← Book details Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 104

Sashe 2

Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

plasma TV ta gefin gadon aka makala don ba fili da waddrop ta daya gefen sai kafet da su kushin da aka saka a tsakiyar dakin da karamin freezer ata bakin kofa kayan sawana makil a akwati set dake gefen Kan gado sai fankan kasa sune suka samu wajin zama a dakin a hankali nakai hannu na dauki jakana na bude na dau waya ta Ina dannawa tunda babu nepa bare na kunna TV an hadamin kayan kallo harda Star Time Ina da sallama naji ya shigo dakin na amsa ya laluba kujira ya zauna cikin sanyi yace ina kwana kamar bazan amsa ba na amsa da lfy klau cikin sanyi yace me zakici na sai Miki cikin mamaki da al'ajabi Wai sayo abinci Ina amarya akawoni cikin gidansu Amma arasa Mai bani abinci sai ya siyo duk da ban karewa gidan kallo ba nasan babbane tun jiya da dare maganar sa ce ta dawo Tani daga duniyar tunani Dan wake Koh alele Koh kosai za'a karba miki cikin mamaki nake kallonsa sai Kuma naji ya bani tausayi tun jiya yake kokari yaga ya kyautata mini yasa cikin sanyi nace Masa Gaisuwa ga members My WhatsApp number *MATAR MAKAHO* ~ Na ~ *Rukayya Ibrahim* Tsokaci wannan shine novel na farko Koh da za'a ga mistake Koh typing error Amin afuwa Free book Page 3 "Basai ka saya abinci ba, akwai kayan abinci, ruwa nake so, asaya da bread sai kayan meya" cike da kuzari ganin na masa magana, a taushashe sabanin jiya, ya Mike ya fita, Yana fita, ya laluba aljuhunsa Aiko Allah yasa,Yana da gudan dari biyu da dari, na cinikin mangoron sa na jiya, da safe da Yan change ya hada ya fita tsakar gidan, sai ji yayi an saka ihu da shewa, daga mata har matasan samarin, ana ga ango ga ango, wanda Koh tantama babu,duk wanda yaji yasan na raini wayo ne, da shikiyanci kasanciwar ya Saba da irin wannan tozarci na Yan gidansu, sai abin Bai damunsa Sam, wuce warsa waji yayi, ya fita kofar gida, dayake bakin titi ne gidan nasu, yasa shi sayuwa a bakin kofar gidan, Bai jima ba dayake safiya ne, yaji Mai ruwa na bugawa kiransa yayi duka ya saya, ya hadasa da yaron makwantansu, ya nuna Masa kofar amarya, shi kuma ya shiga shagon haladu, sayan bread na dari Mai kyau ya hada da Lipton na goma, da sugan hamsin, ya karasa table in gwanja yasai kayan meya ya hada ya kamo hanyan gida , Mai ruwa ya shigo da yaro "na tashi na fitar da randana, na roba Mai girma sosai irin Mai cin jarka Sha biyar innan, Mai ruwa na Gama juyewa, Yana shigowa ya biya kudin ruwan, ya ajimin laidan cefenen "dauka nayi nawuce kitchen", shi kuma ya fita, "kitchen na shiga kome an jiramin kuma ba laifi kitchen din ya dauki Rabin kayan da akai mini, gas na kunna na dauko dankalin turawa na fere na daura a tukunya, kwai na fasa na zuba kayan hadi na aji a gefe, kettle na ruwan zafi, naso daurawa Amma ba nepa dole na daura bojuwa, ( tukunya) a dayan Kan gas in na zuba kayan kamshi da Lipton na rufe, naji" buruntun bude kofa lekawa nayi nagansa rike da Ghana must go na kaya madaidaici na kayansa ya shigo da lalube' ya fada cikin dakin yaje ya aje sai gasa ya fitoh yana lalube cikin Dan tausayin sa, wanda bansan Ina dashi ba, "nace maikake nema ne" ? cikin sanyin halinsa yace bokati, "na mike na dauko masa" sabon boket, da kwandon soso, na kayana da soso sabo da sabulu, na wanka Mai sada na akwatina," hada a kwandon na Mika Masa" ya karba cikin lalube ya lalubi kwandon yace La!! ai Ina da soso harda sabulu barshi kawai "cikin Jin haushi nace na sani ai na baka kayi dasu" Bai Musa ba ya karba yaje ya zuba ruwa a bokatin ya cika, da lalube ya shiga ban daki, ya ajiye ya dawo ya lalubi inda ya aji butar da yayi alwalan, asuba ya dauka ya cika ruwa ya wuce bayin, "Cikin kankanin lokaci na hada breakfast, Mai kyau na soyayyen dankali da kwai tie ga bread a gefe naji daki na dauko kazar dana Gama zagi jiya nazo na juye a kwando na makala gudun karya rube, da rana nayi meya dashi' na fada dakin na kakkabe gado na jira filon Kan kujira, na share dakin na fesa turarukan daki, na fitoh na share baranda na hada da kasar kofar duk da ban taba share kasa ba, sai dai tayis Koh seminti haka na lallaba na share, Ina gamawa" Yana fituwa a wanka daure da zani, tsoho a kwankwaso hannunsa dauke da kayan sa daya cire, a boket Yana lalube ya dibe ruwa ya zuba a boket in, ya jika kayan ya mayar bayan gida ya aje, ya fito Ya shiga dakin, "na ibi ruwa Nima na shiga Wanka da soso da towel na Ina fituwa na fada dakin, ban Damu ba, tunda ba kallo yakeye ba" "Ina shiga na gansa zaune a