Sashe 36
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kafin yayi magana saiga salis ya shigo da saraurinsa shima sai zufa yake kamar wadda ya tiki aiki. Ran Yaya mustapah ya bacci ganin sai magana akewa muhasim tayi banza da mutane baisan sadda ya nuga Mata tsawa ba.keeee muhasim akwai sa an wasanki anan? Ana Miki magana Amma kinwa mutane shuru ko ba dake nake ba? A a Yaya a bita a hankali muji maiya sameta.muhasim lafiya Kika shigo gida kina kuka? Salis ya fada cikin dakiyarsa Amma shi kadai yasan Mai yake ji acikin zuciyar sa ji yake shima kamar yayi ta zunduma ihu. Kamar a mafarki yaji muhasim tace abban cikine dani ai Yaya mustapah baisan Sanda ya zube ba aunty many Suma tayi Ahahdbdbdjdhdhdbdbdgdhd do you want to go to the beginning of the year and I have been talking t u are so many people are so nake ka shiga dizuu's palace of novel and I will let you long enough to know to be frank with my first time insha Allah Zan musu daga I love it when my Dizuu tana muku barka da weekend Nima sadnaf nake jira Shin kina aiki amma kina neman sana an da zaki samu Karin kudi ko kuma kina sanaa Amma kina son ki fara wani sabo?Oriflame zai Baki daman yin Sanaa a cikin gida kuma ki rika samun maqudan kudi. Kamfanin yana kuma bada daman tafiya kasar waje kyauta idan har kayi aiki mai kyau.Kana buqatan akalla 20k da zaka fara siyan Kaya da register. Kayan kamfanin suna da kyau ga inganci kuma tana bada su a fara shi mai Rahusa. Ku tuntubi 08033122483 domin Karin bayani ko kuyi Mata magana ta what sapp https://wa.me/message/J7RPPP5WB42SF1 *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *PAGE 21* Salis tamkar ta buga masa guduma akai haka yaji Ita kuwa ta cigaba da "ka Aureni na rufa maka asiri idan kuma kana ganin baza ka iya Aurena ba ba matsala amma asirin ka kam sai na tona sabida kowa yasan halin ka sai ka san yanda zaka yi da abin kunyar da ka aikata wai duk matan duniya ka rasa wacce zaka nema kayi wa fyade sai Yar yayan Aisha iya nan bai ishe ka ba ka hada da karkata mata baki sabida asirin ka ya rufu" "Luba wlh bani na karkata mata baki ba ko neman ta da nayi ba'a hayyacina bane ba Luba dan Allah banda zancen aure ki fada min ko nawa kikeso wlh ko Rabin dukiyata ce zan baki" "Bani hanya na wuce kafin na tara maka jama'a ni kake nunawa kyama da tsana haka da ka Aureni gwara ka bani Rabin dukiyar ka to wlh ko duk dukiyar ka zaka bani bazan karba ba rufin asirin ka shine ka so ni ka Kuma aureni tonan asirin ka Kuma shine kak'i Aurena" "Luba taya zan aureki domin Allah taya kina kawar Aisha Aminiyarta tun na yarinta nazo na aureki ki duba mana dangantakar da ke tsakanin ku da kunya na kalli idonta nace zan auro ki ki saka kanki a matsayin ta ace baki rabu da Hamza ba kina gidan ki Aisha na Zawarci kwasam yazo yace miki zai auri Aisha ya zaki ji dan Allah nasan wlh idan ba'ayi Wasa ba sai kin rabu dashi" "Haramun ne Auren kawaye Salisu duk a abin nan ban ji in da ka ce haramun ne Aure na ba Kuma da ka ke misali wlh indai nice Zan yarda dan haka ma Kara karfafa Mana zumunci zaiyi mai a ciki nidai zabi ya rage naka ka bani hanya na wuce" "Aisha zata iya rabuwa dani akan na aureki Luba mutane zasu ga Kamar naci amanarta" "Karka damu mutanen da zasu ga kamar kaci amanarta sune na farko wajen tsine ma idan Suka gano cewar kai din mazinacine macuci azzalumu ai bazan ma dole ka aureni ba inaga ko dauka da Wasa nake bazan iya tona ma asiri ba" Ta fara k'ok'arin yin waje Salis ya tare hanya yana "Na yarda zan Aure ki Luba amma taya zan b'ullowa Aisha"? Luba sai a lokacin ta saki murmushi ta koma kan kujera ta zauna tana "Yafi komai sauki ai Kai mijinta ne kana sama da ita Kuma dole ta maka biyayya ka fada mata zaka Aureni nasan ka dan tsarata shikenan bata da wani matsala ko zata yi fushin ma na dan lokacine" Salis dafe kansa kawai yayi Yana Jin wani zazzabin tashin hankali na neman rufe shi taya Luba tasan shine yayi wa muhasim fyade har yanzu kirjinsa bai daina bugawa da tsoron wani yasan abinda ya Shiga tsakaninsa da muhasim ba yasan idan har ya bar Luba ta tona masa asiri ba mai yarda wai bashi ya karkata mata baki ba har yau yana cikin tunanin Wanda ya mata wanan aika aikan. Tambayar da ke nukurkusan sa da san yaji yanda akayi har Luba