← Book details Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 71

Sashe 27

Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

irin gidan da za'a kai ta sai ta tuno gidan Salisu da yake ginawa duk haduwar gidan wai Aisha kawarta da kyale kyale bai dama ba ita zaa Kai,yanzu ta koma gidanan ta kara Zama hajiya ga suturu.masu tsada ga miji mai kyau wai dame ma Aisha ta fita da ita ta kasa samun irin Salis. Gashi duk san ta samu Wanda ya kai Salis din kudi ta kasa samu ci baya ne agareta ace ta auri Wanda bai dame Hamza a kudi ba ci baya ne a gareta ace aurenta na farko bata dace na na biyun ma haka kenan haka Aisha zatayi ta kere mata tana binta gidanta. "Mai zai hana itama ta Auri Salisun ta dandana arziki itama" Tunanin nan da tayi ya sata mik'ewa zaune dan a kwance take ba wanda zata samu irin daular da take mafarki sama da Salisu mijin Aisha kawarta Aisha sanyin halinta yayi yawa da take ganin Sam bata da wayo daga lokacin da take iya d'aukar sabon Kaya ta bata batare da ta saka ba ta jinjina rashin wayonta tasan idan ma tace mata tana san Salisun ta tsarata zata iya yarda,abu dayane tasan sai tayi da gaske Salisu zai saurareta dan taga daga lokacin da ta kashe aurenta ya fita sabgarta yake mata wani gani gani da kuwa ya mata wanan rashin mutunci ta lura ko ganinta bayaso yayi,tsanarta ma take hangowa a idonsa idan taje gidan dak'yar yake amsa gaisuwar ta. Amma haka zata fara cusa kanta a wajensa kila ta samu wataran ya saurareta daga lokacin da ta fara wanan tunanin ta daina kula samarinta ta kara raina abinda suke dashi,a yanzu yanda zata auri Salisu kawai shine burinta zata yi duk yanda zata yi ta Aureshi,ta lura Salis nasan gayu tunda yake gwangwaje Aisha da kayayyaki masu tsada sai dai ita Aisha gabad'aya bata dorawa kanta wanan gayun ba barta da tsafta Kamar me zaka ganta tsaf amma shafa hoda ma wahala yake mata a haka Luba taci kwalliya daddare ta nufi gidansu Salisu A ta aika ayi mata sallama dashi kamar yanda ta tsammata hakan ce ta faru dan rashin mutunci ya mata ta kudurta a ranta zata ringa jurewa kila watarana a dace a daya barin Kuma ta ringa Shiga jikin Aisha tana sanin duk halin da take ciki a gidanta kayane dai ta daina ara dan tasan nan da wani lokaci idan tayi hakurin watarana zata zama tamkar Aisha ko finta ma,a haka su Aisha Suka fara shirin komawa gidan da take mafarkin samu ji take dama itace sai taji ta Kara matsuwa taji wataran itama ta mallaki gidan. Tsananin San gidan yasa a ranar da suka tare itama tace sai ta kwana ba karamin hidima akayi a tariyar ba ba inda bata Shiga ba a gidan sama daya kasance bangaren Salis ne kawai bata samu shiga ba tsaruwar gidan ya kara kwadaita mata San Aurensa. Bayan waleema tariyar gidan wasu sun tafi dangin Aisha wasu kuma suka ce kwana zasuyi Aisha kuwa kamar ta bi kowa ta goya dan murnar kwanan da suka ce zatayi ita kuwa Luba a hankali ta ringa karantar komai na gidan karfe tara Salis ya dawo gidan cikin shigar sa ta golden din shadda sai bulbula kamshi yake Kamar wani ango Luba sai ta kasa d'auke idonta a kansa har sai da su ka hada ido dashi ya dalla mata wani mugun harara ya haye sama yaran Suka bishi gabad'aya ciki kuwa har da Zainab da Muhasim. Luba a zaune kawai take a cikin su Aisha dake ta zabga hira amma hankalinta na Sama wajen Salis. A hirar da Aisha take yi taji wai a cikin Yan uwan ta zata kwana har suna tambayarta yanzu Salis zata bari ya kwana shi kadai tace iya yau dai zata kwana cikinsu. Luba ji tayi wani dadi ya rufeta Kamar tasan hakan zai kasance tazo da shirinta. Sai ta koma palo tayi zamanta Kamar kallo take, burinta Salis ya fada tarkonta. Wajen goma taga yaran suna saukowa da gudu Aliyu na "Abba ya koro mu yace muje mu kwanta mun dameshi" "Ai gwara da ya koro ku bakwa ji" Cewar Aisha a daidai lokacin da take cewa su wuce dakinsu su kwanta Muhasim Kuma tace Wai yace ta bashi ruwa a kai masa na saman ba sanyi" Aisha tace taje Kitchen ta d'auko masa Luba