← Book details Nayel Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 61

Sashe 45

Nayel Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

, ko mutuwa ta zo a tare za ta dauke mu " dariya kadan ta yi cikin kukan nata sai da su ka dauki lokaci manne da juna sannan ya sake ta kokarin sauka da ga saman gadon ta yi ta na fadin " bari na je tara maka ruwan wanka " da sauri ya riko hannunta tsaya wa ta yi ta juyo ta na kallon shi ta na tambayar shi me ya faru marairaice mata fuska ya yi ya na fadin " yunwa na ke ji " ya fada a sanyaye hararrar shi ta yi ta na shirin rufe shi da fada ya riga ta cewa " ba fa irin wanda ki ke tunani , da gaske yunwa na ke ji " " shikenan , shiga ka yi wanka zan je na shirya maka abinci " ba musu ya saki hannunta , su ka sauko gadon tare ita ta fita , shi kuma ya shiga toilet cikin nitsuwa ya yi wanka ya fito ya shirya cikin wasu pajama blue , sannan ya dawo ya zauna bakin gadon , dai'dai lokacin ta dawo bedroom din rike da tray din abinci da fruits , ta karaso ta zauna gefensa ta ba shi abincin da hannunta kamar wani baby _ PAID BOOK *WANNAN LITTAFIN NA BIYA NE , WANDA YA SHIRYA BIYA ZAI IYA TABO WANNAN NUMBER +22795577612 , 500 NE KUDIN SHIGA PAID GROUP ________________
Chapter 45 · 0% Book details