Sashe 26
Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~ Na ~ *Rukayya* *Ibrahim* Tsokaci wannan shine novel na farko Koh da za'a ga mistake Koh typing error Amin afuwa free book Page3 Ji kawai nayi ya rumgume ni ta baya, zare ido nayi jinsa shima ba riga,mannani yayi da jikin kofar shi koma ya rumgume ni sosai ya d'aura kansa a kafad'ata "Wai menene haka don Allah" ? Dadi ne,ya Bata Amsa "Dad'au matau" Jin Amsar da ta Bashi yasa ya juyo da ita da karbi ya rungume ta Ware ido nayi jina sukutum a kirjinsa dukan mu ba riga "Wayyo Allah meye haka" Mele,shima ya Rama "Nikam.ka sakeni" Bakinsu ya hada,a hankali yake kissing in lips nata na sama Bansan garin Yaya ba Koh yaushe ba na tsinci kaina da Kama lips nashi na kasa Nima na shiga tsotsa Jin ta Kama Masa lips yasa a hankali ya zame bakinsa cikin nata,ai da sauri yaji ta kamo kansa ta sake maisa bakinsa cikin nata Sosai suka shiga farantawa junan su Rai , ba zatoh Koh tsammani muka zube a kasan cafet,nice a sama shi koma a kasa, da sauri ya birkitota kasa Yana lalube da D'an kokarinsa zai zame Mata wandon baccin da ke jikinta Da sauri na Kama hannunsa Jin aika aikan da yake so yayi Don Allah ki bari musamu nutsuwa "Nidai wallahih ah ah" Please kinji Kokarin mikewa na fara a jikinsa, Da sauri ya kamota,Ina Zaki "Anafa Kiran sallah" Sakinta yayi Jin da gaske Kiran Assalatu ake Mikewa nayi a hankali daga jikinsa Jin ya sake ni,"d'akin ba haske fa" Ki kunna glop Mana "Bana gani" Ok bara na lalubo glop in "Toh,Ina rigana"? Bara na kunna wutan sai ki duba,yace Yana mikewa daga kasan cafet Mikewa yayi Yana lalube ya Isa wajen makunnen NEPA ya kunna D'akin ya gauraye da haske,da sauri na rufe kirjina da hannu sai koma nayi tsaki tunawa da nayi bama gani yake ba Menene kike tsaki kuma? "Banga rigana ba" Riga Koh vest? "Oho" Wai kikam wace irin matane Mai tsewa "Green in Mata ka aura" Toh Green Sumayya,mu fita kar ashiga sallah? "Kai ka fita Mana Koh na d'aureka ne" Toh Green sumy Lalle mutumin nan ya Raina mini wayo,ji kawai nayi ya kamo mini hannu Yana kokarin fita Dani a d'akin cikin lalube "Ban saka rigaba ka sakeni Mana pls" Sakin ta yayi Jin Wai Bata da rigan da gaske Bayan fitar shi rigana na d'auka na fitoh Jin harya kammala Alwala ya wuce masallaci Bayan idar da sallah dukan mu bacci muka koma Misalin karfe 7:00 na safe aka doka Mana sallama a kofar d'aki,bude ido nayi a hankali ganin Yana kokarin sauka a gadon yasa na gyara kwanciya Amsa musu yayi ya zura jallabiyar sa ya fitoh, Ina kwana yayan Khadija? Lafiya Alhamdulillah Gun Aunty Sumayya mukazo,Yan matan sukace Ok,bara na kirata yace Yana komawa d'akin Hawa gadon yayi,ya yaye blanket inda ta rufu "Menene"? Baki kikaye,Kamar Yan lallen ne fa "Gaskiya bazan tashi ba suje su dawo anjima" Ah ah Sumayya wulakanci ba kyau ki lallaba dai ki tashi kinji Green sumy "Wallahih Inka sake fad'amin sunan nan Mai rabani da Kai sai Allah" Me Zaki mini ai Babu abinda Zaki mini sai abinda Allah yaso "Hmm" kawai nace na mike,fitowa nayi na shimfid'a musu darduma muka gaisa Yan matane guda biyu Amma ba kawaye bane, "ban fa Saya lalle jiya ba bansamu