← Book details Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 31 OF 71

Sashe 31

Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tayi amfani da wani maganin da zai bata ta ja hankalin Alhajj Salis din ya kwanta da ita daga lokacin da ya kwanta da ita din zaiji idan bai aureta ba bashida kwanciyar hankali. Luba tace masa "Mallam baya kaunar ganina fa wlh ba abinda zan yi na iya jan hankalinsa ya kwanta dani Koda zan mutu kuwa kaga yanda ya tsane ni kuwa ba wata hanyar da zanbi sai wanan"? "Gaskiya iya hanyar nan nake ganin kawai zaa bi ki samu yanda kike so ya Kamata kiyi amfani da dabarun ku na mata har kisamu ya kwanta dake din" "Mallam ai nayi wanan dabarun ya kwanta dani din amma wlh kamar Kara tsanata yayi dan sai da ya gane ma kwaya na saka masa a ruwa wlh ko ganina bayaso yayi Koda naje office dinsa ma nayi Masa karya Ina da juna biyu cewa yayi idan na haihu na kawo masa abinda na haifa zai karba. "Karki damu za muyi aikin da zai ringa jinsa a bukace kullum kina dabaru zai bada kai abinda zakiyi ga wanan ki tabbata an saka Masa abincinsa indan dai yaci an gama magana indai kika bashi kanki bazai ki ba ke kuma ta nan zaki samu aikin da aka miki zai yi aiki a kansa ji zaiyi idan har ba Aurenki yayi ba bazai tab'a samun nystuwa ba Cikin farinciki Luba ta karbi maganin dan tasan zuba masa maganin a abinci bazai wahala ba tunda har kitchen din Aisha tana shiga har saman ma idan taga dama tana Hawa Aisha bata ce Mata komai sai dai taga ta dan nuna bataji Dadi ba. A cikin irin kudin da Aisha ke yawan bata kyautar su ta d'auko ta bashi tana "Mallam sai ya fara cin abincin zan dawo na karbi Wanda zanyi amfani dashi din"? Gyada mata kai yayi Yana "sai kin tabbata yaci sai ki dawo ki karba idan an kwana biyu sai kije ki sameshi" Luba cike da farinciki suka baro wajen mallamin Koda Asabe ta tambayeta akan taya zata sa masa maganin a abinci cewa tayi yafi komai sauki sawa kai ai Aisha shashasha ce ko girkin tace ta kawo ta mata kawowa zatayi. Koda ta koma gida ma kasa bacci tayi duk ta matsu gari ya waye ta je gidan Aisha ta zuba maganin a abincinsa idan yasan wata ai baisan wata ba, tuni ta fara hararowa kanta irin zaman da zatayi a gidan Salis idan ta Aureshi. Washegari karfe uku na yamma ta nufi gidan Aisha sai dai tana zuwa ta taki rashin saa dan Salis na gida a Palo da yaran gabadaya da alama koyar dasu yake dan bayani kawai yake musu da turanci. Sallamar ma da tayi yaran ne Suka amsa shi kuwa wani irin mumunan kallo ya watsa mata ya d'auke kansa a daidai lokacin da Aisha ta fito daga kitchen tana goge hannunta ganin Luba yasa ta sakin murmushi tana ta shigo mana ya ta wani coge kamar bakuwa. Murmushin yake Luba tayi dan har lokacin hararta kawai yake "Unguwa naje shine nace bari na leko a gaisa sai dai naga kamar Mai gidan na nan" "Ina nan ke wai bakida aikin da ya wuce bin gidajen mutane ne? ke ko kunya ma bakya ji kije ki samu miji kiyi aure mana "Haba Abban Ashraf mai haka dan girman Allah"? Aisha tace Kamar zata fashe da kuka ,Luba ta saki murmushin yake tana "Allah ya baka hakuri ai mijin ne bai zo ba da tuni nayi Aure a Tsaki Salis yaja dan dagaske ko ganinta bayaso yayi bashida burin ma daya wuce a yanzu ya raba ta da Aisha dan yasan Luba dangerous ce tunda har ta iya sa Masa kwaya a ruwa shuumancinta ya wuce tunaninsa. Tana fita Aisha tabi bayanta da sauri tana k'ok'arin bata hakuri Luba ta girgiza mata kai tana "haba kawata karki wani damu ba komai wlh ki tayani da Addu'a kawai Allah ya kawo min mijin aure ko na huta da gori a wajen mijinki" Aisha ta hau zuba mata addua samun miji nagari da haka suka rabu Luba nace mata idan an kwana biyu zata zo idan Salis baya nan tunda ta lura zuwanta gidan ne bayaso. Koda Aisha ta koma ciki fada Salis ya rufeta dashi akan zaryar da Luba ke mishi a gida Yana ya gaji Kuma haka nan shi kawancen su ne ma bayaso" Yanda ya harzuko yasa Aisha tayi gum da bakinta kasan ranta tana mamakin mai Kuma Luba ta Kara Masa da zai mata haka. Luba kuwa kamar tayi kuka baa san ranta ba sai da ta samu sati biyu a tsakani ranar littinin wajen sha biyu ta nufi gidan dan tasan dole Salis ya fita. Ta kuwa taki saa da taje baya nan Yara Kuma suna makaranta. Hira Suka Sha da Aisha bayan ta cika ta da kayan Dadi cikin siga ta ringa bugar cikin Aisha akan mai zata girka yau ko zata iya tayata aiki. Aisha tace mai zai hana kuwa yau tuwon massara ma Salis yace ayi Masa da miyar kubewa sai anjima