Sashe 14
Matar Mutum Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Nidai bazan gaji da tuna maka kaji tsoron Allah ba, karka bari ɗaukaka ta saka ka manta wanda yayi maka komai ka kuma saka masa ta hanyar saɓa masa da aikata abubuwan da yayi hani dasu sannnan Jafar ka sani Zina bashi ce, muna da ƙanne Mata, zamuyi aure mu haifi Yaya karkayi abinda zaka janyowa Yaranmu da basuji ba basu gani ba su biya bashin da basu suka aikata ba, i called you to discuss something important but since you are busy may be we takl about it some other time" yana gama faɗar haka be jira ta bakin Jafar ɗin ba ya kashe wayarsa ransa duk babu daɗi.
Ya sani a ƙadamin da Jafar yake ko be nemi Mata ba Mata zasu nemeshi, koshi da be kaishi Ɗaukaka da samun suna ba a yanzu fama yake da Mata masu binsa ƙafa da ƙafa da sunan so wasu kai tsaye suke faɗin ko ba aurensu zeyi na su ƙulla Alaƙa kawai, balle Jafar dake tsakiyar Mata kala kala na kowacce yare da ƙabila wanda kowa ze so ace yana da Alaƙa dashi.
ya rasa irin lalacewar da zamani yayi yanzu Maza sun dena neman Mata da fasiƙanci Matan ne suke kai kansu da kansu wasu dan neman abin duniya wasu kuma ka rasa ma me suke nema domin idan kuɗi ne suna dashi kai Allah yasa mu dace kawai.
Yanajin wayarsa tana ƙara, Jafar ne haƙuri kuma ze bashi to amma idan ya aikata abinda yake guje masan ai bashi ze bawa haƙuri ba Allahn sa daya batawa ze nemi gafararsa. Jafar daya gaji da kira ya turo masa Text message yana cewa
"Wallahi Allah Yah Ahmad i have never cross any girls boundary, only kiss and some fore play, shima zan dena in sha Allahu".
"Oh zaka dena bama ka dena bako? Duk zina sunanta Zina babba ko ƙarama, Jafar live your life as you want it ban hanaka na ina sauke haƙƙi ne a matsayina na ɗan uwanka shi yasa nake tunatar dakai abinda yake daidai da ba daidai ba" ya turawa Jafar ɗin.
Jafar ya karanta saƙon duk hankalinsa ya tashi bama komai yake ganewa ba kuma iyakar Gaskiyarsa yake faɗawa Ahmad ɗin, yana ƙoƙari gurin kama kansa shiyasa ko Budurwa bayayi just friends dan karma shauƙin soyayya yasa ya manta Morals nasa ba irin tarkon da Mata basa haɗa masa yasan Allah ne yake kareshi har cewa akeyi ko Gay ne shi saboda baua harkar Mata wannan tasa a shirmensa saboda ya kori sharrin da ake nema a laƙa masa ya fara ɗan biyewa Matan suna dan Romance shima bada kowacce ba saboda he is very selective when it comes to Mace, yana da ƙyama kuma sosai dan haka bada kowa ze iya haɗa jiki ba balle wani abu ya shiga tsakaninsu.
Duk rantse rantse da magiyar Ahamd ya ɗaga waya beci galaba ba haka ya haƙura shi kuma Ahmad ya masa hakane saboda ya ƙara nisantar abinda bashi da kyau saboda yasan baya son fushinsa, idan ka cire Hajiya Ahmad ne mutum na biyu da yake jin maganarsa ya kumayi abinda yace masa with out second thought dan yama fi jin Maganar Ahmad ɗin akan ta Hajiyar dan ita sakin layinta yayi yawa wani abun idan ta gaya masa sedai kawai yace mata toh amma bazeyi ba saboda ba abu bane me kyau.
Washe gari ya samu Momy da maganar, tayi murna sosai ta kuma yi Addu'ar Allah ya tabbatar da Alkhairi.
"Banda abin Mahaifinta Talauci se yasa ka kasa auran yarsa se kace kai ɗin ƙaeuna ne ya haifeka? Wannan ba wata matsala bace ka samu Alhajin ka gaya masa"
"Momy aike zaki gaya masa" ya faɗa yana langwaɓe mata, ta harare shi tace
"Har se yaushe zaka fara tun karar mahaifinka kana magana dashi? Sanda ka sameshi kan maganar Fili cizonka yayi ko duka? Aure fa zakayi idan baka shirya ba ai shikenan karka gaya masa". Duk magiyarsa Momyn tayi rantsuwa akan ba zata gayawa Alhaji ba ya sameshi da kansa.
Ba samun Alhajin ne baze iya ba domin akan Fatima ya shirya tunkarar kowa sedai tsoro da taraddadin amsar da Alhajin zw bashi wadda ba lallai tayi daidai da muradinsa ba shi yasa yake shakkar samunsa. Da kunnensa wata rana bayan Mahaifin Hajiya Rabi yazo Masa Maular daya saba zuwa da farar safiya ya sallameshi ya tafi, yana tsaye daga bayan Alhajin ya jiyoshi yana magana shi kaÉ—ai yana cewa
Da ace yana da damar maida hannun Agogo baya da be auri yar wannan mutumin ba, me za'ayi da Auren Talaka? Baze bari wani cikin yayansa ya maimaita kuskuren da yayi ba to amma tsakanin Mahaifin Hajiya Rabi dana Fatima ai akwai banbanci.
