← Book details Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 71

Sashe 48

Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

muje wajen Yaya mustapha Kar mu barshi yayi ta jira muje ka rakani" Tare suka fito Salis jikinsa duk ba kwari har wani buya yake a bayan Ashraf har suka Isa wajen motar Yaya mustapha. Ya dauka Yaya mustapha zai hade rai ko ya hau gaya masa magana sai dai ga mamakinsa hannu ya miko masa akan suyi musabiha kamar yanda Suka Saba shi kuwa ya sunkuyar da kansa ya kasa mik'a masa hannun. Yaya mustapha yace ya shigo motar sa suyi magana Ashraf shima ya hau bayan motar har dashi za'ayi maganar. Luba Sai da ta siyar da wayarta ta siyi karamin waya kafin ta d'auki hanyar gida,wayar an siye shi da dan daraja kafin ta siyar da wayar ma sai da ta duba acct dinta taga ko Salis fada kawai yayi ba rufe mata acct d dinta ba sai dai tana dubawa taga ya rufe duk acct din nata. Tuna yanda Hindatu ke walwali a gidan ita kadai ya daga mata hankali,bata hango yanda zata iya rayuwa a wahalce ba da ace ma ta samu ta kwashe kayanta da sauki iya kudin nan ba inda zaije Mata ya zama dole ta bazama nemo mai taimaka Mata ta koma gidan Salis. A Mata aikin da sai yanda tayi dashi,a mata Kuma aiki akan Asabe bakinta da wuyanta ya karkace taga ta bakin da zata tona mata asiri ta Zama abin tausayi. A lokacin da ta isa gida a tsakar gida ta samu mahaifinta a zaune ko dar bataji ba dan wlh duk korar da zai mata ba inda zataje ko jiya da ace tasan zata hadu da dan iskan gambo da duk korar da zai Mata bazata tafi ba. Irin kallon da yake wurga Mata yasa ta tsaya cak ta sunkuyar da kanta "Mai kika zo nema lubabatu kin dauka Wasa nake dake ko wlh wlh bazaki zauna min a gidanan ba kije ki nemi gidan da zaki zauna a lokacin da nake ce miki zakiyi nadamar abinda kikeyi kin dauka Wasa nake ko?a lokacin da nake cewa lokaci na zuwa zaki zama abin tausayi kin dauka Wasa nake ko"?kin dauka banji kincewa kawarki bani ne mahaifin ki ba,ni marikinki ne Mahaifinki ya Dade da rasuwa kin dauka duk bansani ba ko Luba wlh idan Kinga na bar ki kin zauna a gidanan toh ki tabbata da kudinki na Gina gidanan" Luba zub'ewa tayi a kasa cikin kuka tana "Baba idan ka koreni wajen wa zanje Baba Naga na baka hakuri na nemi yafiyarka dan Allah ka yafemin ba mai tallafa ta a daidai lokacin nan sai ku banida sama daku ba masu rufa min asiri sai ku yarinta yasa duk nayi abinda na yi amma a yanzu nayi nadama Baba dan Allah karka koreni" "Tashi kifita kibarmin gida ko ganinki banaso nayi na Dade da yafeki a cikin yarana wlh Baki fara ganin komai ba duk abinda kika shuka wlh sai kin girbe shi kifita nace" Ya mik'e Yana jawo gatarin dake gefensa. Yanda ya nufota yasa ta kwasa da gudu tayi waje. Tana kallonsa ya saka sakata. Ita kam batasan wa zai bata wajen kwana ba, gashi duk batayi zaman mutunci da mutane ba ballantana ta samu mai taimaka mata. Haka ta zauna a k'ofar gidan har aka kira Sallah isha tuna tana da lambar mijin Asabe yasa taji wani sanyi a zuciyarta. Jiki na rawa ta nemo lambarsa dan asabe ta tab'a kiranta da lambarsa haka kawai ta tsinci kanta da Saving lambar ashe da rabon zai mata rana,tasan dan akuyane shi tana tsara shi zai tsaru sai tayi yanda tayi ma ya aureta Koda asirine a yanzu Kuma ba wacce take burin ma ganin bayanta sama da Asabe da ace ta taimaka mata duk da bata Shiga Wanan gararin ba. Kira uku ta masa ana hud'u taji an d'auka. Muryar Asabe taji tana "Kambalai nan Luba ke kike Kiran mijina?"...... Wlh banida lafiya zazzabi nake fama dashi dak'yar nayi typing.. Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762 Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more Prices Normal 150k Regular 250k Premium 500k Exclusive 1million Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka 1)Euphoria 12 2)Gorontula syrup 3)Her exellency cake 4)Exclusive thumi 5)Milky sweety 6)Magic insert 7)Tightening mallaka saop 8)Tightening honey pill 9)Women 001 10)Ebony lady 11) spiced tea 12)Mallaka chicken soup 13)Tightening powder 14) wetness powder 15) favour set 16) attraction set 17) bakar mallaka 18) shu'umar mallaka 19) hatsabibiyar mallaaka 20) horney honey syrup 21) libido booster set 22) breast enlargement 23) hips enlargement in ka ji busa tabbata Sarauniya ce ta araso, ina kuke matan warai, mata ba muna mata ba, shin kin jaraba