← Book details Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 53 OF 104

Sashe 53

Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

bukatar gyara tunda bakusan aikin kuba A matsayin ku na hukuma masu kare hakkin wa'inda aka zalunta shine zaku zamo masu tauye masu rauni ku aje hujja akan masu kudi, Ammar ya karasa maganar da tsantsan bacin rai Don Allah sir kayi Hakuri wallahi kuskure aka samu Shiyasa kuma duba da irin rauni dake jikin ita yarinyar da aka ma dukan shiyasa muka d'auki matakin gaggawa officern ke magana cikin magiya Mtwss Ammar yaja tsaki hade da rufesu da fad'a sosai, muje koh muhammad, yace yana kamo hannun Al'ameen "Ina da magana yallaboi" Wace magana kuma sumayya bayan an kashe case, Al'ameen ya karasa maganar da kamo hannun sumayya su tafi Ah ah Al'ameen ka barta muji meke tafe da ita. Ah ah Ammar mu tafi kawai yafi Sumayya yi maganar ki, Ammar yace bai saurare Al'ameen ba "Yauwa so nake Amana iyyaka da kamila Amata iyyaka da mijina Arubuta a ajiye don ban yarda da ita ba wanda yayi niyar zubama acid wata rana zai dabama wuka" Keee ki iyye bakin ki yar tamu yar daba'ce? da zata daba miki wuka wallahi karki kuskura ki kara jefin yarmu da mummunan kazafi, Kallon d'an sandar Ammar yayi Da sauri yace an gama sir, ku kuma daga yau ku jama yarku kunne karta kuskura muji koh mu gani tsakanin ta da sumayya koh muhammad Suna Fita a station in motar sa suka hau sumayya a baya Muhammad a gaba da Ammar Don Allah kuyi hakuri da abinda ya faru sannan ke sumayya gaskiya banji dadin abinda ya faru ba yara irinsu kamila da basusan kwaba babu Alkhari rigima dasu . "Gaskiya ne Ammar ni karan kaina danasan wannan fad'ar zata kai ga haka daban fara ma tanka kamila ba" Allah ya kiyaye na gaba "Ameen" Al'ameen kam kala baice ba shuru ya musu fuskar nan a hade don yau sumayya ta kular dashi tunda yake police basu taba kamasa ba yau ta janyo har station ya shiga kad'an ya rage bai shiga cell ba Suna isa kofar gidan Ammar yayi packing sumayya ce ta sauka tayi cikin gida abinta Ammar kam maida kallonsa yayi akan Al'ameen dake kokarin sauka a motar, abokina kayi hakuri don Allah kasan halin mata kuma duk da bansan ainahin abinda yake tsakanin ku da kamila ba na fahimci kishine kawai ke damun sumayya, kuma koh wace mace iyya abinda zata kwatanta kenan Ba kome Ammar amma wallahi naji haushi sosai yau innan gashi sumayya harda Ashar Hakuri zakayi sai kuma ka mata fad'a a siyasa karkace zaka d'aga jijiyoyin wuya, mata sha'aninsu sai su Ba kome Ammar nagode da taimakon ka gareni ashe kai police ne? Eh muhammad Amma babba koh naga suna baka girma Eh, wani aiki kake ne muhammad? kullum nazo a gida nake samun ka badai bara kake bako irin yanda wasu keyi? Ah ah ammar ina sana'a bana bara Sana'ar me? Mongoro, abakin titi Amma meyasa kullum bana ganin ka a wajen sana'ar, inna zo? Shuru Al'ameen yayi yanajin kamar ya fad'i gaskiya kamar karya fad'a, a hankali yace jarin nawane ya karye don mangoro yayi Araha yanzun ba ciniki shiyasa bana fita Toh dame kake ciyar da iyalin kuma? Had'a fuska Al'ameen yayi jin Ammar na masa tambaya kamar ya masa sata Kayi hakuri muhammad ina ta tambayar ka Abinda bai maka dadi ba Ah ah ba kome, daman ita ke kwalliya da lalle tana mana cefene da sauran abin bukata. Gaskiya hakan bai dace ba Al'ameen ace kana namiji mace ke d'awainiya dakai ya kamata ka samu