Sashe 20
Matar Mutum Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Fatima, i will call you please. Karki bari maganarsa ko guda tayi tasiri a zuciyarki ina ganin shaye shaye ya fara, let me deal with him first zan kiraki kiyi haƙuri dan girman Allah kinji?" Ahmad ya faɗa, be jira amsarta ba saboda yand aya rikice ko kashe wayar beyi ya ajiyeta ya fuskanci Jafar da idanunsa suke ci da wutar Bala'i.
"Why Jafar? Me yasa zakayi mun haka? Kasan wacece ita? Kasan matsayinta a gurina?" Ya faÉ—a yana kallo Jafar, a fusace Jafar yace
"Koma wacece ita ta wuceni a gurinka ne? Ni Yah Ahmad kake tunanin shaye shaye nakeyi saboda na gayawa waccen bastard É—in gaskiya ta shiga hankalinta? Do you think i can withstand seeing you being disrespected by that local champ? No kuma kaima you must come back to ur senses wlh ba zaka auri waccen yarinyar ba da bata san mutunchinka ba. Duk matan duniya kowace kake so ka nemo i will stand with you but not her not Fatima or what ever her name is"
"I will slap you wlh ka sake zaginta Jafar, Fatima is my Life, matar da nake burin na aura ce in har kana so na dole ka sota duk yanda take and you must respect her as much as you respect me. Tsaya Jafar yaushe ka zama haka? Yaushe ka fara kyamatar Talaka? Juat tell me the truth, Do you hate Fatima for not been from prestigious family like yours ko kuma saboda bata sona?"
"Akan Mace zaka Mareni Yah Ahmad, macen da bata san mutunchinka ba?" Jafar ya faÉ—a yana nuna kansa mamaki sosai a muryarsa.
"Answer me Jafar akan me ka tsaneta kafin nan zan tabbatar maka da ka cancanci Marin ko kuma ba haka ba" Ahmad ya mayar masa tasa muyar cike da tabbatarwa. Kawai se Jafar ya jijjiga kai ya nufi ƙofa yana cewa
"Wlh ko kowa ya yarda ka aureta bazan bari ba, bata isa ta shigo ta lalata abinda Allah haÉ—a ba, babu matar da zata lalata zumunchin da yake tsakanina dakai kuma Mayyace Ta kama maka Soul, first thing tomorrow morning Bechi zan tafiz ai da muna Yara ance da akwai Sarkin Mayi acan, I'm going to report her to him duk ma inda ta kai Kurwanka seta dawo dashi I promise".
Fatima ko tayi tsaye da waya a kunne tana sauraron Jafar, ta ma kasa fahimtar kalamansa da inda suka dosa, ta fahimci ba muryar Ahmad bace abinda take tambayar kanta waye wannan???
Zagin Mahaifinta da yayi shi ya karya mata zuciya har bata san hawaye ya fara saukar mata ba seda Badar ta taɓata akan su tafi taga tana kuka da waya a kunna wannan yasa da sauri ta zare wayar ta saka a speaker don a zatonta ko wani Bad news ake gaya mata daga gida nan ta tsinci faɗan Jafar da Ahmad dan lokacin ya gama zazzaga mata tijara Ahmad ya kwace wayar.
"Atleast he stood for you, shi kuma ko wanene wannan da yake iƙirarin indai yana raye ba zaki Auri Ahmad ba Bi'iznillahi da ransa yanaji yana gani zaki Aureshi sedai baƙin ciki ya sa ya haɗiye zuciya ya mutu. Ke kuma banza kin tsaya kina kuka, me yasa baki cuccusawa uwarsa Ashar ba? Dallah muje ni kar kisa na huce haushi na akanki kin wani tsaya kina kuka wlh na ɗauka mutuwa aka kira a gaya miki daga gida, daman idan baki nemo mana number sa munci Kutumar ubansa ba to naki zanci Soloɓiyon banza kawai".
Badar ta ringa masifa iyakar Ƙarfin ta har suka isa Ɗaki ita kuma Fatima tana kuka. Yar Matsiyata, mayya daya kirata yafi komai yi mata ciwo a rai, shi be san ba son Yayan nasa takeyi ba bare har yaci mata mutunchi akansa? Koda ace tana son Ahmad wannan dalilin ya saka ko zata mutu seta rabu dashi wlh.
Wayarta ta ɗauka take tayi blocking ta kumayi deleting number Ahmad, an gama chapter sa domin ba ayi wasu Ahali fa zasu wulaƙanta mata Baffanta ba kuma ko Ahmad ne Autan Maza sedai ta mutu batayi Aure ba.
PAGE 8
Sosai Ahmad ya ɗauki fushi da Jafar akan abinda yayiwa Fatima, dukda shi Jafar ɗin ya sauke kai ya bashi haƙuri inda suka sake fafatota da yace se ya kira Fatima ya bata haƙuri ai ita yayiwa laifi nan fa Jafar ɗin yace muddin ba Momy bace bazeyi ba, sedai idan sanadin haka yasa Ahmad yace shi ba jininsa bane amma wlh baze bata haƙuri ba, da niyyar sati uku yazo Nigeria dalili wannan ɓarakar yasa kwana goma yayi a daddafe ya tafi kuma duk gida seda aka gane akwai matsala tsakanin Jay da Yah Ahmad ɗin nasa dan muddin yana gari duk inda zaka gansu tare suke amma wannan karon kowa sabgarsa yakeyi.
