← Book details Nayel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 61

Sashe 14

Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

ka je ?, da farko ta je amma ta ce min ba ta gan ku ba " " Daddy da gaske ba mu je ko ina ba , na san lokacin da ta je mun tafi library ne shi ya sa " gyada kai ya yi a hankali kafin ya ce " okay , kun san dalilin da ya sa na kira ku ? " " a'a Daddy " su ka fara a tare sai da ya dan dauki lokaci kafin ya ce " na kira ku ne dan na fada muku shawarar da na yanke a kan bayar da aurenku ga yaron Malik din Saudiya Nawfel Hicham bin Jaabar " a dubu dari Aleesherh ta mike tsaye ta na zaro idanu , ita kanta Aleenah ba ta ji dadin wannan maganar ba amma ba za ta iya ja da mahaifinsu ba ________________
Chapter 14 · 0% Book details