← Book details Nayel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 61

Sashe 20

Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

" " no , ni a nan na ke so " " baby ba ka tsoron wani ya gan mu a nan ? " ta fada ta na daura hannayanta saman chest din sa " tsakani da Allah Cutie tsawan shekaru nawa mu na zuwa wajen nan ko mai wucewa ba mu taba gani ba, kawai dai ba ki so ne " wata yar karamar dariya ta yi kafin ta dago hannayanta ta zagayo su a wuyansa , murya kassa kassa ta ce mishi " wai kai me ya sa rigimarka ta fi ka yawa ? kamar wani karamin yaro " " ni baby ne ma , dan haka ki ba ni madara na sha ko na yi miki kuka " wata yar karamar dariya ta yi ta na kallon shi duk da shekarunsa a yanzu in na love din su ka motsa kamar wani baby ya ke , sa'ar ta guda ba ya yi mata shagwaba da ta shiga uku wiza , wa ya ga Malik da shagwaba ) ________________
Chapter 20 · 0% Book details