← Book details Nayel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 61

Sashe 21

Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

THE BIGINING ( TAP THIS LINK TO JOIN MY COMMENT SECTION https://chat.whatsapp.com/JTfho9QngpG5Ax4LM4d4sK _______________________________________________ _ PAID BOOK N500 [ FREE PAGE ___ 8 sai da ta ida dariyarta sannan ta ce mishi " matso ka ji " ba musu ya matso da face din sa , ya hade forehead din sa da nata ya na kallon cikin idanunta wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta kai lips din ta saman nashi a hankali ta manna mishi kiss ai ko ta na sauke su ya cabko lips din ta na kassa ya fara sha kamar ya samu sweet dama ta san hakan za ta kasance ba ta san halin abun ta ba kawai ita ma ta biye mishi ta daura hannu saman mararsa ta fara shafawa a hankali ta na yi mishi tafiyar tsutsa wani dogon nishi ya ja ya kara matse ta a jikinsa , sannan ya zame bakinsa da ga cikin nata a hankali , ya fiddo tongue ya fara yi mata tafiyar tsutsa saman shoulder wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce mishi " baby mu koma ciki please " sarai ya ji ta amma ya share ta ya ci gaba da lasar wuyanta ya na matse ta a jikinsa da sauri ta dago da ga jikinsa ta juya mishi ba ta fara bin wajen da kallo a dan tsorace har zaro idanu ta ke daga kai sama ta yi ta na kallon katon dutsen da ruwan ke zubowa ta kai kawai ta tsaya ta zubawa wajen ido shi kuwa bai ma san ta na yi ba da alamun ya fara fita hayacinsa cikin sanyin murya ta ce " Baby akwai wani a wajen nan " ba tare da ya dago kansa ba da ga saman shoulder din ta ya ce " Cutie na fada miki ba kowa a wajen nan , babu wanda zai iya zuwa wajen nan bare a wannan lokacin " da sauri ta girgiza mishi kai ta na fadin " no , Baby akwai me kallon mu , mu koma ciki please na fara jin tsoro " ta fada a dan razane , ta na ji a jikinta kamar ba su kadai ba ne , akwai me kallon su bai ce mata komai ba ya ci gaba da abun da ya ke dan shi ya san abu me wuya ne a ce mutum ya zo nan ko ma su farauta daya daya ne ke iya zuwa dajin da ke ta saman dutsen bare abun da ke kasan dutsen , sun san in su ka shigo wajen nan ba za su iya fita ba ita dai duk ta bi ta rikice kamar ta yi kuka ta ke ji sai bin wajen da kallo ta ke yi , tabbas akwai me kallon su a wajen nan to duhun da wajen ke gare shi ya hana ta ga ko minene ko kuma wanene dan ta na da tabbacin mutum ne ba dabba ba in da dabba ne da tuni ya fito ta gan sa ba zai boye ba ta na a haka kawai ta ji kamar wani abu ya bugi cikinta dai'dai wajen da ruwan su ka tsaya mata a hankali ta sunkuyar da kanta ta ga ko minene , nan ta ga wani bakin maciji ya na zubar da jini da alamun ya mutu wata razananiyar kara ta saki har sai da Malik ya firgita a dubu dari ta raba jikinta da nashi ta na ja da baya sai a lokacin ya dawo hayacinsa ya na kallon macijin da ta gani , Dam ya ji zuciyarsa ta buga dan ba karya ba karamar razana ya yi ba shi ma a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya sa hannu ya dauki macijin ya na daukar shi ko ya zabura da sauri ya dago kai ya na shirin sarar Malik cikin sa'a ko Malik ya yi saurin tilla shi cen cikin duwatsun da ke daya bangaran kafin ya sare shi da sauri Inaya ta matso ta riko hannunshi ta na fadin " baby bai ji maka ciwo ba ? " rungume ta kawai ya yi ya na sauke ajiyar zuciya murya a sanyaye ya ce " let's go inside " gyada mishi kai ta yi a hankali kafin ta raba jikinta da nasa su ka fito da ga cikin ruwan ta dauki Abayarta ta sama ta meda shi kuma ya dauki farar ta kassa da Veil din ta , ya nufi building din sai da su ka iso dab da bangon na ga ya riko hannunta ya daura a sama wata yar karamar kara ya yi kafin wajen ya bude kamar lift su ka sa kafa su ka shiga a tare , nan take kofar ta rufe Lift din ya yi sama da su kai tsaye a floor na hudu ya sauke su dan a cen ne kawai a dakwai hanyar zuwa wajen nan , shi ma lift din a cikin dressing room din su ya ke