Sashe 59
Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
ne? Ina ji amma rufe hancin ki daidai yake da rasa aikin ki Kamar ya? Kamar haka tace tana kama hannun ta su koma baya Ke Harira menene haka? Bakin ce baki gane ba shine zan ganar dake Yi hakuri muje Haka suka nufi cikin kokon kamila kamar zata mutu tsabar wari ai bata gama ganin tashin hankali ba sai data shiga kokon taga tashin hankali mutum ne a zaune kamar an sassaka sa jikinsa duk kuraje sunyi ruwa sun cika sai doyi yake dagashe sai fata kawai ya d'aura a Gabansa ga gashin kansa sa tsitsige kamar shaid'an gashi jikin kokon kadangaru ne sunfi dubu a mamman ne koh ta ina bazama kaga jikin kokon ba tsabar yawansu gasu a shure waje d'aya Kai ku dakata ku dakata nace, yafad'a da muryarsa mai amoi gata muryar yar irin jarirai cikin tsawa yayi maganar Sosai kamila ta razana da gudu tayi hanyar fita Karki kuskura ki fita a nan ba tare da an gama da bukatun ki ba Tabbas zaki sami Muhammad MAKAHO....... Aijin ya ambace zata samu muhammad yasa ta dawo da sauri jiki na rawa ta tsunguna kamar yanda Harira tayi Kallon ta bokan yayi sannan ya rufe idonsa yana wani irin magan ganun tsibbo na d'an wani lokaci kafun ya bude idanunsa kallon cikin kwaryar yayi nad'an wani lokaci kafun ya d'aga ido yana kallon kamila Tabbas zaki samu muhammad amma fa rabasu da sumayya babban Had'ari ne saboda kaddarar su a manne take dana juna akwai makiya sama dake idanunsu kullum na kansu sannan asirin dake yawo akansu yafi wanda kike so a saka musu Amma akwai mafita d'aya Jiki na rawa kamila tace kamar ya kenan Allah gafarta malam Wani irin tsawa ya daka mata, keee ba'a kira mana Allah Anan kinsan akwai sane kika zo neman biyan bukata wajen mu(Wa iyyazubillah) Tuba take na kan dutse sabuwa ce Amata afuwa Ammata Harira amma ta kiyaye nan bama son shirme Zan...z..nkiyaye..takara sa maganar cikin tsoro harga Allah mutumin razana ta yake Yanzun ana tsaka da ibadan watan Azumi kuma sun tsaya dakyau wajen ibadah basu bada wani kofa da Za'a kawo musu farmaki ba sai dai akwai dama, nan da sati biyu zata Fara jini mundin tayi sake da ibadah zamu farmata Kamar ya malam?kamila ta tambaye sa Ranan juma'a 17 ga azumi da misalin karfe 1 na rana zata fara jini a lokacin zuwa kwana biyar kina da daman da maganin zai cita mundin tayi sakaci da ibadan da suke yanzun Ok toh malam ni yanzun wani mataki koh ince wani aiki d'aya za'a mini Akaf asirin da za'a musu don ganin yakita, bazaici ba don an musu bakin asiri na zama tare da juna abu d'aya zan miki shine Ama sumayya kurciya tabar kasan gabaki d'aya ta manta da NIGERIA a rayuwar ta kwata kwata da rayuwar da tayi a ciki, Wannan damar xaki samu na auren muhammad, duk da hakan zai batawa wasu shirin su da suka dade sunayi Na Amince wallahi na yarda ayi mata koma menene Shikenan zaki kawo bakar tinkiya da jan tatabara sai rakuma biyar masu ciki Malam ina zan samu wa'innan abubuwan sai dai in b Da hali na bada kudin sai a nema asaya Ba damuwa ki kawo Nawa ne? Bama yanke kudi biya kawai ake Kudi kamila ta basa kusan 500k Kije ki dawo gobe in mun had'a aiki sai kizo ki karba Toh mungode Fita sukayi da Harira sosai taji dadin jin za'a mata maganin yar iska ************** Sosai sumayya da Al'ameen suka dage da ibada sallan dare ga sadaka duk yamma sai sumayya tayi kunu da kankara shi kuma muhammad yayi sadakar lemo ma Almajirai koh dabino Khadija kam haryau basu kara haduwa da