Sashe 53
Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
" ba musu ta tsaya ta dawo gabansa ta tsaya ta na daga mishi gera alamun tambaya bai ce mata komai ba ya matso dab da ita , ya zagayo da hannayansa dukka biyu a kugunta cike da nitsuwa ya ce mata " i'm sorry my Beautie , tun jiya na so yi miki maganar but na manta sai yanzu na tuno , ina son yin wata tafiya UK " katse shi ta yi da cewa " yaushe za ka tafi ? " " Yanzu " ya fada a takaice ya na tsare ta da ido dan zaro idanu ta yi ta na fadin " yanzu kuma Baby ? ko breakfast ba mu yi ba za ka tafi ? " " wane breakfast kuma bayan wanda mu ka yi yanzu ? " ya fada ya na sunkuyar da kansa ya manna mata kiss a wuya " shikenan , but yaushe za ka dawo ? " ta fada cikin shagwaba ta na turo dan karamin bakinta sai da ya jinkirta kafin ya ce " karfe 10 haka , in kuma ban kammala meeting din da wuri ba sai zuwa gobe " marairaice mishi fuska ta yi , ta na son ta yi kuka amma kukan ya ki fitowa dan jaraba shi ko sarai ya gane ta , kawai ya yi saurin sunkuyo ya manna mata kiss a lips sannan ya dago ya na ce mata " please my Beautie , kar ki min kuka , ba zan jima ba , just one day ne , za ki ga ya wuce kamar kiftawar ido " " yanzu yau duk ba zan gan ka ba ? ba zan ji umin jikinka ba yau ? " " sorry my Beautie , kwana guda ne kawai , ya kamata na tafi yanzu , ki kula min da kanki , in ki na bukatar wani abu sai ki yi wa Cutie ko Princess magana , idan na je zan kira ki , okay ? " gyada mishi kai kawai ta yi a hankali ba tare da ta ce komai ba a hankali ya sunkuyo ya manna mata kiss a forehead sannan ya ce " I love you " wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " I love you too my baby " a hankali ya taka wajen bedside drawer ya dauki laptop din sa da wayarsa , sannan su ka baro bedroom din a tare ta raka shi har harabar part din ta yi mishi addu'a sannan su ka yi sallama ya fito part din ita kuma ta nufi kitchen Prince kuwa , ya na fitowa waje ya ga Junior cikin motarsa bakin kofar part din sa ya na jiransa kai tsaye wajen me zaman banza ya nufa ya bude kofar ya shiga ko sannu bai ce wa Junior ba wani dan karamin tsaki Junior ya ja kafin ya tada motar su ka bar wajen ya na fadin " ka san ba yanzu za ka fito ba shi ne za ka ce min na fito da wuri , ka san ba yi one hour ina jiran ka ? " " na ce ka jira ni ? " Prince ya fara a dakile cike da izza dan tabe baki Junior ya yi kafin ya ce " haka ne , next time za ka ga aikin da zan yi maka " ko sannu Prince bai ce mishi ba ya bude laptop din sa ya fara latsa kayansa cikin konciyar hankali sun dan jima a haka kafin Junior ya katse shirun da cewa " na manta ban fada maka ba " " What ? " ya fada a takaice sai da ya ja lokaci kafin ya ce " Princess ta yarda za ta aure ni " gyada kansa ya yi a hankali kafin ya ce " kenan ka fada mata ? " " Yeah , last night " " okay " ya fada a takaice kafin ya ci gaba da latsa laptop din sa da ga haka ba wanda ya ce ufan har sai da su ka isa airport , su ka shiga private jet din Prince su ka nufi UK ____________________________________________________________ ALEENAH A hankali ta ke fitowa da ga cikin corridor , ta na sanye da wata gown blue ta yafa wani dan karamin veil a kanta amma ba ta daure gashinta ba ko da ta fito Rianna da Faaz su na zaune a parlour , cikin sanyin murya ta karaso ta na gaishe da Rianna da murmushi a face din ta ta amsa mata sannan Aleenah ta ce mata " Aunty , please ina son ganin Princess , akwai maganar da zan yi mata " da sauri Faaz ya dago da ga jikin Rianna ya na fadin " wace magana ? " kare mishi kallo da kyau ta yi ta kauda kai wata yar karamar dariya RIANNA ta yi kafin ta kai hannu saman kansa ta na fadin " my baby , ba a katse manya idan su na magana " cikin