ta d'auke kunnenta tamkar duk batasan mai ake ba ganin muhasim ita kadai tayi kitchen din yasa ta mik'e ta bita a daidai lokacin da ta muhasim ta sunkuya dan ta d'auko ruwan Luba tace "ke zaki kai Masa ruwan ne" "Eee haka yace na kai.masa ya Sha idan mun karasa home work din sai muje mu kwanta" "Oo home work kuke yi"? "Eee" To bari na nemo.miki kofi ki zuba Masa Kinga kin hutashe shi Ta d'auko kofi ta juya mata baya tare da jefa maganin da tazo dashi a ciki ta daga ruwan ta juye sai da ta tabbatar ya narke ta juyo ta mikawa muhasim tana "Maza jeki kai masa ki tafi da ragowar ko zai Kara" Muhasim cikin ladabi ta karba ta fita. Luba tayi sauri ta fito ta zauna a palon a daidai lokacin da Aisha ta fito daga dakinta tana "Kawata bakya Jin baccine Kinga yanda idona ke yaji sabida baccin da nake ji" "Tab wane irin bacci ana zaune kalau ke ki tare a irin wanan gidan ki iya bacci ai idan nice bazan iya bacci ba wlh" "Kashh kijiki dan Allah mai zai hana ni bacci kuwa tab" "Aikuwa bana Jin bacci kallo ma zanyi gwara na Danna gidan yan gayu" Aisha ta kyalkyale da dariya "Yanzu sama zaki hau kenan a sha soyaya" "Aa haba Luba ai sai su Aunty suga rashin kunyata yau dai ai shima yace na kwana cikin Yan uwana naji dadi yanzu haka ma sun yi baccin ma shiyasa nima nake Jin baccin kizo muje mu kwanta ki hakura da kallon nan gobe ba sai kiyi kallon ba" "Aa kije kiyi kwanciyarki mallama" "Toh ai shikenan bari na koro yaran nan su barshi yayi baccin shima basa tashi home work sai daddare mutum ya dawo a gajiye su dameshi" Ta nufi stairs Luba duk sai hankalinta ya tashi tana tsoron taje ya hanata dawowa dan tasan kwayar na iya masa aiki a kowane lokaci. Sai dai tana hawa ta sauko ita da Khadija tana "nidai na tafi na kwanta kawata sai kin shigo wancan mai rubutun Yan koyon har yanzu ta kasa gamawa. Ta shige dakinta. Minti goma a tsakani Luba ta hawa sama cikin sanda dak'yar ta gane d'akin Salis din sabida dakuna wajen hud'u ne sauran a rufe nashi Kuma a dan bud'e Burinta Muhasim ta fito daga d'akin a hankali ta tsaya a bakin k'ofa ta hau lekasu. Muhasim.na zaune a kasa tana ta rubutu Salis shi Kuma Yana saman kujera ya dafe kansa kafafunsa a harde Tafi minti Ashirin tana leke kafin ta ga muhasim ta mike tsaye tana "uncle na gama" Tana k'ok'arin yin waje Salis ya bude idonsa da suka kada Suka yi ja ya yafito muhasim din akan tazo. Luba ta dafe kirjinta tare da gwalo ido. Muhasim na zuwa bai yi wata wata ba ya jawota ya hau matseta dan lokacin da na shanunta tunda tana da Sha shidda lokacin. "Uncle ka cikani uncle" Muhasim tace tana k'ok'arin kwatar kanta luba kuwa cikin tashin hankali ta fada d'akin tare da Kiran sunan Salis..... Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762 Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka 1)Euphoria 12 2)Gorontula syrup 3)Her exellency cake 4)Exclusive thumi 5)Milky sweety 6)Magic insert 7)Tightening mallaka saop 8)Tightening honey pill 9)Women 001 10)Ebony lady 11) spiced tea 12)Mallaka chicken soup 13)Tightening powder 14) wetness powder 15) favour set 16) attraction set 17) bakar mallaka 18) shu'umar mallaka 19) hatsabibiyar mallaaka 20) horney honey syrup 21) libido booster set 22) breast enlargement 23) hips enlargement Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762 Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka 1)Euphoria 12 2)Gorontula syrup 3)Her exellency cake 4)Exclusive thumi 5)Milky sweety 6)Magic insert 7)Tightening mallaka saop 8)Tightening honey pill 9)Women 001 10)Ebony lady 11) spiced tea 12)Mallaka chicken soup 13)Tightening powder 14) wetness powder 15) favour set 16) attraction set 17) bakar mallaka 18) shu'umar mallaka 19) hatsabibiyar mallaaka 20) horney honey syrup 21) libido booster set 22) breast enlargement 23) hips enlargement *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *Ku Kara karanta page 5 sai da suka tare a sabon gida da shekara daya
Chapter 27 · 0% Book details