← Book details Nayel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 61

Sashe 29

Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kawai sai ta ga ya nufi wani part din da ita , dama akwai wasu part dayawa da babu kowa a ciki , specially ma MALIKAT HOUDA , MALIKAT Jaoudatt su ka rasu duk a ka rushe part din su a ka yi sabi , amma ba wanda ya shiga cikin su ko da su ka shiga parlourn ya saki hannunta ya nufi hanyar bedrooms da sauri ta ce mishi " me kuma mu ke yi a nan ? " bai ce mata komai ba ya ci gaba da tafiyarsa ya shiga corridor din , ta na tsaye ta na kallon shi ko motsi ba ta yi ba ta na tsaye a haka ya fito ya na fadin " mu tafi " da sauri ta riko hannunshi ta na fadin " no , wai me mu ke yi a nan ? " a hankali ya juyo ya zagayo da hannunshi a kugunta ya janyo ta jikinsa cikin sanyin murya ya ce mata " wai ke me ya sa rigimar ki ta fi ki yawa Ah ? kin san ai duk abun da ke faruwa fada miki zan yi ko ? to part din da Prince ne zai sauka da matarsa , ina son na shirya mishi surprise kafin ya dawo , shikenan ? kin ji dadi ba fada miki ? " turo dan bakinta ta yi , cikin yar shagwaba ta ce " to ai ba ka fada min wace irin surprise ba " " za ki gani , yanzu dai mu tafi na yi miki wanka " noke mishi kafada ta yi ta na fadin " no , ni ba na so na yi fushi da kai " ta kai karshen ta na raba jikinta da nashi ta fara takawa ta yi gaba bin bayanta ya yi ya na fadin " fushi kuma My Cutie ? me na yi za ki min fushi ? " sarai ta ji shi amma ta share ta ci gaba da tafiyarta har su ka fito harabar masarautar ya na biye da ita sai magiya ya ke mata amma ta ki tsayawa a haka har su ka karaso building din su ta wuce floor na hudu kai tsaye sai da su ka shigo parlourn sannan ya riko hannunta ya juyo ta su na fuskantar juna ya na juyo ta ya ga idanunta sun koma white baki daya ba karamar razana ya yi ba har sai da ya saki kara ya saki hannunta ba shiri bushewa da dariya ta yi ta na tapi , a hankali idanunta su ka fara dawowa dai'dai Black din ya fito bawan Allah har ya manta last time da ya ga wadanan idanun nata duk ya bi ya tsorata sai nunfashi ya ke ja da karfi ya na dafe saitin zuciyarsa sai da ya saisaita nitsuwarsa sannan ya ce " haba Cutie , ta ya za ki min irin wannan wassan ? da yanzu zuciyata ta buga fa ? " sai da ta tsagaita dariyarta sannan ta ce " i'm sorry baby , ni ma ban san na yi ba , sorry " wani dan karamin tsaki ya ja kafin ya raba ta geffenta ya nufi corridor da sauri ta ce mishi " baby ba dai fushi ka yi ba ? " sarai ya ji ta amma ya ci gaba da tafiyarsa har ya shiga bedroom din su ya na shiga ita ma ta shigo da gudu ta nufe shi ta rungume shi ta baya ta na fadin " baby I'm sorry , ni ma ba da gangan na yi hakan ba , please kar ka yi fushi " ba tare da ya juyo ba ya ce mata " ya ki ke so na yi ? wlh kin ba ni tsoro kin sani ko ? da yanzu zuciyata ta buga fa ? me za ki ce ? " " i'm sorry " " i'm sorry fa ba ya sauya abun da ya faru , wani lokacin ma sai dai ya kara bacin rai , ni yanzu sake ni na je na yi wanka " " please baby kar ka yi fushi " ta fada kamar za ta yi kuka bai ce mata komai ba ya sa hannu ya zame hannayanta da ga saman kirjinsa ya juyo ya rungume ta ya na fadin " ki ka min kuka sai na cinye wannan bakin a wajen nan " wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ida lafewa a jikinsa ta rungume shi tsam ( TO NI BARI NA KOMA WAJEN AMARYAR MU ) TAP THIS LINK TO JOIN MY COMMENT SECTION https://chat.whatsapp.com/JTfho9QngpG5Ax4LM4d4sK _______________________________________________ PAID BOOK N500 [ FREE PAGE ___ 12 MASARAUTAR YEMEN PRINCE slowly ya ware idanunsa ya na karanto addu'ar barci ya na gama karanto addu'ar ya ce " Coffeeeeeeeeee ! " da dan karfi ai ko ya na gama rufe bakinsa Junior ya tilla mishi pillow a fuska ya na fadin " tashi ka yi kayanka nan ba gida ba ne " wani dan karamin tsaki ya ja ya na daura hannu saman forehead din sa ya ce " please Junior , kai ma ka sani