Sashe 42
Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
No , yau tare da ke zan zauna , kin sani mun jima ba mu samu lokacin zama tare mu ka yi hira ba , kullum ki na wajen Ammie ko ki na barci , yau ina son mu yi hira " wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " shikenan , yanzu tashi ka yi wanka zan je na shirya mana breakfast " ________________