← Book details Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 56 OF 104

Sashe 56

Matar Makaho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Gaskiya ban Amince ba ka bari inna gama had'a kudin saina baka kabar masa nasa" Gaskiya sumayya gwara na karbi nasan kawai na gwada kasuwar tunda ba kyauta yace ba koh bashi saina tambaye sa in kyauta ne ni karan kaina bazan Amince ba Amma in bashine saina karba ke kuma saiki tara kudin ki wata rana zai mini Amfani. "Yanzun ka zabi karban nasa akan nawa kenan"? Ni bance ba Amma dai gwara nasan akan bashin tsakanin mata da mijin nan bana sha'awarsa sai in ya zama dole "toh ce maka akai bashi nace ne"? Koma dai yayane kiyi hakuri bazan iyya karba ba Sumayya juyawa kawai tayi ta kwanta bata kara magana ba a hankali yasa hannu ya d'agota kwantar da ita yayi a jikinsa cikin sanyi yake mata magana, don Allah badon niba sumayya ki daina Ashar koh don yaranda zamu haife su tashi da kalami mai kyau a baki banji dadin abinda ya faru ba koh kad'an yau ace anzo an d'auki matata a motar yan sanda wannan ba mutuncin matar aure bane sai in ya zamo mata dole " insha Allah bazan sake ba"ta karasa maganar da kara kwanciya a jikinsa Allah yasa... "Ameen" shuru sukayi dukansu biyu ba wanda ya kara magana a hankali Al'ameen yasa hannu ya yaye hijab da sumayya tasa don yau sanyi ake sosai "Sanyi fa nake ji" Nima ai sanyin nakeji kinga nasa abune? "Ai kai daban ni daban" Nida ban, inji wa? "Sumayya" Uhmm muyi bacci "Banaji" Saboda? "Sanyi " Uhmm toh bara na rufeki sai kibar jin sanyin, yana maganar yana hawa kanta Saboda sabo da hakam yasa bai dame sumayya ba baccin ta kawai ta kamayi bata san ma yaushe yayi nasa ba Washe gari Ammar yazo Akan maganar su Al'ameen ya Amince, Tare da tambayar Ammar kyautane koh bashi kai tsaye Ammar yace bashine don ya fahimci muhammand kalansa daban ne mutum ne wanda baison banza damuwar sa kawai ya nemi na kansa Cikin sati d'aya Ammar ya sama ma muhammad shago mai kyau ta tsallaken first bank kaya ya cika masa makil a shago kama daga mazar kwaila dabino kayan marmari ba wanda babu su dangin Apply duk ba'a barsu a baya ba,yaune Aka kammala had'a shagon kai masha Allah shago kam saidai makiya suji haushi Muhammad Anya zaka iyya kasuwancin nan babu yaro a kusa dakai kaga yanzun shagon nan babba ne idanun barayi zai sauka akai bare an ganka baka da ido za'a iyya baka d'ari ace dubune, Amma in kana da yaron daka Aminta dashi mai hankali a Unguwan naku sai yazo ku zauna tare kana d'an basa nasa ladan sai inga kamar zaifi? Gaskiya ne Ammar daman Akwai wani yaro shagari d'an wani makwancin mune daya rasu toh yaron ba boko ba Arabic tunda iyayen sa suka mutu dai abin sai a hankali ba kula dashi ake ba saina d'auko sa yazo mu zauna tare Amma muhammad yaro irin wannan da ba boko ba arabic bazai cutar dakai ba kasan fa halin yaran yanzun? Ba kome insha Allah bokon ma iyya secondary ya tsaya arabic in tunda iyayen sa suka rasu ya daina zuwa saboda rashin mafad'i Amma najashi a jiki kaga inda rabo sai kaga Allah ya dad'a nitsar dashi Haka ne kam sai kaje wajen bappan nasa kuyi magana saika d'auki yaron Insha Allah Ammar nagode Allah ya tsaka maka da Alkhari ya bani ikon biyan abinda ka bani Ameen, ni bara na wuce Allah ya kawo kasuwa Ameen, Al'ameen yace yana rufe shagon gida ya nnfa fuskar nan a washe Bayan ya shigo gidan da sallama lokacin sumayya nama wasu lalle Amsa masa tayi tana kallon sa ganin sai murmushi yake"yayan khadija lfy"? Lafiya kun gama lallen ne ? "Saura hannu d'aya meya faru"? Babu kome ki gama dai sai muje ki gani Toh sumayya tace da sauri sauri ta kammala musu don ta kagu taji menene" na gama muje" Kiye wanka dai kisa kaya da hijab amma daga gama lalle sai fita "Nidai gaskiya Ah Ah muje inna dawo zanyi" Hannunta kawai ya