Sashe 54
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
idon ba Gyada kansa yayi Yana "nagane shi ya Miki fyade amma bashi ya karkata miki wuya ba" Ajiye hoton yayi ya d'auko hoton Luba ya haska mata Yana "ita ta karkata miki wuya ko"? A madadin ta lumshe idonta jijjiga ta farayi idanunta na Kara yowa waje Wanda hakan ya balain bawa Ashraf tsoro har sai da ya saki hoton yayi kanta Yana sallati. Luba Karfe 11pm na dare ko kad'an batayi bacci ba a yau take so ta aiwatar da shirinta dan Yusuf mijin Asabe yayi tafiya. Da mukulin da ta sata ta bud'e k'ofar palon ta shige tare da nufar d'akin Asabe cikin sand'a. A hankali ta tura k'ofar dakin ta shiga a bandaki ta ringa jiyo motsinta bata ganta a d'akin ba,bandakin ta nufa ta tsaya a bakin k'ofa minti biyar a tsakani Asabe ta bud'e k'ofar ganinta a tsaye a bakin k'ofa yasa ta tsorata tare da ja da baya tana "Luba uban me kike nema a dakina waye ya baki iznin shigowa dakina"? Murmushi Luba ta saki tana "Asabe kenan wato sai na nemi izninki zan shigo d'akin ki"? Asabe ke karamar Yar iska ce ni Zaki kwacewa kudi ki Kuma maidani Yar aikinki sabida bakida kunya nabiki ta lallami ki bani kudina kin hanani na Miki kuka ki bani kudina kin hanani tunda kin hanani kudina zan dauki kudina ta karfin tuwo" "Luba fitar min a d'aki bansan ma wani tsautsayi yasa na kawoki gidana ba na manta ke din Yar akuyace bakisan hallaci ba" "Zaki iya cigaba da juyani a lahira Asabe ba dai a gidan duniya ba" Luba ta zaro wukar da ta boye a bayanta Asabe kuwa ganin wukar yasa ta ja da baya tana "Luba kasheni zakiyi"? Idan har dan kudinki Zaki kasheni wlh a yau zan baki" "Kin makara Asabe" Ta Shiga bandakin Asabe ta fara k'ok'arin tsalla ihu luba ta daga wukar ta caka mata a cikinta Asabe ta zube a kasa....,.. Ayiri yiri kuna Ina mata matafa nake nufi bamuna mataba A&Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement Muna da supplement na Infection Munada da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikinki yayi kyau fata tai laushi da sheki munada na gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa munada na matsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah Ga kadan daga ciki 1 Royal jelly karami 2500 2 Juliet Eve 8500 3 Amirna 8k 4 Vitamin c 2500,2300 5 vt e 2k 6 collogen + glutathione 2k 7 whitening gummies 2200 8 surga wanita 2500 9 khusus 3500 10 majakani 2500 Price din sari nasan kodaga haka zaku gane A &Z gidan sauki ne Masu siyan daidai kuma bambancin kadanne Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira ko whaspp 09037870422 Karku manta muna tura Kaya duk garin dakuke inkiyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery yan Kano kayanku har kofar gida cikin aminci Ayiri yiri kuna Ina mata matafa nake nufi bamuna mataba A&Z COLLECTION takawomuku ingantatun supplement Muna da supplement na Infection Munada da supplement na gyaran jiki Wanda zaisa jikinki yayi kyau fata tai laushi da sheki munada na gyaran breast succiko su tashi tsaf gwanin Sha awa munada na matsi dazai matsaki ciki dawaje bawai ki iya farkoba kuma yasaukarmiki da ni ima Muna da na gyaran gashi Wanda zaifitomiki da gashi Dawanda zakiyi haske duka jikinki bawai fari na bleaching ba A&Z dealer ce kayanmu suna da sauki sosai price dinmu price din sari ne zaki samu kayanmu cikin sauki alhmdulillah Ga kadan daga ciki 1 Royal jelly karami 2500 2 Juliet Eve 8500 3 Amirna 8k 4 Vitamin c 2500,2300 5 vt e 2k 6 collogen + glutathione 2k 7 whitening gummies 2200 8 surga wanita 2500 9 khusus 3500 10 majakani 2500 Price din sari nasan kodaga haka zaku gane A &Z gidan sauki ne Masu siyan daidai kuma bambancin kadanne Muna garin Kano Dan neman Karin bayani Kira ko whaspp 09037870422 Karku manta muna tura Kaya duk garin dakuke inkiyi siyayyama dayawa muyi Miki free delivery yan Kano kayanku har kofar gida cikin aminci *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *PAGE 30*