← Book details Nayel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 61

Sashe 40

Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wayarsa , haka ita ma sarai ta ke lure da shi amma ba ta tanka ba , tun da ya ce ba ya son takura yanzu kam za ta fara yi mishi fuska kamar lokacin da su ke Yemen _______________________________________________ _ PAID BOOK *WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , WANDA YA SHIRYA BIYA ZAI IYA TABO WANNAN NUMBER +22795577612 , 500 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP [ PAGE ___ 17 sai da ta koshi sannan ta sha ruwa kadan , ta dauki Tray din sannan ta juyo ta kalle shi ta ce " ina son na tafi wajen Aleenah " gyada mata kai kawai ya yi ba tare da ya ce komai ba murmushi kadan ta yi kafin ta juya ta bar wajen rike da tray din , sai da ta meda shi kitchen sannan ta baro part din shi ma ta na fita ya mike ya baro part din kai tsaye Garden ya nufa kassan daya da ga cikin runfuna ya zauna dan yanzu wajen ya kara girma , sun kara runfunan saboda shan iska , zama ya yi saman sofa three seaters , ya fara latsa wayarsa ya na a haka Azmat ta fito da ga cikin part din Diya za ta tafi wajen Nesrine da ke part din MALIKAT INAS ta na hango shi ta saki wani dan karamin murmushi ta fassa tafiya part din Malikat Inas , ta juya ta nufi garden din da Sallama a bakinta ta shigo wajen ta na sakin murmushi da ga in da ya ke ko dago kai bai yi ba , amma sarai ya ji ta , sallamarta ma cikin zuciya ya amsa mata ita a hankali ta karaso saman sofar da ya ke zaune ta zauna , ta na kallon shi ta ce " Prince , shi ne ka dawo amma ko nema ta ba za ka yi ba ? ko ba ka yi kewar sister d'in ka ba ? " ta kai karshen ta na turo dan karamin bakinta ko sannu bai ce mata ba ya ci gaba da aikinsa " amma Prince wannan karan tare za mu koma U.S ko ? ina son na tafi U.S ko so guda ne " wani dan karamin tsaki ya ja kafin ya dago kai ya kalle ta ya ce " Azmat , please let me , aiki na ke " shagwabe mishi fuska ta yi ta na turo dan karamin bakinta ta ce " Amma Prince , yanzu fa wajen one year rabon da ka gan ni , na kawo maka hira shi ne ka ke kora ta ? ni gaskiya babu in da zan je " wani siririn tsaki ya ja kafin ya kauda kai ya ci gaba da aikinsa , ta na neman ta takura mishi gaskiya ita ma ba ta ce mishi komai ba ta matso ta na lekon wayarsa duk da ba ta san abun da ya ke ba shi kuwa ya yi shiru bai ce mata komai ba dan ya san in ya yi mata magana za ta kara takura mishi , gwara ya yi shiru ko za ta kyale shi in ta na kallon cikin wayar ALEESHERH bayan ta baro part din su kai tsaye part din MALIKAT INAS ta nufa da sallama a bakinta ta shigo parlourn , ta tardo Nesrine da Tesnim zaune su na hira , MALIKAT INAS kuma ta na cikin bedroom din ta , RIANNA ta na cen ta na fama da Faaz da sauri Nesrine ta taro ta ta na fadin " Aleesherh ? da ga ina ki ke haka ? ko koro ki Prince ya yi ? " ta fada dan duk gashin kanta a waje ya ke babu ko Alkyaba a saman kayanta cikin rudu ta fara bin jikinta da kallo ta na son ta ga minene su ka gani sai da ta gama dube duben ta ba ta ga komai ba ta juya ta kalle su ta ce " Momy , ni ban ga komai ba " " Aleesherh , ke fa yanzu matar aure ce , ko ba ki duba matsayin mijinki cikin masarautar nan bai kamata ki fito haka ba , at least sai ki saka Alkyaba da ga sama in ba ki son saka veil , dubi gashinki duk ya na waje " Fadin Tesnim sai a lokacin ta tuno ashe babu veil a kanta , nan take kunya ta kamata ta sunkuyar da kai , murya a sanyaye ta ce " sorry momy , mantawa na yi " wani dan karamin murmushi Tesnim ta saki kafin ta mike tsaye ta na fadin " jirani a nan " ta fada ta na takawa ta nufi corridor ta shiga ita dai Aleesherh ta na tsaye kamar wata gunki , sai wassa ta ke da yatsun hannunta ta na tsaye a haka Tesnim ta fito da ga cikin corridor rike da wata Alkyaba ta MALIKAT INAS , white color mai kyau da laushi da ga gani ta auduga ce , an yi mata zanen tambarin masarauta