← Book details Nayel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 61

Sashe 56

Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

NUMBER +22795577612 , 500 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP IN* *HAR ZUWA RANAR FRIDAY ZAI KASANCE 300* THE BIGINING https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i _____________________________________________ [ FREE PAGE ___ 27 cikin rudu Aleesherh ta ce mata " Excited ? you are married ? " " Yessss , we are married , tun lokacin da ku ka tafi honey moon a ka aura mana aure , ni ma jiya ne Daddy ke fa a min " " Wow , congratulations , i wish you to stay together in love and peace " " na gode , ke ma ina miki fatan hakan , ke da Prince , Allah ya ba babys dayawa " da sauri ta katse ta da cewa " what ? babys dayawa ? no gaskiya , ni da ga Nayab ba zan kara wani babyn ba , da babys in za na ji ko Daddynsu ? " " Nayab ? ina ki ka jiyo wannan sunan ? " Princess ta tambaye ta a sanyaye " Prince ne ya fada min sunan dan uwanku ne , ya ce min shi ne ke tsakanin ku ke da shi , ina son na dawo mishi da Nayab cikin familynsa , i think shi ne kadai gift din da zan iya yi mishi a wannan duniyar " ta kai karshen ta na aura hannu saman cikinta " haka ne , Prince ya na son babys sosai , may be dan bai da babyn ne ba ki lura da hakan ba , ina tabbatar miki in har ku ka samu baby ba karamin farinciki zai yi ba " wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta gyara kwanciyarta saman gadon ta na fadin " Good night , barci na ke ji " da okay kawai Princess ta amsa mata kafin ta kashe musu lamps din dakin ta kunna bedside lamps , ba jimawa barci ya yi gaba Aleesherh kuma sai muzurai ta ke da ido ba wani barci da ta ke ji kawai tunanin masoyinta ne ya hana ta sukuni misalin karfe 12 na dare haka , ta yi nisa duniyar tunaninta kawai ta fara jiyo wayarta ta na ringing hannu ta kai ta dauki wayar da alamun ta manta abun da Princess ta ce mata , kawai ta dauki kiran ta kai wayar a kunne ta na sallama kassa kassa a daya bangaran , cikin nitsuwa ya amsa mata sallamarta kafin ya aura da cewa " me ki ke jira ba ki yi barci ba ? " wata yar karamar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta mike zaune ta jingina bayanta da forehead din gadon ta ce mishi " ni ma ban sani ba , na kassa yin barci ne " " fadi gaskiya , tunani na ki ke yi ko ? " murmushi mai dan sauti ta yi jin abun da ya ce , kenan ya san abun da ta ke yi , cikin yar shagwaba ta ce mishi " Yes , ina tunanin ka , that's why ma na kassa barci , amma tun da yanzu na ji Muryarka , cikin sauki zan yi kwana " " muryata ka ai ? shikenan kashe kiran bari na yi miki video call " gyada mishi kai ta yi a hankali kamar ya na gabanta , sannan ta sauko wayar a hankali ta katse kiran sannan ta sauko da ga saman gadon ta fara takawa a hankali ta fito bedroom din a haka har ta karaso cikin parlourn ta zauna ta na jiran kiransa ta na zama ko ta ga video call ya shigo wani dan karamin murmushi ta saki kafin ta dauki kiran ya na zaune ya jingina bayansa da forehead din gado , babu ko riga a jikinsa ya saki smooth hair din sa , da wani dan karamin dress a forehead din sa da alamun ya ji ciwo shi ma dan zaro idanu ta yi kafin ta ce " Honey , me ya ji maka a goshi ? shi ne ka ce ba abun da ya same ka ? " ta kai karshen kamar za ta yi kuka bai ce mata komai ba ya kai hannu ya janye dress din , sannan ya ce mata " kin gani ? yar karamar buguwa ce na samu " marairaice mishi face ta yi kamar za ta yi ta na turo dan bakinta a hankali ya dan kashe idanunsa ya ce " yaushe ki ka zama mai rigima haka ? bari na dawo , wannan dan bakin sai na cinye shi , yanzu tashi ki je ki yi barci " " ni gaskiya ba zan iya barci ba , hira za mu yi " " hira ? hirar me za mu yi ? " ya fada ya na kwantawa ya rungume pillow a kirjinsa kwantawa ita ma ta yi ta na fadin " hmmm ban sani ba , hirar me masoya ke yi ? " " Sex ? " ya fada a takaice ya na janye pillown da ke saman kirjinsa ya