← Book details Nayel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 61

Sashe 9

Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

mu sake samun Nayab " noke mishi kafada ta yi cikin shagwaba ta ce " ummm ni ba na so , ka manta irin azabar da na sha kafin su shigo duniya ? kuma ko ka na so ni ba zan iya haihuwa ba a yanzu " " in ji wa ? ai har yanzu ki na period kin ga mun iya samun Nayab , please my Cutie " ba ta ce mishi komai ba ta sauka da ga saman kirjinsa , ta koma gefe ta konta ta juya mishi baya haka shi ma bai ce mata komai ba ya zagayo da hannunsa a kugunta , ta yi tunanin janyo ta zai yi jikinsa kawai sai ta ga ya warware igiyar bathrobe din jikinta , ya yi kassa da ita , ya manna mata kiss saman shoulder a hankali ta sauke ajiyar zuciya kafin ta juyo su na fuskantar juna , kawai ya cabko lips din sa ta fara kissing din shi , nan take ta gama birkice mishi lissafi kawai ya sake mata ragamar a to ni na gudu da ga nan , abun ya fi karfina , sai mun hadu da safe ) ________________
Chapter 9 · 0% Book details