ba na iya tashi in ban samu coffee ba " " wlh sai ka tashi ka yi abun ka , ba in da zan je " ya na gama fadar haka ya ida janyo duvet ya rufe duk jikinsa har kai wani siririn tsaki ya ja kafin ya sauko da kafafunsa kassa ya mike zaune ya mike tsaye ya na tangal tangal kamar me maye amma a haka ya dinga jan kafa ya na lumshe idanu a hankali har ya fito part din su shi kan shi bai san in da zai tafi ba , ya saba tun lokacin da ya ke karami da coffee ya ke tashi , duk lokacin da Inaya ta kawo wa Malik coffee in dai su na tare to sai ya sha da haka har ya saba ya na tsaka da tafiyarsa kawai ya ji mutum ya buge shi a kirji wani dan karamin tsaki ya ja kafin ya ce " Sorry , ina ne kitchen su ke ? " ya fada idanunsa a dan lumshe bai ma san wanene gabansa ba kare mishi kallo da kyau Aleenah ta yi , a sanyaye ta ce mishi " me ka ke bukata ? " " coffee " ya fada a takaice kafin ya juya ya koma part din su dan a tunaninsa wata maid ce da kallo Aleenah ta raka shi har sai da ya bar wajen sannan ta juya kai tsaye part din su ta koma Aleesherh ta na zaune saman gadonsu rike wayarta ta na latsawa sai da ta karaso gaban gadon sannan ta tsaya ta na fadin " Alee je ki kai wa Prince Coffee " cikin ko in kula Aleesherh ta ce mata " ni yar aikinsa ce da zan kai mishi coffee ? " " please Alee , i think ba shi da lafiya ba ki ga yadda ya ke tafiya ba kamar me maye ko ganin abun da ke gabansa ba ya yi " slowly ta dago kai ta ce " da gaske ki ke ? " gyada mata kai Aleenah ta yi alamun Eh shiru ta yi ba ta ce mata komai ba na dan lokaci kafin ta saki wani cool murmushi ta sauko da ga saman gadon da sauri ta ajiye wayarta saman bedside drawer ta fice da gudu sai da ta fita sannan Aleenah ta tako a hankali ta zauna bakin gadon , kawai sai na ga ta saki kuka kassa kassa ta na sunkuyar da kai , ko lafiya ta ke kukan nan ? ga shi ta kassa fadin abun da ke damun ta bare na yi rahoto , gwara na bi bayan Aleesherh dan murmushin da ta yi ban yarda da shi ba bayan ta baro Part din su kai tsaye kitchen ta nufa , ba sai na fada muku ba kun san yadda yanayin wajen zai kasance , kitchen din na da girma gaskiya ga shi ko cike da maid sai girki su ke yi , wannan kitchen din ta mutanan fada ne kadai da familyn Al-Sayid ba ta bi ta kan Maids din ba kawai ta shiga hada mishi coffee da kanta bayan ta gama ta shirya mishi fruits saman tray da glass cike da milk sannan ta dauki tray din ta fito kitchen din su dai Maid su na tsaye su na kallon ikon Allah yadda ta ke gyara breakfast din cike da so , a iya sanin su cikin shekara bai wuce so guda ta ke shigowa kitchen din ya a ka yi ta iya hada irin wannan lafiyayen coffee bare ma sun san ita ba ta shan coffee bayan ta baro kitchen kai tsaye part din su Prince ta nufa ta na shiga ta gan shi zaune saman sofa , ya daga kai sama ya na murza shi da hannu idanunsa a lumshe da alamun kansa ya fara ciwo har ta bude baki zai yi magana ta jiyo Muryarsa ya na fadin " wlh Junior mu ka koma Saudiya sai na yi ball da kai , yanzu ga shi kaina na min ciwo " a hankali ta daga kai ta kalli Junior da ke ta sharar barcinsa wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta ajiye tray din saman table ta dauki mug din coffeen ta riko hannunsa ta saka mishi mug din a ciki bai kawo komai a ransa ba ya fara shan coffeen dan in bai coffeen nan ba akwai matsala ita kuma a hankali ta zagayo bayan sofar ta kai hannayanta saman kansa ta fara murza mishi shi cikin konciyar hankali nan take ya fara sauke ajiyar zuciya a jere , sai da ya gama shan coffeen tas sannan ya jingina bayansa da sofar ya daga kai sama sai da ya yi wajen two minutes a haka kafin ya ware idanunsa slowly ba su sauka ko ina ba sai saman face din ta , ta daure ta tamau kamar hadari , kawai sai ji ya yi ya kassa janye idanunsa da ga saman face din ta ganin ya tsare ta da ido ya sa ta kauda kai gefe ta na fadin " kanka ya daina maka ciwo ? ina
Chapter 29 · 0% Book details