Sashe 25
Matar Mutum Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ƙaramin ruwa gareshi, dukda ba gajere bane dan idan suka jera ya kereta dukda tana da tsaho amma rashin ƙibarsa yasa sam bashida kwarjini idan ka ganshi zaka zata befi irin shekara Ashirin da uku zuwa da biyar ba a hakan wai talatin yake. Da ace yana da Dan Jiki koda tsahonsa be kai yanda take so ba zata iya Manaji dashi ko dan tarin kirkinsa.
Jinjirin samudawan da tayi gamo dashi yau ya faÉ—o mata a rai, seta zaro ido a ranta tace
"Aa ba kamar wannan ba, ai idan ya samu mace ballata zeyi tas a rasa me É—orata yayi girma da yawa".
"Fatima" Ahmad ya kira sunanta da ƙarfi daya maidota daga duniyar wasiƙar jakin data tafi. "Inata magana kinyi shiru, lafiya kuwa?" Ya tambayeta seta diririce nace
"Yi haquri network É—in ne ya É—auke banajinka"
"To na jiraki ko nayi bacci?" Ya sake faÉ—a a sanyaye, kiran da Nurain yake ta dokowa kamar Wanda yazo karbar bashi yasa tayi saurin ce masa
"Ka kwanta to zan tasheka to idan na gama dan akwai Assignment É—in ma da zanyi idan na gama wayar" se yayi dan murmushi yace
"Shikenan toh, ki gaida Badar"
"Zataji" ta bashi amsa tana zare wayar daga kunnenta taji ya jefo mata da I lobiyu harda wani kiss me ƙara daya sa tsigar jikinta zuba, da sauri ta katse kiran tana sauke numfashi wayar Nurain ta sake shigowa ta daga a tsiwace tana cewa
"Ni wai Nuraini bashin ko tara da kake faman kirana se kace zan gudu?" Yar banzar dariyarsa me kama data yara yayi kafin yace
"Hey hey relax, dawa kike ta waya ma dai da farko na miki over ten missed calls kika ƙi dagawa?"
"Toh ubana Hafizu Mu'azu" ta faɗa, ya sakeyin dariyar dake ƙular da ita yace
"You are my ward, dole nasan duk wasu whereabouts dinki dan haka just tell me dawa kike waya ko yanzu na kira Baffa na gaya masa kina waya da daddare while ur mates are there in class reading"
"Kai ai tutorial kakeyi a nan inda kake ko? Dan Allah barni haka meye kake ta kirana ma?" Ta dakatar da jan maganar sa dan se a kwana anayi.
"I'm missing you ne kawai nace bari nazo naga Bestie na, har na shiga Geography na fito na manta yau kince ba zaki fita karatu" Nurain ya faÉ—a seta duro daga gado tana cewa
"Awwn, dagaske kayi missing É—ina?"
"Kinsan ba wasa nake ba, saboda ke na shigo school. Ina mutuniyata i missed her also ina white sit ku fito muyi hira mana".
Kusada Badar ta zauna ta tureta tana jan tsaki tace
"A nan kike rawar kai da ƙafa kan ƙananan yara da ba'a dena basu pocket money ba, saboda Nurain kika kashewa Ahmad waya, ji yanda kike wani lanƙwasa murya kina wani cewa you missed him but you can't talk to ur responsible boyfriend with affection Allah yasa ki gane idan kina da rabo tun kafin lokaci ya ƙure miki".
Indai Mitar Badar ce sun haddace akan Ahmad, sonsa take kamar Ƙanin Momy koshi baya jin zafin abinda Fatima take masa kamar yanda Badar takeji. "Bata wayar" Nurain yace mata. Ta san ba zata karɓa ba dan haka ta sakata a speaker
"Badar my love" ya faÉ—a ta harari wayar tana cewa
"Don't call me that"
"Haba my heart, kin san fa ina sonki kece dai kike mun wulaƙanci ni yanzu ma ke nake son gani nasan na kiraki zagina zakiyi shiyasa na kira wayar Bestie, taimaka ki fito naga chocolate face din nan taki ko na samu karatu ya zauna a kwakwalwata ga saƙonki ma na fito dashi yau".
"Hummm, sedai ka yaudari wata badai ni ba marowacin kawai, aron baci ba ka bani abu amma ka hana"
"Allah dagaske nake gashi nan yau na kawo miki" ya sake faɗa yana dariya, Badar tayi Ƙwafa kafin tace
"Wlh idan ƙarya kake gaban Amina yayi mana kaɗan sedai a kaimu security office dan tsalle zanyi na falla maka mari"
"Gara da kikace se kinyi tsalle, my love yi maza kizo zuciyata harta fara narkewa, i can't wait ta see you" ya sake faÉ—a ze kashewar tace
"K dena murna se ka siya mana Mac dee da"
"Ko Sambo kike so yanzu zan saka a gasa miki shi ur Highness, ai kinfi ƙarfin haka ya sake faɗa yana dariya itama dariyar tayi kafin ta kashe wayar tana cewa
"Wanda besan Nurain ba ya cuceshi, shiyasa yammata suke neman kashe kansu akansa daÉ—in baki kamar me"
Fatima na saka Brassiere dan na rigada tayi shirin kwanciya tace
"Ai dan kinƙi ne amma kun dace da Nurain wlh kai da bansan ya zanyi ranar auranku ba my two besties oh my G"
"Allah ya isa na, sa'an nawa? amma Afee kin rainani, koda yake baqin jinane ya jamun ta bakin Momy da ba zaki ce na auri Nurain ba" gaba daya suka kwashe da dariya Maman Minal tace
"Kefa kike raina Nurain Badar amma ba yaro bane yanda kike tunani he is 28 i think dan naga Birth date dinsa ranar nan da muna cike wata takadda kuma fa ya fara karatu a waje kinsan rashin lafiyarsa tasa ya bari ya dawo gida and he started all over again sannan yanzu kina level 3 yana 5, sanda zaki gama yayi service harya kama aiki saboda kinsan ku Yayan manya aikine yake jiranku ku gama school ba ku zaku nemeshi ba. Kuma haÉ—inku zeyi daidai, naga kice Babanshi ma Abokin Dadynku ne to dan Allah me kuma kike jira tunda dai ya nuna dagaske yana sonki?Allah da zaki bashi chance he is a good guy zaki ji dadi".
