Sashe 43
Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
THE BIGINING https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i _ PAID BOOK *WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , WANDA YA SHIRYA BIYA ZAI IYA TABO WANNAN NUMBER +22795577612 , 500 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP _______________________________________________ _ PAID BOOK [ FREE PAGE__ 18 wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ce " shikenan , yanzu tashi ka yi wanka zan je na shirya mana breakfast " a hankali ya janye hannayansa da ga saman bayanta , ya dago kai ya manna mata kiss saman lips kafin ya ce " shikenan , amma tare za mu yi wankan " murmushi kadai ta yi kafin ta sauko da ga saman jikinsa , ta mike tsaye bakin gadon , a hankali shi ma ya sauko da ga saman gadon ya mike tsaye ya riko hannunta su ka shiga toilet a tare a tare su ka yi wanka , shi ma sai da kyair ya hakura ya kyale ta su ka yi wankan , bayan sun fito su ka shirya a tare yanzu ma da ga haka su ka fito parlour , dama an riga da an shirya musu breakfast a dining table ta dauko su ta dawo da shi parlourn su ka yi breakfast din su a tare ta na ba shi a baki ya na ba ta ( gaskiya soyayyarsu na burge ni , ba su damu da shekarunsu ba , yanzu da wasu musaman mutanan mu nan hausawa da sun kai wasu shekarun za ku ga sun daina nuna wa juna soyayya , wai sun tsufa , har ma su raba wajen kwanciya , na fada muku , ba a tsufa bangaran soyayya , ba ga Malik ba , yanzu ya kai 60 years amma yadda ya ke nunawa Cutiensa soyayya kamar dan saurayi MISALIN KARFE 5 NA YAMMA yinin ranar duk a part din su su ka share shi , su na murza love zaune Malik ya ke cikin parlourn part din su , ta na sanye da jallabiya white color , Inaya na konce gefensa ta tada kai da cinyarsa , hannunta na cikin nashi , sai kada su ta ke ta na wassa , shi kuma ya na rike da wayarsa ya na latsawa " ya kamata mu shiryawa Prince da Aleesherh honey moon , ko ya ka gani ? " Inaya ta fada ta na kallon face din shi ba tare da ya kalle ta ba ya ce " yeah , next week na ke tunanin ma tura su " " ina za mu tura su to ? waje mai kyau , in da ba mutane sosai , yadda za su ji dadin kasance wa su kadai " " Private island din mu da ke Thailand , ko Island of Palawan ? " " no , I think Thailand za ta fi , ka ga Palawan akwai ma su Tourist ma su zuwa , ba za su ji dadin sakewa ba " " Okay , may be Friday na sa a shirya musu Helicopter su tafi " " amma ka na ganin Prince zai yarda ya tafi ? " ajiye wayar hannunsa ya yi gefe , sannan ya juyo ya na kallon ta da kyau ya ce " zai tafi , za ki gani , mu kuma mu tafi Palawan " " mu kuma ? mu yi me ? " sai da ya sunkuyo ya manna mata kiss saman lips din ta sannan ya ce " Honey moon mana " hararrar wassa ta yi mishi ta na fadin " Prince ya tafi Honey moon , mu ma mu tafi ? Allah Baby son dadi ya yi maka yawa , mu tafi honey moon yanzu mu yi mi , ai duk wani shirmen da masoya za su yi mun riga da mun yi shi , sai dai mu kalli Twins su yi " " wai ke an fada miki a na tsufa ne a soyayya ? ba fa a tsufa ta wannan fannin , bare mu har yanzu we are youth " bushewa da dariya ta yi ta na kallon shi ta ce " youth ? , sannu fa , na tuno maka shekarunka 64 fa ? ni na yi mamakin yadda a ka yi har yanzu gashinka bai yi fari ba ma " har ya bude baki zai yi magana su ka ji kofar lift ta bude , Prince ta fito kansa a sunkuye ya na latsa wayarsa a tare du ka juya su ka kalle shi ya na taku a hankali sai da ya karaso tsakiyar parlourn sannan ya dago kai , nan ya ga irin kallon da su ke yi mishi har da murmushi a face din su " what ? lafiya ku na min irin wannan kallon ? " ya tambaye su cikin nitsuwa girgiza mishi kai Malik ya yi kafin ya ce " nothing Mr Nayel , shigo zauna yanzu haka maganarka ce mu ke yi " " ni kuma ? me na yi ? " bai ba shi amsa ma ya kwace hannunsa cikin