kasa ya chanja Kaya zuwa jallabiya fari duk da yasha ruwa jallabiyan, Amma a wanke tas, "na shiga na bude akwatina na dauki Kaya, rigane dogo na material Mai kyau da tsantse, NASA na hada da hula fari na fita waji na shanya towel in a igiya da kayan da na cire samun kar suye tsami, na shiga kitchen na dauko abincin na fada daki da plet na zuzzuba karyawan na Mika Masa" "na ibi nawa nayi Bismillah Muka fara ci" babu Mai magana a tsakanin mu tunda yasa, abincin nan a bakinsa yake godiya wa Allah a zuciyan sa, daya mallaka Masa sumayya amasayin Mata, tunda zata iyya dafa Abu ta basa yaci Wanda rabon da adafa abasa tun kafun ummarsa tabar duniya shiyake sayawa kansa, abinci she yake nemawa kansa, "muna tsaka dacin abinci naji an banko kofar shashin mu an shigo, ba sallama aka daga Mana labule dukkan mu dagowa mukayi don ganin wani ishanshen ne, haka sabanin shida Banga mamaki a fuskar Saba sai dai alamu sun nuna baiji Dadin hakan ba, ya kurawa kofar ido Kamar Mai kallo yanda nayi sakake Ina kallon kofa cike da mamaki....... Yan free books Naga comments naku naji dadin karfafa mini gwuwa Mom Abba Umme Nafisa voice note Dr humaira Da sauran su My WhatsApp number *MATAR MAKAHO* ~ Na ~ *Rukayya Ibrahim* Tsokaci wannan shine novel na farko Koh da za'a ga mistake Koh typing error Amin afuwa Free book Page 4 Budurwa ce zata Kai kusan sa'ata cikin gadara da taunan cingum. tace amarsu ta ango karyawa ake ne? gashi nazo kallon dakin Amarya ***kala bance Mata ba shema duk da baiji Dadin hakan ba Amma shuru yayi ba abinda yace ,haushi sosai naji Amma naja bakina nayi shuru don banda lokacin wannan Mai zubin karuwai, abinci muka cigaba da ciii ba Wanda ya kulata cikin mu biyun, cikin bacin Rai tayi tsaki ta juya tafita. Koh ido ba mudu bane yasan kema ni ba sa'ar yinta bane kallo daya tamin ta gane ni ba kallan raini wayo bane Kamar yanda suka Saba Raina Masa, **mamaki ne ya kamani, lallai sai nayi da gaske Zan iyya zama da Yan gidan nan. don dagani Basu da mutunci wallahi Muna Gama karyawa ya mike ya dauki kwanukan da mukaci abinci harda nawa ha Hada ya fita dasu a kitchen ya Ajjye, Dawowa cikin dakin Yayi cikin sanyin halinsa ya bude baki a Hankali ya furta Zan fita wajin sana'a Koh akwai abinda Zaki bukata,? Kamar bazan tanka ba Amma na daure nace "babu"Koh zaka dawo kaci abincin Rana"? cikin natsuwa yace min ah..ah Zan saya naci sai yamma Zan dawo, "har Ina ne wajen sana'ar taka" ? Cikin D'anjin Dadi jin Ina kulasa yace bakin titin kofar gida ta gefen shagonan, su haladu ** Ni Kuma Ina nasan wani Haladu bare shagonsa a Raina nake fada Amma a zahiri cewa nayi "toh Inna Gama ka tura yaro yazo ya karba maka abincin" da zumudi yace toh ......toh Zan turo bayan azahar. Ya sa Kai ya fita ***Daki na koma na bubbude akwatunan Kayana na bubbude kayan Ina jirawa a whtdp wasu a dressed mirror kayane na alfarma atamfufe dinkaku da Wanda ba dinkaku ba takalma da jakunKuna gyeleluka abaya material duka na shirya Kayana a nitse make-up kit na aje sa a drowarn mirror mayuka da turaruka na jirasu saman mirror. sauran kayan da suka rage na mai dasu cikin akwaiti ba wajen jirawa duk ya cika ba fili na rufe na Mai dasu saman whdrp ", yarane suka fara shigowa ba sallama ba gaisuwa suka shigo mini daki harda Yan matan gidan suka cika dakin Wai sunzo kallon daki ga makwanta nata shigowa da sunan ganin daki Koh gulma ne oho, ana haka aka kawo NEPA Daya Daga cikin Yan matan ta Mike ta kunna TV haka aka sake cika Wai ana kallo har baranda nidai abin daya isheni kawai na dauki wayata na fita waje, " kitchen na wuce kazar jiya nake son hada miya dashi Amma kayan miyar jiya tayi kadan dole na shiga daki jakana na hannu mai kyau na dauka na fito waje budewa nayi na dau gudan dubu daya na aiki yaro a cikin Yan kallo kayan Miya Mai Dan yawa na Kara Masa da dubu biyu ya sayo harda kaza, don so nake na Kara na jiya bazai isaba ga yara a kofar. Yaron na dawo mini da kayan Miya na fara aiki ba wance ta taimake ni Koh da jijjigen kayan Miya ne shinkafa da miya na dafa Ina Gamawa na zuba a sabon kula Mai kyau na saka a basket da shukali da plt, na Koma dakin na bude freezer na dauki ruwan gora, na hada Masa a basket in na Ajiye, d'aid'ai yaron da Zai aika ya shigo na basa. sauran abincin na zuba a babban faranti na hadawa yaran daban na sawa manyan daban daya ke nayi abincin da yawa sosai, Mika musu nayi ba kunya suka amsa gabaki daya Koh kwanukan Basu daga ba suka barsa a Inda suka ci sun batamin daki da datti sosai, na ibi nawa na
Chapter 2 · 0% Book details