Sashe 9
Matar Mutum Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Cikin yaran gidan fa ya sanarwa da wani?" Dr Hassanya sake tambayarsa. Duk se Ahmad ya nemi daya hargitse da tambayoyin Hassan É—in shaiÉ—an ya nemi daya fara rawar disco a zuciyarsa yana kawo masa wasi wasi. Kamar maraya yace
"Aa bansani ba ko ya gaya musu dai Amma Yaya Yakubu ya sani Jafar kuma tare muke shirya komai"
"Jaay, dazun na gama kallon maimaicin wasansu he is really making us proud, kaga a gidan Alhaji Audu, ku biyun nan ne kaɗai abinda zance yamun na kirki daya haifeku ko babu komai My two half brothers are something to write about" Inji Dr Hassan, se Ahmad ya fara tattare takaddunsa cikin alamar haramar tafiya amma Dr ya hanashi yace se yayi Dinner tukunna. Tare sukaje sallar Magriba da Isha'i sukaci abinci sunyi hira sosai sun kuma samu fahimtar juna daya tashi tafiya ya rabawa yaran Dr kuɗi dan yau be fito da Chocolate ba ko a mota bashida sannan ya kama hanyar gida yana tafe yana tunanin irin Daɗin da rayuwar gidansu zatayi da ace guri ɗaya suke zaune gaba ɗaya, se ya ringa ganin kaman samun daidaito a gidansu ze zama abu me sauƙi amma duk sanda ya zauna da wani a cikin yayyensu seya fuskanci abun ya shallakewa tunaninsa, tabbas Allah ya azurta Alhajinsu da zuri'a sedai ya watsata, haɗuwarta kuma se ikon Allah.
A yan ɗakin Hajiya Yakubu ya amsa tayinsa ya zuba zunzurutun kuɗi ba kayaba an kumayi komai a rubuce ta yanda za'a ringa bashi ribar abinda aka samu, shikaɗai ya zuba jari se Jafar wanda daman dashi ake tafiyar, yayi supporting Ahmad ɗin da duk abinda ze iya shima kuma ya zuba kayan ƙwallo da kayan motsa jiki a yanzun shima yana kan tsarin buɗe Academy ta Ball ne under his NGO wanda ze ƙaddamar idan yazo Bikin buɗe shopping Mall ɗin Yaya Ahmad da yace ko za'a bashi query se yazo be kuma sanar da kowa zuwansa ba banda Ahmad ɗin domin muddin Hajiya taji seta hana.
Abinda ya matuƙar bashi takaici duk bayan daya gama zagaya sauran yan uwa ya dawo kan yan cikin ɗakinsu da yake tsammanin bashida matsala dasu se gashi sunyi disappointing nashi. Kaitsaye Sarki yace he should count him out akan duk wani abu me kama da joint business shi kuma Salim da yake yazo ya ringa zama a gurin ranar da bashida lectures a makaranta se cewa yayi sedai idan shi za'ayiwa Manager to ya yarda amma bazeyi yaron shago ba.
"Kai baka san kasuwanci ba, se kaje ka haɗo dame ƙashin tsiya komai ya rushe a barka a ciki bazanyi wannan abunba I'm going to send you something ka ƙara jari ni yanzu hankalina ba'akan Business yake ba because I'm going in to politics" zancen Sarki kenan, Ahmad besan sanda yace
"Saboda shirme kabar Business ka koma siyasa? Ka kwashe kuÉ—inka fa kenan kaje ka zuba a cacar da baka da tabbacin samun nasara who does that? "
"Kai zaka gayamun abunda zanyi kenan?" Sarkin ya faɗa yana tsareshi da ido, Ahmad yayi shiru, basa faɗa irin na sako da sako amma fa basa ga Maciji sam, ba sarki kaɗai ba harda Salim kullum cikin faɗa suke Sarki na ganin Ahmad ya rainashi yana shigar masa rayuwa a son ya nuna masa daidai ko rashin daidai shi kuma Salim yace Ahmad ya takura masa ya tsaneshi komai yayi abin faɗane a gurinsa bayan kuma Ahmad ɗin duk ya fisu gaskiya shi Sarki tunda Abokai suka masa famfo suka ce ya shiga siyasa shikenan lissafinsa ya kwance Salim kuma da Faisal basu da saiti sam shiyasa yake matsanta musu yanzu shi a ɗakinsu Momy da yan uwansa mata ne abokanan hirarsa da shawara Mazan kowa kansa hayaƙi yakeyi.
