Sashe 24
Nida Kishiyoyina Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
jiri na dibarta kafin ta kai palonsu jiri ya kwasheta yaran suka saki ihu tare da yin kanta gabad'aya. Ashraf da Afrah hankali a tashe suka kinkimeta sukayi daki da ita Aisha nada farinjini duk a wajen yaran sai gashi duk sun rude da kuka Nana duk muryarta yafi na kowa tashi "Ammi ki tashi dan Allah karki tafi kibarni" Hindatu kuwa ta buga uban tagumi jikinta duk Yabi yayi sanyi tama kasa bin bayansu. Aneesa kuwa ta ringa rusgar kuka kukan da take yasa Hindatu daka mata wani tsawa tana "dalla mallama ki rufewa mutane baki ki bar mutum yaji da abinda yake damunsa" Aneesa tayi dakinta da gudu dan itama tsoron Hindatu take. Alhaji Salis kuwa ji yake kamar ya Yanke jiki ya Fadi kukan yaransa dayake ji da faduwar da Aisha tayi duk akan idonsa. Duk wanan tashin hankalin Luba ce ta jefa shi a ciki dakinta ya nufa a fusace da mugun karfi ya daki k'ofar take ta bud'u Luba dake zarya a d'akin yana bugo k'ofar ta saka wani irin ihu tana k'ok'arin yin wajen bandaki Alhaji Salis cikin zafin nama ya damkota da hannu biyu ya shake mata wuya babban burinsa ya ga ya kasheta inyaso sai a daureshi kawai ya huta Kakarin da Hindatu keyi yasa Luba mik'ewa da sauri ta nufi d'akin Luba,yanda taga ya daga Luba sama Yana k'ok'arin kasheta yasa ta saki wani wawan ihu tana "KU FITO ZAIYI KISAN KAI DAN ALLAH KU FITO ZAI KASHETA GA LAIFIN KISAN KAI GA NA FYADE ASHRAF KANA INA"........... Posting Monday to Friday zanyi gobe sabida ya fada jumaa posting din sai Kuma Monday idan Allah ya kaimu INGANTACCEN MAGANIN SANYI TOILET INFECTION MAI WANKO DUK DATTIN MARA KOWANI IRIN SANYI NE ZAI MAGANCE SHI DAYARDAR ALLAH SHIN KINAFAMA DA RASHIN SHA AWA? RASHIN NI IMA RASHIN GAMSUWA SHIN KINYI SHEKARA DA SHEKARU KINA NEMAN HAIHUWA RIKICEWAR JINI CIWON JIKI CIWON MARA YAYIN AL ADA DUKA WANNAN MAGANIN YANA WARKARWA ME CIKI BATA SHAN MAGANIN SANYI NA 4K YAKE INA KATSINA INA AIKAWA KO INA A FADIN KASAR NAN HARDA KETARE MAZA DA MATA MAGANIN SANYI MAI GYARA MU AMALAR AURE AUNTY ZEE MOM MUJAHID 08162859027 KATSINA Ammnur _kayan mata tazo muku da zafafan kayan matan da babu algus 09080070762 Ina uwargida da ta haihu vjay dinta ya bude tana bukatar taji ta koma budurwa gam ga ammnur Nan ta kawo muku zafafan kayan mata Ina amare masu Shirin shiga daga ciki,Ina Zawara da suke so suji Basu da bambanci da budurwa Enjoyment doesnt stop just because you have given birth. The afterbirth package is made to take care of you postpartum sexual needs . This package includes sweetner, wetner, tightener infection afterbirth herbs and more Sauran kaya da zaki duba a wajen su na qara niima dadi da matsi sanan akwai na tsuma jiki na mata da na amare da uwargida Wato Madame package, suna da kayan farinjini, favour da kuma mallaka 1)Euphoria 12 2)Gorontula syrup 3)Her exellency cake 4)Exclusive thumi 5)Milky sweety 6)Magic insert 7)Tightening mallaka saop 8)Tightening honey pill 9)Women 001 10)Ebony lady 11) spiced tea 12)Mallaka chicken soup 13)Tightening powder 14) wetness powder 15) favour set 16) attraction set 17) bakar mallaka 18) shu'umar