Sashe 20
Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Yana laluba ta nikam sai matsawa nake duk inda naga hannunsa zai taba saina matsa agun,. Don Allah Sumayya ki tsaya Mana kaina ciwo yake wallahih Koh motsasa bana sonyi kina ta bani wahala yace Yana dafe Kan, Toh ni sai ka min magana da hannune bazaka mini da baki ba saikayita tabani, Sorry tashi kije ki wanke bakinki ga breakfast Khadija ta hada Mana yace Yana kwanciya, Toh Kaifa bazaka wanke bakin bane kake k'wanciya sai yayi ware? nace Masa Babu alamar Wasa, Murmushi yayi har fararen hakoransa masu tsananin kyau suka bayyana,ai kinfi kowa sanin bakina nada ware Koh babu tunda kin d'and'ana jiya , ya fada muryarsa a shake Ohon maka dai nace cikin Jin haushi mikewa nayi a hankali na nufi kofa shima mikewar yayi yabi bayana , Kofata nabi da kallo tasss Khadija ta share samunta ma nayi tana wanke wanke ga kayan na data cicire a igiya ta zuba a boket, Khadija kibar d'aurayan nan don Allah daga kin wanke Kwanukan nan ya Isa haka ke baki gajiya da aikine, Toh aunty tace mini, Wanke baki mukayi muka koma daki abincin na jawo Mana ganin hadamu tayi plate d'aya tie ne kawai kowa da cup nashi, ,k'wala Mata Kira nayi"Khadija Khadija" Na'am Aunty ganinan zuwa,, tace Tana shigowa dakin "Jiki d'auko wani cup da plate"toh tace ta fita sai gata ta dawo dasu Ajjyemin tayi zata fita, "Tsaya Khadija" nace zuba Mata tie nayi na ibi k'wai data soya Mana NASA Mata a plate itama" d'auka kije kici nasan dafawa kikayi baki ibi naki ba Khadija kullum Ina gayamiki in kin girka Abu ki ringa zuba rabonki kinji Koh kin manta nan ma gidanku ne"? Toh Aunty tace tana karban plate da cup in tayi waje, Bismillah na Masa ya matso yasa hannu kad'an naci,naji ya isheni don bakina ba Dadi sam tie kawai nashanye duka, Koh aje cup banyi ba wani irin amai ya tasar mini da gudu na fita waje na ringa shika Amain sosai, Mikewa yayi yabi bayana daga shi har Khadija sai sannu sake mini Mika min ruwa tayi na wanke bakina na koma d'aki duk k'wanciya Muka sake don shima bazai iyya fita wajen sana'a ba, Misalin karfe d'aya na Rana ana kiraye kirayen sallah azahar ya mike ya fita, wanka yayi a dadafe ya nufi waje zaije chemist in jambusko Koh zai basa bashin magani Koh iyya Sumayya kawai ma in zai samu a Bata ya gode Allah duk da yasan halin inyamurin daker ya ya basa bashi, Yana fita Nima mikewa nayi Ina Jin jiri jiri na fitoh waje Jin ana kiraye kirayen sallah Khadija na samu ta wanke Mana kayan mu daya jike jiya,tana kitchen wani aikin Kuma take, "Khadija Wai me yasa bakiji ne nace Miki kibar aikin haka " "Ke kullum kikazo guna baki abinyi sai aiki" Toh Aunty in ban Miki ba wazan ma ba lfy bane dake ga kofa kasha kasha Koh abincin da zakuci bazaki iyya girkawa ba toh Aunty in ban muku ba wazai muku A gaskiya bansan dame Zan sakawa Khadija ba Allah ne kawai xai biyata Nagode Khadija Allah ya barmu tare ya nuna mini auren ki in ban mutuba,hhhhhh nace Ina dariya Kai Aunty tace tana rufe fuska Wai kunya, Yana fita gida massalaci ya shiga ana idar da Sallah yanufi chemist in jambusko, Yana Isa sanin ba musulmi bane yasa ya ce Masa , excuse,? Yes wanene? Nine jambusko,ya basa amsa Dayake inyamurin ya Dad'e a Jala yanajin hausa sosai , Wai MAKAHO Kaine anan yau kuma? Eh wallahih madam ce ba lfy zazzabi ke damunta........ Bai bare ya karasa bama ya ce kaima ai harda Kai bakaga muryarka ba ga fuska yayi ja ido ya kumbura,kana mura, Eh harda ciwon kaima shiyasa nazo wajen ka ka taimaka kaban bashi inna d'an ji sauki zuwa anjima zanfito in Allah yasa na samu kasuwa saina biyaka, ya fada cikin zullumi don shi kansa Allah ya gani kwata kwata bayason roko Koh bashi Amma ya zaiyi bazai iyya zuba ido Yar mutane ba lfy ya barta haka na shi Karan kansa Saida lfyr zai nema musu abinci Heeeee chinekeeeee gaskiya MAKAHO nii........... *Gaisuwa na musamman gareki ummee zariya Naga special comments naki Kuma Nima na yaba Miki sosai naji dadi* *Albishirin ku Mata ku marmaso kuji sirrin,Koh kinsan mace sai da kamshi da gyara* *Turare suna d'ayace Amma sun banbanta kowanne da ingancinsa kamshinsa da aikin sa* *Ina muku Albishir da UMSAD INCENSE Dan samun turaruka masu kamshi da* *gyara* *Tabbas Turare sirrine ga Koh wace mace* *Gamai bukatar turarukan UMSAD INCENSE* *Na tsunguno(habil)* *Na jiki (kwalaccam)* ( *khumra, black & white* ) *Turaren turara jiki after birth* , *Na d'aki(halud Al'oud)* *UMSAD INCENSE suna kofar waika wajen Ado bayaro layout Kano State* *Suna bada d'aya Koh sare akan farashi Mai Rahusa* *Suna bada order kayansu Gamai bukata aduk jahar da yake a fadin Nigeria* Contact them vie 08028827241 or 09033791049 IG @umsadincenseIG @umsadincense 08084453785IG @umsadincenseIG *MATAR MAKAHO*