yar shagwaba ya ce " sorry momy " murmushi kawai ta yi kafin ta kalli Aleenah ta ce mata " za ki iya tafiya , part din ta na cikin building din Malik , floor na biyu " da to kawai Aleenah ta amsa mata kafin ta juya ta fice amma sai ta kalli Faaz da kyau su ka yi ido hudu sannan ta fice da kallo ya raka ta har sai da ta fita cikin zuciyarsa ya na fadin " dole na ji maganar nan , an ya yarinyar nan ba ta san wani abu a kai na ba ? " bangaran Aleenah kuma bayan ta baro part din kai tsaye part din Malik ta shiga , a tunanina za ta shiga amma sai na ga ta tsaya a bakin kofar ta bawa daya da ga cikin guards sako da ta na son magana da Princess ba musu ya juya ya shiga cikin building din ita kuma ta juya ta fara takawa a hankali ta na kai kawo ta yi wajen five minutes a haka kafin ta ga guard din nan ya fito , Princess na biye da bayansa ta nufo ta ta na isowa gabanta ta ce " Hi ! me ya faru ? " " please mu tafi waje calm haka " Aleenah ta fada ba musu Princess ta ja ta su ka tafi garden sai da su ka zauna sannan Aleenah ta shiga maida mata abun da ta jiyo Faaz na fada bayan tafiyarta mikewa tsaye Princess ta yi ta na fadin " dama na sani , tabbas wannan yaron aiko shi a ka yi dan ya cutar da mu " ita ma Aleenah mikewa tsaye ta yi ta na fadin " amma momynku ta na bala'in son shi " " na sani , sai na fara nuna mata wanene Faaz kafin na samo wanda ya turo shi " karasowa gefenta Aleenah ta yi ta tsaya ta na fadin " ta ya ? idonta fa ya rufe a kansa , ta na son shi da gaske , kuma duk wani makircinsa ba ya yi a gabanta , zai yi wuya ta yarda da abun da za ku ce " shiru Princess ta yi kamar mai tunanin wani abu cen sai ta saki wani murmushi ta ce " ke za ki taimaka min " dan zaro idanu Aleenah ta yi ta na fadin " ni kuma ? " " Yes , abu na farko da za ki yi , ki samo min sunan gidan marayun da ya gudo , ta haka ne za mu sanin ko shi wanene " " ni gaskia ba zan iya ba , kuma ta ina zan samo sunan ? kin san dai ba shi zan tunkara kai tsaye ba , in na tambaye shi zai gane wani abu " " na sani , amma ba shi ba za ki tambaya , momy za ki tambaya , na ji Daddy na ce wa ta na san adopting din sa , kin ga dole sai ta san gidan marayun da ya ke , ki tambaye ta kawai , ita ba za ta yi tunanin wani abu ba " " da ga nan kuma fa ? " " da ga nan mu fara investigation a kansa , dan ma wanda zai taimaka min ne ya yi tafiya yau , sai gobe mu fara " ta na rufe bakinta su ka jiyo Muryar Aleesherh da ga bayan su ta na fadin " me za ku fara ? " a tare su ka juya su na kallon ta tsaye a bayan su ta tsare su da ido Princess ta amsa mata da cewa " me ki ke yi a nan ke kuma ? " wani dogon nunfashi ta ja kafin ta zauna saman sofa ta buga uban tagumi ta ce " fitowa na yi shan iska , Babyna ya tafi ya bar ni , ji na ke kamar na tashi na bi bayansa " bushewa da dariya Aleenah ta yi kafin ta karaso gefenta ta zauna ta na fadin " sannun ma su baby , irin wannan kewa haka ? dukka fa bai yi two hours da tafiya ba , da ya ce one week zai yi da ya ke nan ? " " da sai dai mu tafi tare gaskiya , ni ko yanzu ji na ke kamar na yi kuka " murmushi mai dan sauti Princess ta yi kafin ta tako a hankali ta tsaya gabanta , ta sunkuyo , ta kai hannu saman face din Aleesherh ta na ware idanunta kamar wani abu ta ke nema cikin rudu Aleesherh ta janye face din ta ta na fadin " lafiya ? me ya faru ? " " yaushe ne First time din da ku ka yi sex ke da Prince ? " Princess ta tambaye ta dan zaro idanu su ka yi a tare su na kallon Princess ko kunyar tambayarta ba ta ji ba Princess kuwa ko a jikinta ta ci gaba da fadin " kar ki yi tunanin wani abu , just zan so na sani if your are Pregnant or not , amma ba abun da na gani , may be nan da two weeks na fara ganin alamun , tashi mu tafi wajen