kayan *HONEY-DROPS* me kike jira har yanzu?, Manyan mata, mata masu aji na ta dafifi wajen kwasar kayan gyara, me ya sa za ki kashe kanki da uruciyarki, ko tsohuwar ma na zuwa kar ar nata, kina fama da matsalar bushewar gaba, aukewar sha'awa da ni'ima, ayi ko urajen gaba, jin zafi yayin tarawa da maigida, sanyi ya ta a miki mahaifarki?, Kina ta allura da shan magunguna ba su miki aiki ba, wane kalar infection kike fama da shi?, Staphylococcus, Gonorrhea, Syphilis, UTI, STDs ne?, Share hawayenki kukanki ya are je ki nemi *HONEY-DROPS INFECTION FLUSHER* ke da sanyi sai dai ki ba da labari, kin gama cacar ku i, cikin kwana uku zaki fitsarar da duk wani sanyi da dattin da ke tattare a mararki, ki gyara zamanki gidan aurenki don sanyi kashe mace yake har buzunta, duk wani magani da za ki sha muddin da sanyi a jikinki iyakar shi cikinki, ba zai sauka ba. Magani ne ingantacce made of herbs, In kin gama da wannan akwai na gyaran other room, akwai Exclusive Gumba ta manyan mata ke nan, ko matar Gwamna ita take sha, ga Gumbar babbar mace mai tada tsohuwar soyayya, akwai fa tsuumi na matan gaske, akwai *HONEY FLOOD TSUUMI* kan iftawar ido ni'ima ta yi ta kwararo miki, akwai BUJENTA JAGAB, da Tsuumin afau, daga jin sunan kun san akwai zance na bar muku ku arasa, akwai sauran kaya masu zafi Muna da bridal package Diamond - 100k Gold - 50k Silver - 30k Ga kuma na postpartum (wanda suka haihu don dawo da martabarsu) Diamond - 50k Gold - 30k Silver - 15k Kuna iya samun mu ta 08167888934, ko 08067770852 *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI KI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKI NA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *NI DA KISHIYOYINA* *NA SADNAF* *PAGE 27* Luba Da sauri ta kashe tana "Yar balai wayarsa ma na hannunta" Sam ba haka taso ba dan so tayi ya d'auki wayar ta tasan ko yayane zai iya sama mata wajen kwana ko hotel ne zai iya Kama mata,dan namamajo ne na karshe har cewa Asabe take ko akafa aka daura mata shi sai ta cire ta yar dan bazata iya da mai san matan masifa ba,ita kuwa Asabe sabida abin duniya take zaune dashi a haka ko tsoron ya saka mata cuta bata yi. Kiran Asabe ne ya hau shigowa wayar ba k'auk'autawa ita kuwa ta ringa rejecting Kiran,sai ga text nan ta turo da "Wlh ido na idon ki Luba sai kin gane shayi ruwane har ni zaki gwadawa bariki ki hau Kiran mijina wato abinda kika yiwa Aisha nima Zaki min daga mutuwar auren ki wlh wlh sai na wulakantaki na kaskantar dake indai kika ce zaki gwada cin amanata Kuma wlh sai na tona miki asirin gwara kije daga can kurkuku ma yafi min kwanciyar hankali dududu yaushe auren naki ya mutu kwana biyu kacal har kin fara neman mijina shegiya karuwa idona idonki wlh sai kin yabawa aya zakinta" Luba cije lebbenta tayi cikin takaici tana Jin dama ta iya mata reply ta wanke ta da soso da sabulu, sai dai ba wanan damar tunda bataso ta tona mata asirin amma fa dole tayi maganin Asabe ko ta wajen auren mijinta dan ta kuntata mata ko ta karkata wuyan shegiya. Sauron dake ta kaiwa fatarta cizo yasa ta hau susa,kasan ta ma kaikaiyi kawai yake mata, sai ta sosa take Jin dadi,tana tsoron ace wani kazantar Gambo ya saka mata, zuciyarta har tashi take idan ta tuna yanda ya mata, tsinuwa kuwa ya sha yafi cikin kwando, gambo da Asabe tayi alkawari sai ta wulakanta su. Yanzu idan tace zata tab'a kudin nan ta kama hotel karewa zaiyi,tasan kudin nan sai dai tayi ta maneji tana siyan abincin. Contact din wayarta kawai take bi tana duba Wanda zata iya Kira ya taimaka mata,a haka tayi tozali da lambar Sultan danta. Dailing lambar sa tayi sai da ta kusa katsewa taji ya d'auka Ta Kira sunansa da "Sultan" "Naam Ina wuni Mama" "Sultan yanzu da ranka nake shan wanan wahalar har ace wajen da zan kwana ma narasa sultan nifa mahaifiyar ka ce kasan darajar uwa kuwa? kanaso kayi albarka kuwa"? "Mama lafiya kuwa mai ya faru kike jeromin wanan maganganun" "Sultan mijina sakina yayi tun shekaranjiya nake garari a garin nan abincin da zan sakawa cikina ma babu ballantana azo wajen da zan kwana, mahaifina ma an shiga tskanin mu ya koreni,banida wajen zama,kwana biyu kenan Ina fama da Kaya daya har ace Ina da kamar ka sultan na ringa Shan wanan wahalar har yaron da bai Kai ka ba ya wulakantani ya ci mutuncina" Sultan shiru yayi bai ce komai
Chapter 48 · 0% Book details