfashi take ba ya kaita asibitin daga tambayoyin da yayiwa maigadi da labarin da ya bashi na nuni kashe Asabe akayi kuma dole Luba ita zata kasheta. Addua kawai yake Allah yasa Asabe ba mutuwa tayi ba tsawon awa uku a tsakani likitan ya fito yana "Tana raye dogon suma tayi ta zubar da jini da yawa aje a nemo Mana jini a Kara Mata... Aski yazo gaban goshi yafi zafi kuringa hakuri dani am almost there insha Allahu Assalamu alaikum Barkanmu da wannan Rana PROMON da zanyi sati 2 inaso nayi amfani da wannan dama dan na tallata maku maganin nan zaku dadinshi Kamar yanda kuka yarda da maganin aunty zee insha Allah bazan baku kunya ba iya sati 2 ne zai kare masu haramar saye ku yi maza ku kwashi garabasa bucket 200 ne zanyi tallah da kudina zan Kara kunsan meman kudi Saida kudi 14/10/2022 Zuwa 28/10/2022 gamasu bukatar tura kudinsu kutura tanan 3968303018 Zainab Shu aibu Fcmb *PROMO **PROMO PROMO* *WAS 8K* *NOW 4k*PROMO 2WEEKS* *MAGANIN* *GYARAN* *NONO* *MAI CICCIKO DA* *TUWON NONO SUYI* *DUMUR* *DUMUR DUK ** *YAUSHINSU* *KINDADE KINA FAMA* *DA* *MATSALAR* *YAMUSHEWAR* *NONO* *OGA YA* *TABA YAJISU KAMAR* *TSUMMA* *KINYI MAGANIN* **BAKI DACE BA HMM* *MATSO KUSA* *AUNTY ZEEv KU ** *MATSO KUSA DA WA* *ANDA SUKA* *YAYE DA YAN MATA* *HAR MA DA* *ZAWARAWA INA* *KATSINA INA* *TURAWA KO INA A* *FADIN KASAR AN* *HARMA DA KETARE* *WANNAN PROMON DANAGAMA WALLAHI KUDINSHI 8K NE MAGANIN NAN DA KUDINA ZAN HADA TALLAR MAGANIN ZANYI KAMAR YANDA KUKA SANI* *AUNTY ZEE MOM* *MUJAHID TAKUCE* *KIRA KO CHART* 08162859027 Naceba Kina bukatan jikinki yazama so fresh ba kwarzane ko daya ballantana kuraje ko tabo, sunburn,acne, ko knuckles? Kije kigwada products na mg's insha