Sashe 47
Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
, nan ba gidansu ba ne bare ya ce abun da ya ke so za a yi , har ya isa ya ce min ina zan zauna " kwace Faaz ta yi da ga hannun Princess ta na fadin " ke dai ba ki da kirki , Faaz let's go , kyale ta " ta fada ta na jan Faaz su ka koma cikin corridor din wani dan karamin tsaki Princess ta ja kafin ta koma ta zauna , ta dauki wayarta ta fara latsawa ta na zama Junior ya shigo ya na sallama with a smile on her face ta amsa mishi , ta na fadin " Junior , yau ina ka shiga tun safe sai yanzu na gan ka ? " murmushi shi ma ya saki kafin ya karaso gefenta ya zauna gefenta , sannan ya ce " Lafiya ki na nema ta ? ko kin yi kewa ta ? " " Yeah " ta fada ta na wata yar karamar dariya dariya shi ma ya yi kafin ya ce " mu tafi shopping bayan sallar isha ? " noke mishi kafada ta yi kafin ta ce " No , ni dai na fi son ice cream , amma Cutie ta ce na daina shan ice cream cikin dare , zai sa ni ciwo " " shikenan , mu tafi garden mu yi hira , ko kin fi son zama nan ke kadai ? " ya kai karshen ya na mika mata hannu murmushi mai dan sauti ta yi kafin ta daura hannunta saman nashi , su ka mike tsaye su ka baro part din Allah ya sani bai san me ya sa duk lokacin da su ke tare ya ke jin wani bakon yanayi cikin zuciyarsa , ya san da wuya ta gane abun da ya sa ya ke wadanan abubuwan , kuma ba lalle ba ne ta kamu da son shi saboda kallon dan uwa ta ke mishi , amma zai ci gaba da nuna mata so ko watarana za ta amince mishi tun da aure bai haramta tsakanin su ba PRINCE MISALIN KARFE 12 NA DARE zaune ya ke cikin parlournsa sanye da kayan barci ash color , da laptop saman laps din sa ya na zaune a haka ya fara jiyo takunta a hankali ta fito corridor slowly ya dago kai ya kalle ta ta na sanye da wata yar karamar rigar barci pink color kamar yar baby doll haka , amma wannan simple ce ba ta da wani ado santala santalan cinyoyinta na waje , ta saki gashin kanta a baya ta na tafe ta na latsa wayarta tun da ta fara takowa ya tsare ta da ido babu ko kiftawa , ita ko , ko ta kansa ba ta yi ba ta nufi hanyar fita parlourn ta fice ya so ya taro ta amma ya ji harshensa ya yi mishi nauyi ya kassa cewa komai har ta sa kafa ta fita wata boyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya juyo ya ci gaba da aikinsa after some minutes ta dawo parlourn rike da wani plate da fruits a ciki , ta na rike da fork ta na ci cikin nitsuwa , har ta karaso gefensa dan nesa kadan ta zauna sai da ta zauna sannan ta mika mishi plate din ta na fadin " za ka sha ? " girgiza mata kai kawai ya yi ba tare da ya kalle ta ba dan daga kafadu ta yi alamun ba ta damu ba ta ci gaba da shan fruits din ta sai da ta kammala sannan ta tashi ta ajiye plate din saman dining table , ta nufi corridor ta shiga ta koma bedroom din ta , ta haye saman gadonta ta konta , ba jimawa barci ya yi gaba da ita shi kuwa , aikinsa ya ke cikin konciyar hankali har zuwa karfe 1 sannan ya tashi ya koma bedroom din sa ya konta AFTER SOME DAYS da wassa wassa lokaci na tafiya har su ka share wajen sati guda a haka , yanzu Aleesherh ta daina sake mishi kamar da farko , kullum ta na cikin bedroom din ta ta na konce rike da waya , tun bai fara nuna damuwa a kai ba har ya fara nunawa ya na tambayar ta in ba ta da lafiya , amma ta ce mishi lafiyarta qlau , ba dan ya so ba ya shanye abun sa lokacin da Malik ya fada mishi za su tafi honey moon bai ce mishi komai ba dan shi kansa ya san ya bukatar hutu a yanzu , ko ba komai zai samu ya dan huta maganar Malik da Inaya kuma , har yanzu ba su sake komawa wajen duwatsun nan ba , kuma ba wanda su ka fadawa abun da ya faru Princess da Junior kuma kullum sun tafi shan ice cream ko shopping , ko su na garden su na hira Aleenah kuma , yanzu ta fara sakin jiki su na hira da Rianna , har ma da Princess , musaman da ya ke ta fi Prince sakin jiki , nan take su ka saba , su na