Sashe 52
Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yi ba ko aiko shi a ka yi , amma ina ji a jikina zai cutar da mu " shi dai ya yi shiru bai ce mata komai ba , Tabbas ya ga Faaz ya bar Daular , kuma ya na da tabbacin sun bi bayansa , har zuwa hanyar Prison , to ya a ka yi ya dawo ? ya san akwai hanyoyin sirri dayawa cikin Daular , may be ta nan ya bi ya dawo , amma ba yadda za a yi ya riga su dawowa dan cikin mota su ka dawo , ko dai maganar da Princess ke fada gaskiya ne , da muguwar manufa ya shigo a hankali ta fara takawa ta daura hannu saman forehead din ta ta ce " Dole na san yadda zan kama yaron nan , tun kafin ya cutar da mu " bai ce komai ba ya riko hannunta , ya janyo ta ya zaunar da ita saman sofa Sannan ya nufi dining table , ya dauki glass ya zuba mata ruwa sannan ya dawo ya mika mata ba musu ta kai hannu ta karba ta sha ruwan , sai da ta shanye su baki daya sannan ta sauko glass din ta ba shi , karba ya yi , ya mayar saman dining table , Sannan ya dawo gefenta ya zauna *WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , WANDA YA SHIRYA BIYA ZAI IYA TABO WANNAN NUMBER +22795577612 , 500 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP IN* *HAR ZUWA RANAR FRIDAY ZAI KASANCE 200* ______________________________________________ [ FREE PAGE ___ 25 cikin nitsuwa ya ce mata " baby , please ki kontar da hankalinki " " yanzu a ka je abun da na fada ya tabbata ? a ka je da gaske da niyar cutar da mu ya shigo ? " ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce " yanzu ya ki ke so mu yi ? " mikewa tsaye ta yi ta fara takawa ta na kai kawo alamun tunanin ta ke yi cen sai ta tsaya ta ce mishi " investigation ya kamata mu Fara yi a kan sa , mu san ko wanene shi , ya ce da ga gidan marayu ya ke ko ? to mu fara neman gidan marayun da ya fito , da yadda a ka yi ya fito da ga cen , in ma wani ya fitar da shi , ta haka ne za mu gane abun da ya shigo da shi Daular nan , amma sai da taimakon ka zan yi wannan abun " mikewa tsaye shi ma ya yi ya ce mata " me ki ke so na yi ? " a hankali ta tako gabansa ta tsaya ta mika mishi hannu ta fadin " promise me , za ka taimaka min , duk abun da na ce maka za ka yarda da ni " sai da ya saki wani cool murmushi sannan ya daura hannunsa saman nata ya ce " i promise " wani kyawatacen murmushi ta saki kafin ta fada jikinsa ta rungume shi rungume ta ita ma ya na fadin " I love you my baby " " i love you too " ta fada ita ma dan zaro idanu ya yi jin abun da ta ce , da sauri ya dago ta da ga jikinsa ya na fadin " da gaske ki na so na ? " gyada mishi kai kawai ta yi ta na sakin murmushi bai tsaya wani tunani ba kawai ya kai lips din sa saman nata , ya fara yi mata kiss , ya matse ta tsam a jikinsa da sauri ta janye lips din ta ta na ce mishi " no stop , ka bari har mu fadawa Daddy sannan " " me kuma za mu fada musu bayan abun da su ka sani " " to ai ka bari a yi auren namu ko ? " ta fada cikin shagwaba ta na turo dan karamin bakinta marairaice mata fuska ya yi ya na fadin " please Baby , just one Kiss " noke mishi kafada ta yi ta na fadin " no , ni sake ni na tafi barci na ke ji " " shikenan , mu je na raka ki " ya fada ya na sakin ta na dan ya so ba , gwara ya yi hakuri har a yi auren , in ya ce ya ci gaba a yadda zai zauce ya yi abun da zai yi nadama da ga haka ya raka ta har building din Malik dan cen ta ke tare da Cutie da Daddynta ta na zuba musu shagwaba sai da ta shiga building din sannan ya yi mata sai da safe , ya juya ya koma part din Diya ransa fari kal kamar an yi masa albishir da gidan Aljannah , sai murmushi ya ke saki FAAZ Bayan Princess da Junior sun baro part din da ten minutes , ya mike da ga jikin RIANNA ya na fadin " momy , matar nan ba ta da girki " wata yar karamar dariya ta kai hannu ta shafa kansa ta na fadin " no my baby , ta na da kirki sosai , yanzu tashi ka je ka konta dare ya yi " " to momy " ya fada cikin yar shagwaba kafin ya dago ya manna mata kiss a kumatu sannan ya nufi corridor ya shiga kai tsaye bedroom din sa ya shiga ya medo kofar ya rufe ya na shiga ya sauke wata doguwar ajiyar zuciya ya na fadin " Next time ba zan tafi da kafa ba , na yi sa'a na gan su ta cikin mirror din wani shago , har na bace musu na samu na dawo Daular kafin su iso , da yanzu sun biyo ni har Prison wajen Izayn , da asirina ya tonu " ta qarashe maganar ya nufar gadonsa ya Haye ya konta ya na na kallon Ceiling ya ce " dole na san yadda zan yi na rabu da wannan yarinyar , idan ba haka ba za ta tona min asiri , yanzu ta fara tantama a kaina , in har ta gano gaskiya kai kawai za ta sa a cire min " a hankali ya mike zaune , ya na fadin " gaskiya sai dai Izayn ya yi hakuri , sai dai gobe na je wajen sa , yanzu dole na san yadda zan janye hankalin kowa da ga kai na , musaman wannan shegiyar yarinyar " ya kai karshen ya na jan tsaki ya koma ya konta duk abun da ya fada a kunnen Aleenah , dan ya na shiga bedroom din sa ta mike ita ma za ta shiga bedroom din ta ta konta , nan ta jiyo Muryarsa ya na magana kassa kassa , wani abu ya ce mata ta tsaya kenan duk abun da Princess ta fada gaskiya ne , Faaz ba yadda su ke tunani ba na , dole ta fadawa Princess wannan maganar gobe , da wannan tunanin ta nufi bedroom din ta ta shiga WASHE GARI ALEESHERH A hankali na ga ta fara motsi da alamun ta na son tashi da ga barcinta slowly ta ware idanunta ta na karanto addu'ar tashi da ga barci sai da ta dan razana dan kai tsaye cikin nashi idanun nata su ka sauka , ya tsare ta da Hazel eyes din shi kamar zai cinye ta daga hannayanta sama ta yi ta yi wata doguwar mika sannan ta juyo da kanta ta kalle shi ta ce " Good morning my baby " " Good morning my Beautie " ya fada murya cen kassan makoshi sannan ya matso a hankali ya kai lips din sa saman nipple din ta ya fara karbar breakfast din sa , dama naked ta ke kwance yanzu kuma da ta yi mikar nan breast din ta ya yi tsatsaye , nan take duk sigar jikinsa ta mike kamar ba su raba dare su na wassa ba ajiyar zuciya ta sauke kafin ta kai hannu saman kansa ta fara wassa da gashin kansa , ta lumshe idanunta ta na karbar sak'onsa wannan wassan da ta ke mishi ba karamin birkice mishi lissafi ta ke ba , har wani lumshe idanu ya ke kamar wanda ke maye a hankali ya zame bakinsa da ga saman nipple din ta , ya juya ya yi mata runfa da kirjinsa kai tsaye kawai ya shige ta wata yar karamar kara ta saki ta na riko damtsensa ta matse da karfi ta na fadin " Baby , please ka kyale ni haka , Wlh ciwo ya ke min " ya na kallon face din ta ya ce " I'm sorry my Beautie , i promise wannan shi ne na karshe cikin satin nan " kukan shagwaba ta sakin mishi ta na girgiza mishi kai alamun ba ta so ko dai shagwabar da ta saba yi mishi ce kawai ta ke yanzu ma riko hannayanta dukka biyu ya yi , ya matse su saman kanta , sannan ya kwantar da kansa tsakanin wuyan da shoulder din ta , ya fiddo tongue ya fara lasar wuyanta kamar ya samu sweet tun ta na ce mishi ya daina ta gaji har ta hakura ta sake mishi ragamar jikinta ya yi yadda ya so da ita sai da ya yi iya son ransa sannan ya hakura ya kyale ta , da ga nan ya dauke ta su ka shiga toilet su ka yi wanka cikin toilet din ma sai da su ka yi wassanin su sannan su ka hakura su ka yi wanka ni na kassa gane cikin su wa ke koyawa wani sha'awar nan , na san dai duk jarabar Aleesherh ba ta kamo kafar ta Prince ba after some minutes su ka fito da ga cikin dressing room ya na sanye da wasu suit white color kamar gashin kansa da ya daure a baya ita kuma wata gown ce pink color ta ke sanye da ita , ta saki gashin kanta har tsakiyar baya sai tashin qamshi su ke yi kamar na sace su ko da su ka fito kai tsaye hanyar fita ta nufa dan ta je ta shirya musu breakfast da sauri ya taro ta da cewa " Beautie , please ina son na miki wata magana