Ammar ba bata kuma san shiya bude ma yayanta shago ba taci gana da zuwa makaranta har azumi yakai 17 sumayya batayi sakaci da ibada ba kwanciya da Alwala in Muhammad ya tashi da dadare yana tada ta itama ta zauna tana lazimi sosai suke ibada Awatan koh bacci yanzun basu da lokacin sa sai bayan asuba Ta bagaren kamila sun koma wajen boka washe gari a idanunsu ya kamo wata katuwar mujiya ya fade mata ciki layoyin da ya rubuta sunan sumayya ya saka ma mujiyar a cikin da Allura da zare yasaka ya dinke cikinta ya baiwa kamila tayi ta kula da ita a keji ta mata jinya nan da kwana 16 ranan da sumayya zata fara Al'ada kenan kuma ana son karta sake azumi daga ranan sai randa sumayya ta fara Jini saita saketa da tsakar dare tana mai Ambaton sunan sumayyar kafun gobe da safe zataji kyakkyawar lbr Duk da kamila na tsoron mujiya Amma dayake shaid'an ya buga mata ganga haka ta cici a kwando tayi jalingo Yau aka kai azumi 20 a daren ranan sumayya ta samu tsarki bayan isha'i tayi wanka Al'ameen kam bayan ya dawo daga Ashan kwanciyan sa yayi don yau Tahajjud zasu shiyasa yake son kwantawa da wuri Sumayya kam abincin asuba tayi sai kusan 9:39 ta kwanta Da misalin karfe 12:10 Al'ameen ya farka Tada sumayya yayi sukayi Alwala kaya suka chanja daga na bacci zuwa jallabiya ita kuma tasa dogon riga sai hijab sallaya ya d'auka suka rufe kofar suka fita Gidan goggo suka wuce don khadija tayi ta rokon su zata bisu itama bayan sun isa sumayya ce ta shiga gidan da sallama jin shuru yasa ta buga kofar d'akin khadija tashe tayi Itama Alwalan tayi suka fita a gidan Haka su uku suka kama hanya koh ina ka wuce group group ne na Al'umma musulmai suna tafiya manyan masallatai kamar rana ne ba dare ba Sumayya da khadija da Al'ameen da kafa suka taka har macilin babban masallacin juma'a na Dr Ibrahim jalo jalingo Sai 3 aka tashi Ana fifita a masallacin, ture ture tsabar yawan jama'a cunkoson ne yaraba sumayya da khadija Bayan khadija ta fitoh daker tsaya tayi tana dube duben sumayya Amma bata ganta ba A haka ta fitoh bakin SINTALI GIOBAL ta tsaya saiga yayan ta don daman sunyi agun zasu hadu in An tashi Bayan isarsa da mamaki jin muryar khadija kad'ai banda sumayya ya tambaye ta, ke khadija ina Aunty taki? Wallahi yaya banganta ba tunda muka.............. 08146017245 *hohoho wani Kaya Sai amale shin kunsan kayatattun magungunan Mata na maman haidar* *Kayan maman haidar basuda matsala domin traditional medicine ne Kuma anahadasu da ingantattun itatuwa masu karfi da Basu da illah* *1 Gumbar kankana da ayu* 2 *Gumbar ayu zallah* 3 *Gumbar Madara da kwakwa* 4 *Kaza mekwai* 5 *Zabo me zuma* 6 *Kaza me allurai sahihiyar mallaka ba boka ba malam* 7 *Kwallin idonka inadona* 8 *Tauwadar mata* 9 *ketar larabawa magani me kankarowa mace kima da daraja* 10 *Maganin sanyi me fatattakarsa duk kuwa nacinsa Koda bakya haihuwa indai matsalar sanyice gwada wnnn* 11 *Maganin nono. Sahihi* 12 *Maganin hips and bobbs* 13 *hodar. Ni I'ma koramar mata* 14 *nakasan Mara babban sirri* 15 *kafi jijjibi* 16 *daga Sha Sai wanka kasaitacce magani* 17 *Dan kwankwalati namata da mazajensu Kevin Mata* 18 *matsin kinfi budurwa dubu ko haihuwa nawa kikai Babu magana* *Maman haidar Bata tsaya anan ba* *takawomuku hadaddan sabulun gyaran jiki da hadin dilka Mesa sheki da laushin fata gaman kitso Wanda laraba ke amfani dashi inkin gwada saikin dawo kudai kunemeta awannan number* 08146017245 *MATAR MAKAHO*