mike zaune ya ajiye wayar saman bedside drawer ya sake riko pillonsa ya rungume , da alamun akwai wani abu da ke takura mishi dan ya kassa samun sukuni wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " Honey , da alamun akwai abun da ke takura maka , na ga ka kassa zama waje guda " " ba abu guda ba , abubuwa ma , i'm not feeling good here , ji na na ke duk a takure , specially ma da ba ki tare da ni " ya qarashe maganarsa ya na jan tsaki " kar ka damu , gobe ka na tare da ni , ina rungume da kai tsam a jikina kamar haka " ta qarashe maganarta ta na janyo pillow saman sofar ta rungume shi tsam da dayan hannunta ta na sakin murmushi a sanyaye ya ce mata " yi a hankali , za ki sa na fara jin kaina wani irin " " shikenan , i'm sorry , yanzu fada min me ka ke so na shirya mana gobe ? " ta fada ta na ajiye pilon hannunta ta kwanta ta tada kai da shi shiru ya yi bai ce mata komai ya zuba mata ido kamar ya janyo ta ta cikin wayar ya rungume ta ya ke ji ita ma shiru ta yi ba ta ce mishi komai ba ta na sakin wani dan karamin murmushi ita kadai sannu a hankali ya ga ta fara lumshe idanunta a hankali alamun barci ta ke ji ya na kallon ta har barci ya yi gaba da ita da alamun ganin shi kawai ta ke son yi barci ya yi gaba da ita kawai ya tsaya ya zuba mata ido har wajen two hours ba shi da labari har barci ya yi gaba da shi shi ma amma kiran bai katse ba WASHE GARI washe gari Misalin karfe 8 Malik ya tura Helicopter kassar UK dan dawo da su Prince Misalin karfe 10 ba dan mintina Helicopter din da ya tafi dauko Prince da Junior ya sauka cikin Daular baki daya ko da su ka sauka Prince kai tsaye part din sa ya nufa dan shi gaskiya bai iya wannan jajen ba kawai so ya ke ya huta Junior kuma sai da ya fara biya fada wajen Daddynsa dan ya san a wannan lokacin ya na cen , ya yi sa'a ko ya tardo har da Malik da ga nan ya juya ya koma part din shi , shi ma ya huta PRINCE da Sallama a bakinsa ya shigo parlourn part din sa , ya na tafiya kamar an zare mishi lakar jiki ya na shigowa ya ga ta fito da ga cikin corridor ta na sanye da wandon Jeans blue da wata yar karamar T-shirt white color mai shilalen hannu , ta daura wata Afterdress white da ga sama ta na ganin shi ta saki wani cool murmushi ta nufe shi da gudu ta fada jikinsa ta rungume shi tsam rungume ta shi ma ya yi ya na sauke ajiyar zuciya , a sanyaye ya ce mata " Hi my Beautie " " Na yi kewar ka sosai Honey " ta fada ta na raba jikinta da nashi ta na sakin murmushi kallon ta kawai ya ke ba tare da ya ce mata komai ba dan ba ya da niyar magana a yanzu daga mishi gera guda ta yi ta na fadin " Ka yi breakfast ? da alamun ba ka sha coffee ba " gyada mata kai ya yi a hankali ba tare da ya ce komai ba " shikenan , ka shiga ka yi wanka , zan je na shirya mana breakfast ni ma yanzu na ke shirin yi " yanzu ma gyada kai kawai ya yi kafin ya fara takawa a hankali ya nufi corridor da kallo ta raka shi har sai da ya shiga sannan ta saki wani cool murmushi ta juya ta fice parlourn ko da ta fito Kitchen ta nufa ta shiga , nan ta tardo su Asmeet , sai aiki su ke yi cikin nitsuwa su na hira su na ganin ta su ka yi tsit ko wace ta shiga gaishe ta cike da girmamawa da fara'a a face din ta ta ce musu " Hirar me ku ke yi haka ? ku ba ni na sha ni ma " Asmeet ce ta amsa mata da cewa " ba komai ranki ya dade , barka da fitowa ! " " Barka , fatan kun tashi lafiya " a tare duk su ka amsa mata da lafiya , da ga haka ta shiga aikin hada musu breakfast dan shi ne ya kawo ta , ta na yi ta na jan su da hira , ko su sai da su ka yi mamakin hakan ganin yadda ta ke yi musu hira ta na dariya , sam ba ta da girman kai kamar wasu bayan ta kammala ta shirya musu breakfast din saman tray ta dauki kayanta ta baro kitchen din ta bar su da aikin gyara bayan ta koma parlourn , a nan tsakiyar parlourn ta ajiye tray din , sannan ta fidda After dress din ta ta shiga corridor kai tsaye bedroom din sa ta wuce a hankali ta turo kofar dakinsa ta
Chapter 56 · 0% Book details