kama har ban d'aki ya fitoh ruwa ya iba ya kai mata, kiyi wanka malama Ba yanda sumayya ta iyya haka tayi wanka ta shirya ya saka ta agaba har shagon sa sosai sumayya tayi mamakin girman shagon da abubuwan da aka zuba masa gwanin sha'awa kai gaskiya "masha Allah waje yayi waje" Gaskiya ne nima ina ji wajen ba karamin kyau zaiyi ba "Ya mayi Amma dai ya kamata kane mi abokin zama saboda tsaro" Eh munyi magana da Ammar, gidan su shagari zani koh xa'a amince ya tayani zaman shago "Gaskiya ne hakan yayi kyau sosai wallahi Allah ya kawo kasuwa" Ameen, muje ki rakani gidan su shagari "Toh"sumayya tace tare suka tafi gidan su shagari kuma Alhamdulilah sun Amince Cikin sati d'aya ba karamin mamaki yan sintali sukayi ba ganin muhammad da babban shago gashi bai fad'awa kowa kome ba inka tambaye sama sai yace Allah ne ya rufa masa Asiri yayi shuru , sosai yake cefene yanzun kome na gidan sa ya d'aukewa sumayya duk yanda taso hanata yake gashi Allah yasawa abin Albarka Arana d'aya yana cinikin dubu goma gashi Shagari ya kaisa wajen wani mai kayan marmari ya had'asu da dilan yan gembu yanzun masa ordern kaya ake daga gona sai dai kawai ya tura shagari tasha in kaya ya sauka a d'auko masa. yanzun kam Alhamdulilah sumayya kudi na shigo mata wallahi kowa ya ganta zai zaci daki Ac falo Ac mota AC office Ac ne tsabar yanda ta dawo tayi kyau tayi fresh sosai har wani yellow yellow tayi yanzun koh tunanin gidan su batayi ita karan kanta tana mamakin yanda take mantawa akwai abie A duniya, wata rana har mamakin kanta take saitaji kamar ta kirasa sai kuma ta fasa hatta shi muhammad yanzun in ka gansa zaka san kwanciyar hankali ya samu matsunguni. ga suturu masu kyau yanzun shima da kudin sa yake sayan kaya ya saka duk ya watsar da tarkacen kayansa hatta khadija yanzun daban ta koma kamar ba khadija ba gata ba yaya ba, ba Aunty ba Yaune aka ga watan Ramadan gobe za'a tashi da azumi sumayya yau da khadija kasuwa suka shiga sosai sumayya ta musu sayayyan azumi kome buhu buhu katon katon ga kaji ka kifi, vegetables daman bata da matsalan fruit bayan sun dawo kasuwa kowa ka gani fuskar sa a washe Adalilin gobe azumi Bayan isha muhammad ne da sumayya suke cin abinci a waje, zazaune suke akan taburma don yanzun sumayya ta saya Assalamu Alaikum "Wa'alaikumu salam"muhammad da sumayya suka Amsa " sannun ki da zuwa sumayya tace tana tashi, ta d'aukowa bakuwar kujera don a tunanin ta koh customer ne Ah ah ba zama nazo ba magana zanyi dake Ni kuma?sumayya ta maimaita Eh ke dai, ina dai kice sumayya Abdulsalam shugaba? Eh nice Nazone na shaida miki koh na gargade ki Akan i................ 08146017245 *hohoho wani Kaya Sai amale shin kunsan kayatattun magungunan Mata na maman haidar* *Kayan maman haidar basuda matsala domin traditional medicine ne Kuma anahadasu da ingantattun itatuwa masu karfi da Basu da illah* *1 Gumbar kankana da ayu* 2 *Gumbar ayu zallah* 3 *Gumbar Madara da kwakwa* 4 *Kaza mekwai* 5 *Zabo me zuma* 6 *Kaza me allurai sahihiyar mallaka ba boka ba malam* 7 *Kwallin idonka inadona* 8 *Tauwadar mata* 9 *ketar larabawa magani me kankarowa mace kima da daraja* 10 *Maganin sanyi me fatattakarsa duk kuwa nacinsa Koda bakya haihuwa indai matsalar sanyice gwada wnnn* 11 *Maganin nono. Sahihi* 12 *Maganin hips and bobbs* 13 *hodar. Ni I'ma koramar mata* 14 *nakasan Mara babban sirri* 15 *kafi jijjibi* 16 *daga Sha Sai wanka kasaitacce magani* 17 *Dan kwankwalati namata da mazajensu Kevin Mata* 18 *matsin kinfi budurwa dubu ko haihuwa nawa kikai Babu magana* *Maman haidar Bata tsaya anan ba* *takawomuku hadaddan sabulun gyaran jiki da hadin dilka Mesa sheki da laushin fata gaman kitso Wanda laraba ke amfani dashi inkin gwada saikin dawo kudai kunemeta awannan number* 08146017245 *MATAR MAKAHO*
Chapter 56 · 0% Book details