D'an aika ba gashi 8:00 ake bude kasuwa Koh zaku karba kuje ku sayo"? Eh Daman mu biyu mukace bara muzo kafun a Gama Mana kafun sauran su karaso,ba damuwa a bamu kudin bara muje mu sayo in "Ok bara na kawo muku kudin"dakin na shiga na d'auko musu kudin,suna fita wanka nayi na kimtsa kofata yayan Khadija ya ibo Mana ruwa, Shinkafa da wake dafa duka na dafa Mana direct harda na Rana Bayan mun karya fita yayi, ni Kuma muka fara lalle, Sai kusan 3 na karasawa matan lallen su dukansu su bakwai kowa hannu hannu na Masa ja da baki,sai kwalliyar walima Gaskiya yauma ba laifi na damka kudi Mai tsoka sosai.. Naso.muyi cefene Amma yau khadija batazo ba ni koma ba fita nake ba bare na aiki yaro Yayan Khadija Kam Yana fita yaje ya bude mangoron sa duk sun rube haka ya zubar dasu don Koh ya bude ba Saya za'a yi ba haka yayita zama har yamma don yasan tabbas Sumayya zata sama musu na abinci Amma yanajin kunya ace kullum ita ke ciyar dashi Haka yayita zama sai mangari ba ya mike bayan yaje masallaci ya kamo hanyar gida jiki a sabule Bayan sallar mangari ba ruwa na Ina na shiga wanka Yana shiga gidan da sallama ya shigo kofar Jin shuru Bata Amsa ba ya zata Koh tana d'aki ne,ruwa ya Iba ya shiga ban d'akin Goga soso nake a zaune kawai naji mutum ya shigo bayan gidan A matukar tsorace na kwana Kara,"wayyooo" Shikam zuciya D'aya ya shiga bandakin Bai d'auka tana ciki ba shiyasa ihun yazo Masa unexpected,yasa ya gigice, Sam Bai d'auka dalilin shigarsa bane yasata ihun,d'auka yayi Koh wani mummunan abune ya same ta Subhanallah Sumayya lafiya? yade? yace Yana matsowa inda yaji ihun nata "Wallahih Inka zo inda nake saina kwara maka ruwan nan",nace cikin tsawa Ina d'aukar bokatin ruwan wanka na in,damuwa na kawai na ja towel inda na makala a saman kofar band'akin,na d'aura Sai yanzun ya gane dalilin ihun nata,manna Mata hauka kawai yayi ya Kama cire riga "Wallahi ka fita a toilet innan na ratse Zan kwara maka ruwan nan",duk tabi ta rikice Ikon Allah waini idone Dani bare na kalli abinda kike boye wan Kuturu,kawai nace,Ina daga boket in ruwan ganin Yana matsowa inda nake Jii kawai yayi shaaaaaaaa Sumayya ta kwarara Masa ruwa,Bai d'auka da gaske take zata kwara Masa ruwan ba, Nikam ganin Yana ta faman sharte ruwan fuskar sa yasa,na ruga zanyi waje da gudu Koh Kaya bansa ba , Ai.jin gudunta yasa ya bita shima da gudun Ina kokarin fita a band'akin kawai naji ya jawoni ciki, Allah yasa Ina kusa ta towel jawosa nayi a hannusa Wallahih Sumayya baki Isa ba ki kwaramin ruwa Kuma ki.gudu Ganin fa na shiga hannu,inda Allah yasoni ma na d'aura towel in"don Allah kayi hakuri yayan Khadija kuskure ne" Kuskure ai baki isaba kinji na rantse Kuka na fara ganinsa in yaci serious,Babu Wasa a fuskarsa da gaske yake b barina zaiyi naci bulus ba "To Kayi hakuri" Naki,ke Inna Miki Abu ai baki hakura "Wallahih inayi kaji yayan khadija" Bazanfa hakura ba malama To me koma Zan maka Koh dukana zakayi ne? Ah ah wanka Zaki mini "Wanka" Eh Kinga Daman ba gani nake ba kullum.bayana baya fita "Nima ai bana ganin bayana kuma ni ban iyya ma manya wanka ba" Ah ah kina kallo Mana,Kuma Zaki koya "Wallahih