"Gaya mata dai Anty" Afeeyah ta faÉ—a tana mata gwalo ta harareta tace
"Munafuka kyama faɗi gaskiya Maman Minal Ƙarya fa yake saboda mu fita ne dan yasan zan hanata shine fa yake mun wannan daɗin bakin ba har zuciyarsa yake faɗa ba".
Sururat tace
"Haa Mama Minal, that Nurain na good player oo, i know three of his babes a department namu and babu Wanda tasan yana kula wata fa can you Imagine?"
"Thank you my sister ke kinsan gaskiya ai" Badar ta sake faÉ—a tana ficewa bata saurari Maman Minal dake cewa
"Amma wlh ni munyi magana yace mun dagaske yana son Badar, kawai dai yasan ta rainashi shiyasa yake mayar da abin wasa". Fatima tabi bayanta tana cewa
"Bakiji Anty Zahra na magana ba?"
"Zan zageki Afee kuma na koma wlh"
"Allah baki haƙuri ta zunnu" Afeeyan ta sake faɗa cikin tsokana.
Nurain na ganin su ya taso ya nufi Badar kamar zeyu hugging nata yana cewa"Oyoyo my love" ta galla masa harara ya saka dariya yana cewa
"Kai Badar kinci sunanki aradu, yanda aka fafata a yaƙin nan haka kike fata fata da mutane" seda ta murmusa. Suka zauna Abdul shiru shirun Abokinsa yace musu yana waving, sukayi waving back.
Badar da take kar a fita se gashi sun shantake suna zuba zance akan movie daya sako mata a flash drive suka bar Afeeya da Abdul da idan ya fadi magana guda se yayi minti takwas be sake cewa komai ba sedai murmushi, irin marasa maganar nan ne har mamakin Abotar su akeyi da Nurain da ko bacci daƙyar idan bakinsa yana shiru, seda goma ta buga Afeeyah tace bacci takeji kafin suka tafi gurin Sambo karbo Macdee.
Guda shida Badar ta ce a musu yan 300, Nurain ya buga tsallen albarka yace baze biya ba, ita kadai ze siyawa taya zataci Macdee shida? Sanin za'a kwata hakan yasa Afeeya fita da ATM É—inta dan tasan hali tsaf se an gama saka musu ze iya guduwa ya barsu a gun gashi kuwa sunzo suna drama yace sedai ta aje huÉ—u kuÉ—in biyu ze biya ita dai ta bawa Sambo ya cire kuÉ—insa yana dariyar lamarin Badar da Nurain, sedai basuje gurin ba amma kullum se sun siyar da hali.
"Wadannan yan uwan naki kullum kukazo se sunyi Drama" Sambo ya faɗa, Afeeyah tayi dariya tace "saurayine me Mammaƙo da Budurwa me kwaɗayi"
"Allah ya isa amma kin cucemu" suka haɗa baki gurin faɗa ita dai ta tsallake ta barsu, bata san ya suka ƙare ba dan har ta kwanta Badar ta shigo harda Ƙarin Kaza guda ɗaya da Can Exotic guda shida se L&Z one liter. Suka baje suna ci taji ƙarar text ta duba taga Alert 5k from Usman Bashir Yabo ta nunawa Badar tace
"Saurayinki ne, kinsan dadin rantawa Bestie kuÉ—i harda extra ze biyaka"
"Dan rainin hankali,, kawai shi se anyi surutu hankalinsa ze kwanta, da kuÉ—in fa a jikinsa har cash ya bani bari ma na tura masa kiga karna manta amma shine ze yarfamu akan Macdeen 1800 kuma ki biya ya wani maido miki da kuÉ—in yaron nan se a hankali".
"Sonki yake shiyasa yake neman fitinarki" Maman Minal data dage akan zancen ta ta sake faÉ—a, Afeeyah tace
"Allah ka nunamun wannan rana Nurain da Badar, bangon gidanku Adon Fire extinguisher zan muku saboda tsaro" duk suka saka dariya harda ita da suke tsokana.
PAGE 10
Da wata irin kasala ta farka da Asuba sakamakon mafarkin data kwana tana yi. Ta kalli Badar dake masifar tun
É—azu take tashita amma ta mata banza.
"Haba Badar ki barta mana" Maman Minal ta faÉ—a kafin taci gaba da cewa
"Kin san dai Afeeya tana riga kowa tashi ko bata sallah se ta farka ta tashemu tunda kikaga yau ta makara se ki mata uzuri".
Badar tayi tsaki tace
"Idonta biyu fa tsabar iskancine idan ba zatayi sallar ba seta faɗa ai a barta" fuu taci gaba da juye ruwan zafin da take a bokiti. A kasalance Afeeyah ta yunƙura ta tashi zaune tana cewa
"Zanyi mana", gabanta ya faɗi saboda yanda tajini a jiƙe, mafarkin da tayi ya shiga dawomata seta kalli Badar data zuba mata ido itama, kamar zatayi kuka amma ta kasa cewa komai.