ko da su ka fito a dressing room ta yi sauri ta fito bedroom ta nufi gadonsu ta zauna ta na sauke ajiyar zuciya gaskiya ba karamar razana ta yi ba ajiyar zuciya shi ma ya sauke kafin ya karaso gefenta ya zauna , ya riko hannunta ya na fadin " Cutie ki kontar da hankalinki ba abun da ya faru " " sai da na ce maka mu tafi , mu tafi amma ka ki , da yanzu macijin nan ya cije ka ya zan yi ? " " to ai ba abun da ya same ni , I'm so sorry , next time zan saurare ki , yanzu dai ki kontar da hankalinki please " wani dan karamin tsaki ta ja kafin ta mike ta na fadin " zan shiga wanka " da kallo ya raka ta har sai da ta shiga sannan ya saki wani cool murmushi ya tashi shi ma har ya nufi toilet din ya jiyo wayarsa ta na ringing ya na jin ringing din ya San Princess ce dan ringtone din ta ma ta daba ce a cikin wayarsa , ko lafiya ta ke kiransa a wannan lokacin ? bai kawo komai a ransa ba ya karaso wajen bedside drawer ya dauki wayar ya dauki kiran sannan ya kai wayar a kunne ya na fadin " Babyn Daddynta , ya ki ke ? " ya fada da murmushi a face din sa kawai ya jiyo Muryarta kamar za ta yi kuka ta ce " Daddy please ka dawo , wlh tsoro na ke ji a nan " nan take murmushin da ke saman face din sa ya bace , a rude ya shiga ce mata " Tsoro kuma Princess , me ya faru ? " " Daddy , ina jin akwai wani cikin gidan nan ya na bibiya ta , da na juya kuma ba na ganin komai , ni gaskiya tsoro na ke ji " " My Princess calm down , ba abun da zai faru , ba akwai security ba cikin gidan , ba abun da zai faru da ke kin ji ? " " Daddy ni wlh tsoro na ke ji , ga shi ko wuta babu a gidan cikin duhu na ke " nan take ya ji zuciyarsa ta buga ba dai wani abu ke shirin faruwa da babynsa ba , ya san ba karamin abu ba ne zai sa wuta ta dauke a gidan a cikin daren nan , duk zaman da ya yi a U.S bai wuce sau biyar ba a ka dauke wutar gidan , shi ma wani gyara ne a ka yi a garin baki daya shi ya sa wutar ta dauke a hankali ya mike tsaye ya fito dakin dan kar Inaya ta jiyo abun da zai ce , dan kar hankalinta ya tashi dama ga abun da ya faru sai da ya fito parlour sannan ya ce wa Princess " My baby , ki kontar da hankalinki okay ? ba abun da zai faru , ina ga wutar ce ta dauke , ki tafi wajen Security ki ce wani ya kunna miki Generator , in ya kunna sai ki koma bedroom din ki ki konta ki huta ko kin manta exam din ki na gobe ? " " shikenan Daddy bari na je " " yawwa my baby , ki kula da kanki and good luck " " i love you Daddy " ta fada cikin sanyin murya " i love you too my baby , Good night " ya na gama fadar haka ya sauko wayar ya katse kiran ajiyar zuciya ya sauke kafin ya juya ya koma bedroom din su ya na shiga Inaya ta fito sanye da bathrobe murmushi kawai ya yi mata kafin ya shiga toilet din shi ma ya yi wanka sai da ya yi wankansa sannan ya fito sanye da bathrobe, a lokacin har ta shirya cikin kayan barcinta ta na konce saman gado bai bi ta kanta ba ya shiga dressing room shi ma ya saka kayan barcinsa sannan ya fito ya konta a gefenta ya kashe lamps din dakin baki daya , ya rungumo ta a jikinsa sannan ya karanto musu addu'ar barci, sai dai na ce asuba ta gari MASARAUTAR YEMEN ALEESHERH tafiya ta ke a hankali cikin corridor din hotel din , ta na rike da tray cike da fruits ta na isowa VIP ROOMS kawai ta ga babu bodyguards din sa , nan take ta ji jikinta ya yi sanyi ta na tambayar kanta ba dai tafiya ya yi ba da sauri ta karaso ta riko handle din kofar dakinsa ta na kokarin bude ta amma ta ji a rufe , ba shiri ta saki tray din hannunta , ta juya daya bayan daya Rooms din ta yi kokarin bude su amma ina kamar ta yi kuka ta juya da gudu ta baro wajen sai da ta iso parlourn reception sannan ta fara tafiya , ta nufi reception babu ko sallama ta ce " ina Mr din da ke cikin VIP Room ? na je kai mishi fruits na ga ba ya nan " " Yeah , tun safe ya bar hotel din dama ya riga da ya biya kudin dakunansa " receptionist din ta ba ta amsa kai tsaye dan
Chapter 21 · 0% Book details