ni banason irin abinnan, nace maka ka sakeni kanaji fa ana Kiran isha'i Kuma sai magana kake sani a bayan gida kasan ba kyau fa" Tsakanin nida ke waya fara magana a ban d'akin nan tunda ba idone Dani ba, ba kallo Miki abin zanyi ba me na ihu harda kwara mini ruwa "Toh kayi hakuri kaji yayan Khadija wallahih mantawa nayi baka kallo" Da gaske kina mantawa bana gani? "Eh sosai ma,ai ba kowa.ke.ganinka yasan baka kallo ba"nace don ya barni Ok wayo Zaki mini kenan harda wani yabona toh naki wayon in Kinga na barki kin fita toh kin zabi Daya a cikin ukun nan, Koh ki wanke mini baya Koh ki wanke mini Kai Koh ki haske mini gemu Lallai mutumin nan yaga wajen baccina nice ma Zan wanke Masa baya Kai Koh aski, Toh Zan maka aski Amma sai gobe kasan yanzun dare ne bazaiyi kyau ba gashi ba NEPA Kai Kuma bakada shaver" Kinyi Alkawari Zaki aske mini gobe? "Eh" Toh wanke mini "Toh,ka sake mini hannu Mana saika zauna na wanke maka" Na sakeki ki gudu "Allah bazan gudu ba" Ban yarda ba Yace Yana Jan hannuta,ya zauna akan kujiran hannunsa na rike da nata "Toh a hakan Zan wanke maka Kai kana rike da hannuna" Ai Inna sakeki nasan guduwa zakiye "Allah bazan guduba" Toh tunda kikace Allah na sakeki,yace Yana sake Mata hannu "Ina abin wanke Kai in"? Gashe yace Yasa hannu a k'wandon soson nasa ya d'auko guntun soda,gashi nan "Kana nufin da soda Zan wanke maka Kai"? Eh man ba Yana kunfa da cire datti ba "Uhmm Ina zuwa",nace Ina kokarin nufar kofar band'akin Kinye alkawari fa Zaki wanke mini,shine kike son gudu "Abu Zan d'auko na dawo" Toh yace Yana kokarin cire jikekken rigansa Ina fita a band'akin na shiga d'aki bude akwatina nayi na d'auko Abubuwan wanke gashi, na Mata masu kyau da shaver,na dawo ban d'akin wayata na kunna na jinginasa da jikin gini matsowa nayi inda yake zaune daga shi Sai wando dogo na jeans Rangwafawa nayi na fara wanke Masa gashinsa sosai na zuzzuba Masa Abubuwan wanke Kai gashinsa mai yawa irin na Fulani,sosai ya fita nasa Masa Abubuwan laushin gashi cikin Yan minutes gashinsa yayi masifar kyau, shaver da na d'auko na saka Masa a fuska zan aske Masa gemu Ke sumayya ragewa fa zakiye ba askewa ba "Na sani ai"nace Ina gyara Masa gashin gemun Ina Gamawa nace NASA"ka duba Koh yayi" Ina Naga idon dubawa sai dai na taba,ya Bata Amsa Yana tana fuskar sa, gaskiya kin iyya gyaran fuska "Uhmm kasan me"? ah ah saikin fada "Ai.......ban karasa ba Jin ana kokarin shiga masallaci sallan isha'i yasa ban karasa maganar da nakeson Yi ba, "kaYi sauri ka kwara ruwa ana shiga sallah"Ina maganar na fita a band'akin Jin fitarta yayi wanka shap shap ya tafi masallaci Yana fita ruwan wanka na Kuma ibo wa na Shiga band'aki,Ina wanka inata tunanin shin yau meke damuna ne Abubuwan da suka faru sai bani mamaki suke Ina fita na shiga d'aki bayan nayi Alwala sallan nayi na kwanta akan kujira don yau ba karamin gajiya nayi ba don Koh girkin dare bansamu nayi ba gashi inason zuwa gidan Goggo Amina na duba Kan khadija yau kwata kwata ban ganta ba Sai kusan 8 ya shigo d'akin, Sumayya kin kwanta ne? "Eh Amma idanuna biyu" Jin muryar ta saitin kujira,yasa ya nufo inda take Ina