tasan wanan abu da yayi Imani ba Wanda yasani sai Allah "Luba ya akayi kika san ni na yiwa muhasim fyade? Luba kwanakin baya ke Kika saka min magani Kika sa nayi abinda banyi niyya ba Luba idan har bake kike da saka hannu a abinda ya faru ba ya aka yi kika san abinda ya Shiga tsakani na da muhasim Luba tashi daya na tsinci kaina cikin azabar bukata dake hanani zaman lafiya da sukuni luba kina da hannu a abinda ya faru idan baki da hannu ba yanda za'ayi kisani kin biyo ta hakane sabida kawai ki samu cikar burinki" "Ta nan ka b'ullo kenan na farko na yarda na sa ma kwaya a ruwa amma na biyun a Ina ka gani da har na saka kayi wa muhasim fyade ? Wlh fyaden da kayi wa muhasim yin kanka ne,yaushe rabon da ka gani a gidan ka ?taya zan San kayi mata fyade har ta samu ciki idan kana so kasan yanda akayi nasani bari na fada maka yarinyar da bakinta, ta fada min na tsinceta a hanya tana ta kuka da na rarrashe ta ta fito ta fada min kayi mata fyade ta samu ciki kace Kuma zaka zubar mata da cikin taki yarda,wlh a ranar tace ita zata fito ta fada wa iyayenta dan taga so kake ka kasheta,ni na rarrasheta akan Kar ta fada musu sabida Ina san rufin asirin ka,a haka ta ringa fada min duk yanda kake bibiyar ta da yanda kake bin ta makaranta sabida kawai ka shawo kanta Salis idan har ba ita ta fada min ba taya zan sani ko washegarin ranar da zaka karkata mata baki mun had'u da ita tace min kace tunda taki yarda ka zubar Mata da cikin zaka yi maganinta tana kuka tace Aunty Luba Ina tsoron ya kasheni nace ta kwantar da hankalin ta duk burga ce ba abinda zaka iya yi,Ina yawan zuwa baa bari na shigo ne amma na Dade inaso na sanar da Kai nasan komai sai Kuma gashi ka karkata mata baki sabida zalunci" "Wlh bani na karkata mata baki ba Luba nemanta ma da nayi ba a cikin hayyacina bane" "Ka addana rantsuwar ka zai ma amfani a wajen yayan Aisha da Aisha mutunci ya riga da ya zub'e daga lokacin da asirinka ya tonu ni kaga ma tafiyata ni na fasa ma auren naka nafiso a gane Kai mugune mazinaci" "Ki rufa min asiri Luba wlh na yarda zan aureki nidai kimin alkawarin ba Wanda zai tab'a sanin wanan maganar har duniya ta nade" "Indai ka aureni ka yarda nima ba saki a tsakanina da Kai,duk abinda nake so zaka min Kuma zaka kaunaceni kamar yanda kake kaunar Aisha nayi alkawarin ba Wanda zai tab'a sani" Salis kamar ya dora hannu aka yayi ta rusa ihu zuciyarsa sai rayya masa take da ya hada luba da bango ya shaketa har sai ta daina numfashi bai tab'a sanin muhasim zata iya bude baki ta fadawa wani ba da a yanzu ba lubar ta samu ba kila da ta dade da tona Masa asiri. Hadiye tsana da bakin luba da yake gani yayi Yana "Luba zan aureki nayi alkawari kin san bazai yu na yaudareki ba sabida rufuwar sirrina ba a yanzu zan aureki ba sai idan an kwana biyu kinsan yanzu ana cikin alhinin da tashin hankalin abinda ya samu muhasim na karkacewar baki da wuya Wanda Allah shine shaidata wlh wlh banida hannu a abinda ya sameta,a yanzu idan na fito da maganar auren ki da yawa za'a dauka ban damu da abinda ya same ta ba a yanzu ma babu kwanciyar hankalin da zamu iya aure dan haka inaso ki daga min kafa har zuwa muhasim ta haihu nan da shekara daya haka da rabi" "Ina laifin dai tana haihuwa muyi auren wane irin nan da shekara daya har da rabi" "Ki dai yi min wanan taimakon Luba ai kinsan aure ya riga da ya zama dole idan akayi auren yanzu dukan zai yiwa Aisha yawa ga na abinda ya same su ga na Karin Aure ki bari nan da shekara dayan" "Salis Ina tsoron ka zaka iya kasheni kafin shekara dayan nan tunda nasan baka kaunata amma inaso ka san cewar idan har ka kasheni Ina da mutane biyu wlh da zasu bankada sirrin ka" "Rashin imani na bai kai har haka ba Luba bazan iya kashe rai ba" "Wanda yayi fyade ya karkatawa mutum baki zai iya kissan Kai" Salis cije lebb'ensa yayi Yana Jin zafi a zuciyarsa ya tsani tace ya karkatawa muhasim bakin nan yasan yanzu wani sabon shafin kaddara ce ta buda masa sai dai yayi addua Allah ya bashi ikon cinye wanan jarrabawa. A takaice ranar zancen karfi da yaji yayi da Luba ta ringa zuba masa mulki san ranta Koda ta tashi tafiya ma sai dage masa tayi akan shi zai mai da ta gida. Kamar zuciyarsa ta fashe haka ya maida ta gida. Daga nan ya nufi gidansa Yana Jin inama Yana da yanda zai