← Book details Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 104

Sashe 95

Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

matsetsen fitsari daya kamata, mikewa tayi zaune a hankali jin fitsari ya cika mata mara, gashi dare ne batason shiga hakkin khadija, yasa ta rarrafawa ta shiga bedroom da rarrafe har cikin bandaki, tsungunawa tayi, tayi fitsari ai tana gamawa taji bayan ta ya kama ga wani irin c................ Ruqeenjalal *MATAR MAKAHO*
Chapter 95 · 0% Book details