Momy ta tambayi kowannensu akan meya faru amma sukace mata babu komai, ta haÉ—asu tayi musu Nasiha akan karsu bari shaiÉ—an yayi tasiri a cikin zukatansu, su É—in sun kasance abin misali cikin zuri'ar Audu Bechi karsu yarda seda girma ya fara zuwa kuma su kama wata hanya ta daban.
"Na san abu biyu shaiɗan yake saurin samun gakaba akan mutum ta dalilinsu, Mace da Kuɗi, karku bari ɗaya daga ciki ya haɗaku kuyi Ƙoƙari ku sasanta kanku" tace musu duk suka amsa mata da "In sha Allah" amma suna fita kowa ya kama gabansa.
Ahmad yanda ya kasa samun Fatima a waya shiya sake dugunzuma hankalinsa har yake ƙara tasirin fushin Jafar a zuciyarsa, Allah ya sani yana sonta, so me tsanani da yake jin tamkar idan be sameta ba ze iya rasa ransa. Daya kasa samun wayarta tilas ya shirya ya tafi Zaria abinda ya Ƙara tunzura Jafar shi kuma tsanar Fatiman ta ninku a zuciyarsa tunda har ta zama silar ruguza Alaƙar sa da Ahmad yayi rantsuwa ba zata shiga zuri'arsu ba domin Allah kaɗai yasan abinda zata haifar musu. Shirin komawa ya shigayi duk da kwanakin daya niyyata basu cika ba kawai gara ya tafi dan baze jure abinda Yah Ahmad yake masa akan Mace ba, Macen ma wadda bata kai matsayin ace Ahmad ɗin ya haukace haka akanta ba.
Har hasaso kamanninta yakeyi Ƙila wata baƙace mummuna da fuskarta kamar ta shafa Baƙin Man da Babanta yake ta'ammali dashi, kai Yarinyar nan ma dole asiri tayiwa Ahmad kuma tilas ya karyashi.
Hajiya kuwa ranta ƙal tamkar zata taka rawa data fahimci yanda abu yayi zafi tsakanin Jafar da Ahmad. Dubunta Hansin ta bawa Turai taje mata gun Malam akan ayiwa musu Farraƙu domin taga alamun Amadun yana neman yasa kwaɓarta tayi ruwa kuma aiki yaci. Duk wani buri da tanadi da take dashi akan Jafar in har yana tareda Ahmad ba zata samu cikar burinta ba Jafar kuma shine makamin ƙare danginta a yanzu. Tana da shiri da kuma tsarin ganin ya zama makwafin Alhaji. Da akwai matattarar sirrin Alhajin inda duk wani abu mai muhimmanci daya shafi rayuwarsa yake da wanda su suka sani harma da wanda basu sani ba takaddun Kadarorinsa na gida dana Ƙasashen waje duk a nan ya ajiyesu.
Wata Safe box ce a cikin Wardrobe É—insa ta kaya. Safe ce da akayita da wani irin matakan tsaro ta yanda duk tsiya da bala'i muddin ba wanda ya kulleta ba shi kaÉ—ai ze iya buÉ—ewa babu ta yanda za'ayi lalata tsaronta kuma ba zata fasu ba. Tasha ta saita Kemarar wayarta ta yanda zata É—auko mata ÆŠalamisan da Alhajin yake buÉ—e gurin dasu amma abu ya faskara kamar ma ba wani abu da yake dannawa se daga baya ta fahimci kwayar idonsa ce mabuÉ—in gurin, kenan babu ta yanda za'ayi ta buÉ—u indai ba shine da kansa ba.
Hankalinta yana Ƙololuwar tashi idan tayi tunanin yanzu ace ya faɗi ya mutu ta yaya zasu buɗe gurin su kwashe wasu abubuwan da bazasu so ace sun fito a rabon gado ba sedai ita da Yayanta su handame?
Da fari taso ta tattauna maganar da Zakariyya da Naziru taji ko suna da Mafita, sedai ta fasa hakan saboda ta sani a yanzu ita dasu shegen Sama ne uake dukan na ƙasa, kowanne ƙoƙarin ya gina kansa yakeyi idan kuma ya samu dama ya tattare komai shi kaɗai shoyasa ta fasa sakasu a cikin shirinta. Jafar kaɗai ta aminta da sakashi gaba akan cimma wannan ƙudurin nata, shi take so ya zama magajin Alhaji domin tayi ammanna duk cikin Yayansa babu wanda ya aminta dashi har zuwa yanzu ya sanar dashi ta yanda za'a buɗe ma'ajiyar bayan ransa.
So takeyi ta sake cusa Jafar ɗin jikin Alhaji ta fili data baɗini ta yanda ze Amince dashi ya damƙa wannan Amanar a hannunsa ya zama shine Magajinsa, ita kuma da wannan damar ta samu Jafar ɗin ya gama sanin komai game da Alhajin shikenan burinta ya cika domin se yanda tayi da Jafar ɗin da kuma dukiyar Alhaji sedai wannan muradi nata baze cika ba muddin Jafar yana tare da Ahmad, shi yasa bataji komai ba da Turai tace ta bada kuɗi zata je mata inda suka kai sunan Abba T saurayin Hajiya Ƙarama domin dukda dukan daya sha a hannun Yakubu be haƙura ba, ya dawo amma a can gidan Haj Turai sukeyin Hira ko kuma su fita yawo gari maganar da ake yanzu ma Bayan sallar Azumi yace Iyayensa zasu zo tambayar masa Auranta. Babu wanda ya san zancen a gidan kosu Naziru Hajiyar bata gayawa ba tace sedai aji komai katsahan tunda har a yayan cikinta akwai masuyiwa Hafsatun baƙin ciki.