hira kamar wasu friends , har shopping ta taba kai ta , tare da Azmat , duk da ba kullum ta ke zama ba , kullum ta na school , Malik kuwa ya yanke shawarar bayan dawowar Aleesherh za su koma school ita da Aleenah Ranar Friday , Prince da Aleesherh su ka tafi Honey Moon din su , ba Aleesherh kadai ba har shi kansa Prince sai da ya yi mamakin irin wajen da Malik ya kawo su , ya yi mamakin irin dukiyar da mahaifinsa ya kashe wajen sayen wajen nan , har wajen gina gidan da za su sauka , dan ba karamin gida ne ba , duk wall din sa na zallar glass ne abun har mamaki ya ban , sai dai wani shirme da ya yi musu , duk irin girman gidan bedroom guda ce a ciki , floor na kassa duk parlour ne da kitchen da dining room , sai wani balcony bakin ruwa , floor na biyu kuma bedroom din ce baki daya ISLAND OF THAILAND MISALIN KARFE 4 NA YAMMA ALEESHERH zaune ta ke a balcony saman wata lounge chair , da ga ita sai bra da wani dan wando kamar pant pink color , ta lumshe idanunta , wayarta na saman wata yar karamar table gefenta Music na tashi , da plate din frui ta na a haka ta ji kamar inuwar mutum a gabanta ya tare mata rana , slowly ta ware idanunta , ba su sauka ko ina ba sai saman shi , ya na tsaye gabanta da ga shi sai short , ya daure gashinsa a baya , yanzu ya dawo black din sa kamar da farko a hankali ta gyara zamanta ta kai hannu ta dauki wayarta ta kashe Music din sannan ta kalle shi ta ce " me ya faru ka yi tsaye gabana ? ko wani abu ka ke bukata ? " " Yeah , ina son magana da ke " ya fada a sanyaye kafin ya fara takawa ya koma cikin gidan a hankali ta mike tsaye ta bi bayansa su ka koma cikin gidan , a nan parlourn ta gan shi zaune ya sunkuyar da kai a hankali ta karaso gefensa ta zauna ta na ce mishi " me ya faru ? " dago kai ya yi slowly ya kalle ta , cikin sanyin murya ya ce " Eesherh , please in wani abu na yi miki ki fada min , tun lokacin da mu ke Saudiya ki ka daina yi min magana , yanzu kwana biyu mu ka yi a nan amma ko so guda ba ki min magana ba , wlh ba na jin dadin hakan cikin zuciyata , in laifi na yi miki ki fada min na ba ki hakuri " wani dan karamin murmushi ta saki , tarkonta ya yi kamu , dama Inaya ta ba ta wannan shawarar na ta kyale shi ta daina kula shi , ta san halin yaronta , kuma ta tanka dai'dai ga shi yanzu da kansa ya yi mata magana hannu ta daura saman nashi ta ce " ni ba ka yi min komai ba , ba kai ka ce ba ka son hayaniya ba , shi ne kawai na daina takura maka " riko hannunta ya yi cikin nashi , ya dago a hankali ya manna mishi kiss ya na fadin " i'm sorry , ni ban ce kin takura min ba , just ban saba zama da mutane ba ne , amma zan koya ko dan saboda ke " " da gaske ? " ta fada ta na sakin wani dan karamin murmushi gyada mata kai kawai ya yi alamun Eh wata yar karamar dariya ta yi kafin ta matso ta rungume shi a hankali ya zagayo da hannayansa a bayanta ya rungume ta shi ma , ga shi ko ba wasu kayan kirki ne ba a jikinta , lokacin da hannayansa su ka sauka saman lalawsar fatar jikinta ba karamin shock ya ji ba , har mikewa gashin jikinsa ya yi , nan take ya ci gaba da shafa bayanta wata yar karamar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta sake shi a hankali ta dago da ga jikinsa amma har yanzu bai sake ta ba wani dan karamin murmushin gefen fuska ta yi kafin ta ce " sake ni na koma balcony " bai ce mata komai ba ya matso a hankali ya kai lips din sa saman nata ya manna mata kiss dan shi kadai ne abun da ke yawo a brain din sa a wannan lokacin ita kuwa ta na jin saukar lips din sa saman nata ta ji zuciyarta ta yi wata wawar bugawa ta na zaro idanu ba ta gama shan mamaki ba sai da ta ji tongue din sa cikin bakinta ya na neman cabko tongue din ta , ya fara tsotsayar tongue din ta kamar ya samu sweet ita dai ta yi zugum ta zuba mishi ido , ya lumshe idanunsa , duk ta ji ta kassa wani kwakwaran motsi sai da ya yi wajen five minutes rike da ita a haka