Cikin nasara akayi bikin buÉ—e BECHI SHOPPING MALL, da yawan mutane kam sun É—auka mallakin Alhaji Audu Bechi ne dukda sunan AHMAD BECHI dake matsayin CEO dayawan mutane ma se sannan sukasanshi a matsayin É—an Alhaji Audun, wani abun mamaki duk tarin Yayan Audu ba kowa ya sansu ba idan ka cire waÉ—anda suke cikin kamfani. Abinda ze baka mamaki shine hatta JAAY da yake sananne kuma shahararre a duniya mutane basu san ÆŠan Audu Bechi bane saboda da yawa suna É—aukar Alhaji Muhammad Babban Yayansu Binta wanda ya tafi dashi UK a matsayin shine mahaifinsa dan yawan ganin hotonsu da akeyi tare acan, ganinsa da akayi a Taron buÉ—e Mall É—in Ahmad da yawa sun bashi expression na cewar Abokin Ahmad ne, ko kuma wani abu na daban ya kawo shi gurin.
Au na manta ban faÉ—a muku bala'in da aka kwasa da Hajiya akan zuwan Jaayy ba, ayi shiru kawai amma Ahmad ya kwashi tsinuwa saboda ta dalilinsa Jaayy ze rasa Miliyoyin da akace mata kullum ana bashi.
PAGE 4
BAYAN WANI LOKACI.
Ahmad Bechi na tsaye a sashen siyar da kayan yara na BECHI SHOPPING MALL daga inda jerin kayan jarirai na sakawa dana amfaninsu, riguna yake dubawa da hannu É—aya ya dafe wayar dake kunnensa da É—ayan hannun da suke magana da Jafar. Yaja tsaki a karo na uku tunda ya fara duba kayan, daga cikin wayar Jafar yace
"Yah Ahmad what is wrong with you? Tun É—azun kake sasi?"
"Don't tell me u still can't pronounce Tsa Jafar?" Ahmad ya faɗa cikin muryar raha, daga can Jafar ya ƙume, bece masa komai ba dan yasan yanzu ze fara tsokanarsa. Tun suna yara harshensa bashi da Tsa, tun ana zaton yarintace dan shi be fara magana irin sosai da wuri ba har yakai shekarun daya kamata ace ya iya furta kowacce kalma amma baya iya faɗin Tsa, sedai kaji yana Fisari, Samiya, Sugunna da sauransu abunna bashi haushi idanana kwaikwayon maganarsa shiyasa yayi shiru dan yasan yanzu Ahmad ze fara jansa ne.
"Bari nayi switching to face time call please ka tayani differentiating kayan Baby Boys dana girls, ni duk iri É—aya suke mun, tace pink for girls blue for boys kuma I'm seeing both colors a kowanne sample na kaya" Ahmad ya kawar da shirun jafar É—in,
"To kai kenan ma da kake ganinsu, ka É—auka duk wanda ya maka kyau kawai ko ka tambaya wani a kusa da kai, ina yaran da suke tsawaya a counter?" Jafar ya bashi amsa,
"Kasan na manta dasu wlh, barina kira Majid kawai ya haÉ—amun kayan daman aikinsa ne"
"And u are there stressing ur self, Yah Ahmad ka fara tsufa fa, ya kamata kayi yunƙuri ka samo mana mata mu sha biki dan Allah" Jafar ya faɗa teasingly, Ahmad yayi murmushi yace
"Za'a samu soho a sakaninmu..."
