Sashe 58
Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta ja su ka shiga bedroom din ta su ka yi sallat Prince kuwa , ya na bedroom din sa har lokacin Sallat ya yi ya tashi ya shiga wanka , ya yi alwala ya fito ya shirya cikin wata jallabiya white color ya baro part din ba tare da su Aleesherh sun sani ba shi ma bai neme ta ba ta na cen tare da sister din ta ta manta da shi bai baro Mosque ba sai da ya ga rana cen ta fadi saura kadan a yi Magriba sannan ya koma part din sa , Allah kadai ya san abun da ke damun sa a wannan lokacin dan duk yanayinsa ya yi sanyi ko neman Aleesherh bai yi ba ya shiga bedroom din sa ya medo kofar haka ita ma yau duk ta manta da shi ta na tare da Aleenah sai hira da dariya su ke , abun da su ka jima ba su yi ba , zama haka su na hira tun lokacin da su ka baro Yemen , yau kuma sun samu dama duk da cikin gidan guda su ke *WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , WANDA YA SHIRYA BIYA ZAI IYA TABO WANNAN NUMBER +22795577612 , 500 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP IN* *HAR ZUWA RANAR FRIDAY ZAI KASANCE 300* THE BIGINING https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i ______________________________________ [ LAST FREE PAGE ___ 28 JUNIOR zaune ya ke cikin parlourn part din sa , ya na sanye da kayan barcinsa blue , da laptop a gabansa da wasu uban takardu da alamun aiki ya ke yi kamar da ga sama kawai ya ji an rufe mishi idanu a dan razane ya dago kai dan shi bai ji shigowar mutum cikin wajen ba tsananin ya yi nisa cikin aikinsa tun kafin ya ce wani abu ta riga shi cewa " aikin me ka ke yi haka ? na shigo tun dazu ina sallama ka kyale ni " wani dan karamin murmushi ya saki kafin ya daura hannu saman hannunta da ke saman idanunsa ya ce mata " sorry my baby , ban ji ki ba ne " a hankali ta janye hannayanta ta zagayo gabansa ta zauna , ta kwashe takardun baki daya da laptop din ya ajiye gefe ta na shagwabe mishi fuska ta ce " ni fushi ma na ke da kai yau , tun da ka dawo ba ka neme ni ba , kenan ba ka yi kewa ta ba ? " " to ba ga shi yanzu ke kin neme ni ba ? " ya fada ya na kashe mata ido " haka za ka ce ? shikenan , na koma in da na fito " ta kai karshen ta na mikewa tsaye za ta bar wajen taku biyu kawai ta yi ta ji ya riko hannunta da sauri ya juyo ta , su na fuskantar juna , ya zagayo da hannayansa a kugunta ya janyo ta jikinsa murya a sanyaye ya ce mata " haba my baby , da ga wassa ? wai me ya sa rigima ta yi miki yawa ne ? " " ba wata rigima , ni kyale ni na tafi " ta fada ta na neman raba jikinta da nashi ba tare da ya sake ta ba ya ce mata " kenan ba za ki kwana tare da ni ba yau ? ni da na shirya miki surprise , shi ne za ki tafi " " surprise ? wace irin surprise ? " " no , ba zan fada ba yanzu , sai kin amince za ki kwana a nan tare da ni " " na yarda amma ba a bedroom guda ba , yanzu sake ni akwai maganar da na ke son mu yi " ba musu ya sake ta ya koma ya zauna ya na nuna mata gefensa alamun ta zauna ba musu ta karaso gefensa ta zauna ta na fadin " dama a kan investigation din da za mu yi ne a kan Faaz , Aleenah ta tambayi Momy ta fada mata gidan marayun da Faaz ya baro , ta kuma turo pic din shi da ta dauka ba tare da ya sani ba yadda za yi kwatancen shi cikin sauki " wani dan karamin tsaki ya ja kafin ya mike tsaye ya na fadin " please Baby , ki bar maganar nan , yaro ne fa ? wane mara imani ne zai yi anfani da karamin yaro kamar shi dan cutar da wani ? " " kai fa ka yi min alkawari za ka taimaka min mu gano gaskiya a kansa , idan ba mu tabbatar da maganata wlh zai iya cutar da mu , please baby ba zan iya yin wannan abun ni kadai ba " ta fada ta na marairaice mishi fuska kamar za ta yi kuka ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce mata " me sunan gidan marayun ? " " Ekhaa charitable fondation for orphans care " " ki na nufin orphanage din Ekhaa ? " ya fada dan ya san gidan