mallaka 19) hatsabibiyar mallaaka 20) horney honey syrup 21) libido booster set 22) breast enlargement 23) hips enlargement *WANAN LITTAFIN NA KUDINE BIYA 500 TA WANAN ACCT 0272061655 WEMA BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN KO AIRTEL TA WANAN LAYIN 08033719070 DOMIN KI MALLAKI NAKI MUTANEN NIGER KUMA KU TUNTUBI WANAN LAYIN* *+227 96 82 89 84 DUK WACCE TA MIN SHARING NA BAR TA DA* *RABBI ZAI FIDDA MIN HAKKINA DA IZININ ALLAH DOMIN BA YAFEWA NAYI BA* *Page 14* Ihun Hindatu yasa Ashraf ya fito da gudu ya shige dakin luba. Luba kuwa tuni karfin ta ya fara karewa Ashraf ya ringa ihun Alhaji Salis ya cika luba "Abba karka yi kisan kai Abba dan girman Allah ka saketa karka kasheta" Sai da Ashraf yayi da gaske kafin Alhaji Salis ya saki Luba da ko motsi ba tayi da alama sumewa tayi. Hindatu kuwa tayi kanta da sauri Ashraf kuma ya rike hannun Alhaji Salis da numfashinsa ke sama da kasa yayi waje dashi basu zame ko'ina ba sai bangarensu Afrah sai da ya kai Alhaji Salis har cikin dakinsa ya saki hannunsa Alhaji Salis ya zub'e a kasa Yana jan sallati babban tashin hankalinsa yanzu Aisha tace zata fitar da maganar nan da wane ido zai kalli Yayan Aisha da ya d'auke shi tamkar dan uwa,da wane ido zai iya cigaba da kallan Aisha,ya runtse idonsa sai a lokacin ya samu hawayen dake Kona zuciyarsa suka zubo a daidai lokacin da Ashraf ya Kira sunansa ya bud'e idonsa akansa sai ya tsinci kansa da Jin wani irin kunyar Ashraf sai ya kau da kansa "ABBA nasan bazaka tab'a aikata abinda Aunty Luba tace ba,dan Allah Abba ka fito ka fada mana gaskiya mu samu hankalin hajiya umma ya kwanta" "Ashraf banida kowa a yanzu sai Allah sai Kai da kake babban dana nasan zaka iya taimaka min ka shawo min Kan mahaifiyar ka dan Allah Ashraf kaje ka rarrasheta banaso a daga maganar nan kowa yaji kasan yanda muke da Yayanta da kunya yaji labari ni na yiwa yarsa haka dan Allah Ashraf ku rufemin sirrin nan nawa" "Abba kenan dagaske Kaine mahaifin Nana"? "Nine Ashraf ban isa na tsallaka kaddarata ba" Ashraf kasa bud'e bakinsa yayi ya Kara magana ya sunkuyar da kansa Yana tuno Aunty muhasim da yarintar su ya kasa yarda Alhaji Salis zai iya aikata haka abin ya masa wani iri taya zai iya aikata irin wanan danyen aikin tambayoyi ne fal cikinsa amma nauyi da kunyar yasa ya hadiye tambayarsa ya mik'e yayi waje. Shine babba dole shi zaiyi k'ok'ari yaga komai ya daidaita sai dai abin da Kamar wuya idan ya tuno yanda suka taso Aisha na koya musu yanda zasuyi adduar tonuwar asirin wanda yayi wa muhasim fyade. Koda ya koma d'akin Aisha a jingine ya tadata akan gado ta lumshe idonta hawaye kawai take zubarwa duk yaran sunyi cirko cirko Afrah na daga gefenta itama kuka kawai take "Duk ku tafi ku daura alwala an fara Kiran sallah" A hankali Suka fara ficewa daga d'akin Ashraf ya zauna a gefen Aisha tare da ruko hannunta Yana "Hajiya" A hankali ta bud'e idonta sai Ashraf yaji ya kasa ma mata magana "Ashraf kasan wacce muhasim ko"? Gyada Kai kawai ya iya yi "Yar yayana Mahaifinku yayi wa fyade ta haifi Nana duk tsawon lokacin nan da nake addua Allah ya tonawa duk Wanda ya aikata Mana wanan zalincin