Mahaifin Fatima nada Sa'arsa kuma ya tabbatar ko bashida ita kamalarsa ta wuce ace ya ringa zuwa gidan Siriki Maula amma Mahaifin Anty Rabi fa? Dama ai Alhajin ya sanshi yasan sana'arsa ce roƙo kuma da biyu ya masa tayin auran yarsa shi ma ya kasa haɗiye kwaɗayinsa ya aura gashi yanzun ya addabeshi Farar Asuba idan ta raya masa ze wanko ƙafa yazo gidan yau yace sun tashi basu da abinda zasu ci gobe yace wani cikin Yaransa bashida lafiya yana neman na kaishi Asibiti da siyan magani bayan duk watan duniya ko bezo ba Alhajin zeyi masa aiken kuɗi dana Kayan abinci, ita kanta Hajiya Rabin duk a ƙoƙarin kare mutuncin kanta dana Iyayen nata kome ta samu kai musu takeyi amma dukda haka bata tsira ba zuciyar Mahaifin nata ta rigada ta mutu da roƙo da banbaɗanci idan beyi ba baya taɓa jin daɗi.
PAGE 6
Duk Ahmad ya rasa me zeyi, Jafar ne last hope ɗinsa shi kuma kwana biyu yana fushi da shi, seda aka kwana uku da wancan abun kafin ya sakko ya kulashi bayan ya tabbatar masa ya sallami yarinyar da yace daga Spain taje gurinsa, wai Model ce kuma Actress sonshi takeyi kamar me zuwan tama be sani ba Abokinsa ne yayi setting komai kawai dawowa yayi daga field ya ganta a apartment ɗinsa, baya so ya wulaƙantata shiyasa ya barta tayi kwana biyu ya sallameta amma haka ba zata sake faruwa ba.
Shima Ahmad ya gaya masa maganar Fatima data Mahaifinta Jafar É—in yace
"Amma Yah Ahmad duk matan da suke Kano ka rasa wa zaka so se Daughter Mechanic? Yar Talaka For heaven sake me take dashi? Sannan har Babanta ya zauna ya gaya maka wasu magana haka se kace ze baka Gold, duk ina Babes É—in da suke nacin sonka? Ina su Najiba Shaka, Ina Khulsum Galadima yarinyar nan loves you dearly kuma dai duk abinda zaka nema gurin matar Aure tana dashi hankali har yayi mata yawa plus akwai zumunchi tsakaninku and if ba ita ba why not Zahidah Ab..."
'Jafar! Fatima nake so ba wata ba kuma a gurina tafi duk waɗannan da kake jerowa yanzun. What is wrong with her father been a Mechanic? Kanikanci ba sana'a bane? Talauci Fasadi ne? Karka shiga layin da bansanka akai ba kaima ka shiga sahun irin waɗanda suke kyamar wani Abokin Halitta saboda fifikon Arziƙi, idan na samu matsala daga kai i will loose hope dan nasan sauran ma babu me goyamun baya so please Jafar mu ajiye maganar Matsayi ko sana'ar Mahaifinta mu fuskanci ta yanda zan samu amincewar Alhaji akan maganar nan" Ahmad ya dakatar da Jafar.
Daga can ɓangaren Jafar ya fesar da iska daga bakinsa he can't believe simplicity irin na Yaya Ahmad har ya kaishi ga faɗawa soyayya da yar me gyaran Mota, Mechanic fa Yah Ilahi wace irin yarinya ce har haka da ta saka Ahmad ya manta waye shi ya manta gidan daya fito zece ita yake so?"
"Kayi shiru ko baka da abinda zaka faÉ—a mun?" Ahmad ya sake magana jin bece komai ba se sannan Jafar É—in yace
"Gaskiya Yah Ahmad nidai idan shawara kake nema a gurina i will say just late that girl go, karka saka kanka matsala itama ka sakata. Iyakar problem ɗin gidanmu ya isa, kana kallon Maman Mu'allim ban sani ko yanzu ba amma sanda nake gida nasan rana daɗɗayane batayin kuka saboda abinda take gani a cikin gidan nan and sauƙinta ma is because Alhaji yana sonta I'm sure shiyasa takai yanzu a gidan nan.
Look at Anty Mardiyya ko cikin Co Inlaws ba kowanne taro take iya zuwa ba because of the humiliation she faced, haka kake so itama matarka ta tashi ana wareta kullum ana zaginta?"
"I'm different from Alhaji And Yaya Naziru, babu wanda ya isa ya wulaƙanta matar Aure na na ɗaga masa ƙafa suma su suka bada damar da ake raina matansu kuma ni ba zan zama irin su ba"
"Zakayita faÉ—a da yan uwanka kenan saboda matarka?"
"Bazanyi faɗa da kowa ba kuma bazan bayar da hanyar da kowa ze taka matata ba, look Jafar duk ba wannan ta saka na kiraka ba, I have already made my mind so no going back. Nayi magana da Momy ta saka mun Albarka akan maganar i wanted her to talk to Alhaji about it amma tace ba zatayi ba nina sameshi na masa magana kuma ni bansan ta inda zan fara ba, idan yace Aa bansan ta yaya zan roƙeshi ba shiyasa nake so kai kayi masa maganar Dan Allah" Ahmad ya faɗa cikin sigar roƙo.