"Stop it" Jafar ya tareshi Ahmad ya fashe da dariya yana waiwayen inda ze gano Majid karaf idanun sa suka sauka kan wata Budurwa dake nan tsaye ta jingina da bango ta harɗe hannayenta a ƙirji, kallonsa tayi da alama dariyarsa ce ta janyo hankalinta suna haɗa ido ta juya bayan data masa wani kallo me kama da harara wanda yaji dirarsa har tsakiyar zuciyar sa.
"I will call u back, Jafar" ya faɗa be jira amsarsa ba ya kashe wayar ya jefata a Aljihu daidai nan kuma Majid ya iso gurin yana bawa wata Mace me ciki haƙuri akan daɗewarsa, Kwalin Gadon Jarirai ne a hannunsa da alama a store ya ɗakko, daga nan yaci gaba da haɗa mata kayayyaki tana nuna wanda take so yana ɗaukowa.
"Kalli wannan Sunyi kyau?" Matar ta nunawa Budurwar dake tsaye ba zaka taɓa cewa tafiyarsu ɗaya ba saboda yanda ta kame gefe tana ta muzurai kamar wadda akayiwa wani abun,
"Sunyi kyau Anty, dan Allah ki barsu haka mu tafi ma sake dawowa wani lokacin duk na gaji" ta bata amsa.
"Aiko babu inda zanje sena gama siyan komao dan ba lallai na sake samundamar fitowa ba shiyasa ma nace kai tsaye mu taho nan dan nasan komai da nake so zamu samu in kuma ban ƙarasa ba waye ze zo ya siya mun?" Matar ta faɗa tana cigaba da duba kayayyakinta, Budurwar ta narke fuska kamar zatayi kuka tace
"Wlh zanzo na siya Miki amma ki barsu haka yanzu mu tafi dan Allah"
"Ai se kiyi, in kinga na bar nan to na gama abinda ya kawoni ne ahto" Me cikin ta sake faÉ—a tana yin gaba abinta da alama wasu kayan ma zata tafi nema, ta kusada Ahmad ta gifta, fuskarta a sake ganin yana ta kallonta yasa tace masa
"Sannu" se ya shiga sosa kai, besan sanda ta iso inda yake ba kuma bawai da niyya yake kallonta ba, wani abu yake so ya tantance, idan ba idanunsa ne suke gizo ba gani yayi kamar mutum ɗaya da kaloli biyu a gabansa. Ita da budurwar kamar an tsaga kara, hatta da muryoyinsu, banbancinsu Budurwar fara ce tas ita kuma tana da duhu dan bama za'a kirata wankan Tarwaɗa ba, Baƙace amma kyakykyawa ce tagaske Tabarakalla dan hartafi farar kyau sanda tazo kusa dashi sosai kuma ya fahimci ta girmewa waccan sosai, ba ita ba shikansa da alama zata iya girmarsa dukda da tana da kyan jiki.
"Kamar ku ɗaya" ya faɗa mata kamar wani yaro yana nuna ƙanwar tata data zabga tsaki har inda suke tsaye sun jiyota. Matar ta sake faɗaɗa murmushinta tace
"Haka ake faɗa, amma na fita kyau ai" ta matsa gaban kayan da yake ta juyawa duk Unisex ne, suna waya da Jay yana jagwalgwala kayan. Nazira ce ta haihu yake so yaje yaga baby shine yake so ya zaɓi kayan da ze kai mata ya kira Aslamiyya tace masa Anything pink is for girls blue na maza shine fa duk ya rikice ya rasa me ze ɗauka kusan minti sha biyar yana abu ɗaya.
Ganin ta ciro wasu tana dubawa ya saka yace mata
"Yawwa dan Allah Anty wanne ne na mata wanne na Maza?". Tayi murmushi har haƙoranta suka fito kafin tace
"Wannan duk unisex ne, ana iya sakawa kowa kawai dai kasan Pink da blue color an fi sakawa Mace ko Namiji amma bayan su kana iya É—aukan ko wacce kala zeyi, haihuwa akayi maka?"
Kai ya girgiza mata yana murmushi yace
"Aa, ai banida Mata. Yayata ce ta haihu baby girl nake so naje na ganta shine zan kai mata gift, ko zaki tayani zaɓa toh idan ban takuraki ba?"