marayun , su na da tsari da kula sosai a kan marayu musaman kananan yara kamar Faaz , da wuya a ce su zauna baki sake har ya baro gidan marayun ba su saka an fara neman shi ba , hakan na nufin tabbas fito da Faaz a ka yi , amma gwara ya biye mata su yi investigation din a ka je ta na da gaskiya Faaz da niyar cutar da su ya zo ? ya yi nisa duniyar tunaninsa ya ji ta na kyasta mishi yatsunta saitin fuskarsa a hankali ya dawo hayacinsa ya na fadin " me ya faru ? " " ina yi maka magana ka kyale ni " ta fada cikin shagwaba wani dan karamin murmushi ya saki kafin ta kai hannu saman face din ta ya na fadin " sorry my baby , ina tunanin wani abu ne , bari na je na kawo mana fruits , za ki sha ? " girgiza mishi kai ta yi kafin ta matso a hankali ta rungume shi ta kontar da kanta saman chest insa dama ya fi ta tsayi amma kadan ya yi saura kanta ya tabo shoulder din sa wani dan karamin murmushi ya saki kafin ya zagayo da hannayansa a bayanta ya rungume ta shi ma kamar ya na yi mata rada ya ce " ya kamata mu shiryawa tafiya Honey moon mu ma , ko ya ki ka gani ? " wata yar karamar dariya ta yi ba tare da ta ce mishi komai ba , sai kara matse shi ta ke yi kamar za ta shige jikinsa baki daya " shikenan , yanzu sake ni ki shiga ki yi wanka zan dauko miki kayan barcina ki saka " ba musu ta raba jikinta da nashi , ya riko hannunta su ka shiga corridor ALEESHERH a hankali ta turo kofar bedroom din Prince , ta shigo ta na sallama kassa kassa , da ga ita sai Towel a kirjinta , da alamun yanzu ta fito da ga wanka ya na kwance saman gadonsa , ya na sanye da kayan barcin white color , ya daura hannu saman forehead ya lumshe idanu a hankali ta karaso bakin gadon ta zauna , ta kai hannu a hankali saman face din sa cikin nitsuwa ya janye face din sa , ya juya mata baya baki daya na ga alamun yau su Honey fushi a ke yi ) sai da ya juya mata baya sannan ya ce " me ki ke yi a nan ? , koma wajen sister din ki , ni ki kyale ni barci na ke ji " Hayewa saman gadon ta yi , ta kwanta gabansa su na kallon juna yanzu ma a hankali ya sake juyawa ya ba ta baya rungumo shi kawai ta yi ta baya , cikin sanyin murya ta ce mishi " Honey , please kar ka yi fushi " " ni ba fushi na ke ba , ba ke ce ki ka kyale ni ba yau baki daya kin manta da ni , ko nema ta ba ki yi ba bare ki san wane hali na ke ciki , amma ba komai , gobe na ke komawa UK " cike da shagwaba ta ce mishi " I'm sorry Honey , please kar ka tafi ka bar ni , kuma ni ban manta da kai ba , sai da na shigo bedroom din ka na kawo maka lunch kawai na ga ba ka nan , shi ne na yi tunanin ko ka fita " " Hmmmm , ke dama kullum kin san yadda za ki yi ki kare kanki " ya fada ya na juyowa su na fuskantar juna ta na ganin ya juyo ta saki wani kyawatacen murmushi ta ida shigewa jikinsa hannu ya kai ya janyo duvet ya rufe su har zuwa kirji , sannan ya kashe lamps din dakin ya kunna bedside lamps , ya zagayo da hannayansa a bayanta ya rungume ta shi ma na ga alamun yau ba za a yi game ba , to bari na tafi abuna , to bari na dan takaice labarin ) AFTER SOME DAYS Haka dai rayuwa ta ci gaba cikin wannan gidan , wajen wata guda yanzu har da kwanaki bayan rasuwar MALIKAT INAS , a cikin kwanan nan abubuwa dayawa sun faru , bangaran Prince da Aleesherh , ba su da labarin abun da ke faruwa cikin Daular dan kullum su na part din su manne da juna , cikin kwanan nan har daukar ta ya yi su ka tafi Yemen , ta ga Familynta , ba karamin farinciki ta yi ba , sai da su ka yi kwana biyu a Yemen sannan ya dauke ta su ka tafi Duba yin shopping , shi ma sai da su ka yi kwana biyu a cen sannan su ka dawo Saudiya , ba karamar kula ta ke sha ba wajen Prince har ta kara haske ta yi wata yar k'iba Junior da Princess kuwa , sun fara investigation a kan Faaz , kuma gidan marayu na farko da su ka je shi ne na Ekhaa , amma wani abu , duk yadda su ka so yi musu kwatancen Faaz su ka rufe ido su ka ce ba