zatayi girkin. Luba tace "Bari na tayaki kafin na tafi kinsan yanzu banaso ma mijinki yazo ya Sameni a gidanan naga dai ta karfin tuwo yake so ya rabamu" "Kar na baki wahala kawata da kin barshi Anjima Zan Shiga na masa dan shi kadai zanyi wa ma yaran basa san tuwon massara" "Aikuwa sai na tayaki girkin nan yau shaawar shiga kitchen din Yan gayu nake kunna gas dinan burgeni yake Kuma banaso ki saka min hannu ehe" "Murmushi Aisha tayi tana aiki mutane biyu yafi dadi muje toh muyi tare" Luba bataso taja Aisha tayi tunanin wani abu hakane yasa tace mata toh wajen karfe hud'u na yamma suka Shiga kitchen din tare tuni Luba tayi bake bake sai da ta gama abincin ta zuba a flask Aisha na k'ok'arin dauko ruwan sanyi fridge da zata hada lemon abarba Luba tayi sauri ta d'auko maganin daga breziyar ta ta barbada a miyar ta maida cikin rigarta ta girgiza miyan tare da Kara rufewa Duk abinan Aisha bata ganta ba Koda suka fito daga kitchen din Jakarta ta dauka da flask din da Aisha ta zuba mata ferfesun tana "bari na gudu kafin yazo ya kamani a gidanan" "Kai kawata" "Allah kuwa kinsan mijin naki bashida mutunci banda ana Kai zuciya nesa da tuni ya rabamu" "Bazai rabamu ba insha Allahu Ina tunanin dan yace ki komawa Hamza kin ki shine Jin haushinsa" Tab'e baki Luba tayi Aisha ta rakata har bakin gate ta bata kudi tamkar yanda ta saba indai Luba zataje gidanta sau dubu sai ta bata kudin mota. Salis bai dawo gidan ba sai wajen tara na dare a Kuma yunwa ce ya dawo ko wankan daya saba yi kafin yaci abinci baiyi ba yasa Aisha ta kawo masa abincinsa. Yana wanke hannu ya hau cin abincin kad'an ya rage dan yaji dadin abincin sosai. Sai da yaji abincin ya tsirga masa kafin ya mike ya hau sama ya rage kayan jikinsa tare da jawo towel ya Shiga bandaki Yana cikin wanka ya fara Jin jikinsa wani iri, sanyi sanyi shaawa shaawa mai karfi dan har yaji shi a mik'e ruwa kawai ya kwara a jikinsa ya fito yanda yake ji Kamar ya mutu idan bai samu mace ba towel daura a kugunsa ya fara k'ok'arin sauka kasa,a bakin k'ofar sukayi kicibis da Aisha baiyi wata wata ba ya jawota yayi Kan gado da ita Aisha ta hau cewa ya bari ta watsa ruwa bai saurareta ba sai da ya samu nutsuwar Aisha kuwa ganin ya samu nutsuwa yasa ta mik'e ta Shiga bandaki dan tayi wanka sai dai tana cikin wankan taga ya Kara shigowa a takaice a ranar sai da Aisha taji Kamar ta gudu dan ko bacci ne ya fara daukar ta zataji ya fara shafata da ta kasa hakuri ta tambaye shi mai ya Sha ne haka yace mata ba abinda ya sha baisan dai mai yasa ya ringa jin haka ba. Wasa wasa Salis ya zama wani irin jarababbe ko office yaje sai yaji shaawar mai zafi da zai saka ya dawo gida. Bai sabar wa Aisha haka ba hakane yasa ta fara damuwa dan ba haka yake ba har wani rama tayi wani zubin sai abin ya lafa masa amma idan ya tashi motsa masa kamar ta gudu haka take ji. Ko a yanzu da take zaune bai dade da fita ba jiya daddare bata yi wani baccin arziki ba tunda suka yi aure bai tab'a mata haka ba a haka Luba ta shigo ta sameta. Tana zama ta hau tambayarta lafiyarta kuwa Aisha da Kamar bazata fada mata ba matsa Mata da Luba tayi da tambayoyi yasa ta fada mata cikin damuwa Luba kamar ta taka rawa amma tayi fuska tana "Toh mai a ciki ni banga wani abin damuwa ba daurewa kawai zakiyi ki Zama jaruma" Ajiyar zuciya kawai Aisha tayi Luba kuwa bata wani Dade ba ta mata sallama ta tafi gida tana Shirin yanda zata je office din Salisu washegari tasan wanan karon dole ya nemeta da kansa. A yau Aisha ta shirya zuwa asibiti yau ma haka Salis ya fitine ta zazzabin da take fama dashi yasa ta shirya tafiya asibiti ta bar yaran a gida a lokacin muhasim da Khadija ma na gidan. Ba asibitin su Salis take zuwa ba wani private take zuwa duk da Salisu likita ne ta gwammace taje wani asibitin Tana fita muhasim ta haye sama tana balain san taga ta hau sama akwai wani kujera mai juyawa a palon sai dai Aisha tana ganin sun maida kujerar wajen wasa ta hanasu hawa saman dan Salis ma fada yake sosai. Su khadija kuwa wajen da aka ajiye Abubuwan Wasa ta bayan gidan sukayi gabadaya. Fitar Aisha da minti goma sai ga Salis ya dawo Yana tsaka da meeting abun ya motsa masa. Sai da ya dawo gida ya tuna Aisha tace zata je asibiti ji yake kamar ya fasa ihu sai gumi yake addua kawai yake Allah yasa ta dawo da wuri ya haye sama da sauri. A palo ya tarar da muhasim a kujerar tana ta juyi sanye take da armless Mai gajeran hannu. Tana ganinsa
Chapter 31 · 0% Book details