ashe Mahaifinku ne iya fyade bai ishe shi ba sai ya hada da karkata Mata wuya da Kai Ashraf wlh wlh sai na kwatowa Muhasim hakkinta ko da zaa daure shi ne sai na yi kararsa" "Hajiya dan Allah kibi komai a hankali wlh Abba bazai aikata haka da gangan ba dan Allah ki rufa masa sirrin nan daga maganar nan tamkar kin shafa mana bakin fenti ne gabad'aya mutunci Abba zai zube da namu uncle zai daina ganin mutuncinsa" "Ashraf idan na tashi Kai shi kara ka hanani bai San da mutunci ba ya haikewa Yar yarinya sabida munafiki ne shi ko a fuska ban taba sani ba taya Zan kawo Mahaifinku zai iya haka wlh wlh na gama aurensa Kuma sai nayi kararsa. Ashraf na k'ok'arin Magana Aisha ta daka masa wani uban tsawa akan ya fita ita bazata ji komai ba. Ashraf bai tab'a ganin ta harzuka haka ba hakane yasa ya mik'e ya bar dakin Yana Allah ya Sanyaya zuciyarki. Aisha Nayi Sallah ne kawai amma baa nutse ba har addua nake inama mafarki nake ba dagaske Wai Salisu ne yayiwa yata fyade ba Sai a yanzu na ringa tuna yanda hankalinsa ke tashi idan Ina tsinewa Wanda yayi wa muhasim fyade akwai ranar da na dawo daga bauchi kenan yanda na baro muhasim baki a karkace duk maganar da zaka mata sai dai ta biki da Ido sai dai a kwantar a tayar duk mai tausayi idan har yaga yanda take wlh sai ya zubar mata da hawaye da tsananin tausayin ta na dawo garin katsina har nayi girki nayi Sallah tana Raina yarinya mai kyau da hankali ji yanda ta koma bata ma tab'a d'aukar Nana ba sai dai ta bita da Ido, Koda Salis ya dawo hankalinsa tashi yayi dayaga yanda naci kuka idona yayi ja hakane yasa ya hau tambayata mai ya faru cikin kuka nace masa "Wlh tausayin muhasim nake Abban Ashraf Allah ya tsinewa Wanda ya maida ta haka Allah ya tona Masa asiri bazai gama da duniya lafiya ba" "Kai Kai Aisha wane irin addua kike haka Kamar ba musulma ba kiyi addua kawai Allah ya bata lafiya a cigaba da nema mata magani na me wanan manyan tsinuwar nan haba Mana kamar bakisan kaddara ba" "Wlh Abban Ashraf har na koma ga Allah Ina addua da laanta Wanda ya mata haka haba Abban Ashraf zalincin yayi yawa dole nayi tsinuwa Idan har zanyi tsinuwar sai yamin waazi ya hanani ko ya bar wajen ashe duk shi ya aikata laifin. Na share hawayen da ya zubo min Yayana ya kaunaceni har a yau duk wani abu daya shafeni ba Ya Wasa dashi shiyasa a duniyata nakesan farin cikinsa tunda wanan abin ya samu muhasim yayana ke fama da mumunan hawan jini har tsoro nake Kar watarana ya Yanke jiki ya fadi,Banda kudaden da yake kashewa wajen nemawa muhasim magani Ashe duk mijina shi ya jefa yarsa a masifa na tuna lokacin da muka je bauchi duba ta dan bana wata biyu banje ba a ranar na matsawa Salis muka je Koda mu kaje kin Shiga d'akin da muhasim take yayi duk yanda akayi dashi ya shiga yak'i sai da mahaifiyata ta masa dagaske ya Shiga,sai a yanzu na gano dalilin dayasa Muhasim na ganinsa ta hau zubar hawaye shi kuwa ya sunkuyar da Kai Yana kwarara Mata Addu'a ita kuwa da ido kawai ta ringa binsa ni kuwa na ruko hannunta Ina "Zaki samu lafiya muhasim insha Allahu Uncle Yana ta k'ok'ari wajen nema miki lafiya kinji" Wlh bantab'a zarginsa ba dan nayi haka tamkar