← Book details Nayel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 61

Sashe 48

Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kafin ta ji ya sauke wata doguwar ajiyar zuciya sannan ya saki tongue din ta , a hankali ya zame bakinsa da ga cikin nata , sannan ya ware idanunsa a hankali , kai tsaye cikin nata su ka sauka a hankali ya janye hannayansa da ga bayanta , a sanyaye ya ce " i'm sorry , ban san me ya shige ni na yi hakan ba " gyada mishi kai kawai ta yi kafin ta mike tsaye a hankali ta ke takawa har ta koma balcony , saman lounge chair din ta , ta zauna ta saka Music ta saki wani cool murmushi ta ci gaba da shan iskanta , ranta fari kal kamar an yi mata albishir da gidan Aljannah THE BIGINING https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i _______________________________________________ _ PAID BOOK *WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , WANDA YA SHIRYA BIYA ZAI IYA TABO WANNAN NUMBER +22795577612 , 500 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP _______________________________________________ [ FREE PAGE ___ 23 ISLAND OF THAILAND PRINCE kwance ya ke tsakiyar bed insu , da ga shi sai short ya zubawa ceiling ido kamar mai tunanin wani abu ya na kwance a haka Aleesherh ta fito da ga cikin toilet sanye da bathrobe sai da ta karaso wajen dressing mirror za ta shafa lotion inta sannan ta lura da shi ta cikin mirror slowly ta juyo ta kalle shi da alamun akwai abun da ke damun sa takawa ta yi a hankali ta zauna bakin gadon , ta yarfa mishi ruwan gashinta da sauri ya rumtse idanunsa ya sake bude su a hankali ya na kallon ta daga mishi gera ta yi ta na fa in " tunanin me ka ke yi haka ? Allah ya sa dai ba tunanin Tsohuwar girlfriend inka ka ke ba " ajiyar zuciya ya sauke kafin ya juyo ya kalle ta ya ce " no , just ba na jin jikina , like something na faruwa a gida " " yaushe za mu koma gida ? , ni ma ina kewar Aleenah " " har kin gaji da zama nan da ni ? " ya fa a ya na mi ewa zaune sai da ta girgiza mishi kai ta na murmushi ta ce " na ga abun da za mu yi a nan mu na iya yin sa a cen , kai ma na san ka na son ka koma ka ji wane hali su momy su ke ciki " " haka ne , ina ji a jikina kamar wani mugun abu na faruwa , ina fatan tunanina ne kawai ba abun da ya faru " " in sha Allah ba abun da zai faru ma , yanzu tashi ka shirya mana breakfast , gaskiya yau kai za ka yi mana " ta kai karshen cikin ar shagwaba " ki fara ba ni nawa breakfast sai na je na shirya miki naki " ya fa a ya na daga mata gera guda da sauri ta tashi da ga saman gadon ta na fa in " no , yau dai sai ka yi azumi " ta fa a ta na juyawa za ta bar wajen da sauri ya riko hannunta ya janyo ta , ta fa o saman gadon , da sauri ya juya ya yi mata runfa da kirjinsa " kin dau a za ki iya tsere min ? " ya fa assa assa marairaice mishi fuska ta yi ta ce " haba baby , na gaji wlh ka bari na an huta , jikina duk ciwo ya ke min " " zan yi miki tausa " " no , ba na so , haka jiya ma ka ce za ka yi min tausa amma ka danne ni , sai da na gaji da yi maka magiya ka kyale ni " " shikenan , na ga ai Honey moon mu ka zo , kuma gobe za mu koma Saudiya , ki bari na yi na karshe mana " " bari har zuwa dare , zai fi dadi , please baby " ta fa a cike da shagwaba a hankali ya sunkuyo ya manna mata kiss a forehead da kumatu sannan ya sauka da ga saman ta ya na fa in " Je ki shirya zan kawo miki breakfast inki Gimbiyata " wani cool murmushi ta saki kafin ta mike zaune ta zuba mishi ido har ya baro bedroom in Sannan ta tashi ta shiga dressing room shiryawa ta yi cikin kananan kaya pink color ta karaso ta zauna gaban dressing mirror ta fara shafa lotion inta ta na zaune a haka ya dawo cikin bedroom din , rike da wani tray ya shirya mata breakfast maimakon ya ajiye saman table sai ya ajiye saman dressing mirror a gabanta , ya tsaya a bayanta ya na kallon su ta cikin mirror wani dan karamin murmushi ta sakin mishi kafin ta ce " lafiya ka ke min irin wannan kallon ? " " nothing , just you look so beautiful " " no , we look perfect " " perfect ? " " yeah , we are perfect , ko ba ka gani ba ne ? sai ma mun samu Baby , ma su kama da kai " " ina fatan hakan ta kasance " ya fa a ya na juyawa ya koma bakin gadon ya zauna ya zuba mata ido ta na nan zaune a gaban dressing mirror ta fara cin breakfast in ta na ce mishi " Honey , yanzu in mu ka samu baby wani suna ka ke son mu saka mishi ? " sai da ya ja lokaci kafin ya bude baki a hankali ya ce " Nayab " " wow , sunan ya na da dadi " " yeah , sunan Little brother ina ne " da sauri ta juyo ta na kallon shi , ita dai duk zaman da ta yi a Saudiya ko so guda ba ta ji an kira wani da Nayab ba , kuma bayan Princess ba ta ga wani mai kama da shi , dan in har little brother insa ne kamar yadda ya Ce tabbas sai ya yi kama da shi ko da ta jini ce a sanyaye ta ce mishi " amma ba cikin masarautar ya ke ba ko ? " girgiza mata kai ya yi a hankali sannan ya ce " he is die tun lokacin da mu ka shigo duniya , na so na tasso tare da shi , mu yi karatu tare , mu yi wassa da dariya , ina tunanin ya rayuwata za ta kasance in da yanzu ya na raye " ba karamin sanyi jikinta ya yi ba jin abun da ya ce ga shi ko yanayinsa duk ya yi sanyi , a hankali ta mike ta karaso gefensa ta zauna ta kontar da kanta saman shoulder din sa , a sanyaye ta ce " i'm sorry my baby " zagayo da hannayansa ya yi a bayanta ya rungume ta ya na sauke ajiyar zuciya mai nauyi a takaice haka su ka share yinin ranar manne da junansu , ta na zuba mishi kalaman soyayya da shagwaba , shi kuma ya na biye mata , har dare ya tardo su a haka , da ga nan kuma labarin ya sauya , ni dai ina gefe ina kallon su dan al'amarin nasu ya fi karfina , da alamun shi ma Prince ya gado Malik dan dare su ka bi su na aiki guda har barci ya dauke ni su na kan aiki washe gari misalin karfe 10 na safe Helicopter ya zo daukar su , sai da su ka rufe gidan da kayan abincin da su ka zo da su dan kar su baci , su ka gyara komai yadda su ka tardo shi sannan su ka baro Island din MASARAUTAR SAUDIYA yau dai masarautar duk cikin grief su ke , mutuwar MALIKAT INAS ba karamin girgiza masarautar ya yi ba , duk wata masarautar da ke karkashin Saudiya sai da Sarkinta ya turowa Malik sakon gaisuwa , har da Al-Sayid Malik dai tun lokacin da a ka yi jana'izar MALIKAT INAS , a ka kai ta gidanta na gaskiya , ya juya ya koma part din sa , a floor na hudu ya wuce dan kar a takura mishi , duk wanda ya zo gaisuwa da ga wajen Diya ya ke tsayawa Inaya kuma ta na part din MALIKAT INAS tare da RIANNA , Tesnim da Nesrine , da Princess , ta na kwance ta tada kai da cinyar Inaya su na zaune ba me ce wa kowa ufan , idanunsu duk sun yi jazir sun kunbura su na zaune a haka Prince da Aleesherh su ka shigo da sallama a bakinsa , ya san a wannan lokacin momynsa na wajen MALIKAT INAS , shi ya sa kawai ya wuto , ga shi ko tun lokacin da ya shigo masarautar ya ke jin zuciyarsa ba dadi , ya wuto nan dan ya tabbatar kowa ya na lafiya Princess na jiyo Muryarsa ta tashi da gudu ta nufe shi ta rungume shi ta na sakin kuka ba karamar faduwa gabansa ya yi ba jin kukanta , musaman yanayin face din da ya ga mutanan wajen da sauri ya ago ta da ga jikinsa ya na fa in " Cutie , momy , Princess , what happened ? me ya faru ? " ya fada hankali a tashe a hankali Inaya ta mike tsaye ta ce wa Aleesherh " Alee , shiga Wajen Leenah " sai da ta juya ta kalli Prince a sanyaye , sannan ta fara takawa ta shiga corridor ta na shiga Prince ya nufo Inaya ya na fa in " Cutie , me ya faru wai ? ya na ga duk ku na cikin damuwa ? please ku fada min , hankalina duk ya tashi , tun jiya na ke jin zuciyata wani iri , please ku fada min abun da ke faruwa " Princess ce ta amsa mishi da cewa " Prince , Ammie is die , tun bayan tafiyarku ta kwanta ciwo , jiya kuma ta tafi ta bar mu , Akhie , I miss Her " ta fa a ta na kuka shi dai Bawan Allah ya yi mutuwar tsaye , shi dama ya ji jikinsa ba lafiya ba
Chapter 48 · 0% Book details