Sashe 14
Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
inda yake, Ameen yaya Khadija Miko min kudin na hada da dari biyar in hannu na naje na Basu Koh zasu mata daidai a Nemo sauran su bimu bashi, Uhmm lallai yaya kadai San asibiti bata ma matum aiki ba tare da kudi bak'oh? Khadija bara dai naje na gwada Koh Allah zaisa a dace tunda kinga hour uku aka bamu kuma yanzun bacci take, bara naje na dawo ya fada Yana karban kudin da khadijar ke mika Masa, Yana fita yaje wajen biyan kudi, don Allah Dan uwa kayi hakuri ga dubu goma da dari bayar a fara mata aikin in yaso za'a cikita muku daga baya Dan Allah ku taimaka min matatace ba lfy kuma hour 3 aka bani ake son mata operation? Amma Kai *makahon* nan Ina ga baka zuwa asibiti ne taima? Ina zuwa ranka shi Dade sai dai ban taba kawo majinyaci irin wannan ba Toh gaskiya ka gannin nan Koh biyar naci a cikin kudin da nake karba wallahih Sai an daure ni Kuma anan in baka biya kudiba wallahih baza'a Mata aiki ba Koh mutuwa zatayi gwara kaje ka Nemo duk in da kudi ya shiga ya fita shawara nake baka,Amma zance a taimaka maka toh hadai asibiti ba Shikam tsabar damuwa har jiri yakeji yana ibansa ,a rayuwar yanzun in baka dashi kana ji kana gani harka mutu indai baka da kudin jinya ba Mai taimakon ka, zama yayi a bakin barandan pharmacy in yayi shuru cikin tashin hankali da alhini, Bayan fitar Al'ameen khadija na zaune har lokaci hawaye baibar zuba ba sai ta gogi wani ya zuba, har hour 1 yayanta Bai dawo ba, *** A hankali nabude idona na sauke akan Khadija dake ta hawaye ido harya kumbura abinka da farin fata fuska tayi ja" khadija lafiya kuwa meya faru Naga kina kuka"?? Babu Aunty Daman na tsorata ne danaga cikin ki ya Tashi Ashe haka kike fama da Jin jiki sannu, Murmushi nayi "haba Khadija Menene na kuka baki ga naji dauki ba" Toh Aunty, "Yauwa khadija nikam likita ya fadi abinda ke damuna ne, Koh yake sani ciwon cikin nan"? Kafun ta bude baki ma sai ga doctor ya shigo,Wai har yanzun baku samo kudin aikin ba Koh bakuji condition inda nace muku tana ciki ba Wai ina MAKAHON yake ne? "Doctor ban gane mikake nufi ba" nace ina kallon sa? Au baku fada mata bane? Yana kallon khadija alamar tambaya Eh doctor bata sani ba khadija ta bashi Amsa,, "Wai meke faruwa ne kun sani a duhu" waza'a ma aiki?? Kece appendix ya kumbura sosai tun jiya na sanar dasu Amma haryau shuru Basu biya kudiba yanzun haka hour 3 na Basu su kawo kudin Dan kina bukatan aiki gaggawa Amma an share hour 1 shuru, Banga alaman zasu biya ba Da mamaki nake kallon khadija"yanzun khadija Ina fama da wannan babbar matsala irin wannan Amma kuke mini Wasa da rayuwa Ina da kudin da Zan iyya biya ba bandashi ba" Kiye hakuri Aunty Daman Yaya ne yace shi yake son biya " Koh ance lallai sai yayanki ne ya wajaba ya biya ai ni Karan kaina nasan Bai dashi don Bai biya ba ai bazai zama wani abu na daban ba" menene riban ya fita yana neman bashi alhalin Ina da kudi"?? Kiye hakuri Aunty,ta fada jikinta a sanye ganin Raina ya baci "Nawane akace kudin aikin"? ......50k ne "Khadija tashi ki dauki key kije gida ki dauko mini jakana wani yellow a cikin whtdp nawa ki dauko mini jakan akwai kudi a ciki" Toh Aunty ta fada tana mikewa daukan key in tayi a jakan kayana ki hadamin da wayata ki dauko darduma babba da filo, ga kayan da nacire ma kikai mini gida kisa a basket in bayan kofa" "Kihau nepep ya kaiki kofar gida ki shiga in kin dauko kudin saiki shiga ya dawo dake ki basa 1k ya d'auki kudinsa karfa kice Zaki tafi da kafa"?? Toh Aunty ta d'auki kayan nawa ta fita a dakin, doctor Kam Dan kallo ya zama Daman tun da ya ganni yake ganin alamun Jin Dadi a tare Dani Amma abinda ya daure masa Kai mutanen da suka kawo ni asibitin abin yana bashi,mamaki harda Nurses Amma basuga fuskar tambaya ba **komawa nayi na kwanta shima doctor fita yayi Tsabar rudewa Khadija Koh yayanta Bata Lura dashi ba akan baranda ta wuce, Shikam ganin lokaci na wucewa yasa ya Tashi ya shigo dakin,da sallama a bakin sa, **Amsa Masa nayi Ina kallon sa yazo ya zauna a kujiran gefena, Sumayya,yakira sunana "Na'am" na amsa Masa Kiye hakuri Sumayya na kasa kula dake wallahih nayi iyya kokari na Amma ban samu kudin ba Daman appendix ne ke damunki Kuma ya kumbura, shine ake son Miki aiki kuma........ **Da nayi niyar rufesa da matsifa Amma sai jikina yayi sanyi Jin bayanin da yake mini" ban bare ya karasa ba na katse sa"ba kome, me amfanin Ina dashi kaje kana,.. baran attaimaka maka kazo ka biya mini kudin aiki"? Karka sake mini irin wannan banaso duk abin da zai taso a waje na Koh Khadija Koh Kai, in baka dashi karka sake zuwa gun wani da sunan ya taimaka maka indai abin baifi karfina ba pls" Kiye hakuri insha Allah bazan sake ba, **Shuru na Masa Jin Bata amsa ba ya sashi yin shuru Khadija na Isa gida ta samu jama'a na cike a kofar gidan dam alamu dai wani abinne ya furu don harda motar police ga jama'an unguwan makil............... *Albishirin ku Mata ku marmaso kuji sirrin,Koh kinsan mace sai da kamshi da gyara* *Turare suna d'ayace Amma sun banbanta kowanne da ingancinsa kamshinsa da aikin sa* *Ina muku Albishir da UMSAD INCENSE Dan samun turaruka masu kamshi da* *gyara* *Tabbas Turare sirrine ga Koh wace mace* *Gamai bukatar turarukan UMSAD INCENSE* *Na tsunguno(habil)* *Na jiki (kwalaccam)* ( *khumra, black & white* ) *Turaren turara jiki after birth* , *Na d'aki(halud Al'oud)* *UMSAD INCENSE suna kofar waika wajen Ado bayaro layout Kano State* *Suna bada d'aya Koh sare akan farashi Mai Rahusa* *Suna bada order kayansu Gamai bukata aduk jahar da yake a fadin Nigeria* Contact them vie 08028827241 or 09033791049 IG @umsadincense my WhatsApp number *MATAR MAKAHO*