Saudiya kanana da zare pink color har wani kyali su ke a haka ta karaso wajen Aleesherh ta saka mata Alkyabar da kanta ta janyo hular ta saka mata sannan ta ce " wannan Gift ne , ki rike ta a wajen ki , kin ga kayan da Princess ta kai miki cikin bedroom din ki ? " gyada mata kai kawai Aleesherh ta yi kafin ta taka a hankali ta nufi corridor sai da ta shiga sannan Tesnim ta koma ta zauna su ka ci gaba da hirarsu ita da Nesrine Aleesherh kuma bayan ta shiga corridor kai tsaye bedroom din Aleenah ta nufa ta shiga ta na sallama nan ta tardo ta zaune tsakiyar gadon ta na latsa wayarta cikin konciyar hankali da gudu Aleesherh ta nufi gadon ta Haye ta rungume Aleenah wata yar karamar kara Aleenah ta saki , a tsorace ta ke fadin " Alee , lafiya ? me ya faru ? " wata yar karamar dariya Aleesherh ta yi kafin ta sake ta , ta koma ta zauna gefenta ta na fadin " ba komai , kawai na ji dadin ganin ki ne " " Alee , irin wannan dirowar sau ki sa zuciyata ta buga " " i'm sorry , ya ki ke ? " " Fine , ina ki ka baro mijinki ? " " ya na part din mu , please tashi mu fita , ina son na ga yanayin masarautar " " ni ma ina so na ga yanayin masarautar , amma ina tsoron mu bace gaskiya " saukowa da ga saman gadon Aleesherh ta yi ta na fadin " tashi mu je , kuma akwai mutane cikin masarautar ba za mu bace ba , please tashi mu tafi " ta kai karshen ta na riko hannunta wata yar karamar dariya Aleenah ta yi kafin ta sauko da kafafunta kassa , ta dauki veil din ta saman bedside drawer ta yafa , sannan ta mike tsaye su ka fito bedroom din , Aleesherh na rike da hannunta su na fitowa parlour Tesnim ta tare su ta na tambayar su ina za su je Aleesherh ce ta ba ta amsa da cewa " momy , ina son mu tafi garden ne , idan ba damuwa ? " ta fada murya a sanyaye sai da ta saki wani cool murmushi sannan ta ce mata " shikenan , amma kar ku yi nisa , akwai bangaran da bai kamata ku je ba " " to momy " ta fada ta na murmushi sannan ta ja hannun Aleenah su ka fita sai da su ka fita sannan Aleenah ta ce mata " wai ya a ka yi ki ke sanin amsar da za ki bawa mutum duk lokacin da ya yi miki tambaya ? ni gaskiya tsoro na ke ji " " sai kin fara fidda wannan tsoron , in ki na nuna tsoro kowa ma taka ki zai yi .......... " ba ta karashe maganarsa ba idanunta su ka sauka saman Prince da Azmat , ta na zaune gefensa ta na kallon cikin wayarsa ta na sakin murmushi , nan take ta ji zuciyarta ta yi mata wani mugun zafi kamar ta je ta shako Azmat duk da ba ta san ta ba ganin ba ta ida maganarta ba ya sa ta juya ta kalli wajen da ta tsare da ido , nan ta ga abun da ta ke kallo riko hannunta ta yi ta na fadin " Alee , wacece yarinyar cen zaune kusa da prince ? kuma bai ce mata komai ? ko dai sister din sa ce ? " girgiza mata kai Aleesherh ta yi ta na fadin " ko ma wacece za mu sani , taho mu je " ta kai karshen ta na fara takawa da sauri Aleenah ta taro ta ta na fadin " no Alee , bar shi har ku koma part din ku , kar ya fadi wani abu da zai tozarta ki a gabanta " murmushi mai dan sauti Aleesherh ta yi kafin ta ce " tozarci ? ni ? har yanzu ba a yi wanda zai ce zai tozarta ni a gaban wata sakara ba , duk da ina son shi , in ya ce zai bata ni a gabanta , ba zan kyale shi ba " a yi dai a hankali Aleesherh , Prince ya wuce duk in da ki ka ajiye shi ) " please ki bari , kar ki janyo mana magana " tsaki Aleesherh ta ja kafin ta riko hannun Aleenah ta janyo ta su ka nufi garden , sai rokon ta Aleenah ta ke amma ta ki sauraron ta , sai da su ka kusa isowa wajen runfar sannan ta daina , ta saisaita nitsuwarta a tare su ka yi sallama su na shigowa kassan runfar sai a lokacin Azmat ta dago ta kare musu kallo da ga sama har kassa sannan ta amsa musu sallamarsu zama Aleesherh ta yi ta janyo Aleenah su ka zauna a tare saman sofar da ke fuskantar ta su Prince sai da ta zauna sannan Aleesherh ta ce " ina fatan ba mu takura muku ba ? " " sorry , but who are you da za ki zo ki
Chapter 40 · 0% Book details