← Book details Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 60 OF 71

Sashe 60

Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ima Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah Ga kadan daga ciki 1 Royal jelly karami 2500 2 Juliet Eve 8500 3 Amirna 8k 4 Vitamin c 2500,2300 5 vt e 2k 6 collogen + glutathione 2k 7 whitening gummies 2200 8 surga wanita 2500 9 khusus 3500 10 majakani 2500 Price din sari nasan kodaga haka zaku gane A &Z gidan sauki ne Masu siyan daidai kuma bambancin kadanne Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira ko whaspp 09037870422 Karku manta muna tura Kaya duk garin dakuke inkiyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery yan Kano kayanku har kofar gida cikin aminci *_GYARA SHINE MACE_* *_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_* *_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 08133079957 http://wa.me/+2347069711327 *Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka* Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula, Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi , Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai , Mmn Yusuf likitar Mata Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babuku Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima http://wa.me/+2347069711327 KADAN DAGA CIKI WASU KALOLIN Kalolin gumba Kalolin matsi Kalolin gari Kalolin tsumi Zumar dabino Zuma Mai rubutu Zumar goron Tula Zumar ridi Dahuwar kaza Dahuwar zabo Dahuwar zuciya Dahuwar ciccibi Dahuwar tsoka Tara Dahuwar Yan shila Dahuwar kwai Mai rubutu Turaren mallaka Turaren Mara Turaren tsugunno Turaren k'irji Shuumar humra HATSABIBI turare Hatsabibiyar humra Matan gaske Maltinat Mata Shayin Mata Tsumin kankana Sirrin tafin k'afa Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a Akwai hadin farinjini na matar aure Akwai kwallin mallaka Zoben mallaka Set na Jigidar mallaka *Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbers 07069711327 or 08133079957 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers http://wa.me/+2347069711327 Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 08133079957 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *PAGE 33* Luba Sai da suka yi nisa da tafiya hankalin ta ya dawo jikinta dan gani take Bere na iya biyota,babban burinta ta ganta a bauchi ko kad'an bacci bai yi gingin d'aukar ta ba dan bama ta Jin baccin. Koda ta kirga kudin da ta d'auko dubu arbain da biyar ne cas bayan ta bada kudin mota. Tafiya mai tsawon gaske Wanda zata iya ma cewa kwana da wuni suka yi dan motar bata sauri,kafin ta fara shak'ar iskar bauchi tana Jin sanyi a zuciyarta tun farko batasan b'atan basirar da ya kaita barin ma garin ba da zuwa tayi wani unguwar ta Kama haya tunda tasan ba mai tab'a sanin ma itace ta kashe Asabe,da yanzu tana nan da yan kudadenta tana neman mai yi mata aiki akan salis asirinta a rufe. Karfe biyar ta sauka garin bauchi ta tari abin hawa ta d'auki hanyar wunti gidan yayarta Habiba dan tun kafin su iso ta Yanke can zata je kawai idan ta dage da rokonta zata barta ta zauna dan tana da dan saukin kai, tafiyar minti goma Suka iso k'ofar gidan. Ta sallami mai machine ta hau buga k'ofar dake rufe danta Sani ne yazo ya bud'e k'ofar Yana ganinta ya ja da baya bai ko gaisheta ba ya koma ciki,Luba ta girgiza kai dan tasan Mai yasa yayi mata haka da karamar sallah yaje mata yawon sallah,ta shige dakinta dan gani take duk maula ke kawo su. A hankali ta Shiga ciki tana Jin muryar Habiba na "Kana nufin Luba dai itace tazo gidanan" Sani na k'ok'arin Magana Luba ta Shiga palon da sallama. Habiba dake kulla zobon siyarwa ta ajiye zobon hannunta batare da ta amsa sallamar ba tace "Luba lafiya kuwa mai kike nema a gidana"? Luba bata kulata ba sai da ta samawa kanta waje ta zauna ta ciri hannu ta d'auki zobon dake cikin bahon dan yunwa da kishi take ji sosai" Habiba mik'ewa tayi tana "yau naga iskanci uban me kike nema a wajena kanki daya kuwa"? "Aunty Habiba kenan nifa jininki ce tunda kika ga nazo ai kinsan Ina bukatar taimakon ki ne ko Ina da Wanda zai taimaka min ne sama daku,tunda Baba ya koreni hakuri zakiyi na zauna a gidanki kafin na samu mafita" "Duk wulakancin da kika min da cin mutunci sabida Ina tsoron ki zan bar ki ki zauna a gidana Luba anya kina da hankali da kunya kuwa ni da kika ce ko a hanya na ganki Kar na nuna na sanki duk uban rashin mutunci da kika min kin manta a yanzu da kika rasa wajen zuwa shine Kika doso gidana wlh baki isa ba tashi yanzun nan kafin na sa a fitar dake" "Aunty Habiba kenan ai abinda ya wuce ya riga da ya wuce ba Wanda baya kuskure nasan nayi kuskure yanzu Kuma na gane kuskurena hakuri zakiyi ki barni na zauna dan wlh banida wajen zuwa abinda na miki a baya nayi nadama Allah ya baki hakuri,ko halin nan da na tsinci kaina a ciki ya isa yasa ki tausaya min kibarni na zauna,a wahalar nan da nake sha ba mai yarda Ina da iyaye a raye da Yan uwa,a rashin samun wajen kwana Aunty habiba tsinannen abokin Sadi wannan gambo almajirin ya haike min ya saka min cutar sanyi da ace baba bai koreni ba da ban je dakin sa kwana har ya shafa min wanan jarrabar ba a yanzu kema idan kika koreni Ina kike so naje a titi kikeso naje na ringa kwanciya baa Rama sharri da sharri hakuri zakiyi" "Kinsan Allah baza ki zauna min a gida ba domin nasan rashin madafa yasa kika yo wajena ko a yanzu kika samu sarari sai kin min rashin mutunci tashi kibar min gida maza" Luba mik'ewa tayi a madadin tayi waje tayi d'akinta da gudu tare da saka mukulli tana "hakuri zakiyi ba inda zanje wlh" "Luba ki bud'e k'ofar nan wlh zan Kira mutane su fitar da ke" Luba bata kulata ba ta shige bandakin sai da tayi wanka ta dan wanke gabanta dake fitar da ruwa mai shegen doyi da yauki kafin ta fito daga bandakin,ta nemo kayan Habiban da saka tana Jin iska na shigarta mai kyau Habiba kuwa gajiya tayi da kwankwasa mata ta koma ta cigaba da kula zobonta tana rantsuwar sai Luba ta bar mata gida bazata zauna ba. Luba kuwa sai da ta Rama salolin dake kanta kafin ta kwanta akan gado, mugun yunwa take ji amma ba taso ta fita tafiso ma sai mijin Habiban ya dawo sai ta bud'e k'ofar tasan kila idan ta roke shi arziki ya barta ta zauna,tama yi mamakin yanda Habiban ta dau zafi taki hakura ai ko ta karfi ta fitar da ita daga gidan sai ta dawo. A cikin bacci taji ana buga k'ofar da k'arfi ta bud'e idonta a hankali
Chapter 60 · 0% Book details