ka dogara da kanka, zan baka jari kamar na 300k sai ka kama shagon haya tunda azumi yazo kaga zama afi ciniki kayan narmari cikin azumi ga kankana ga lemo ga sweet milo harda dabino saika had'a, kana saidawa kaga saika kula da matar ka, ita kuma kudin da take samu saita kashewa kanta da kanwar taka hakan zaifi maka mutunci a wajen mace koh bata maka gori ba, koh bata nuna wani abinba Amma dai inka kasance kaike ciyar da ita kimarka daban yake a idon ta Ammar ni...... Da sauri Ammar ya tare numfashin sa kaje kayi shawara da matar taka yanzun dai bana son jin kome bayan kwana biyu xan dawo inji Amsar ka eh koh Ah ah kawai nake bukata. Shikenan nagode, Al'ameen yace yana fita a motar Ta bangaren kamila kam da bacin rai iyayen ta suka shigo cikin clinic in tana kwance akan gado inda kasan wance tayi Accident haka ta koma gwanin tausayi sai kawarta dake gefe a zaune Amma dai ke kamila bakijin bari ba saida namiki tsakani da yaron nan ba shine tsabar rashin zuciya kika ibi kafa kika tafi gidansa harda zuwa watsama matar sa acid kamila? Nifa mama wallahi bani bace itace ta d'auko zata watsa mini Uban me ya kaiki gidan ta? Koyan kwalliya naje Kwalliyar ubanki?dabani na haifeki ba sai ki gayamin wannan zance na d'auka yarinyar da bata jiran kanta. Habba Rabi da wanne zataji ne da ciwon da ke cinta koh da fad'anki? babanta ya fad'a Fita mamar kamila tayi, Kamila tambayar baban ta tayi ya aka kare a station Bai boye mata kome ba ya fad'a mata, tare da fita a d'akin Kamila tun farko saida na fad'a miki karki fara abinda bazaki iyya ba matar Al'ameen ba wawuya bace kamar yanda kike zatoh mace mai shikara 26 koh 25 kema kinsan bazaki nuna mata tawaye ba shiyasa nace kibi abin ta bayan gida. Wani banzan kallo kamila tama kawar ta, kinsan Allah sadika sai sumayya tayi dana sanin sanin muhammad saina dasa mata bakin cikin da yafi wanda nake ciki, muhammad kuma nawa ne tunda nayi aure nasan dadin abin kinga yanzun na gane ba kyau koh ido ne jin dadin aure ba keda kanki kinsan Al'ameen zaije duk inda ake so, Don haka yanzun ma jira nake naji sauki mai gabaki d'aya zan musu. Me kike nufi? Uhmm ba sun mini iyyaka da su ba toh Malamai zan shi............. 08146017245 *hohoho wani Kaya Sai amale shin kunsan kayatattun magungunan Mata na maman haidar* *Kayan maman haidar basuda matsala domin traditional medicine ne Kuma anahadasu da ingantattun itatuwa masu karfi da Basu da illah* *1 Gumbar kankana da ayu* 2 *Gumbar ayu zallah* 3 *Gumbar Madara da kwakwa* 4 *Kaza mekwai* 5 *Zabo me zuma* 6 *Kaza me allurai sahihiyar mallaka ba boka ba malam* 7 *Kwallin idonka inadona* 8 *Tauwadar mata* 9 *ketar larabawa magani me kankarowa mace kima da daraja* 10 *Maganin sanyi me fatattakarsa duk kuwa nacinsa Koda bakya haihuwa indai matsalar sanyice gwada wnnn* 11 *Maganin nono. Sahihi* 12 *Maganin hips and bobbs* 13 *hodar. Ni I'ma koramar mata* 14 *nakasan Mara babban sirri* 15 *kafi jijjibi* 16 *daga Sha Sai wanka kasaitacce magani* 17 *Dan kwankwalati namata da mazajensu Kevin Mata* 18 *matsin kinfi budurwa dubu ko haihuwa nawa kikai Babu magana* *Maman haidar Bata tsaya anan ba* *takawomuku hadaddan sabulun gyaran jiki da hadin dilka Mesa sheki da laushin fata gaman kitso Wanda laraba ke amfani dashi inkin gwada saikin dawo kudai kunemeta awannan number* 08146017245 *MATAR MAKAHO*
Chapter 53 · 0% Book details