na Inaya ya ce mata " Cutie , tashi ki gani " ba musu ta mike zaune ta na tambayarsa ina zai je mikewa tsaye ya yi ya na fadin " ina son shiga ruwa , na san yanzu yanayin wajen da dadi , ki kai mana fruits please " ya fada ya na nufar Prince da to kawai ta amsa mishi shi kuma ya riko hannun Prince ya juya ya na fadin " mu tafi " cikin rudu Prince ya ce " ina kuma za mu je ? " bai ce mishi komai ba ya ja shi su ka koma cikin lift din , kai tsaye Floor na hudu ya kai shi , wannan shi ne first time da ya ga wajen , ba karamin burge shi ya yi ba haka Malik ya ja shi su ka shiga corridor ya wuce da shi bedroom din sa , shi dai Prince ya na biye da shi bai san in da za su je ba a haka har Malik ya kai shi bayan masarautar wajen duwatsun da su ke yawan zuwa shi da Cutie cike da zumudi ya ce " Daddy , dama akwai hanyar zuwa wajen nan ne ba ka taba kawo ni ba " wata yar karamar dariya Malik ya yi kafin ya saki hannunsa ya nufi bakin ruwan , ya sa hannu ya fidda jallabiyarsa kawai ya shiga cikin ruwan ya juyo ya kalli Prince ya ce " Taho mana , ko ba ka iya ruwa ba ? " ya fada cikin sigar zolaya a hankali ya fara takowa , ya karaso bakin ruwan , ya cire kayan jikinsa ya bar short kadai , shi dai Malik three cuter ne ya ke sanye da a hankali ya yi taku biyar baya , ya taho da gudu ya fada cikin ruwan wata yar karamar dariya Malik ya yi ya shiga watsa mishi ruwan lumshe idanunsa Prince ya yi a hankali kafin ya ce " Daddy , tun yaushe ku ke zuwa wajen nan ? " dan jinkirtawa Malik ya yi kafin ya amsa mishi da cewa " tun lokacin da ka tsere , ni ma ina duba ground map din building din ne na san cewa akwai hanyar zuwa wajen nan , Daddy ya san da ita amma bai taba fada min ba " ya kai karshen ya na sakin wani cool murmushi da alamun yau ya tuno da Daddynsa shi ma , har wasu ruwa idanunsa su ka kawo , ya tuno irin azabar da ya yi wa Daddynsa lokacin da ya gudu ya tafi Nigeria , kenan haka shi ma ya ji ? Dama dama shi Prince na turo musu Letter , amma shi sai da ya share wajen 6 years Daddynsa bai da labarinsa , ya san ba karamin zafi ba ya ji ya rasa yaronsa tilo , ko shi haka ya ke ji duk lokacin da Prince ba ya nan , sai ya ji kamar ya rasa babynsa ne har abada Prince kuwa ganin idanun Daddyn nasa sun kawo ruwa , ya sa hannu ya watsa mishi ruwa a face dan ko hawayen sun zobo mishi kar ya gan su wata doguwar ajiyar zuciya Malik ya sauke kafin ya kalle shi ya ce " lafiya za ka watsa min ruwa ? " " nothing " ya fada a takaice ya na tsare shi da ido ya na gama fadar haka ko Inaya ta iso wajen ta na sallama , duk ba su ji lokacin da ta fito building din ba , ta na rike da tray din Fruits , ta zauna bakin ruwan ta na kallon su dariya Malik ya yi kafin ya matso bakin ruwan ya dauki fruits guda ya kai baki ya na dariya ta kai hannu saman face din sa ta na fadin " Ka na girma ka na abu kamar baby " dariya kawai ya yi sannan ya yi baya ya sa hannu cikin ruwan ya watsa mata a fuska wata yar karamar kara ta yi ta na kauda kai ta ce " please kar ka bata ni " " shigo mu yi wassan da ke " ya fada ya yawo cikin ruwa , har ya wuce Prince girgiza mishi kai ta yi ta na fadin " no , Zan dai zauna ina kallon ku , Prince ba za ka sha fruits ba ? " girgiza mata kai ya yi kafin ya ce " thanks " ba ta ce mishi komai ba ta zuba musu ido ta na murmushi , Malik sai wassa ya ke cikin ruwan kamar wani karamin yaro ta na a haka kawai ta ji kamar a na kallon su irin last time , da sauri ta mike tsaye ta na kallon dutsen ba ita kadai ba har Prince sai da ya ji kamar a na kallon su , su ka zubawa Dutsen a tare shi da ita sun yi wajen one minute haka zugum kafin Prince ya ce wa Malik " Daddy fito da ga cikin ruwan nan " ya fada ya na nufar bakin ruwan ya fice cikin rudu Malik ya ce " Lafiya ? me ya faru ? " Inaya ta amsa mishi da cewa " Baby yi sauri ka fito ! " ta fada da karfi cike